Sashe 26
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"laaaaa dad u didn't say salam"
ÆŠan kallon yarinyar yayi cikin rashin fahimta, tana kallon hidayat tace
"Miss hidayat ina kin ce dole ne musulmi yayiwa É—an uwanshi musulmi sallama idan ze shiga wuri kuma na ciki ma dole ne su amsa?"
Hidayat ba tare da ta kalleshi ba tace
"kwarai kuwa Norah kuma akwai lada a cikin sallama"
Aisha tace
"eh ai kuma idan baka da lada dayawa bazaka shiga aljanna ba"
Norah ta gyaÉ—a kai, duk be kallesu ba se ita ne ya zubewa gajiyayyun idanunshi yace
"idan mutum ya mance fa?"
Husky musculine Muryarshi ya dake ta, a hankali ta É—aura idanunta a kanshi cikin kankan da murya tace
"se ya koma da baya yayo in an amsa se ya shigo"
Juyawa yayi ya fice se ya dawo yace
"Assalamu Alaikum"
Duka suka amsa Mishi suna murmurshi..
Norah da Aisha suka ce
"welcome daad"
Kai ya gyaɗa kawai ya shige room ɗinshi, ajiyar zuciya me karfi hidayat ta sauke bata taɓa zaton ze koma ya sake sallama ba, idan ko hakane zata yi anfani da yaran sossai wurin ganin ta sauya shi..
Tana cikin Tunaninta Farrah da ta bishi É—akin ta fito da gudu tace
"Daadddy is throwing up"
Dukkansu mikewa suka yi Norah tace
"is he sick?"
Hidayat da tunda ta kalleshi take Tunanin wani abun na damunshi ta wuce É—akin ba tare da Tunanin komai ba.
Duƙe yake gaban washing hand base se amai yake kwararawa a wahalace, a gefen shi ta tsaya tace
"sannu!"
Kai ya gyaÉ—a mata har ya gama, ruwa ta saka mishi a hannu ya wanke fuskanshi da bakinshi yace
"I wanna take shower"
Fita tayi gabaÉ—aya a É—akin taje wurin miss Mary ta sakata kiran family doctor É—insu don daga gani dauriya kawai yake, ko da ta dawo a tsaye ta samu Su Norah duk suna cikin damuwa, Norah ta tura ta duba ko ya gama shiryawa ta dawo tace mata ya kwanta ya rufe da blanket yana ta rawar É—ari..
Cikin mintuna likitan ya zo ya hau dubashi nan ya hada allura ya mishi ya ba Paul takarda ya sayo magani, bayan ya fito ya cewa hidayat a tabbatar ya sha tea kan ya hadiye maganin don da yunwa a tare dashi..
Bayan Paul ya dawo ya bata maganin, kitchen ta shiga gabanta na faÉ—uwa ta HaÉ—a tea É—in ta É—auko ta nufi É—akin, da sallama ta tura kofan É—akin...
#Vote
#share
#comment
           🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 18*
*FREE BOOK*
**Assalamu Alaikum warahmatullah gaisuwa irin ta addinin musulunci, fatan duk kuna cikin koshin lafiya? Kuyi haƙurin jina shiru jiyan kaman yadda Zaku sake jina shiru daga wannan se ranar Friday in Allah ya kai rai.... Bautar ƙasa nake gamawa jibi Thursday kenan, tunda Monday ya shigo bamu da zama yini muke wurin abubuwan gamawan da ciwon kai, bacci da gajiya nake dawowa bani da natsuwar typing Sam, fatan Zaku min uzurin hakan. Na gode***
Da sallama ta tura kofan ta shiga, yana lulluɓe cikin bargo daga kafafunshi har kanshi a natse ta karasa gefen bed side ɗin ta ajiye tray ɗin, bata bi bugun zuciyarta ba ta gyara murya kaɗan tace
"Sir ur tea is ready"
Be motsa ba seda ta sake maimaitawa ya kai zara zaran yatsunshi ya janye bargon fuskanshi ya bayyana, gajiyayyun idanunshi ya buÉ—e a kanta hakan ya sakata saurin rausayar da nata don bazata iya jurar kallon cikin idanunshin ba..
