Sashe 70
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Rufe min baki! Shashasha,munafuka,marar hankali... Har kina Tunanin akwai wani banzan dalilinki da ze hana wannan É—aurin auren? Ke har kina da bakin ja da wannan auren? Wato so kike ki nunawa duniya cewa ya tabbata ke É—in tantiriyar marar kunya ce ko? Toh bari ki ji in faÉ—a miki ko da aljani ne be isa hana wannan aure ba idan har ba shine ya zo yace ya fasa ba kin yi kaÉ—an ki hana wannan aure!"
Cikin matsanancin kuka me taɓa zuciya wadda be daaɗa shi me sauraron da ƙasa ba don ko a jikinshi ta fara cewa
"Na yarda baba Alhj....a ɗaura aurena jibi, na yarda ka zaɓa min miji a ko ina...! Ko yaya yake... Ko mai talauci ko nakasarsa,komai tsufa ko yarantarsa..! Komai fari ko baƙin halin sa zan zauna dashi akan da ku Haɗa aurena da Wannan azzalumin. Don Allah Baba ka taimakeni.."
Ta karashe da kuka sossai har tana shiÉ—ewa.
Wani mugun kallo ya watsa mata yace
"ko mutuwa zaki yi se an É—aura aurenki a jibi Da FAIZAN! Kuma ko me ze miki se kin zauna dashi wawuya, butulu baki isa kin sa na yi jayayya da yayana akan abunda yake taimakona ze yi ba! Na tabbatar shi karan kanshi Faizan É—in ba son auren tantiyar Æ´ar iska irin ki yake ba..!"
Wani irin karyayyen kallo take yiwa mahaifin nata, kai tsaye yake kiranta Æ´ar iska a gaban idanunta, wani irin kuka me cin rai take yi ba laifin kowa bane laifin su ne iyayen nata, su suka jefa ta duk wani rayuwa da take ciki a yanzu amma taya zasu kasa yi mata adalci su HaÉ—a ta da wadda kap duniya babu wadda ta tsana irin shi? Wani irin zama zasu yi? Shima fa ya tsane ta fiye da yadda ita take tsanar shi.
Da gudu ta miƙe ta fice tana me tsananta kukanta, ba tare da ta damu da dumbin jama'ar da suka taru a gidan don sheda wannan mummunar kaddarar baƙin auren ba kaman yadda ta sa mishi suna, a kan cinyar mahaifiyarta ta zube tana kuka a ruɗe
"Ammi! Baba Alhj basa ƙauna ta Ammi, Ammi don Allah kiyi wani abu kar su kasheni tun kwana na be ƙare ba! Ammi wallahi na tsane sa Ammi bana sonsa bana ƙaunarsa, ki tausaya min Ammi..!"
Shafa kanta Ammin take cikin baƙin cikin da yake daskare bisa zuciyarta, in akwai wadda ta tsana a rayuwar nan To mahaifiyar Faizan da Mahaifinshi me ze sa komai na rayuwarta da ahalinta se da umarnin su za'a aiwatar?
Allah kaÉ—ai ya san irin zaman da suke yanzu da mai gidanta duk saboda su, me yasa ne ita bata da Æ´anci a nata gidan da mijinta? Me suka fi su? KuÉ—i ko suna? Me yasa Sulaiman a ko yaushe umarnin Prof shine gaba da na kowa? Ina soyayyar da Jaddah ke ikirarin tana yiwa Fauziyya É—in?
"Fauziyya kiyi haƙuri, duk yadda zan yi wurin ganin na hana aiwatuwar wannan aure na yi sede babu nasara sakamakon hakan ma aurena rawa yake, ki daure zuciyarki ki bari ayi auren amma ba zan taɓa yi miki dole ki zauna ko kiyi biyayya ba... Wannan karo ma Aisha tayi nasara a kaina"
Sakin Ammi tayi ta sake mikewa ta fice da gudu, idanunta a rufe suke mafita kawai take nema, sashen Jaddah ta shiga a gigice Sam bata lura da mutanen da suke wurin ba, ta fara cewa
"Zan kashe kaina! Wallahi tallahi zan kashe kaina.... Duk ranar da aka yi Adu'ar aurena da Wannan azzalumin ina me rantsuwa zan mutu! Sede a kai gawata É—akin sa.. Ku gafarceni Jaddah..."
