Sashe 71
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaisawa suka yi, Hidayat ke tambayar
"ya hamza ya me jiki?"
Yace
"ga ta nan Dae jiya e yau, amma Alhamdulillah"
Tace
"Allah ubangiji ya bata lafiya"
Suka amsa da Ameen, Raed yace cikin hausarsa da har yanzu ba wai nuna tayi ba
"ya kamata ku HaÉ—a da Islamic, karka ce bazaku nemi magani ba kuyi ta zama haka..."
"And please rokon Allah ayi ta sadaka da neman yafiya, Allah ya bata lafiya me anfani"
Godiya hamza ya musu, dukda su kan haÉ—u sossai barin ma lokacin rasuwarnan sede har yanzu baya iya yin doguwar magana da Hidayat sede Raed, su kan jima suna hira ita kuma hidayat ita ke saka shi cikin magananta wadda haka dole ze amsa Dukda irin kunyarta da har yanzu yake dawainiya dashi.
Kayan amfani suka ajiye musu irin su madara,milo da dae sauransu, hidayat na cewa zainab tayi fushi bata taɓa zuwa gidanta ba sede su haɗu Wurin Abba, da wannan Hirar suka musu rakiya zuwa mota suka tafi.
Wani madaidaicin gida suka yi parking, suka sauko a tare suka shiga da sallama, umma ce ta fito tana musu maraba sanye da hijab har ƙasa.
Madaidaicin parlorn ta yi musu iso suka shiga suka zauna, ruwa taje ta kawo musu tare da zama ƙasa hidayat tace
"A'a umma, don Allah zauna saman kujera babu yadda za'a yi muna zaune sama ke kuma kina zaune ƙasa"
Tace
"hidayat barni kin ji, don Allah ina me kara rokon afuwarki da gafararki wallahi nayi nadama, nadama me girma ki yafemin..."
Kuka ne ya ci karfinta, tun rasuwar Yusuf wani irin nadama ya shigesu kwarai abun ya girgiza su, maganganun hidayat sun musu tsayuwar ƙawara a zuƙatansu yadda suka hana su ko da kwakwaran motsi ba tare da sun tuno makomarsu ba, hidayat me rama cuta da alkhairi bayan kwana uku da rasuwar ta kasa hakuri ta koma garesu albarkacin Abba, gida ta fara saya musu cikin unguwar mutunci da kudadenta wadda ta samu lokacin da Abbanta yayi mata walima, ta nemawa su Surayya islamiyya ta ɗinka musu uniforms suka fara zuwa, fahariyya da rana tana zuwa learning center tana koyon ɗinki, yayinda khausar ke koyon abinciccuka Albarkacin wannan hidayat da basu taɓa dauka da muhimmanci ba a rayuwarsu se gashi ashe ita ce rufin asirinsu.
Ta sayi katon freezer umma na sayar da kayan sanyi daga cikin gida, Raed shi ya cika musu store da kayan abinci, ya kuma basu shawaran adana kuÉ—in da Abba ya basu zuwa gaba, Sossai Abba da Maami suka musu nasiha da tunatar dasu girman uwa wadda a yanzu suke yiwa umma biyayya yadda ya dace Dukda tun farko laifinta ne da bata É—aura su a hanya madaidaiciya ba.
Abinci ta musu tayi suka ce a koshe suke É—an hira suka yi, hidayat ta bata form da ta yankarwa Surayya na diploma da wasu kudade suka yi mata sallama suka fice.
Daga nan gidan Abba suka yi, sun É—an jima a chan suna kwasar hayaniyar Æ´aÆ´ansu kan suka wuce gidan Daadida daga nan se Airport a pjet É—inshi suka É—aga se Taraba state daga nan chopper suka hau zuwa gembu, Sossai iyalan Buba suka basu tausayi ko rasuwar ta waya Daadida ta gayamusu basu iya zuwa ba saboda babu halin zuwan, suna wani irin rayuwa cikin tsananin yunwa da talauci.
Ko zama Raed be yi ba ya bawa su Badi'ah 100,100k akan su koma gidajen iyayensu su yi sana'a don gidan Buba sayarwa za'ayi a raba gado don baya so abar Buban da wani nauyi bayan wadda ya tafi dashi, inda ya saka en matan HaÉ—a kayayyakin su in kaga fuskanshi babu ko É—igon fara'a, hakan yasa jiki na rawa suka fara.
Ya sa aka kira mishi na gidanjen mazaje suka zo, faÉ—a sossai ya musu akan kar su kwantar da hankali su zauna lafiya ai duniya ce suna ganin karshen iyayensu yadda ya kare, dukda harshenshi yayi musu kaifi sede sun É—auki nasiharshi, suma duk jari ya basu kuma ya karbi layukan mazajensu.
Daga nan abunda za'a yi duk aka yi aka raba gadon wadda shi kam be iya karɓa ba se hidayat ce ta karɓa, tusa en matan yayi suka wuce dare dare suka sauka a Kano.
A gidan Daadida kannenshin suka kwana, da safe ya je ya sake ja musu federal warning, malama mace suka nema wadda ze ke yiwa su biyun lesson da karatun addini a gida.
Ya É—auki biyun suka yi gidan Abba, ya samu su Laure har sun fito da shirin tafiya garin su, sun shirya cikin yaduka masu tsada ga jerin Motoci guda biyar da zasu tafi dashi cike da dumbin arziki, tuni Abba ya je har Nijar ya cika alkawarinshi cikin maradi ya samar musu fantsamemen gida me haÉ—e da gidan gona, dabbobi har na waje akwai tunda dae Gamji ya ce burinshi kiwo.
