Sashe 55
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ji wa Aisha daaÉ—in samun mutum irin Usman saboda dabi'unshi kaÉ—ai sun isa su fada maka mutumin kirki ne sede na ji mata tsoron zama da kishiya kwarai kwarai sbd a sannan yana da iyali, a haka aka yi auren Aisha da Usman.
Duk karshen shekara Aisha kan zo gida tayi wata biyu, in ka ganta tana cikin kwanciyar hankali tayi kyau tayi kiba kowa sha'awar ta yake ana faÉ—in tayi dacen gidan miji sede mu ce Alhamdulillah! Amma fa haihuwa shiru, tun baya damunsu har ya shiga damunsu a lokacin Usman ya shiga sahun masu arzikin Nijeria inda suka yi yawo kasashe kasashe sede haihuwa shiru ba labari.
Seda suka shekara kusan goma sha biyu da aure lokacin Mahaifinsu ya kwanta dama, ina ta fama da matsalolin Buba Dukda Aisha kan tura min kuɗi da sunan in yi sana'a sede babban sirrin da na ɓoye duk da kudaden Aisha Buba yayi nashi arzikin da har kariyarshi ya zama mishi tashin hankali.
Sanadiyar Aisha ya samu duk abunda yake fariyar Raed ya raba shi dashi ba tare da kowa ya sani ba, sirri ne a matsayina na uwa na riƙe mishi da be jira kanshi ba akan wannan arziki ya rasa mace irin Mairamu.
Bayan rasuwar Mairamu Aisha bata ƙasar tana chan wani kasa tana ta ganin likitoci akan case ɗin haihuwar ta sede ta turo min kuɗi masu kauri wadda dasu nayi ta amfani wurin kula da Raed da suturunshi seda Raed ya shekara biyar ban sake ji daga Aisha ba ina fushi sossai da Buba hakan yasa ko da na mai maganan yace kawai ze bincika.
Be bincika min ba, kwatsam rana tsaka se ga Aisha kaman an jefo ta, tayi wani kalar rama se uwar ciki se haske da kyau, na tsorata sossai nayi kanta yin duniyan nan Aisha ta ƙi ce min komai ruwa na bata ganin yadda bakinta ya bushe kwankwataran ina kuka.
ShimfiÉ—e ta nayi, na É—au gyale naje na kira Buba don mu kaita asibiti sbd duk yadda aka yi bata da lafiya ne duk kamanninta kaman ba na Aisha na ba!
Ko da Buba ya zo ga mamakina ya shafawa idanunshi Toka yace sede Aisha ta bar mishi gida ai tun kan Auren ya faɗa an ƙi a ji yanzu kuma ta dawo mishi da taɓin hankali hankali a wani ce yayi jinyarta.
Na tsorata kwarai duk yadda na tuna mishi amanar Mahaifinshi da kuma kwanciyar hankalina shine zama da Aisha wallahi Buba ya ki, ya tara min matanshi babu abunda basu faÉ—a ba.
Baƙin ciki yasa na kasa ko motsi banda kuka babu abunda nake yi, haka ya kama Aisha ya kai waje ya hankadata ta faɗi ta gefe, sede bata yi kuka ba banda idanu da take bin kowa dashi kaman bata gane komai, ni na ɗauka shock ɗin sakinta da Usman yayi ne ya sanyata wannan hali da take ciki.
Kukan bakin ciki na sanya na mike na fara HaÉ—a kayana don nima in fitar mai daga gida, tsab na HaÉ—a na dauko da nufin samun Aisha a waje mu tafi sede neman duniyan nan na yiwa Aisha ban sameta ba, zuciyana yayi ciwo Usman, Hidayat nayi kuka kaman mahaukaciya sanadiyar Buba sede ban samu Aisha ba.
Ko da na zo zan ɗauki Raed yace kar na ɗaukar mishi yaro haka na dauki kayana da kuɗi na karshe da Aisha ta turo min na fice na kama ɗaki ɗaya na cigaba da neman Aisha, har dare nake dawowa sede in ci abincin titi seda na shafe sati uku ina abu ɗaya ban samu Aisha ba, na fawallawa Allah na dawo na kama sana'a da ƴar sauran kuɗin da ya rage....Kunji labarin abunda na sani game da Aisha da ɓacewarta...!"
Daga Daadida, Hidayat har Alhj Usman kuka suke yi babu wadda ya iya cewa komai.
Mikewa Hidayat tayi tace cikin rawar murya
"Ina zuwa!"
Kan ta juya ta fice......
**Ku Daure kuyi comments samu in samu kwarin gwiwan cigaba da typing da wuri plsðŸ™ðŸ™**
*Ashe Buba kam an daÉ—e ana zalunci! Ba Raed kaÉ—ai bane aka zalunta! Ai na Raed me sauki ne akan na Mahaifiyarshi da Aisha***
         🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
FOLLOW ME ON Wattpad @Gureenjoh6763
AND ON AREWA BOOKS @gureenjo
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 36*
*FREE BOOK*
A haukace ta shiga É—akin ta janyo akwatinta da tayo tafiyan nan dashi ta fara watsar da kayan ciki idanunta har basu gani da kyau, Allah kaÉ—ai ya san abunda ke going a cikin zuciyarta babu irin Tunanin da be zo mata a cikin kai ba, da kyar hannunta dake rawa ya kai kan wannan Waist bag É—in (in baku manta ba kan ta bar gidan yusuf ta É—aura shi bisa kwankwasonta bayan kuma taimakon da Raed yayi mata dashi kaÉ—ai suka tsira sbd yana a waist É—inta ne..laalita/ kasheni ka É—auka duka sunanshi ne).