Natsatsiyar muryar da take bayyana fushi da wani irin ciwo ne ta ratsa kunnuwanta, muryar da ta tsana fiye da na kowa da komai a duniya, sautin da take jinshi kaman saukar aradu a kunnuwanta da ma gangar jikinta...
"Ka ji ba Baba? Ban taɓa yi muku jayayya ba se a wannan karo, baba bana fatan Haɗa jini da fasiƙa...! Idan har aka ɗaura wannan aure an cutar da ni da iyalina..."
Sauƙar gigitaccen mari ne ya hana shi ƙarasawa.
Jajayen idanunshi ya ɗago ya zuba mata na mintuna kan ya miƙe a zuciye kaman kububuwa ya fice....
"Menene hujjar ki na ƙin wannan aure?"
Jaddah ta jefa mata tambayar karon farko tana kallonta.
Shiru tayi tana kuka sossai don Kalmar fasiƙa da ya jefe ta dashi har tsakiyar zuciyarta take jin zafi da raɗaɗin shi.
"Baki da hujja? To fitar min daga É—aki"
Kallon ban yarda Jaddahta bace a zaune anan take jefa mata kan ta yi baya baya ta fice da sauri tana kuka.
Dafe kai Jaddah tayi cikin jin ciwon wannan abubuwa da suke faruwa a cikin zuri'ar ta...
***Shin ya kuka gani? Menene hasashenku kan wannan sabon littafi? Su waye ne waennan ahali? Me yake faruwa a cikin wannan gida? Menene musababbin tsanar da suke yiwa juna? Meyasa kowa ya buɗe baki da kalmar fasiƙa yake jefan Fauxa? Wani irin zama zasu yi bayan Haɗa Wuta da Auduga inuwa guda? Akwai fa'ida a wannan aure ko babu? Za'a daura ko kuwa?
Duk ku biyo ni a cikin wannan littafi nawa me suna DIDDIGAR ƘAYA...(Mai wuyar tsincewa)
Ze zo muku a Naira É—ari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Karku sake a baku labari.
        🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
FOLLOW ME ON Wattpad @Gureenjoh6763
AND ON AREWA BOOKS @gureenjo
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 46*
*FREE BOOK*
*Aunty Safeeya kin ɗaure ni da jijiyoyin jikina, babu yadda na iya na bazama wattpad🤧🤧🤧In shaa Allah final page ze sauƙa gobe*
Duk me ɗaukan duniya matabbata tabbas ya ɓata ɓat ba tare da sanin mecece duniyar karan kanta ba, Hausawa kan ce duniya budurwar wawa, kwarai duk wadda ya bi ruɗin duniya ya ɓata lahirarsa yana cikin tsaka mai wuya domin tabbas duniya ƙaryace, rayuwarta taƙaitacciya ce lahira kuwa ita ce daahir, a kusan lokaci ɗaya Baba Buba da Yusuf sun tafi gidan gaskiya.
Sun tafi ne ta hanya mabanbanta inda tsananin tausayin da jama'a suka nunawa Yusuf da labarin shi yasa dayawa suka mishi Adu'ar samun rabauta ciki har da Hidayat, ta roki Allah ya yafe mishi ita kam ta yafe, ta roki ubangiji ya sanyaya makwancinshi albarkacin tuba na gaskiya da yayi.
Yayinda Buba ya tafi cikin mawuyacin halin ƙishi da yunwa, ya tafi yana me kukan abubuwan da ya aikata ba tare da ya san makomanshi ba, dukkanin su an kaisu Gidajen su na gaskiya inda Zaka girbi abunda ka shuka. Allah ya sa mu fi karfin zuƙatanmu.
