Sashe 12
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru hidayat tayi chan ta É—ago su da sauri tace
"Aisha waye Daddy? Waye ya biya kudin aiki na da kuÉ—in É—akin nan? Wa ya muku wanka ya sa muku kayan nan? Wa ya baku abinci?"
Waro idanu duk suka yi suna kallonta, se ta gane tambayar sun yi musu yawa kwakwalwansu ya kasa dauka, Tace
"me ya faru da bani da lafiya? Kun san na hana karya ko? Kuma me karya Allah na ƙona shi so bana son karya"
Aisha tace
"Ya Usman ya tafi neman Abba, be dawo ba na fita ina ta kuka se ga Daddy shine ya biya likita, ya bani wannan"
Taje ta ɗauko snacks da ya saura dayawa ta kawowa hidayat karɓa tayi ta buɗe tace
"na shiga uku! Waye kuma Daddy?"
Aisha tace
"cewa fa yayi sunanshi Daddy Muhammad kuma yace in kin tambaya in ce miki me sunan baya cuta baya cutarwa"
Kallon Aisha kawai take, Usman yace
"nima na je neman Abba ban ganshi ba, Naga kuma ana samun kudi idan aka roka shine nima nake ta roko in tara in kawo se na ganshi, shine ya saka aka dawo dani a mota me sanyi"
Hidayat dae ta kalli wannan ta kalli wanchan, karshe ta lumshe idanu kan tace a zuciyarta
"Allah na gode maka da ka turo mana wannan mutumin Aljannan ya taimaka mana Allah Kaine abun godiya ya Allah"
Se ta buÉ—e idanu tace
"Usman me yasa kayi roko ban hana roko ba?"
Se ya fara hawaye yace
"Mama bana so ki mutu ne"
Tace
"ya isa, karka sake ka ji?"
Kai ya gyaÉ—a ta sa hannu ta share mishi hawaye yunwar da take ji yasa ta kalli kayan tea É—in se ta kalli su Aisha tace
"waye kuma Aunty jamila?"
Nan suka bata labarinta se ta fahimci senior nurse ce, Usman ta sa ya kawo mata abu ta kurkure bakinta don ba brush, da taimakon su ta hada tea ta samu ta sha da Samosa a zuciyarta banda Adu'a da fatan alkhairi babu abunda take yiwa wannan Muhammad ɗin kwarai ya ci sunan nashi, kuma in shaa Allahu har Abada bazata taɓa mantawa da shi ba.
Jaka ta saka Aisha ta miko mata, buɗewan da zata yi se tayi tozali da wani farin envelope, a hankali ta buɗe a firgice tayi watsi dashi kaman wacce ta taɓa wuta kan ta furta
"innalillahi wainna ilahi rajiun"
#like
#share
#comment
          🖤Gureenjoh🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 9*
*FREE BOOK*
"Aisha..! Mutum ne ya baki duka wannan? Ya aka yi kika karɓa? Me wannan..!"
A tsorace dukansu uku suka zubawa kuÉ—in idanu, bunch É—aya na 1000 kenan har dubu É—ari, Kuka Aisha ta fara tana rantsewa wallahi ita bata ma san ya saka ba.
Ta yarda da ita sede tsoron kuÉ—in take in ya dawo yace yana son wani abu daga garesu fa? Usman ne ya kwaso suka mayar cikin envelope ta mayar cikin jakar ta ajiye, da taimakon yaran ta rama sallolin dake kanta ta basu sauran tea É—in da spring roll suka ci, har yaran suka sake bacci bata yi ba Tunanin wannan mutumi ya rufe ta, wanene wannan mutumin? Me manufarshi na taimakonsu?..
Banda magungunanta da allurar da be saketa gabaɗaya ba da ta san ita da bacci a daren nan se Allah, tana lallaɓa talaucinta bata shirya cin mutuncin Yusuf ba Sam.
Washegari da safe da Aunty jamila ta zo hidayat ta tambaye ta akan wani Muhammad da ya taimake su, tace
"Raed ne nima se da na bar wurin yaran nan nake jin ya shigo, karki damu mutumin kirki ne sannan kyauta ce fisabilillahi ba da manufa biyu ba Inde shine duk shekara yana shigowa asibitin nan taimakon bayin Allah"
Ajiyar zuciya ta sauke kan ta mata godiya sossai bisa kirkin da tayiwa yaranta da ita kanta, bayan Abba da Muhammad itace mutum na uku da bazata manta da ita ba, da taimakon Aunty jamila tayi wanka, da snacks ɗin nan suka sake karyawa babu yadda bata yi da Aunty jamila ba ta ci snacks ɗin ta ƙi, ta so taje gidan na Hidayat ta samo mata kaya sede hidayat ta ƙi a Cewar ta hidimar ze mata yawa amma a baɗini bata son zuwa ne taga sirrin su.
Se da rana ya ɗaga sossai kan aka kawo mata yaron, lulluɓe cikin zanin ta da bismillah ta karɓeshi tana rungumeshi cikin jikinta ƙaunar yaron na shiga har jininta, leƙa fuskanshi tayi masha Allah babu abunda ya bar mata, hawaye ne ya zuba mata Aisha ta sa hannu ta share tace
"Mama yayi kyau dayawa ko?"
Murmushi tayi tace
"hawayen farin ciki ne da godiya ga Allah da ya bani wannan kyakyawar halittar a matsayin kyauta wadda babu mahalukin da ya isa ya baka shi banda Allah"
Kafin ta haihu sunan Abba ne yake mata kai kawo a zuciya ta kudiri aniyar idan har ta haifi namiji to Abubakar ne sede yanzu zuciyarta ya chanza, kiran sallah tayi mishi hagu da dama kan ta kira shi da suna 'Muhammad Raed'
Aisha tace
"Mama ya sunan shi?"
