Sashe 64
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hararan Aisha tayi kan ta kwashe da dariya se ta fara kuka tace
"Munafuka! Algunguma kwai na guda É—aya jal na gani gidan Usman amma ke! ke seda na zubar miki da ciki har bakwai na karshe da ya fara girma na baiwa Boka suka shanye mai jini suka musanya shi da kadangare sbd duk maza ne"
Hahahahahhaha tayi dariya kan ta cigaba
"kuka maida ni shahasha kuka koma inda ban isa in taɓa ku ba baku dawo min ba seda ciki, na harzuka naje wurin Boka me taimako na, maji roko na! Yace tabbas cikin nan haifaffe ne be kuma san mace bane ko namiji don basa iya gani...! Na ji haushi raina yayi baƙi nace ya kashe ki Aisha ko ya ɓatar min dake in dena ganinki a rayuwata"
Sosa jikinta da ya fiddo wasu manyan kuraje tayi tace
"kin san me yace min? Munafukar bazata mutu ba sede a ɓatar da ita, amma duk shekara za'a dinga zubdawa aljannu jini sbd su kasance cikin gaskiya a aikinta, million biyu"
Ta Nuna da hannunta tace
"ko wani farkon shekara se na kaiwa Boka million biyu ya zubarwa aljannu jini... Ni ban ma san ko na mutum bane ko na dabba Hahahahahhaha..... Sharadin shine duk ranar da kika dawo ko jininki ya dawo har yayi ido biyu da Alhaji kaikayi ze koma kan mashekiya, ya ce min baze bari ku haɗu ba sbd barbushe ya bashi sa'a...! Yace har ku mutu bazaku sake arba da Usman ba! Munafukar ɗiyarki ta fara dawowa... A fujajan na tafi Kwara wurin Boka sede na samu dajin da yake ya ƙone kurmus babu abunda ya saura shi karan kanshi ko ƙashinshi ba'a samu ba! Shikenan na haukace Aisha ta haukatani... Kaikayi fa ya koma kan mashekiya, wallahi ya koma hahahahaaaaaa"
Cikin tsananin kuka hamza yace
"Hajiya why????? Meyasa hajiya? Hajiya kin cuceni kin cutatar min da rayuwa innalillahi wainna ilahi rajiun.... Menene ribarki? Me yasa kika zama uwata a duniya????"
Kuka yake sosai wadda seda zuciyar kowa ya tabu Dukda kowa na cikin shock da jimamin jin wannan mummunar labarin daga hajiya... Alhj Usman yana zub da hawaye yace
"Allah a gode maka! Allah na gode maka da ka jarabceni da samun irin wannan mace a matsayin mata! Balaraba kin cucemu, kin cuci mata ta da ɗiyata da ni karan kaina sede na gode Allah da ya nuna miki iyakar ki ya maidani Hoto a gabanki ni da kike son mallakewar, me ribar ki??? Kin raba Aisha da ni don in zama naki ni kaɗai, a ranar da Aisha ta tafi a ranar na bi hanyar gembu cikin tashin hankali da talatainin dare na faɗi cikin tsaunuka wadda na shekara ashirin ban anfane ki da komai ba! Ban farka ba kuma Seda ana gab da dawowar Aisha da Hidayat gareni, kin ga ikon Allah ko? Wallahi wallahi ba zan taɓa yafe miki wannan zalunci ba Balaraba, Allah ya isa wahalar Aisha..."
Kuka ne ya kubce mai kaman ba babban mutum ba, Daadida na zub da hawayen tausayi tace
"Hidayat!"
Idanunta da suka kumbura suntum ta É—ago ta kalli Daadida, Daadida tace
"Aisha ta barki hannun Amina, A labarin Aisha Amina bata da mutunci bata san shi ba, shin ya rayuwa ya zame miki hannun ta da iyalinta?"