BAYAN WATA GUDA
Kwance yake hannunsa cikin nata, kanshi na a kan kirjinta hannunta ɗaya na cikin gashinsa da ya taru yayi baƙi siɗik yayi kyau, a tausashe tace
"Paapi!"
"Uhmm my love menene?"
"Yaushe ne zamu koma? Kaga an buÉ—e school ba nawa kaÉ—ai ba har da yara ko mun dawo kenan?"
Dariya yayi ya É—ago yana shafa lips É—inta yace
"Ina jin daaÉ—in zaman mu anan saboda ke kaÉ—ai nake gani 24/7, bani da matsalar komai bani da Tunanin kowa da komai, ni yanzu maraya ne ina bukatar kulawarki amma in mun koma zaki manta dani ki ke shareni shiyasa bana so mu koma"
Murmushi sossai tayi tace
"Allah ya kula da maraicinka mijina, nayi maka alkawarin kulawa ta har abada, ko da yara, karatu da kuma aiki, dukda kasancewata me uwa da uba ka zamar mini mijin marainiya to me yasa zan kasa kulawa da kai?"
Peck yayi mata a lip yace
"in shaa Allah next week zamu koma I wanted to tell you tun jiya ma just carried away da maganan zuwa gembu É—in nan"
Tace
"yeah hakane, but please muna kan magananmu ko?"
"Ba na ƙi shawararki bane, but bana son ɗibo yaran nan in kawo su su hana Daadida kwanciyar hankali, you know at her age tana bukatar natsuwa"
Shagwaɓe fuska tayi tace
"su huÉ—u ne fa kwata kwata suke gida, Maami ta ce a bata É—aya, sannan su Baaba Laure zasu koma da É—aya, biyun su zauna wurin Daadida I am very sure na wurin Baaba Laure da Maami baza'a samu matsala ba, su kuma na wurin Daadidan suna shakkarta don bata yi musu wasa, sannan ga ka nan akwai kuma security ba ta yadda zasu fita bare su yi wani abu marar kyau, su kuma na Gidajen mazajensu da suke fama se ka basu jari... Please kannenka ne Kaine matsayin uba yanzu a garesu karka duba halayen iyayensu mata, baka san ta inda Allah ze rama maka alkhairin ka garesu ba"
Ajiyar zuciya ya sauke kan ya miƙe zaune yana janyo ta itama ta zauna tana gyara towel ɗin jikinta
"since you insisted babu yadda za'a yi madame"
Rungume shi tayi tana murmushi, Daadida Tayi maganan ya ƙi shine ta Haɗata da shi, dira yayi daga kan gadon ya saɓeta suka yi toilet, ta sakale hannayenta a kafaɗansa suna hiransu.
Bayan sun fito suka shirya juna suka fice zuwa gidan su hajiyar hamza da suka yi alkawari, hannunsu cikin na juna suka shiga ɗakin yana zaune ganganta, zainab na riƙe da hajiyar yana bata abinci.
Rabi ke shiga rabi na zuba, in ka ganta kaman irin me ciwon paralyze sede ba paralyze É—in bane ta lalace gabaÉ—aya banda miyau babu abunda take dilalarwa ga rashin hankalin, sossai hamza da Zainab suke kula da ita bayan me aiki da take dashi sede Dukda haka tana fuskantar tsangwama da kyara daga wasu cikin dangin ta musamman waenda suke cikin gidan.
Ita kanta zuwa yanzu ta gaji da rayuwar, bata iya bacci Sam saboda razani da firgici, abinci wannan baya iya shiga cikinta, babu hankali ta rasa komai banda wannan É—a da Allah ya ba ta to me ya saura mata a duniya? Tana kan girban abunda ta shuka mutuwa take fata Dukda tana cikin matsanancin tsoron abunda zata tarar sede rayuwar kuma ta isheta ta gundureta cikin wannan hali, ashe in Allah ya baka lafiya ka gode masa...