Sashe 6
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"saura in ga gilmawarki da sunan neman abincin dare wlh wannan kaÉ—an na miki"
Tana kai nan suka shige.
Me aikinsu dake tsananin tausayin hidayat É—in ce ta zo da gudu ta sunce mata bakin tare da É—ago ta ta bata ruwa tana share hawaye, wani irin rashin imani da tausayi ne wannan? Seda ta sha sossai kan ta taimaka mata zuwa makwancinta sauri sauri take komai don in umma ta ganta akwai matsala, bayan ta kwanta ta fice ta kwaso kayan fitsarin ta ta zo ta mata shimfiÉ—a ta taimaka mata ta kwanta.
Hidaya bata sake motsi ba sbd azaba da ciwo har Seda taji zuban ruwan sanyi a jikinta, a razane ta miƙe ganin yau bata yi fitsari ba yasa umma jan tsaki ta fice tayi niyyar yau tana kwaran ruwan sanyi tana shwaɗe ta ne se Allah ya taimake ta.
Da zazzaɓin tayi shara ta shirya makaranta inda suka saba haɗuwa da Abba ya basu kuɗin break suka haɗu yana kallonta yace
"me ya sameki hidayat?"
Tace
"Abba kaina ne yake ciwo"
Yace
"sannu kin sha magani?"
Kai ta gyaÉ—a don gudun fitina, yace
"Ina lunchbox É—in ki?"
Tace
"yana mota" alhali bata da shi don ba'a taɓa sa mata abinci a foodflask ba.
Sallamanta yayi tare da Adu'a, har suka tashi school hidayat na fama, daga karshe tayi ta kuka a islamiyya Seda wani malami ya kaita chemist aka bata magunguna.
Rayuwar hidayat a haka ya saba tafiya kuma a haka yake tafiya, inda take samun sauƙi ɗaya, Abba! Shi kuma ba me sa ido bane kan iyalinshi rayuwa ake na Turai, sede ko makaho ya shafa ya san hidayat na cikin Matsin rayuwa.
Saboda azaban umma ta dena fitsarin kwance, tana da shekaru bakwai ta fara girki a gidan da dolen dole, gishiri yayi yawa ta daku, Maggi be ji ba ta kirɓu, yayi ɗanye a kusa yankata haka bautar su Aunty khausi kullum tana cikinta.
Yau tunda aka tashi school bata jin daaÉ—i amma haka da ta dawo Seda tayi duk wani aiki da yake nata, an kara mata wanke wanke sbd umma tace bazata zauna tana ci da ita da tufatar da ita a banza ba, girkin dama Friday, Saturday and Sunday ne take yi.
Bayan ta gama wanke wanke ta tattare É—akin da suka hautsina da gangan ta fito ta bibbi plates É—insu ta É—an ci abinci kan ta shirya islamiyya ko kan a tashi zazabi ne sossai ya rufe ta, da suka dawo da kyar tayi magrib da isha bata fita neman abinci ba haka tayi bacci, washegari a school ta samu health prefect ta bata paracetamol, karfe 11:10 na yi malamin basic science nasu ya shigo.
Nan ya fara karɓan assignment, Surrayya ta miƙe ta zo gaban Hidayat tace
"ke ina assignment É—ina?"
Da sauri hidayat ta É—ago gabanta na faÉ—uwa tace
"banda lafiya ban yi ba"
Wani irin ashar ta lailayo ta zuba mata, kafin ta É—aura ummi tayi saurin cewa
"Auzubillah, ke Surayya me na zuwa mana desk kina wannan ashariyar ke hannunki me yake yi da ba ze yi assignment É—in ba?"
Bata jira cewar Surayya ba ta juya ga hidayat tace
"kema wlh ban ga dalilin da ze sa kullum in dinga yi mata assignment ba haka kawai, ba aji É—aya muke ba kuma malami É—aya duk ke koyar da mu ba?"
Hidayat zata yi magana sbd irin kallon da Surayya ke mata kenan malamin ya iso desk ɗinsu, ummi ta Haɗa da nata da na Hidayat ta bayar sbd ta karɓi littafin don ta kwafi note sbd bata zo makaranta ba shekaranjiya shiyasa tayi musu assignment ɗin duka.
Ai ko malami kam ya fidda waenda basu yi ba ya basu biyar biyar, tun ana dukan Hidayat ke kuka tana yarfe hannu zuciyarta kaman ya fito don bugawa yau umma zata kashe ta, ta bari an daki yarinyarta shikenan.
Surayya ta dinga kuka har aka tashi makaranta duk idanunta suka kumbura, a lokacin aka nemi Hidayat aka rasa babu inda basu zaga ba basu ganta ba, haka suka dawo gida drivern da kanshi yayi sallama ya faÉ—awa Abba an tashi hidayat bata makaranta...
#like
#share
#comment
           🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 5*
*FREE BOOK*
Ba ƙaramin tashi hankalin Abba yayi ba, nema har police station ta ya ze fara cewa Allah ya kasa riƙe alkawarin da ya ɗauka na riƙon marainiyar nan har karshen rayuwarta? Cikin haka ya ga call da sabon layi kaman ba ze ɗaga ba se kuma ya ɗauka.
"Alhaji kana magana ne da mahaifin Ummi kawar ƴar wajenka Hidayat ce kawai muka gansu bayan an tashi gashi har yanzu ta ƙi yarda a maida ta gida"
Ajiyar zuciya ya sauke kan ya tambayi kwatancen gidan, nan ya faÉ—a mishi unguwan da kyar ya iya cewa drivern "mu je dorayi malam isa"
Bayan sun isa mahaifin Ummi ya musu iso zuwa cikin gidan, karamin gida ne na masu rufin asirin Allah machine ɗinshi na Parke daga gefe, har parlor suka shiga ya saka ummansu ummi ta kira mishi su, hidayat na ganin Abba ta fara hawaye, itama ummi na tayata riƙe hannunta tayi tace
"bana so a dakeki Hidayat amma ya zan yi?"