Raed yayi alkawarin gina company a maradin wadda yake so ake sarrafa duk wasu kalar nau'in albarkar kowacce dabba, inda yace a hannun gamjin ze bar komai.
Kaman wasa ya basu kanwarshi É—aya suka wuce, an riga an zama en uwa da kyar aka Rabu kaman kar a rabun, Ya ajiyewa Maami É—aya.
Daga nan gidansu ummi yaje Sam hidayat bata sani ba ya saya musu wani gida a nan cikin unguwar su, kusa ma sossai da su, ya samawa babanta aiki me tsoka tunda dama da karatunshi, kannenta duk ya sauya musu makaranta a sadda suke mishi godiya yace
"babu godiya a tsakaninmu ummi, a lokacin da Bama tare da Hidayat kin tsaya mata kin so ta saboda Allah, kin bata shoulder to cry kin kwatar mata ƴancinta wurin masu zaluntar ta, komai nayi miki wallahi yayi kaɗan, Allah kawai ze saka miki ina ma kowa ze samu ƙawa ko aboki irin ki a duniya? Zuciyarki me kyau ce Allah ya baki abokin zama na gari"
Godiya tayi mishi kwarai, ka kasance me aikata alkhairi karka damu da Tunanin me zaka samu bayan hakan saboda gashinan, bata taɓa Tunanin arzikinsu na tafe sanadiyar hidayat ba, ta so ta da zuciya ɗaya kuma Allah ya dubi lamarin su, sune cikin unguwar girma cikin manyan masu kuɗi, mahaifinta ya daina hawa machine se mota wadda Abba guda uku ya ajiye musu a gidan.
Yana da kujerar Makka da shi da mahaifiyarta daga hidayat to me ya saura musu kuma?
Kaman yadda Suka tsayar sati na zagayo wa suka tarkata suka koma Paris, basu yi sati ba ya fara processing musu transfer To Riyadh saboda Saudi sun saye shi, ze koma Al-nasar club tare da famous É—an wasan nan Cristiano Ronaldo.
Tsaye take tana gama kimtsa kayan na Norah tana jin abunda take faÉ—a a gefe É—aya.
"Shine se da dare zasu shirya miki taron? Bana son fitan daren nan fa Norah"
Shagwaɓe fuska tayi tace
"Mommy in shaa Allah ba zan kai goma a waje ba I promise, mata ne kuma class mates dina ne kawai, they didn't knew that gobe ne zamu wuce da sun yi da rana ne wallahi"
Ita da hankalinta be so ba, haka tace ta shirya ta je amma driver ze jira ya dawo da ita..
Da gudu taje ta shirya Dukda riga da wando ne sede decent, Rigan ya sauka zuwa gwiwa and akwai na ciki long sleeve tayi light makeup ta yafa jersey scarf É—inta da ya zauna bisa gashin kanta.
Fita tayi tana sallamar mahaifinta, fitowa hidayat tayi daga kitchen tana miƙa mishi mug ɗin coffee ɗinshi tace
"Dad is getting lazy these days abubuwa sun maka yawa baka fa É—aukar karatun ka"
Yace
"I swear! Ke de bari, but in shaa Allah the moment we settle a Saudi zan baki mamaki bcs I promise ke ce malamata har in sauke"
Murmushi tayi zata yi magana se Wayanshi yayi ringing, dubawa yayi ya É—aga mintuna biyu ya sauke yana jan tsaki yace
"it's Jacob wai saƙo ze bani kuma ba ze iya zuwa ba"
Tace a shagwaɓe
"shine ze fitar min da miji cikin daren nan?? Is it that important? Na ga baka da yawan friend cikin club members dinku"
Yace
"yeah, form ne na leaving da na yi singing the coach wasn't around and bana so in yi dare shine na bar musu akan in ya dawo ayi photocopying bayan ya sa nashi hannun su kawo min, daga karshe dae suka ba the most unserious person mtseww"
Dariya kawai tayi tace
"and you have to collect it bcs k san 6am ba ze same mu Paris ba"
Yana mikewa yace
"oh yes! Zo ki rakani baby gurl"
Kallon jikinta tayi don ta san shi fita a haka a wurinshi normal ne daga shi se three quarter da armless, ita kam wando ne jikinta da wani shiffon orange short shirt wadda motsi tayi se ya É—an nuna fari sol É—in cikinta.
Mikewa yayi ya je ya dauko mata After dress me kauri ta saka da kanshi ya yafa mata gyalen ya riƙe hannunta suka fice, yaran suna dakunansu sun ma kwanta don akwai su da baccin wuri barin ma yau da duk seda kowa yayi aiki duk sun gaji.
Ko da suka isa hotel É—in tsaye tayi daga jikin mota tana jiran shi, ya san irin É—akunan en ball barin ma turawa baza'a rasa Æ´an mata ko kayan maye ba shi kam ba ze iya barinta shiga ba, tana nan tsaye ta ga wasu teenagers zasu wuce dukkansu sanye da short gowns different colors and design gashin kansu duk waje da idanu take bin su tana mamakin yaran turawa, kaman an ce mata kalla da kyau ta hangi wata kaman Norah a cikinsu...
Bin bayansu tayi tana sake Kallon ta da kyau, babu tantama idanunta Norah suke gane mata.
Ƙara sauri tayi ganin sun shiga cikin hotel club ɗin, ko da shigarta en matan sun fara rawa yayinda Norah ke rakube tana ta kakkare jikinta kawai se ji tayi an fisgo hannunta, zata yi magana Hidayat ta daka mata mummunar tsawa
"shut up ko in tsinka miki mari.... Norah yaushe kika yi girman zuwa Night club? Ashe kin zama maƙaryaciya ban sani ba?"