Sashe 66
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Man da taga an rubuta body lotion wadda na kamfanin oriflame ne ta buÉ—e ta fara shafawa tana jinjina kamshinshi da yadda yake bin jikinta, bayan ta gama ta shafa roll on ta feshe jikinta da turaren faux semblant Givenchy da ta gani a wurin kamshin seda ya saka ta lumshe idanu, har zata wuce taga wani turaren wadda kwalban yayi mata kyau ta É—auko tana duba sunan Poison girl Dior, a wuyan ta ta É—an fesa gefe da gefe shima kam kamshinshi wane wane wurin daaÉ—i.
Murmushi ta saki tana matukar son turaruka and waenda ta gani anan ko waye ya mishi recommending É—insu sun yi mata Hundred percent, bata iya ta wuce closet da take son zuwa ba ta fara duba sauran turarukan seda ta shafa kusan biyar wai tana jin kamshinsu fuskanta cike da fara'a, komawa tayi ta zauna tana karanta sunayensu É—aya bayan É—aya.
A hankali ya turo kofan ya shigo idanunshi basu mishi masauki a ko ina ba se kyakyawar surar jikinta dake ɗaure da towel kaɗai, wadda da kaɗan ya wuce mazaunanta,gashinta da ba kitso a zube a kafaɗunta baƙi siɗik a gyare, a natse yake tahowa yayi tsai a bayanta hannunshi cikin pajamas trouser ɗinsa na Gucci masu tsananin taushi, Rigan yayi fitting ɗinshi Dukda inda biyu kawai ya saka, gabaɗaya ta fidda qirarsa na cikakken namiji.
Murmushi ya ɗan saka sadda ta lumshe idanu ta sake zuƙar kamshin wani oil da ta ɗan goga bisa bayan tattausan hannunta, ji yake kaman ya ɗauke ta ya haɗiye ta, wani irin zazzafar so ne nata yake shigansa zuwa kowanni sashe na jikinsa, se ya cigaba da takawa sannu sannu har zuwa bayanta ya tsaya sannan ya miƙa hannunsa ta gefen kafaɗanta ya rankwafa faffaɗar kirjinsa yana gogar bayanta,ya sanya tafin hannunsa ta wurin cikinta ya kama hannun da take shinshinawan ya kai ya shaki kamshin turaren, iska ya zuƙa tare da lumshe idansa ya buɗe.
Cak ta daskare a wurin wani irin mahaukacin kunya na lallaɓowa ya rufe ta, Sam ko shigowar shi bata ji ba da bata barshi ya ganta a haka ba, idanunsa ya kai ya kalli towel ɗin nata da ya ɗan sauƙa daga sama ya bayyana saman Fararen kirjinta se ya shanyesu ya ɗago idanun bisa fuskanta waenda har sun fara lumshewa, take idanunsu suka sarqe waje ɗaya,fuskokinsu gab da juna,numfashin su ya fara gauraya wuri guda, kusan lokaci guda kuma a tare suka lumshe idanunsu suka buɗe, be iya cewa komai ba sai ya sanya hannunsa ya zame kwalbar turare dake bisa ɗaya hannunta ya ajiye bisa kan dressing mirror chan baya.
Sannan ya saka hannuwansa biyu ya É—aga ta Cak ya ture chair É—in dressing mirror ya É—aura ta akan asalin dressing mirror É—in, ya janyo kujeran again dab ita ya zauna bisa kai hannayenshi ya sa a kwankwasonta ya kuma matso da ita kaman ze shige cikinta, kafafunta ya kwashe gabaÉ—aya ya É—aura bisa cinyoyinsa.
Daga santala santalan cinyoyinta dake bayyane suna tsole mishi idanu yabi da kallo har zuwa yatsunta, farare sol dasu babu É—igon komai akai.. Hannu ya sa ya É—an yi mata tafiyar tsutsa bisa kafafu da sauri ta saki dariya tana kokarin janye kafan tace
"ka bari pls..!"
Idanunshi da suka sauya gabaÉ—aya a idanunta ya sakar mata yace
"da kin faÉ—a min u were so tired to be this lazy ai da na tsaya nayi miki wankan na shirya ki, it's almost 12 and baki shirya ba!"
Murmushi tayi tana dukar da kai tace
"I wasn't that tired, perfumes É—in nan su suka É—auke hankali na"
Yace
"do you love them?"
Kai ta gyaÉ—a murmushi jin daaÉ—in su na bayyana a fuskanta tace
"they are superb"
Hannunta ya kama ya sake shinshina yana lumshe idanu yace cikin wata kalar murya
"I also love 'em gashi sun tafi da imanin hubs É—inki.."
Be jira Cewar ta ba a É—an zafafe ya fusgo ta ta faÉ—o bisa jikinsa tayi masauki a cinyoyinsa, gabaÉ—aya kirjinta ya haÉ—u da faffaÉ—ar kirjinsa, jikinsa ya haÉ—u da nata, lallausar fatarta ta sake bada gudummawa wurin fara saka shi birkice mata, hancinshi ya cusa a wuyan ta yana shakar kamshin ta, nannauyan numfashi da ya fito daga makogoronshi ya saki, hucinsu suka saka gabaÉ—aya tsikar jikinta tashi yammmm.
Hannayenshi ya saka yana mata tafiyar tsutsa bisa damatsanta a hankali ya fara bata wasu neck line kisses da suka so zautar da ita, sbd yadda jikinta yayi wani amsawa yasa bata san sadda ta rike damatsanshi gamgam ba, da kisses ɗin da yake sakar mata a wuya a hankali ya karkata kanta, idanunta da suke bayyana tsoro da firgicinta wadda ze tabbatar maka da cewa she have never been in this kind of hot romance ta kara zarowa jin yadda yake sake numfashi akai akai,da sauri ta buɗe baki zata yi magana yayi hanzarin shutting nata down da wani hot mouth to mouth, Sam bata iya ba, ga firgici da ya sa ta kasa taɓuka komai but he's such a bad kisser nan da nan yasa ta fara mancewa da duk wasu problems ɗinta da ma kowa da komai, jikinta ne ya fara mutuwa liqis, wasu zafafan electric sparks ke bin jikinta a sadda hannayenshi suka sauka bisa kai.