Buɗewa tayi ta fiddo wani ƙaramin box wadda a idanu zaka san ya jima sede a da ɗin ma ba abu bane me arha, da gudu ta mike ta koma parlorn tana haki ta ɗago box ɗin tace
"a cikinku waye ya san wannan...!"
Muryarta a rarrabe yake fitar da maganan.
A hankali Alhj Usman ya fara matsowa hannayenshi na rawa kana kallon rauninshi karara don hawaye ke zuba a fuskanshi muryarshi na rawa yace
"kwarai na san wannan box ɗin, sarƙa ce a ciki ni na kawowa Aisha shi a wata tafiya na na karshe da nayi kan rabuwarmu....."
Kuka me tsuma rai Hidayat take yi, lallai wannan shine mahaifinta, amma ta yaya? Buba da yake kawu kuma suruki a gareta ya cuce ta cuta mafi muni amma Duka nata mahaifin ne sila...
Girgiza kai tayi tare da saurin ja baya a sadda ya sa hannu ze riƙeta gunjin kuka take tana cewa
"Ashe ni ɗin ɗiyar sunna ce? Ashe ina da asali da tushe da kuma gata? Ashe ni ba ƴar zina bace kaman yadda aka lanƙaya mun har ya zama shine tambarina? Alhaji ka cutatar da rayuwana na Rayu cikin tsantsar baƙin ciki da jarrabawa duk a sanadiyar ku! Na rasa duk wani gata, nayi baƙin ciki nayi kuka! Sede ka san ban taɓa yi maka Adu'a ba? Kaman yadda uwar goyo na take faɗi kilan rashin sanin takamammen mahaifina ya sa iyayen mahaifiyata suka kore ta ta shiga duniya! I believed that and I live my whole life with that belief Taya zaka zo rana tsaka ka nuna min soyayya in yarda??? Me yayi sanadiyar rabuwarku ba tare da kun yi la'akari da ni ba? Me nayi muku da zafi haka? Al...."
Kukan da yake yi da tari ya sa ta kasa cigaba da maganan se kuka, Daadida tace
"Haba hidayat kar hankalinki ya gushe mana, na tabbatar babu dalili Usman ba ze taɓa wofintar da Aisha ba...!"
"Kuma be tashi nemanta da abunda ke cikinta ba se after good 24 years? Haba Daadida! Ki duba tsabar coincidence har ɗana na sanyawa sunanshi ba tare da na san sunan shi ne ba! Daadida kin kuwa san yadda na Rayu? Kin san baƙin cikin dake ƙasan zuciyata? Kin san irin fansar dake raina? An zalunceni, an ha'inceni, an cuceni an ci mutuncina, an tozartani da mahaifiyata da bata san komai ba... Duk saboda mahaifina da ya zaɓi nesa damu Daadida na sha kwana cikin azabar yunwa, na sha kwana cikin azabar ciwo, cikin talauci da yagaggun kaya, har roko na yi don sanyawa bakina abinci, nayi rayuwa ba tare da sanin menene farin ciki ba kuma yanzu in zo in bugi kirji in ce ubana attajiri ne? Bana so....! Bana so....!! Na yafe wallahi na yafe..!!!"
Yadda duk ta haukace ta sauya gabaÉ—aya ya É—aga musu hankali ba su kaÉ—ai ba har Raed da ya gama bada umarni a shirya komai ze wuce Nigeria don ma 6hours ne daga jedda zuwa Kano, faÉ—uwar Alhaji Usman yasa ba su kaÉ—ai dake parlorn ba har Raed ya nufi jirgin da sauri yana ambaton innalillahi wainna ilahi rajiun..
Da gudu Daadida ta fita ta kira su Mudi da Isa driver ɗinshi suka dauke shi suka sa a mota suka yi asibiti hidayat dae na zube bisa gwiwowinta a wurin bata motsa ba banda kuka da take me ciwo, hannunta rike da sarkar da bata taɓa rikewa da hannunta ba banda box ɗin se yau, yau da aka tabbatar mata ta hanyar aure aka sameta, yau da ta san mahaifiyarta ta shiga rayuwa makamanciyar tata, lallai mahaifin Raed ba mutum bane sbd bashi da zuciya cikin kirjinshi, duk bata ganin laifin su kaman na mahaifinta.
Tana bukatar ummi a kusa da ita, tunda ta iso take son zuwa Raed be yi mata izini ba, Tsam ta mike ta fito ko gani da kyau bata yi ta je ta É—auki kuÉ—i a jakanta, Junior ne ya rungumeta ta zame shi ta baiwa Norah tana kallon Tabawa tace
"Ki kula dasu"
Daga nan ta fice daga gidan tana ganin jiri, Seda tayi tafiya me nisa a kafa kan ta samu abun hawa ta shiga ta faÉ—a mishi sunan unguwan su ummi tare da jan hijab É—inta ta rufe fuskanta tana cigaba da kukanta.
****
"kai! Wallahi wannan kaman Hidayat don Allah mu ganta da kyau"
Surayya tayi maganan tana sake leka wayan saurayin da suke tare.
Yace
"ke dallah! Ina zaki san wannan in ba karyar da kika saba ba, matar fa fitaccen ɗan kwallon duniya ne, ba'a ƙasar nan ma suke zaune ba wannan hoton ma a Saudia aka dauke shi"
Saka kanta ta sake yi fuskan wayan Haba, ai ko a mafarki taga hidayat zata gane ta bare a zahirin gaskiya.
"Wallahi wannan Æ´ar uwata ce, hidayat ce fa? Yaushe ta san irin wannan mutumin har ta aureshi to?"