Mikewa yayi ya zauna tare da jingina bayanshi da jikin gadon yana sake kallon fuskanta dake nuna taradaddin rashin lafiyan nashi.
Ganin ya zauna yasa ta ɗauko ta mika mishi karamin tumbler ɗin ya sa hannu garin karɓa hannunsa ya ɗan gogi nata kaman wacce ta sa hannu a cikin wuta ta wani zare da hanzari tare da saurin zaro idanunta kuma tana kallon tea ɗin da ya kusa barewa jikinshi.
Da sauri ya riƙe da kyau yana kallonta itama idanun nata ta ɗago ta kalli fuskanshi se ta duburce, wani malalacin murmushi ya saki yana janye idanunshi ba karamin dariya ta bashi ba, ita kuwa mutuwar tsaye tayi tana kallon kyaun halittar da Allah ya mishi, ba karamin kyau murmushin ya mishi ba.
Ganin ze kara kallonta yasa ta ja baya ta fice da sauri, tean shi ya cigaba da sha yana murmushi lokaci lokaci bayan ya gama ya koma ya kwanta yana me sake rufe jikinshi, cike da Tunanin dalilin ciwon shi yana da wani abu guda idan har abu ya dameshi to se fa ya kwanta ciwo wadda kaman ya zame mishi jiki a daaa chan sede yanzu da ya mance menene damuwa hakan ya zama wani sabon abu a gareshi, so yake ya tantance wasu wasin da zuciyarshi ke yi ya tsayar da ita a matsaya É—aya sede kwakwalwarshi ta kasa yardar mishi da amsa guda É—aya tak dake amsa kuwwa daga cikin kanshi har zuciyarshi..
Tana komawa É—aki ta samu Hamza na kiranta, É—auka tayi sbd ya kusa yankewa suka fara waya yana mitar bata neme shi ba, daga karshe Aisha ya nema ta HaÉ—a su suka yi ta surutu, har junior ta makalawa yana ta kiran Daddy suna ta dariya ita dae idanu kawai ta zuba musu, hamza na matukar kaunar yaran nata Dukda be kai Raed ba sede she appreciate..
***
Juyi kawai yake yi from this side of the bed zuwa other side, numfashi da karfi yake ja sede kaman wadda aka shake mishi wuya numfashin baya wucewa zuwa cikin cikinshi hakan yasa yake ta kokawa da numfashin kaman me tashin asthma, zuciyarshi wani irin kuna take kaman an aje garwashin wuta, be saba ambaton Allah ba bare ya ambata yaji sauki, gashi dakakkiyar zuciyarshi bazata bari yayi kuka ba..
Cikin tsanani haka yayi ta juyi se daga baya Allah ya taimake shi ya janyo numfashin da karfi yana mikewa zaune lokaci É—aya, saitin kirjinshi ya dafe yana haki kan daga karshe ya HaÉ—a kanshi da gwiwa idanunshi sun rine sun yi jajazir, ya jima be samu attack na panic É—in nan ba se yau, ya kuma haÉ—u da wani mummunan mafarki da yayi..
Da sauri ya sauka daga gadon ya nufi frigde É—inshi na É—aki ya buÉ—e cike da son shan ruwa sede babu, haka ya juya ya nufi parlor da sauri..
Daidai lokacin ta fito don daukowa junior ruwan da ta manta bata dauko ba, karo suka ci da hanzari ta koma baya tana ambaton Allah, hannunta dake rawa ta laluba ta kunna switch..