Raed da idanunshi suka sauya ne sbd damuwa yace
"A'a Daadida don Allah! Ku ji tausayinta mana, kukan nan ya isa haka zuciyata na gab da samun matsala in ta cigaba... I cannot take it anymore!"
Da gaske zuciyarshi na beating fiye da yadda ya kamata ya buga, har daci yake ji a makogoronshi.... Kallonshi hidayat tayi tace
"I'm fine..! It's OK"
Yayi saurin cewa
"no you are not fine, it's not ok please die hard not now, not today"
Abban Rashida yace
"Raed kayi Hakuri ka barta ta bayar É—in sbd iyayenta na so su ji irin rayuwar da tayi! Ina Alhjn da ya taimaka ma mahaifiyarta yake a yanzu da take a matsayin matar ka bayan ta aureka ne as me aikin gidanka! Ba tare da dangi ko zuri'a ba..."
Runtse jajayen idanunshi yayi ba tare da yace komai ba.
A hankali hidayat ta fara bada labarinta....
#Vote
#share
#comment
        🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
(DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
FOLLOW ME ON Wattpad @Gureenjoh6763
AND ON AREWA BOOKS @gureenjo
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*PAGE 42*
*FREE BOOK*
***Masha Allah🥰 Naga comments Bila adadin and I soo much love ur review about this book, na tabbatar saÆ™on ciki na isa inda ya kamata...Allah ya raba mu da son zuciya yasa mufi karfin zuÆ™atanmu ya kuma raba mu da sharrin shaiÉ—an.... Son soâ¤ï¸ masoya wannan littafi***
A sadda take bada labarin daki daki tana zub da hawaye masu zafi waenda suke fita daga ƙasan zuciyarta na ciwon irin abubuwan da aka yi mata a rayuwa seda dukkansu parlorn suka zubar mata da hawaye, da ta zo wurin rasuwar Usman da Abba kuwa seda ta so shidewa don kuka, mahaifiyarta ce ta dinga tausarta ba tare da tayi magana ba, lallai Amina bata da mutunci Amina bata san girman darajar da Allah yayiwa ɗan Adam ba...
Duk shiru suka yi suna jinjina irin wannan baƙar zuciya, Alhaji Usman ya share fuskanshi yace
"Duniya ta lalace kwarai da gaske, yanzu kowa nashi da kanshi kawai ya sani taya muke Tunanin samun rabauta bayan Bama anfani da hadisin nan da yace ka sowa ɗan uwanka abunda ka sowa kanka? Amina babu zuciya a kirjinta bata Tunanin makomanta, bata Tunanin Abinda kayi shi za'a maka! Ta mance cewa alkhairi fa Danko ne... Ta wulakanta ku ta tozarta ku daga ita har ɗan ta da be san darajar mace ba bare matar aurenshi, sun ɗauka a cikin masu arziki su sun gama hayewa basu san cewa a sadda 'Suka ga ZABUWA.. Da zanen ta suka ganta ba' Allah ubangiji yaji ƙan Usman ya gafarta mishi, shi kuma Yusuf se ya girbi abunda ya shuka don baze taɓa sha da kisan kai ba, lallai ne wadda ya kashe a kasheshi.. Ita kuma Amina Duniya ce tafi bagaruwa iya jima... Raed Na gode na gode maka kwarai da gaske a sadda ka tallafi rayuwar hidayat ka juya mata shi daga baƙi zuwa fari ba tare da ka san ita er uwarka ba ce kayi hakan da zuciya ɗaya Allah ya baka aljanna sanadiyar hakan bani da abunda zan saka maka dashi"
Shiru yayi yana jin É—aci a makogoronshi duk sanadiyar balaraba ne ko kallonta baya son yi har gaban Abada, a hankali ya cigaba
