Sashe 2
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yadda tayi kokarin haÉ—iye wani abu da ya tsaya mata a kirji ya tokare ta kasawa tayi, duk iya kokarin ta na ganin hawaye sun zubo mata ko da kalilan ne kasawa tayi, sun riga sun kafe sbd cin mutuncin Yusuf, se wani haki da ta fara wadda duk shekarun nan take fama dashi idan ta fara bata san denawa ba, daga kirjinta har kanta kaman zasu fice fit su bar jikinta don tsananin azaba... Da kyar ta iya fusgo maganan dake bakinta..
"Kaji tsoron Allah hamma, ka sani da ni da yaran nan zamu tsaya gaban ubangiji yayi mana hisabi, me ka tanada don kare kanka a wurin mahallicinka? Allah be hana ka ba karka tauyemu Dan Allah, Ka taimakeni Dan Allah kar in rasa É—ana zan iya jurar komai Amma Dan Allah banda su.."
Se a lokacin wasu irin hawaye masu tsananin zafi da ɗacin da take ji har ranta suka ɓalle mata.
Zuba mata idanu yayi kaman me jin tausayinta kan ya taɓe baki yana jan tsaki, hannu ya sa a aljihu ya ciro 1k sabuwa dall ya jefa mata yana cewa
"kin ci sa'ar yau baby ta hanani ɓacin rai da se na nuna miki true color na munafuka, dubu Ɗayan nan kuma har nan da wata guda in ji kin tambaye kuɗi ki ga yadda zan saɓa miki kamanni dangin Mayu kawai"
Rarrafawa tayi ta ɗauki dubu gudan, tare da mishi godiya saboda ta tabbatar in bata yin ba dubu Ɗayan se ya karɓe kuma ko kukan jini zata yi baze bata a yau ba kam gashi babban damuwanta Usman ne.
Mikewa tayi da kyar ta fice, banda ciki da idanu se karan hanci babu abunda zaka hango a jikinta gabaɗaya ta rame ta lalace, ɗaki ta shiga ta ɗauko ash himar ɗin ta da shima yayi fari sol ta saka, ta fito ta dubi Aisha dake tsugune gaban ɗan uwan nata tana share hawaye itama sanye take da doguwar rigar atampha da ya ɗangale mata sossai se milk hijab ƙarami da duk ya yage har ana ganin jan gashin ta a waje cikin yanayin sanyin ta tace
"Aisha kama min shi mu kaishi chemist É—in Dr Musa"
Aishan ta dube ta cikin yanayi na manyancenta ta ce
"mama baki ci komai ba, Dan Allah ki sha kunun kafin mu tafi in kema kika fara rashin lafiya ban san yadda zan yi ba"
Yarinyar bata jira Cewar uwar ba ta karasa gaban murhun su ta ɗauko kunun masarar ta zo ta Mikawa maman, zama tayi ta kurɓe Dukda wani irin murɗawa da ɗan cikinta yayi a sadda abincin ya sauka gare shi, wani irin tausayinshi ne ya lulluɓe ta hannunta ta daura kan cikin ta ce
"kayi hakuri"
Bayan ta gama sha ta mike, Aisha ta taimaka mata suka dafe Usman suka fice daga gidan bayan ta sa mishi rigar wani kodaɗɗen jumfa da gefe da gefe suka yayyage, fitowa suka yi idanu ta ɗan zubawa motar Yusuf ɗin kirar Vibe sabuwa dal baƙa me ɗaukan idanu kan ta ɗauke kai suka zagaye shi suka wuce chemist...
****
Tou fa mutanena, ga Gureenjoh da wata sabuwa su waye wannan ahali wani irin zama ne wannan? Shin Hidayat bata da en uwa ne? Bata da dangi ne? Shin Ba auren soyayya bane suka yi tsakanin ta da Yusuf? Ko kuwa auren dangantaka ne tunda tana alakan ta shi da hamma...? Shin yaran ba yaranshi bane da yake alakanta su da tsinuwa? Me suka yi da zafi haka?
Duk ku biyo Ƴar mutan Gurin na jihar Adamawa don warware wannan zare da Abawar wannan littafi kyauta ce... A sha karatu lafiya.
#Vote
#share
#Comment
🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 2*
*FREE BOOK*
"Maman Usman yaron nan ai ba chemist ya kamata ki kawo shi ba asibiti ya kamata ki kaishi yana jin jiki sossai.."
Share hawayen ta tayi sbd mammatsa cikin Usman da malam Musa ke yi yana ƙara cikin azaba se taji ina ma zata iya cire mishi ciwon ya dawo jikinta Allah sarki uwa kenan.
Cikin damuwa tace
"babu halin ne Dr da akwai da na kaishi, in na tafi asibiti da dubu guda babu me saurara ta, ka taimaka ka bashi ko na rage zafi ne kan in je in nema Dan Allah"
cike da tausayinsu Dr Musa ya Haɗa musu magani kuma be karɓi kuɗin ba yace
"ku je ku gwada Allah ya bashi lafiya"
Ta mika mishi kuÉ—in
"gashi se ka cire"
"A'a maman Usman ke de Allah ya bashi lafiya"
Godiya sossai tayi mishi kan ta kamashi Aisha ta taya ta suka dawo gida, ruwa ta samu ta bashi ya sha ya kwanta bacci ya samu ya É—auke shi.
Zugum ta zauna tana Tunanin yadda zata bi da dubu gudan nan har ya kai musu karshen wata, kaman yadda Hamma Yusuf ya faÉ—a ko da mutuwa take idan har watan nan be kare ba ba basu kuÉ—in nan ze yi ba, dafata da Aisha tayi yasa ta buÉ—e idanunta da suka yi laushi da gajiya, yunwa, damuwa da ciwo ta zube su kan yarinyar.
