← Book details Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 74

Sashe 47

Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana sa abincin a bakinta ta lumshe idanu daaÉ—in shi ya haÉ—u da wakar da ya sauya bugu zuwa wani waka na daban wadda ya fi wanchan zama romantic nd cool inda ya fara daga kalmomi kamar haka

"I don't know how you do what you do...I'm so in love with you..! It just keeps getting better..
I wanna spend the rest of my life with you by my sideee! Forver and ever! Every little thing that you do baby am amazed by you...!"
A hankali take cin abincin kaman me tsoron taunawa.

A natse a kuma tsorace ta É—ago idanunta dake fallasa asirin zuciyarta se suka HaÉ—a idanu yayi relaxing just watching at her giving him goosebumps from the sunlight reflection, how he wish she's already married to him! Har wani lumshewa idanunshi suke suna buÉ—ewa da kansu.

Da kyar ta iya mishi alaman shifa? Idanu ya É—an kaÉ—a mata alamun nah he just want to keep staring at her amusingly..

Ba sakon kaÉ—ai ya isar ba harda jinin jikinta Seda ya kaÉ—a, É—auke idanun tayi ta maida kan abincin kaÉ—an ta kara feeling restless da irin kallon da yake aika mata, tissue ta É—auka ta share bakinta daidai lokacin wakar ya sake chanzawa zuwa...

For my hand na Burnaboy ft ed sheeran

A hankali ya mike ya dawo ya É—auke plate É—in ya matsar se ya É—auko na cupcakes da aka musu heart-shapes kowanne da candile a kanshi yana kadawa daidai inda ake cewa..

"When ever am broken' u make me feel whole.. When ever am lonely' you're there for my soul...! Where ever you are girl that's where I call my home!...

When ever you doubt it, I'll be letting you know whoaaa... Girl I want to be dancin' with you forever..! U see through the storm and take me as I am.. Baby it's magic anytime that we're together! I make I just love you and hold you for my hand! Hold you for my hand.. My hand!!!"

Idanunshi ya sarkafe cikin nata ya ɗan zube hannayenshi bisa table ɗin sun ɓata bat a kallon juna kaman masu kallon kuda, har zuwa karshen lyrics ɗin kan ya lumshe nashi ya nuna mata cake ɗin da idanu, itama da idanu ta tambayeshi what's for? Se yayi mata alamun iska da bakinshi wadda ya feso mata sassanyar kamshin lemon mouth wash ɗinshi da ya saka zuciyarta yin tsammmmm

A hankali ta juya ta hure juyowar da zata yi don ganin what's next se ta ga mutum bisa gwiwowinsa a durkushe a gabanta in a stylish way, hannunshi rike da wani gidan zobe me haske da kyau..

A daidai sadda ze yi magana yaji motsin ruwa ɗagowar da zasu yi se hasken camera click click click har guda uku a kansu, be motsa ba sanin spies ne.. Celebrity rayuwarshi be taɓa tafiya a sirri ba, he doesn't like anything da ze yi distracting wannan moment ɗin nasu hakan ya sa be motsa ba bare ya kira security ɗinshi..

Kamshin junansu dake ratsawa yake shiga kofofun hancinsu yana aika musu da wasu sakonnin na daban tare da ni'imar wurin ya haÉ—u ya bada wata sassanyar moment me natsuwa da amincin ruhi..

Cikin wata kalar murya ya fara magana..

"Hidayah! That first moment da na ɗaura idanuna bisa kanki daga sannan na san cewa ruhinmu are connected in one way or the other... Daga sadda kika bani labarin rayuwarki daga sannan kika kasa barin kwakwalwata, u r all over me, in my head! My thoughts! My dreams nd my eyes! I did my best to keep that feelings hidden but I can't any longer, believe me ban taɓa sanin menene so ba se a kanki, your tears make me restless, dariyarki me sanyaya zuciya, kalamanki masu kwantar da hankali... Everything about you is so charming and breathtaking...kin gyara rayuwarmu from bad path to good path u r Morethan an angel to me nd my children.."

Kirjinta ne yake bugawa fiye da misali se ta hau rawan jiki kaÉ—an kaÉ—an tana raba ido, ta É—an sauke kanta se kuma ta É—ago jin yadda muryarshi ya fara rawa rawa se ta daure ta bashi glance É—in dake nufin ya cigaba...

"Please hidayat help me and give me ur heart or share with me na miki alkawari I will never hurt nor leave you!"
Lumshe idanunta da suka cika tabbb da kwalla tayi zata fara kuka sbd abun ya fi karfin Tunaninta da hankalinta, ta kasa tuna komai bare kowa...

A hankali yace
"pls baby don't cry for me! Na jima ina so na fallasa miki sirrin zuciyata amma ina tsoro, by Allah ina ƙaunar ki fiye da Tunaninki I love you with all my heart and soul hidayah...
Ko bazaki so ni ba just know that the love I have for u is enough for both of us. Don Allah ki bani dama to be ur only husband...sirrin ki, farin cikin ki, ur man, ur true and last love I beg of you hidayah!"
Se hawayen idanunshi suka zubo..