"Ku kuma gamji da Laure Allah ya saka muku da alkhairi, na gode kwarai da irin sadaukarwar da kuka yiwa mata ta, halayyar ku da ta Raed ya nuna cewa lallai na Allah basa ƙarewa a duniya ko da an samu mugaye dubu irin Amina da Balaraba, ko duka dukiyan da na tara zan baku bazan saka muku ba sakamakon ku na wurin ubangiji sede bata ɓaci ba, in kun zaɓi zama damu na muku alkawarin farin ciki da wadata har karshen rayuwarku da izinin Allah, in kun zaɓi komawa na muku alkawarin ko wani dabba da kuke kiwo garke biyar biyar, kuna da kujerun Makka! Gida da kuma Motoci ina so a cikin jama'ar Garinku in za'a lissafa masu kuɗi Gamji ka shigo ciki da yardar Allah..... Hamza ka yi haƙuri ka gafarceni, ka sani bawa baya taɓa wuce kaddararsa hakanan abunda Allah ya rubuta wani be isa ya sauya shi ba se ya faru, kwarai Allah me yin yadda ya so ne a sadda ya so, ya fito da kyakkyawa daga cikin mummuna tunda na farfado ake min murnar samun ɗa irin ka me cikakken nagarta da kamala Dukda ga yadda mahaifiyarka take, ka ga kenan Allah babu ruwanshi da wacece mahaifiyarka so bana so ka sanya damuwa a ranka, bana so ka kasance cikin masu aibata ko saɓawa mahaifiyarka karka ce mata komai kuma karka yi fushi da ita ka kula da ita sbd ta kula da kai a sadda baka iya kula da kanka, sede ni ba zan iya cigaba da zama da ita ba na saketa saki biyu.... Zaka iya kaita duk wani wurin magani da kuɗina hakan be dameni ba, Allah ya riga ya nuna mata iyakar ta tunda ya Haɗa ka da wacce bata so gani ba a duniya, ya kuma ɗauke lafiya ta a sadda take farin cikin samuna wa kanta ita kaɗai, daidai lokacin da ya bani lafiyan kuma ya dawo da Aisha rayuwata ita kuma ya fitar da ita cikin hikimarsa da buwayarsa, kaga wannan babban darasi ne Allah ya sa muyi anfani da Ayar dake cikin wannan rayuwa tamu gabaɗaya"
Da Ameen suka amsa, ya kalli hidayat yace
"princess Allah ya miki albarka, Allah yasa iya wahalar kenan lallai kin kasance cikin masu hakuri da juriya, Allah yasa kin tsallake taki kaddarar rayuwar kenan farin ciki ya dawwama a rayuwarki har gaban Abada"
Da Ameen suka sake amsawa, Aisha ta kalli hamza da gabaɗaya kamanninshi sun sauya sbd tashin hankalin da be taɓa Tunanin riskan kanshi ciki ba, kunya da nauyin mutanen parlorn duk ya rufeshi, kwarai maganan Mahaifinshi ya shige shi hajiya yanzu bata da wani gata se nashi, tunda har ta haifeshi shi kuma ita ce jarabawar shi...
"Hamza! Bana so ka hukunta kanka da abunda ba kai ka aikata ba, ka daukeni a matsayin mahaifiya kaman yadda nima zan zame maka gurbin hajiyarka, don Allah ka fawallawa Allah lamuranka shi kuma ze jiɓancesu ya wanke maka zuciyarka kaji? I will be always and forever be there for u!"
Sheshekar kuka ya fara ya kasa É—aga idanu yana ji hajiyar shi na dariya wadda ze tabbatar maka da kanta fa ya kunce, ji waenda hajiyarshi ta zalunta masu kyaun zuciya da dabi'u, me yasa mahaifiyarshi bata fita kaman na Hidayat ba! GabaÉ—aya tsoron rayuwa ya kama shi, kowa seda ya bashi baki a parlorn har hidayat hakan ya taimaka sossai wurin hana shi collapsing don dama ji yake kaman baze kara awa a wannan duniya ba.