Hard broad chest É—inshi da ba riga ta ci karo da kan ta kai idanunta kan fuskarsa, wani irin zufa yake HaÉ—awa kaman ma a firgice yake, zata yi magana ta ga ya sulale ya zauna tare da haÉ—e kanshi da gwiwa kaman me tsoron mutane kaman kuma me tsoron ta ganshi a halin da yake ciki, da sauri itama ta durkusa tace
"Sir! Me kake bukata? Jikin ne?"
Cikin rawar murya yace
"waaa...ter"
Da gudu taje fridge ta ɗauko ruwan ta dawo ta buɗe murfin ta mika mishi ya karɓa ya kurbi kaɗan ya watsa sauran a fuskanshi zuwa kanshi yana karkada gashin shi wadda feshin ruwan har fuskanta lumshe idanunta tayi, Seda ruwan ya kare tsab kan ya jefar da goran ya sake maida kanshi cikin kafafunshi yana sauke numfashi..
"Mugun mafarki kayi?"
Kaman yaro ya tsinci kanshi da gyaÉ—a mata kai..
Tace cikin sassanyar muryarta
"ka ja numfashi a hankali sir, mafarki ne ba zahiri ba. Ana so idan mutum yayi mummunan mafarki a duk sadda ya farka ze ce 'Auzu bi kalimatillahi tammat min qablihi wa iqabihi wa sharri ibadihi wa min hamazaatis shayadini wa an yahduruun' Adu'ar na nan cikin hisnul Muslim"
Gajiyayyun idanunshi ya É—ago ya zuba mata yana so ya ce ta sake don be sani ba se yanzu kuma ba ze iya maimaitawa ba, kanta ta mayar kasa ta sake farawa yana bi har suka kai karshe..
Seda ya ɗan natsu kan ya miƙe cikin kasalalliyar murya yace
"thank you"
Jurewa kallon idanunshi dake gigitata tayi cikin natsuwar murya tace
"u welcome, kayi Adu'a karka sake yin irin mafarkin kuma"
Har ya juya ya sake juyowa yace
"ban iya ba"
Runtse idanunta tayi sbd hawayen dake son zubo mata, shi kuwa wani irin rayuwa ne wannan da yayi!
Tace
"baka yin ko wani irin Adu'a?"
Kallonta kawai yake, se taji kaman maganan yayi mishi rashin daaÉ—i zata ce yayi hakuri se taji ya ce
"me zan roka?"
A tsorace ta kalleshi tace
"Subhanallah! Sir ai Adu'a dole ce ga dukkanin musulmi ko ka samu duniya ba shine ze sa ka kasa neman lahirarka ba, mahaifiyarka dake kwance cikin kabari itama tana bukatar Adu'ar ka don Adu'an ƴaƴa na daga cikin manyan sadakatul jariya zaka nemi tsari da azabar kabari da na wuta, kuma ka nemi gamawa da duniya lafiya.."
Bakinta dake ta motsi kawai yake kallo idanunshi sun sake rinewa don ambatar sunan mahaifiyar shi kaÉ—ai ya Tono mishi wani miki da ya jima da binnewa, me ke faruwa ne? Meyasa bayan ya manta komai nightmere É—in Mahaifinshi ke dawo mishi kaman yanzu?
Muryarshi na É—an rawa yace
"ban san hakan ba..!"
Hawayen tausayin shi ne ya zubo mata ta sa hannu ta share tare da Kallonshi tace
"ai ka iya ayatul kursiyu, qulhuwa, Falaq da nasi?"
Kai ya gyaÉ—a mata tace
"ka karantasu kafa uku uku se ka shafa in Shaa Allah bazaka sake mafarkin ba"
Kaman ze yi magana se kuma ya fasa ya juya ya wuce, da kallo ta bishi har ya shige room ɗinshi se ta samu kujera ta zauna hawaye na sake silalo mata, Matukar tausayin rayuwarshi na lulluɓe ta.
Ta jima a wurin kan ta É—auki ruwan ta koma É—aki zuciyarta fal sake sake..