Wani irin siririn kuka me nauyi ta fashe dashi.... Ze haukatata.. Raed is making her go out her mind, be san kwakwalwarta ƙarami bane? Be san zuciyarta bakuwar soyayya bace...!

#Vote
#share
#comment

                    🖤Gureenjo🖤

KOWA YA GA ZABUWA...
   (DA ZANEN TA YA GANTA)

بسم لله الرحمن الرحيم

FATIMA MUHAMMAD GURIN.            
         (Gureenjo)

ADABI WRITERS ASSOCIATION

Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*

                      *PAGE 31*

*FREE BOOK*

**Alhamdulillah jiki na da sauƙi, na gode da adu'o'inku Dukda ba wai na warke bane amma dae Alhamdulillah ku cigaba da sakani cikin Adu'o'inku Allah ubangiji ya raba dukkanin bawa da ciwo🤧***

Shanyayyun idanunshin nan ya sakar mata yana kallon yadda take kuka a hankali cikin rashin sanin makama, cikin wata karyayyiyar murya yace

"ya isa haka! Pls stop crying yana damuna wallahi har tsakiyar kirjina nake jin digar kowanni hawaye naki, Idan kina bukatar lokaci to think I can understand..but please karki ce a'a don ban san ta yadda zan fara ba, all I know is that I promise to love you forever and ever.."

Kai ta gyaÉ—a tana share hawayen da ta kasa tsayarwa tace
"zan yi tunani"

Jikinshi ya bayyana irin sanyin da yayi, sossai yaji rashin daaÉ—i maybe bata son shine sbd be da komai a addini, maybe bata sonshi ne saboda hamza, maybe bata son shi ne sbd rough past É—in shi.. Ko ma menene all he knows shine he Is deeply hurt.

The drive was so silent Har suka dawo gida babu wadda ya sake magana a cikinsu, kokarin fighting na feelings da take ji akan abunda tayi yanzun nan take, she doesn't really know what goes over her abunda ta sani kawai shine she's confuse and abun ya zo mata out of blue, bata taɓa experiencing something like that ba so dole ta rasa Tunanin da zata yi.

"Welcome home dad..! Welcome miss hidayat"

Dukda yadda damuwa ya bayyana karara a fuskanshi hakan be hana sakarwa Norah da Aisha murmushi ba yana É—aukan junior yace
"thank you gurls, ina Farrah?"

Tana kokarin shiga É—akinta bayan ta amsa musu sama sama taji Aisha na cewa
"she's upset ko abinci bata ci ba tun break!"

Cikin damuwa yace
"what upset her haka?"

"I think she is having a bad day bcs her friends said something about having a mother.."
Norah tayi maganan itama jikinta na sanyi don ta rarrashi Farrahn har ta gaji.

Da sauri Hidayat ta fasa shiga É—akinta tayi É—akin Farrahn, a hankali ya tako sede ganin ta shiga yasa ya tsaya yana jin babu daaÉ—i a ranshi.

Kwance rub da ciki ta samu Farrah tana kuka, da sauri ta É—ago ta tana juyota tace
"oh my baby me ya ɓata miki rai haka?"

Rungume ta Farrah tayi tace a hankali
"am just missing my mom"

ÆŠago habarta hidayat tayi tace
"am always here, in shaa Allah zan maye miki gurbin mom naki ahhhh am already hurt tunda har kika zubar da hawaye sbd mahaifiya afterall gani a kusa dake"

Puppy face Farrah tayi tace
"am not moody just bcs of mom, am moody bcs u are also leaving us soon.. Miss hidayat please don't leave us I promise to be a good girl"

Lumshe idanunta hidayat tayi tare da rungumeta tace
"who says am leaving you?"

"U were promising to marry Daddy hamza and duk sadda kika aureshi  I know u will be leaving..! Daddy promised to talk to u but he didn't please if u have to marry then marry dad and be our real mom"
Da mamaki hidayat ke kallon yarinyar baki kaman kanari da zuba zance.

Tace
"wa ya gaya miki saka kunne a zancen wani abu me kyau ne? It's not a good habit kin ji? Don't do that again.. Oya let's go ki ci abinci"

Hannun da ya É—aura kan handle É—in ya janye jin ta fuske magana na biyu da yarinyar tayi, Juyawa kawai yayi ya wuce room nashi yana ji Farrah na sake tambayar ta zata iya kiranta mom sbd mama is not for her yayi local, maganan ya so bashi dariya sede baya cikin mood É—in yi É—in har ya shige be kula su Norah da suke shiga zancen nasu ba don already sun fito parlor.

Kasan shower ya shiga tare da dafe glass ɗin da ya zagaye standing shower ɗin ya lumshe idanunshi ruwan na zuba daga kanshi zuwa jikinshi, hidayat na so ta hura mishi wuta, he never expected what she did.. Ya jima sossai a haka kan yayi wanka ya fito, a gaban madubin toilet ɗin ya tsaya ya riƙe kwankwaso yana kallon kirar jikinshi da kyaun surarshi.
Chapter 47 · 0% Book details