"Mama Tunanin me kike?"
Aisha na da wayo ko ta ƙi faɗa mata haka zata yi ta naci tayi ta naci se ta sani.
"Ina Tunanin yadda kuÉ—in nan ze kaimu wata ne Aisha"
Ta faÉ—a mata ne kawai ba don wai da tunanin samun mafita daga yarinyar ba, ita ma rashin abun cewa ya sa tayi shiru kawai ta zubawa wuri guda ido..
Kaman saukar aradu haka taji a sadda kunnuwanta suka jiyo mata sallamar wasu mata da suka shigo su hudu, akallah ba akasara ba babu wacce zata haura 28 cikinsu, se matashiya da zatayi sa'a da Hidayat kaman yadda naji Hamma Yusuf ya faÉ—a sunan.
A maimakon farin cikin da kowa yake yi idan yayi baƙi saɓanin Hidayat tashin hankali ne ya bayyana karara a fuskanta tana shirin magana ɗaya daga cikinsu tace
"Shafaffiya da mai yau ko arzikin sannu da zuwan ba zamu samu ba kenan ana baƙin ciki da lafiyarmu"
Baƙar tace
"Eh to Salamatu ba dole tayi baƙin ciki da lafiyanmu ba tunda da shine muka tako muka zo har gidanta"
Matashiyar tace
"A'a Aunty kausi gidan ɗan uwan mu dae... Ni wlh in banda ya Yusuf banga abun ɗauka a wanna ƙashi da ran ba se fari kaman aljana"
Na karshen tace
"ke kuwa Surayya baki da labarin ita ce ta shiga ta fita sbd ta sha a nono tayi yadda tayi ta sa shi Yusuf É—in ya fara son ta har Abba ya HaÉ—a auren, to da aka zo ba'a samu yadda ake so ba kuma an kasa bari an manne kaman dangin maita"
Na farko wacce aka kira Salamatu tace
"To wa ya sani Abu a duhu.."
Budurwar Surayya tace
"a kuma cikin baƙar Leda"
Suka kwashe da dariya...
Aunty kausi tace
"wai kuma dan bala'i Da aka tashi auren aka HaÉ—a da nawa Abba har da yiwa wannan munafukar annamimiya kayan da suka fi nawa har yau in na tuna kaman in mutu"
Dariya duk suka yi Salamatu tace
"ki bar ɓata ranki yanzu duk suna ina?"
"Gidan Boka"
Cewar Fahariyya itace ta karshen.. Suka kwashe da dariya tare da tafawa..
Wucewa sukayi har Surayya na bangajeta Seda suka shiga É—akinta kaman yadda suka saba suka yi filla filla da É—an tarkacen ta suka gama kan suka nufi parlorn Yayan su suna masu ci gaba da ci mata mutunci daki daki.
Idan dutse ya tanka to fa Hidayat ta tanka, se kara jan Aisha da ta lafe jikinta tayi tana me mayar da idanunta ta lumshe, ta riga ta saba da duk wasu maganganunsu da muguntarsu tunda a ciki ta tashi, a ciki tayi wayau a kuma ciki aka raine ta har tayi aure, dukkansu babu wacce bata saba da bautar ta da kuma duka da zagin ta ba, tun tana damuwa har abun ya zo ya bi jikinta..
Tana nan zaune Yusuf ya fito shi da Surayya suka fice bata buÉ—e idanunta ba kaman yadda basu kalli inda take ba, bata san mintunan da ta É—auka haka ba kawai ji tayi saukar ledoji a jikinta da kuma karfi, a razane ta furta
"A'zubillahi minasshaiÉ—anir rajeem"
"sede in kece sheÉ—aniyar ko kuma uwarki"
Cewar Surayya.
Yusuf yace
"oya maza tashi sun zo suna jin yunwa, sannan ba su kaɗai ba ina da baƙi biyu anjima tashi ki ɗaura musu sanwa yanzun nan"
Aisha take shirin kwantar wa ta mike don ta san rashin mikewa da wurin ma ka iya zama laifi sede bata kai ga zame ta ba ya daka mata tsawar da ta kaÉ—a har abunda ke cikinta Aisha dake bacci ta farka a firgice.
"kin tashi ko se na taushe ki???? Ana magana kina wa mutane abu lagwai lagwai kaman lagwani"
Kallon babanta take har Mamanta ta mike ta tattare ledojin da har wasu abubuwa sun watse a ciki ta nufi inda take hura wuta.
"Ga min Æ´ar banzar yarinya ke don uwarki kin dena kallona da waennan Mayun idanun naki ko se na tsole miki su kin makance?"
Hawaye ne suka zubo mata cikin rawar murya tace
"Abba mama fa bata da la..."
Marin da ya É—auke ta dashi yasa ta hantsila maganan bakinta ya yanke, duka ya rufe ta dashi tana ta ihu babu wadda ya iya fitowa a cikin goggoninta ya amsheta, Hidayat dake duke bakin murhu da yaro matashi ya shigo da itace busasshu ya zube da Alamu aikan Yusuf ne ko É—ago kai bata yi ba.
Seda ya gaji ya kyale Æ´ar yarinyar yayi wucewarshi inda Æ´an uwanshi dake shewa suna kallo a parlorn shi, da gudu Aisha ta mike ta zo ta faÉ—a jikin uwarta tana me sakin sabon kuka wadda Seda ya sa Hidayat hawaye..
"Mama me yasa Abban mu baya son mu kaman sauran Abban kawaye na? Ko shi ba shine Ab..."