Haka suna gani Abba ya janye ta suka tafi, a mota cikin karaya da ganin yadda take hawaye yace
"Hidayat! Tunda kika fara wayau Na taɓa tauye miki wani hakki na uba akan ƴarsa?"
Kai ta girgiza cikin sanyi yace
"to menene? Gayamin yanzu me yasa bakya son komawa gida?"
Cikin kuka tace
"Abba Umma zata kasheni in na faÉ—a maka"
Idanu ya kura mata na lokaci kaÉ—an kan yace
"in shaa Allahu babu abunda zata miki, ba zan bari ba gayamin kin ji?"
Kai ta gyaÉ—a kan tace
"Abba bani jin daaÉ—i ban yiwa Surayya assignment nata ba nima ummi ce ta min sbd takardar a wurinta ya kwana, teacher É—in beat for the assignment na san in na koma umma ma dukana zata yi"
Driver ya girgiza kai, yace
"kayi hakuri Alhj amma zan bada sheda don akwai ranar ma da bata yi mata assignment ba aka dake ta a gabana hajiya ta zane yarinyar nan hidayat, wani abu dake ci min tuwo a ƙwarya shine yadda suke hana yarinyar nan zama a kujera gashi bani da halin magana, nayi sau ɗaya hajiya tace in tsaya matsayi na ko in rasa aiki na"
Abba cikin wani yanayi yace
"menene shi da yake ci maka tuwo a ƙwarya?"
Driver yace
"Alhj Hidayat bata isa ta zauna akan seat na kujeran ba, a inda kafafun ka suke É—in nan wurin tsugununta kenan a kullum sannan bata da kulan makaranta"
Da sauri Abba ya kalli inda kafafunshi suke ya juya ya kalli hidayat hawaye ya cika idanunshi yace
"hidayat me kuma take miki? Ki gayamin kinji?"
Abubuwan da ake mata ta bashi labarin wasu, he was totally speechless har suka isa gida be iya ya ce komai ba, sashenshi yayi da Hidayat abincin da aka yi don shi ya bata ta ci ya dinga saka mata namomin har ta cinye, shi yaje har É—akin su ya É—auko mata kaya ya saka ta tayi wanka a toilet É—inshi ta sauya, shi ya wanke mata uniform É—inta Kal ya shanya.
A lokacin daya dawo ya samu tayi bacci nan kasa ya É—aga ta ya maida ta kan gado haka ya zuba mata idanu yana kallo, yanzu har yarinyar nan tayi girman da za'a iya zalunta? Umma bata tsoron wani abu ya samu wannan Æ´ar batalikar Allahn? Fisabilillahi this loving soul kyakyawar yarinya na nunawa sa'a.
Babu irin Tunanin da be yi ba akan matakin da ze ɗauka, har Tunanin ƙara aure Seda yayi daga karshe ya yanke hukuncin da zuciyarshi ta fi bashi ita ce daidai.
Chan É—akin shi ya bar hidayat a time É—in karfe wurin tara na dare ya tura kofan É—akin umma ya shiga, tana tsaye jikin wardrobe tana duba abu ganin yanayin fuskanshi yasa ta rufe wardrobe É—in ta bashi hankalinta yace
"Amina ashe ba kya tsoron haɗuwar ki da ubangiji? Amina ina abun cuta a jikin Hidayat? Me ta sani nan duniya? Me ta yi miki da zaki dinga zaluntarta? Mahaifiyarta ranta ba'a hannunta yake ba da a hannunta yake na tabbatar bazata taɓa zaɓan tafiya ta bar yarinyar ba, kema kuma haka naki ran ba'a hannun ki yake ba ko yanzu Allah ze iya ɗaukewa idan aka yiwa naki abunda kike yiwa ɗan wani zaki ji daaɗi? Kiji tsoron Allah ki Sani Allah baya zalunci kuma baya barin me yi..."
Dakatar dashi tayi tace
"yanzu ita hidayat ɗin ce ta ce maka ina zaluntarta da har zaka zo ka cika ni da wa'azi? Allah na tuba ai idan zan mutu in bar yarana ma ba zan bar su a titi da kokonton ko ƴaƴan sunnah suke ba ko ƴaƴan zina, dangi gaba da baya Alhamdulillah, ita fa? Wa ya san daga inda uwarta ta yayumo ciki ta kawo kai kuma me tausayi da imani ba dangin iya ba na Baba ka ɗauka ka rike ta mutu ta barmu babu wani hujja ko haske, yarinya kyau kaman ita tayi kanta, wa ma ya sani ko kai ne ka yayumo mata cikin aka korota daga garin su ta zo ka saka ni riƙeta har ta mutu ta bar ƴar Zi...."
Marin da ya sauke mata ne ya hanata karasawa, a zafafe yake kallonta yace
"dama abunda ke zuciyarki kenan shine se yau kika amayar? Ina me baƙin cikin Haɗa zuri'a dake Amina baki da zuciyar imani da tausayi, wa ma ya sani irin wahalar da baiwar Allahn nan ta sha hannunki? Ki tattara kayan ki ki koma gidanku idan aka karanta miki karatun da ya kamata se ki dawo ki gyara rayuwarki karki ɓata min rayuwar yara da wannan halin kafurcin"