Usman dake ta kallonshi ta kalla tayi murmushi tace
"Sunan Daddy ya ci, Allah ubangiji ya raya shi yasa yayi halin me sunan"
Murna a Wurin Aisha ba'a magana an saka sunan Daddy haka kawai take ƙaunar Daddy Muhammad, ita kuwa Hidayat idanu ta zubawa yaron bayan ta sa mishi nono a baki ya kama da sauri yana sha, a zuciyarta take raya...
''Me sunanka is our life savior, shi ɗin kaman wani mala'ika ne da Allah ya aiko mana cikin tsanani, a ranar da be zo asibitin nan ba da kila na mutu tare da kai a ciki, da kila Usman ya ɓata kenan ya shiga gararin rayuwa walau ya zama ɗan daba, walau ya kare a almajiranci da wahala, da kila Aisha rayuwarta ya gama lalacewa a matsayinta na ƴa mace me kankantan shekaru babu wadda ta sani babu wadda ya Santa''
Hawayen da ya É—iga a kumatun yaron ne yasa ya fara mirmir da idanu alamun son buÉ—ewa, murmushi tayi tana share mishi É—igon hawayen.
Satin su biyu a asibitin, da Aunty jamila ta gaji da ganin hidayat da kaya guda ita ta kawo mata kala biyu, yayinda yaron hidayat ta bata kuÉ—i ta karo mishi kala uku, kayan su Aisha kuwa in sun sa sau biyu se ta wanke asalin nasu su saka na kwana biyu ta sake wanke na Wurin Aunty jamilan, abinci safe rana dare saya suke a bakin asibiti, sati biyu da suka yi a asibitin har wani kiba suka yi na zama wuri É—aya da hutu.
Ranar da aka sallamesu napep suka samo ya kwashe musu kayansu har gida bayan tayi ta yiwa Aunty jamila godiya ta kuma rubuta lambar wayanta a paper..
Ko da suka isa gidan sun samu kwaɗon gidan a ɓalle, ta san aikin yusuf ne suka fiffatar da ƴan kayansu suka shiga gida, a kan shimfiɗarta ta kwantar da yaron ta hau tattare gidan Dukda yadda take jin kiɗa na tashi daga sashen Yusuf alamun yana gidan, Usman ta ba kuɗi yaje ya sayo icce ta zo ta hura wuta ta ɗaura ruwa.
Tana tsaka da sharar tsakar gidan kenan taji sallamar Asabe, É—agowa tayi fuskanta a washe tana mata sannu da zuwa Asabe tace
"Hidayat kin tsoratamu, ina kika shiga sama da sati biyu kullum se na leko tunda naji dawowan baban su Aisha sede shiru ba ki ba yara? A'ah haihuwa kika yi ne?"
Murmushi hidayat tayi tace
"eh wallahi ranar da abun ze faru na tura su Aisha su kiramin ke sede bakya nan"
Tace
"la shakka ranar na dawo su habiba ke cewa kina ta aikowa na saɓa hijabi na zo na samu gidan a garkame"
Hidayat tace
"ranar ne aka yi min aiki, kuma a ranar Abbana ya rasu"
Salati Asabe ta saki tana mata gaisuwa, ita ta karbi Sharan ta karasa, a varender É—insu ta shimfiÉ—a taburma Nan Asabe ta fita chan se gata da daidaikun matan unguwan masu yi mata ta'aziyya na yi masu yi mata murnar karuwa na yi.
Zulai da ta shigo tace
"yanzu kenan kun yi suna a asibitin kenan?"
Hidayat na murmushi tace
"eh sunanshi Muhammad Raed"
Habiba tace
"Raed..! Me kuma hakan?"
Hidayat na murmushi tace
"Sunan larabci ne kuma yana cikin ma'anonin sunan Muhammad wato Shugaba ko jagora"
Baki Zulai ta taɓe, sauran matan na masha Allah.
Wata A'i daga gefe tace
"to yanzu baza'a mishi yanka ba kenan?"
Hidayat a zuciyarta tace dole kuwa in mishi yanka in shaa Allah, a fili tayi murmushi tace
"Ina gayyatarku duka in shaa Allah jibi za'a yi sunanshi"
Aah masha Allah! Kawai suke ta cewa.
Bayan dayawa sun watse ta ari wayan Asabe ta tura Usman ya saya mata credit ta zo ta saka ta kira Ummi.
Ummi na É—agawa Hidayat ta fashe da kuka, ummi ta rikice duk yadda ta lallashi hidayat kasa shiru tayi tace tana zuwa yanzu yanzu.
Ba'a yi awa guda ba se ga ummi har lokacin kuka hidayat take, tana ganin ummi ta tashi ta rungume ta, she really needs a shoulder to cry abubuwan sun mata yawa da shekaruntan nan, kwarai ba don Muhammad ba da rayuwarta ta gama nakasa, baabinta maybe da an jima da rufewa, ummi tace
"Hidayat kina ruÉ—a ni, menene? Me ya faru kike kuka haka?"
"Na Rasa Abba ummi, Abba ya tafi ya barni"
Salati ummi ta saki ta sallame, zama suka yi tayi ta rarrashin hidayat har tayi shiru ta yi mata ta'aziyyan Abban, nan hidayat ta É—auko yaron ta mika mata, cikin sanyinta ta mata bayanin duk abunda ya faru, Albarka tayi ta sawa wannan Muhammad É—in da duk basu san shi ba in ka cire Aisha da Usman.