Sashe 20
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miss Mary ta sake cewa
"Wlcm miss hidayat"
Daga haka suka nufi ciki bayan É—aya daga cikin mazan da bata san aikinshi ba ya turo musu akwatunansu, babban parlor ne wadda ya haÉ—u iya haduwa komai na more rayuwa akwai a cikinshi banda sanyin Ac da kamshin freshener babu abunda yake tashi. Daga gefe suka hau wani steps zuwa sama shima again wani parlorn ne different design da wadda suka bari shima a kyau kam karshe ne har kasa tantance wanne yafi kyau hidayat tayi..
Aisha dake rike da ÆŠayan hannunta jikinta yayi sanyi wadda hidayat ta san musababbin ganin su Farrah da basu yi welcoming nasu bane, sbd yarinyar haka take idan ka nuna mata baka sonta tana iya yinta wurin ganin ta kaurace maka duk zakwaÉ—inta kuwa..
Babban É—aki ne me É—auke da gado da wardrobe, coffee table da haÉ—addun kujerun su, white curtains da beddings ne se sanyin Ac ke tashi har da TV akwai a É—akin. Miss Mary tace
"this is ur room Miss Hidayat freshen up nd I will show u to d kitchen nd the girls rooms"
"thank you!"
Abunda hidayat tace kenan, bayan Miss Mary ta fita hidayat ta fara yiwa Junior wanka kan tayiwa Aisha, itama tayi suka sauya kaya suka yi sallah nan ma fa se guessing gabbas tayi sbd bata ga dae musulmin da zata tambaya ba kab gidan..
Suna nan zaune Aisha na wasa da kumatun Junior aka yi knocking hidayat ta mike ta je ta buÉ—e wata mata ce daban ta mata murmushi tare da mika mata tray É—in dake rike a hannunta na abinci..
French fries ne da chicken se ketchup da ruwa, karɓa tayi tare da godiya.
Bayan sun gama cin abincin miss mary ta dawo tace sir yana son ganinta..
Mikewa tayi tare da gyara gyalen kanta ta ɗauki Junior Aisha ta biyo bayanta suka fito, relaxed suka same shi a parlorn na saman hannunshi news paper ne yana dubawa ya sauya kaya zuwa three quarter da armless shirt, kanta ƙasa ta zauna a kan center rug ɗin tace
"weldone sir.."
ÆŠagowa yayi se yaga Aisha zaune a gefenta cikin sakin fuska yace
"hey! Are u avoiding Daddy today? Oya zo nan"
Mikewa tayi ta je wurinshi tana kallon yadda Farrah ke mata wani kallo, yace
"as from today kinga wurin zamanki in ina gida, this is ur sister Farrah..!"
Ya juya ga Farrah yace
"Farrah say Salute(hello)to your sister Aisha"
Cikin low voice tace
"hello"
Kallon hidayat yayi ya nuna babban Æ´arshi yace
"Miss hidayat this is Norah and this Farrah, I hope u will give ur best in d job"
"Farrah, Norah this is Miss hidayat ur new nanny as u knew the old one is gonna leave today"
Hidayat tace
"in shaa Allah zan yi iya kokarina"
Norah tace
"what is she speaking?"
Farrah tace
"that Nigerian language I think..!"
Kallon da yake musu ne yasa Norah tace
"hey miss hidayat"
Farrah tace
"hello" tana yatsina fuska.
Ya kalli hidayat da kanta ke kasa tana wasa da ƙasan veil nata yace
"I hope kin nazarci document da na baki?"
Tace
"yes sir!"
Yace
"ok ur work will start tomorrow morning Philip will take u to a nearby street to get phone nd iPad"
Godiya ta mishi, ba tare da ya sake kallonta ba miss Mary ta zo suka wuce, Seda ta nuna mata rooms ɗin yaran da kowanne da kalar haduwarshi ta kuma nuna mata na baban su dake wani corridor incase Dukda basu shiga ciki ba, kitchen ta kaita da store taga komai, har Gym ɗinshi na saman sun shiga kuma ta ce mata akwai wani a parlorn ƙasa, daga nan suka fito waje..
Mutumin da ya haura mata da kayan wadda shine Philip É—in ya É—auke ta zuwa shago shike kula da shefenen gidan kuma shi yake kai yaran school, already akwai Atm na Moh Raed dake hannunshi dashi yayi anfani ya saya mata waya Samsung da kuma IPad na Apple a wurin aka yi mata setting komai da Sim na Paris..
Ko da suka dawo bacci tayi sbd a gajiya take Lis, da dare ta shiga kitchen ta fara duba Time table na yaran kowacce da abunda take ci kuma da abunda take tafiya dashi school, waenda bata iya ba ta fiffitar ta koma wurin miss Mary ta nuna mata yadda zata yi Googling recipes, Seda ta koyi anfani da Google da kuma YouTube ta dawo É—aki ta hau bincike don sossai take son yin aikin, she really needs a bright future for herself nd for the kids..
searching a Google tayi yadda ake duba compass sbd kallon gabas kuma Allah ya taimaka akwai a iPad ɗin ta duba kuma taga da yardar Allah ashe daidai take yi, da asuban fari ta farka Dukda ba masallaci kusa sede sabo da tashi, sauƙa daga gadon tayi tana Adu'a kan ta mike tayo alwala ta zo ta fara nafilfili, Seda ta duba time na lokacin sallah taga lokaci yayi kan ta mike ta tada Aisha ta tura ta toilet
A hankali ta buÉ—e kofan na É—akinta ta fito, É—akin Norah ta fara turawa ta sameta tana bacci rungume da teddy bear É—inta, gefen gadon ta je ta zauna tare da sa hannu ta É—an shafa kanta tace cikin sanyin muryarta
"Norah..! Norah wake up it's time for prayer"
Wani wawan tsaki Norah ta ja tare da Juyawa cigaba da tashinta tayi sede fir ta ki tashi daga karshe ma ihu ta mata da swear wadda ya saka Hidayat fita daga É—akin, É—akin Farrah ta shiga itama same abunda Norah tayi tayi mata ganin zata makara yasa ta kyale su ta shiga É—aki tayi sallah, ita da Aisha suka shiga kitchen ta fara HaÉ—a musu wadda zasu karya..
