Sashe 3
Kowa Ya Ga Zabuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu Hidayat ta sa ta toshe mata baki.
"Kar na kara jin hakan daga bakinki mamana, shima yana son ku kiyi ta mishi Adu'a in shaa Allah watarana se labari"
Da taimakon Aisha take aikin Dukda ba wani abun Arziki ta iya ba har ta HaÉ—a jollof rice me kaza a ciki.
Fagen girki Hidayat ba baya ba sbd ta horu dashi tun bata iya ba ake sakata tayi in be ciyu ba ace se ta cinye in bata iya cinyewa ba wani sa'in a mata É—ure da amai da komai wani sa'in kuma ta daku iya dakuwa...
Lumshe idanunta tayi tana tambayar kanta amsan da ta ba Aisha 'ko se yaushe wataranan ze zo?' da wannan tunanin ta gama girkin ta tsabtace wuraren tas, HaÉ—awa tayi ta kai kofan parlorn tare da knocking basu amsa ba suna ta shewarsu gajiya da tayi da tsayuwa yasa ta tura da sallama a bakinta ta ajiye musu daga bakin kofa zata wuce Aunty kausi tace
"Eh ga mayunwata in yunwa ta kusa halakamu se mu rarrafa mu É—iba ko?"
Yusuf dake wani faffaÉ—i cikin jin shi ya isa da gidan shi yace
"ke É—auko ki kawo nan, ki shiga kitchen É—ina ki haÉ—o musu duk abun bukata ki kuma zo kiyi serving É—insu, Allah ya Taimakeki kwarzane baki yi min jikin warmers ba.. Hmm"
Seda ta sake duba warmers ɗin na hannunta da kyau gudun matsala kan ta karasa gangansu ta ajiye tana ɗagowa surrayya na toshe hanci wai wari, bata ce komai ba ta je kitchen ta haɗo plates da spoons da cups ta zo, bazata iya dukawa a duƙe ta sa musu ba hakan yasa ta tafi kan gwiwowinta hannunta dafe da mararta da yayi mugun kullewa, a haka ta sassaka kan ta lallaɓa ta miƙe ta ajiyewa kowa a gabanshi..
Babu godi bare na gode haka ta fito, ɗan wadda ta rage a ƙasan tukunya ta zubawa Usman da Aisha, a chan ɗaki ta kular dasu sbd idan har uban su ze gansu suna ci babu abunda ze hana shi kikkifa mata mari da kiranta da suna ɓarauniya, ita ta dinga lallaɓa Usman da kyar ta samu ya ci kaɗan ya sha magani, sauran ta rufe ma yaran akan se anjima ita kuwa ta fito ta kankare tukunyar ta ci ta sha ruwa.
Tana rayuwa ne kawai ba don tana jin daaɗin shi ba, in har zata zauna ita kaɗai damuwa da Tunanin rayuwarta kan jefa ta wani yanayi me matuƙar wahala, sallama da ta ji ana dokawa ne yasa ta ɗago kai da sauri tana ɗan murmushi tace
"Ummi sannu da zuwa, yau ke ce a gidan namu?"
Wacce ta kira da ummi na jefanta da kallo me cike da tausayi tace
"ni ce hidayat"
"maraba Lale, karaso ciki"
Ɗakinta suka shiga don bata son masifar su Aunty kausi ya bi kan ƙawarta Dukda ba haƙuri ne da ita ba sede su kwasa in dae ummi ce.
Da sauri ta karasa kan Usman da ta gani kwance tana taɓa shi tace
"hidayat Usman É—in ba lafiya ne?"
Kai ta gyaÉ—a mata tana cewa
"da sauki ma ai, É—azu muka samo magani daga chemist"
Cike da wani yanayi ummi tace
"hidayat har se yaushe? Uhm! Har se yaushe zaki hutashe kanki da wannan azababban rayuwar?"
Manyan idanunta da suka rame se haske ta zuba mata kan tace
"ummi in na Rabu da hamma Yusuf ina zanje? Gidan su fa zan koma, a da da nake buduruwa ma basu riƙeni da zuciya ɗaya ba se yanzu ga yara? Kin dae san halin umma tun muna makaranta ba ma ita kaɗai ba ina kike so na kai jidalin su Surayya?"
Girgiza kai Ummi tayi cike da dumbin tausayin hidayat kwarai da tana da taimakon da zata mata wurin neman dangin ta ko na uwa ko na uba da ta yi, wannan wahalar har ina?