Tamkar wadda aka ƙadawa gangi haka ya fara tsuma,cikin zafi zafi ya fara aika mata da wasu saqonni masu nauyi waenda suka nauyaya bisa qirji da zuciyarta, tunda take bata taɓa tsintar kanta cikin duniyar da ya jefa ta ba, saqonninsa sun rikita mata kwakwalwa sun kuma kashe mata gangar jiki gabaɗaya, da ta rasa abun yi kawai se ta sakar masa kuka, Sam baya son abunda ze kawo mishi cikas, se ya haɗe bakunansu yana me tashi da ita a cikin jikinsa zuwa kan gado.
Duk yadda ya ruɗe ya kuma ruɗata da kuma yadda jikinsa ke matukar rawa hakan be sa ya kasa binta cikin laluma da salama ba, a sanyin zafi da kuma tausayawa yake binta seda ya tabbatar zata iya dashi kan ya fara karanta Adu'ar da musamman ya koya don baya son abunda ze kawo musu wani cikas a zaman su, yana yin Adu'ar tana kubcewa sbd yadda murayarsa gabaɗaya ke breaking, hawaye masu zafi ke fitar mishi a sadda yake jefa su cikin wata duniya me nisan gaske wadda duk su biyun babu wadda ya taɓa tsammanin akwai ta...
Tana kwance bisa faffaɗar kirjinsa bayan kusan shudewar awanni biyu, har lokacin babu wadda ya iya furta wani kalma a cikinsu sede bugun zuciyoyinsu da kuma irin kusancin jikinsu ya isa faɗa maka waennan ɗin masoya ne da suka bugu da mayen giyar zazzafar ƙaunar juna.
Motsi tayi wadda ya saka shi sake rukunkumeta yana furta
"am sorry" da husky voice É—inshi da har yanzu be iya dawowa daidai ba, taji wannan kalma har ta gaji daji daga gareshi tun bayan da ya samu kansa daga birkicewar da yayi mata.
Ita ba budurwa bace amma tayi karya idan ta ce bata ji jiki a wannan gamon nasu ba, sede kam ya bata abunda har ta mutu bazata manta ba, daga yinin ranan har darensa wani irin tarihi ya bar mata da baze mantu a gareta ba.
A hankali ya sanya hannu ya kunna wutar É—akin jin tana son tashi, se tayi saurin komawa cikin jikinshi tana kara rufuwa da bargon tare da binne kanta a cikin kirjinsa, dariya me sauti ya ja yana É—an sulmiyowa ya haÉ—e fuskokinsu cikin muryarshin nan yace
"I cannot breathe when you are not near. I love you, die hard!"
Yaye bargon yayi ya É—aga ta chadak tana me sarqafe hannayenta bisa wuyan shi suka yi toilet, cikin tsantsar kulawa da soyayya me tsafta ya tsaftace ta da kansa kan yayi nashi suka fito a tare daure da towels, a kujerar dressing mirror ya ajiye ta yana murmushin tuna this is where it started, da kanshi ya shafa mata mai bata iya bude idanu ba seda taga yana kokarin sake haukacewa a kan jikinta kan ta wara idanu tana rike hannayensa, murmushi kawai ya saki yaje closet ya É—auko wasu en iskan nighties ya saka mata.
Saura kaɗan ta nitse don kunya, shi de se murmushi yake yi, wandon pajamas ɗinsa kawai ya mayar ya gyara gadon ya ɗago ta Chak suka koma, rungume a jikinshi yana fitar mata da duk wasu sirrika na kirjinsa wadda kusan duk ta ji su a sambatun da yayi ta saki mata wadda be san ma yayi ba, murmushi kawai take saki ko da ze maimaita mata sau hamsin a kowanni rana bazata gaji da jin su ba in dae har daga bakinsa ze na fitowa.
Wani irin kula ya bata har bacci ya sureta, ya jima yana aikin kallon baby face ɗinta kan ya sake rungume kayanshi shima bacci ya ɗaukeshi a haka, kwarai da ana tsaga kirjin mutum a ga iya adadin kauna, da bazata taɓa iya ganin karshen ƙaunan da yake mata ba.
Da safe ita ta fara farkawa tana mamakin irin makarar da suka yi, so tayi ta tashi da sauri sede tana karo da kyakyawar fuskarsa ya so mantar da ita Komai, da idanu ta dinga bin lungu da saƙo na fuskan nashi tana yaba hallitar Allah, dole mata su ke mutuwa a kansa, sanyin kyaunsa na dabanne... A hankali ta sanya tafin hannunta bisa kumatunsa tana tuna irin duniyar da ya jefa ta a jiya se ta saki murmushi a hankali in a whisper tace
"I love you paapi"
Idanunsa dake cike da bacci ya buÉ—e ya sake lumshewa kan muryarsa me taushi ta furta
"I love you more baby gurl!"
Da sauri ta mike tana murmushi ta dira a kan gadon tayi toilet, da kallo ya bita har ta shige tana sake kunna shi da kayan baccin nan nata, kauda tunanin yayi ganin da gaske rana ya fito shima ya mike ya fice zuwa ɗakin shi, a chan yayi alwala yayi sallah yana me miƙa dumbin godiyarsa ga mahallicci da ya mallaka masa mace irin hidayat.