Sashe 22
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hidayat ta kaÉ—a kai tace
"Subhanallah..! Norah karki ce haka ba'a jingina mahallici da irin waennan kalmomi za kiyi saɓo.."
Norah cikin mamaki tace
"To waye Allah?"
"Allah shi ne makaÉ—aici.." Da turanci take mata maganan sbd ba fahimtar hausa take ba..
Tace
"to a ina yake?"
Norah ta sake jefa mata tambayar
"Allah yana sama, kuma shi kaɗai ne ake Nufin sa da buƙata"
Hidayat tayi maganan tana jin daaÉ—in yadda yarinyar ta fara nuna interest, abun ku da karatun Turai yaransu idan suka sa interest akan abu se sunga karshen shi..
"To wayene ya haife shi?"
Hidayat ta girgiza kai tace
"Astagfirullah..! Be haifa ba kuma ba'a haife shi ba, kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gareshi... Yana da aljanna da yake sa masu aiki na kwarai kuma yana da wuta wadda yake saka masu saɓa mishi.."
Shiru yarinyar tayi cikin tunani,
Tace
"ya wutan yake? Irin wadda ake cooking?"
Hidayat tace
"uhm uhm.. That fire is more than that, Seda aka wanke wutar Jahannama sau dubu saba'in kan aka jefo mana ita duniya muke anfani da ita"
Tsorata yarinyar tayi tace
"and nima Ina saɓawa Allah?"
Hidayat tace
"kwarai kuwa Norah, babban saɓawa ubangiji shine Haɗa shi da waninsa, abunda ke saurin kai mutum wuta kuwa shine rashin yin sallah duk wadda baya sallah baya shiga aljanna..."
Mikewa tayi ta dawo wurin hidayat kawai ta rungumeta ta fara kuka..
"Please I don't want to be burn Miss hidayat"
Shafa kanta hidayat take yi tace
"bazaki shiga wuta ba in shaa Allah, am here and I will guide you ok?"
Kasa kwanciya É—akinta Norah tayi saboda tsoro haka ta bi hidayat suka kwana a É—akinta..
Ko da asuba da Hidayat ta tashe ta ta ki tashi se tace mata..
"wutar gayyah shine makomar me jinkirta sallah ko marar yinta"
Da sauri ta miƙe
"menene wutar gayyah miss hidayat?"
Hidayat tace
"yana daya daga cikin kofofin wuta guda bakwai.. Up kar mu makara"
Toilet suka shiga alwalar ma Seda hidayat tayi hawaye wani irin ɓakar ɓacacciyar rayuwa suke yi? Da taimakonta Norah tayi alwala, suka zo sallar ma se bin hidayat kawai tayi..
Tare suka je kitchen da Hidayat Da Aisha, Norah tace
"Miss hidayat I want to learn qur'an that u r reciting"
Hidayat tace
"I will teach u, as from today da yamma babu bacci zamu ringa yin karatu so that wutar Allah ba ze ci ki ba"
Da gudu ta fice taje tana tada Farrah wai kar Allah ya kona ta..
Har hidayat ta gama musu girki kan suka dawo, ga mamakin hidayat Norah tayiwa Farrah wanka, ganin kallon da take musu ne yasa Norah tayi murmushi tace
"Ina so muyi sauri muje mu dawo ki cigaba da faÉ—amin waye Allah"
Hidayat daaÉ—i ne ya kamata, abincin ta shirya musu se ga babansu ya fito, a dining suka zauna lokacin shima Paul ya kawo mishi nashi abincin..
"Miss hidayat u said Allah na da Annabawa da manzonni right?"
Kai ta gyaÉ—a mata tace
"sossai Norah, Allah ya ambaci annabawa guda ashirin da biyar a Alqur'ani, nd lemme tell you there stories are superb..."
Norah tace
"Wow it's getting interesting, can't wait.."
Tayi maganan tana tsalle fuskar ta fall murmushi.
Cikin tsantsan mamaki Raed ke Kallonsu wow, ya jinjinawa Hidayat har Norah ta fara sakewa da ita haka? Sam hankalinshi be kai kan Hirar da suke ba, babban abun dama yaran su sake da ita ne kuma tunda sun fara ai shikenan..
Farrah ce dai har yanzu bata wani sake ba, zasu tafi Hidayat ta dauko baby hijab ta sawa Aisha ta ce mata ko an bata uniform she shouldn't remove the hijab duk wadda ya tambaye ta tace she is a Muslim, kai ta gyaÉ—a suka fice..
Ita dae hidayat na Kallonsu barin ma Norah da ta fara girma ta kusa balaga sede gashi a sake da mini skirt haka suka fice, a hankali in shaa Allah zata gyara duka waennan..
Cikin farin ciki ba kaman jiya ba ta hau ayyukan da ya kamata bayan ta gama musu abincin rana lokacin suna gab da dawowa ta É—auko iPad É—inta ta fara searching wa'azuzzukan turanci irin na su Ahmad deedat, Bin uthman, yasir Khalid, zakir naik da dae sauransu tana ta downloading saboda yaran..
Eib Grenelle international school..
Dab ake da tashi fitowansu daga jolly phonics class kenan suna dawowa normal class É—insu, ita da friends É—inta ne suke tafiya, É—aya daga cikin tace cikin harshen turanci..
"Farrah wannan new Comer É—in I saw her talking to u did u knew each other?"
Cikin manyancenta na yaran da suke ido a buÉ—e Tace
"she's a daughter to our nanny and I hate her"
ÆŠaya daga gefe tace
"why?"