Na Norah Tea ne da sandwich se na Farrah fried indomie and egg, hannunta ya riga ya faÉ—a da girki sossai hakan yasa ko yaya tayi girki yana daaÉ—i, dukda this is her first time she's very sure ze ciyu..
A dining ta je ta ajiye musu daidai lokacin wani alerm me karfi ya fara kaÉ—a duka gidan wadda dad É—insu ne yayi setting in ba haka ba suna bawa nanny's É—insu tought time wurin tashi, aiko alerm É—in be bar ringing ba seda suka fito dukkansu biyu bakin kofofinsu cike da bacci suka HaÉ—a baki wurin kiran
"Daaaaad"
Tsit alerm É—in yayi, tsaki Norah ta ja ta juya yayinda Farrah ta tsaya tana kallon Aisha dake gyara dining É—in, lallai ma does this nanny mean they r eating what this little kid cook?.
Hidayat ce ta fito ganinta tsaye yasa tace
"hey Farrah good morning..!"
Ciki ciki tace
"morning."
Hidayat ta ajiye abun hannunta tace
"let's go nd shower u r getting late to school"
Juyawa tayi ta shige hidayat ta shiga, da taimakonta tayi wanka Dukda da gangan Farrah ta ringa jika hidayat É—in da ruwa har seda Fararen pjams É—inta riga da wando masu faÉ—i suka jike, bata damu ba ta fito ta shirya ta cikin uniform É—inta, wadda ko hula babu a matsayinta na Æ´ar musulma...
Hidayat tace cikin harshen turanci
(Kuyi hakuri da turancin kaman yadda novel din ya zo amma zan ta yin hausa instead of turanci ku de saka a zuciyarku yaran da uban su ba wani jin hausa suke ba har gwara uban ma)
"Farrah ya kamata kiyi sallah, kinga ba kyau rashin yin sallah Allah na ƙona duk wadda baya sallah"
Kallon hidayat kawai tayi ba tare da ta fahimta ba ta fice abunta..
A dining suka tarar da Norah sanye da shorts uniform É—inta itama da yayi mugun karabarta sbd yaran kyawawane kaman babanta yayi khaki ya tofar, daidai lokacin babansu ya fito sanye da jersey alamun suna da wani abun yi da sassafen nan don har takalmi da socks na Club É—insu duk sanye a jikinshi kamshi kawai yake zubawa..
Baya Hidayat ta matsa tana kame jikinta dake jiƙe shakab ya wuce ta ba tare da ya kalleta ba, cikin sanyin muryarta tace
"Good morning Sir"
Yace
"Morning Miss hidayat"
Lumshe idanu tayi sbd yadda jikinta yayi wani iri da yadda ya kira sunan, bata taɓa jin wadda ya iya ambaton sunan nata irin shi ba, ta gwammaci ya cigaba da amsa mata da morning kaɗai da ya Haɗa da sunanta.
Zama yayi daidai lokacin Farrah ta kai abincin bakinta da sauri ta dawo dashi tana tari, a ruÉ—e Raed yayi kanta yana bata ruwa tare da shafa bayanta yana cewa
"sorry dear..!"
Tace
"WTF is this..!"
Lumshe idanu hidayat tayi jin yadda yarinyar karama ke magana wadda be dace ba Sam, yace
"menene?"
Tace
"Daad Indomie É—in half done I can't eat this"
Kallon Norah da itama ta ajiye tea ɗin yayi itama tana ɓata fuska tace
"too sugary"
Hidayat da jikinta yayi mugun sanyi ya É—aga idanu ya kalla se ta rikice gabaÉ—aya ta ruÉ—e ta fara cewa
"am sorry.. Wlh nayi iyakar kokarina ban taɓa girki half done ba nd ban wani cika sugar ba"
Norah ta jefar da spoon É—inta har yayi kara tace
"did u mean we r lying?"
Girgiza kai hidayat tayi a rikice ganin har lokacin kallonta Raed yake da idanunshi da suke kara rikitata tace
"No! No am sorry please! Ba zan sake ba"
Ajiyar zuciya ya sauke ya kauda kanshi tare da Kallonsu yace
"girls let's eat outside, will drop u at d school myself "
Norah tace
"amma Daddy kayi warning É—inta, haka fa da asuba ta zo tana wani tashina tana disturbing peace É—ina I don't like that"
Ya juya yana É—aga Farrah suka fice, Aisha dake tsaye bakin kitchen ta zo ta kama hannun mamanta, kallon yarinyar tayi se ta sauke ajiyar zuciya tana maida hawayen da ya cika mata idanu..
Da sauri taje kitchen É—in ta É—auko lunch box É—insu tayi waje, yana kokarin tada mota ta karasa tare da knocking glass É—in hakan ya sa shi saukewa, cikin sanyin muryarta ba tare da ta kalleshi ba tace
"Sir their lunch box"
Kaman ba ze ce komai ba se yace
"sa a baya"