Farrah tace
"my dad started to share my space with her, I'm jealous abt that"
Tana magana har ranta fuskanta kaman zata yi kuka..
Wacce ta fara maganan tace
"she's also cute and talented, and her name is sweet Aisha..!"
Farrah tace
"Ina so su bar gidanmu I don't really know what to do gashi Sis Norah started to get close to them"
Na gefe ne tace mata ta kawo kunnenta taji, raÉ—a tayi mata wadda ya saka su kwashewa da dariya suka tafa, class tayi cikin jin daaÉ—i...
Kingsworth international school.
Norah ce zaune suna ta manyance akan samari da sauransu da Æ´an class É—insu, fitsari ne ya matse ta ta kallo friends É—inta guda biyu tace su zo su je su yi fitsari, mikewa suka yi suka nufi toilets É—insu suna cigaba da hiransu, suna zuwa Stephen tace bata ji so se ta tsaya daga bakin kofan da Norah ta shiga cikinshi yayinda faith ta shiga d'aya toilet É—in...
"Oh no!"
Ta ambata daga ciki..
Stephen tace
"what?"
Ta sake cewa
"oh please oh no..!"
Stephen tace
"Norah..! Open the Door just let me in.."
Kuka Norah ta fashe dashi da karfi tana maimaita
"oh my God. Oh pleaseee"
Da gudu Stephen ta je office na mistress ɗinsu ta kirata se gata da wasu officials na makarantar yin duniya Norah ta ƙi buɗe kofan se kuka take cikin tashin hankali wadda basu san me ya sameta ba..
Se kuma ta fara cewa
"mom..! Mom oh my God"
Hankali a tashe mistrees É—insu ta koma office ta É—auki waya ta fara kiran residence na Norah, Seda ya kusa katsewa Hidayat ta É—auka itama hankalinta tashi yayi jin yadda suke exaggerating É—in abun, da sauri ta nemi gyale ta yafa tare da saukowa lokacin kuma Miss Mary ma ta fito don itama ta É—aga landline É—in kuma Seda ta kira Raed kan ta fito..
Makarantar suka yi gabaÉ—ayansu, Hidayat ce ta tsaya daga bakin kofan tace
"Norah!"
Cikin kuka tace
"Miss hidayat..oh please help me! Please help me!!"
Hidayat tace
"the door is locked Norah, I can't get in you have to unlock sweetheart, open up and tell me what's wrong with you?"
Kuka kawai take tana shesheka ta ma kasa magana, lallashinta hidayat take cikin dabara, da kyar ta samu ta yarda zata buÉ—e kofan amma se kowa ya tafi, girgiza kai hidayat tayi tana Tunanin rayuwar Turai ji yadda ta É—agawa kowa hankali amma maybe ba wani abun arziki bane ya same ta, waje duk suka fita kan kofan ya buÉ—u....
#Vote
#share
#comment
          🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 16*
*FREE BOOK*
***Kun jini shiru, am sorry ear infection ke damuna wlh kuma dae in har ka san ciwon kunne ka san bashi da sauƙi***
Da sauri hidayat ta shiga tana rike hannayenta tace
"it's ok calm down and tell me menene?"
A hankali tayi mata whispering
"blood"
Murmushi hidayat tayi tana girgiza kai, komai fa na yan gata daban ne ita da ta fara period banda ita da ubangiji babu wadda ya sani yanzu ji wannan kwarmaton, fitowa tayi ta cewa miss Mary please ta dubo musu sanitary napkins a dispenser É—in jikin makarantar.
Kan ta kawo ta koma wurin Norah tace
"it's fine, kowacce mace nayi yanzu girma ne ya kama ki Norah, dole ki dage mu koyi abubuwa dayawa in ba haka ba kina cikin hatsari sbd a musulunci duk wacce ta fara al'ada ta balaga kenan, kuma duk balagagge kaman an buÉ—e masa sabon file ne babu abunda ze yi na motsi ko magana ba tare da an rubuta ba kuma dashi ake anfani a yi hisabi"
Hawayen ta ta share tace
"am now a woman?"
Dariya hidaya tayi ta gyaÉ—a mata kai, cikin mintuna talatin ta gama nuna mata yadda zatayi using har ta saka ta fito tana ta aikin sussune kai for the first time da take jin kunyar mutane har haka a rayuwarta don su basa kunyar komai.
Daidai nan babanta ya karaso, a ruÉ—e yake sbd yadda miss Mary ta kirashi sanye yake da kananun kaya as usual kaman yadda kuka san É—an ball da kaunar shorts, ko face cap babu a kanshi haka ma be saka face mask ba fuskanshi banda walki babu abunda take sbd reflection na rana ga shi kaman yana anfani da skin care don kyaun fata, yana da skin color me matukar tsada da fusgan hankali.
Da sauri ya karaso ba tare da ya lura da hannun hidayat dake cikin nata ba kai ko ma ya lura su a wurin su ba komai bane ya sanya hannunshi ya kama nasu duka biyu yana kallon Norah from head to toes..
"Baby..! Are you alright? Me ya same ki?"
Ya jefa mata tambayar da ta saka ta dukar da kai kawai, ya sake matse hannayensu yace
"talk to me, kina da wata matsala ne da zan kasa kau dashi? Are you been bullied? Baki son environment É—in ne? Should we change SC...."
"Daaad" ta kira sunanshi cikin kunya, yace
"yes darling menene?"
Kasa magana tayi se ta kalli hidayat dake tsaye a wurin kaman statue, shima shanyayyun idanunshi ya juya ya watsa mata..