"Ina namesake É—ita?"
Hidayat na murmushi tace
"yanzu ta tafi islamiyya, ya su Maami?"
"Suna nan lafiya"
Mikewa Hidayat tayi da kyar ummi na mata sannu taje ta ɗibowa ummin ɗan sauran shinkafar da ta rage ma yaran na dare da ruwa a cup, ta zo zata ajiye ummi tayi saurin mikewa ta karɓa tace
"da na san tashin nan nawa ne da ban bari kin miƙe ba"
Murmushi kawai hidayat tayi ta zauna, ummin bata ci abincin ba ta barshi a rufen shi, ba kuma wai don kyama ko reni ba, ta san a tsabta babu na biyun hidayat tun suna school daga primary har suka kai ss1 hidayat ce ke samun prize duk speech and price giving day Inde best in neatness ne, duk da kuwa irin kangin rayuwar da take ciki.
Hira suka ci gaba da yi suna dariya, sossai ummi ke deɓewa hidayat kewa take kuma bata shawarwari, ummin ƙawarta ce sun yi school tare har zuwa ss1 kan kaddararta ya yanke karatun sbd babban bangon ta da ya faɗi ciwo wadda har kawo yanzu be tashi ba.
Duk yadda tayi da ummi taci abinci ƙi tayi akan ta ci kenan ta fito Dukda ba daga ma gida take ba, kawai bata son ci ne sbd ta tabbatar iya abinda hidayat ɗin ke dashi kenan ta bata, Allah yayi hidayat me son kyauta da karamci ita ko last kobo ɗinta ne ko da zata takuru ne zata ba ka, ta sha bata transport da kuɗin break ɗinta idan ta yar da nata, ummi gidansu basu kai inda Hidayat ta tashi hali ba hakan yasa ba'a zuwa ɗaukan su daga gida da mota sede a basu transport saɓanin su hidayat.
Sun sha hira ko tafiyar su fahariyya basu ji ba, se dab magrib ummi ta mata sallama zata tafi a nan ta ajiye mata 2k Dukda yadda hidayat ta nuna ba se ta shiga É—awainiya ba, harara ummi ta zabga mata wadda ya sa ta dariya tace
"to godiya nake, Dan Allah ki gaida min maami da su Noor"
Har ummi ta fice daga gidan bata sake waiwayawa ba, rayuwar hidayat na sakata kuka da tana da halin bata abunda yafi haka zata bata, ita yanzu take university wani lokacin se taji da ma hidayat ce ta samu wannan dama yadda kowa ya Santa da son karatu ga kwazo sede dubi inda rayuwarta ya ƙare.
hidayat na shirin Juyawa kenan daga rakiyar da ta yiwa ummi ta ga shigowar ta, kan ta kauce ta bangajeta a razane tayi baya tana me zare idanu saboda tabbatarwa da tayi babu abunda ze hanata faÉ—uwa...
#like
#share
#comment
           🖤Gureenjo🖤
KOWA YA GA ZABUWA...
  (DA ZANEN TA YA GANTA)
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN.      Â
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
And Now
*Kowa Ya ga zabuwa..*
           *PAGE 3*
*FREE BOOK*
Tunaninta ya yanke ne a sadda taji ta dafe kyauren gidan tana sauke ajiyar zuciya da godiya ga Allah da be bari ta kai ƙasa ba, da kallo ta bi budurwar da ko waiwaye bata yi ba har ta shige sashen Yusuf, girgiza kai tayi duk cikin ƴan matanshi da yake kawowa gidan babu marar mutunci kaman firdous, in har ta zo ta dinga wahala kenan.
A ganin firdaus hakan ne ze rage mata kishin Hidayat tunda Yusuf ya ki sakinta, bata da masaniyar da tana da inda zata da bazata taɓa zama da wannan kadararren auren ba.
Tsaki tayi ita tun kawo Æ´an matanshi na damunta har ya zo ya dena damunta kwata kwata, É—aki ta shige ta kishingiÉ—a jefi jefi su kan yi magana da Usman Aisha ta tafi islamiyya, anan ne ma ta yanke shawarar ta fara sana'ar gawayi.
"Mama in na girma bazaki sake yin wahala ba, zan gina miki babban gida da mota in zuba miki masu aiki irin na gidan Alhj mudan"
Murmushi ta saki tana kallon Usman É—in da tsakaninsu da Aisha kwata kwata shekara É—aya da rabi kenan don yanzu yana cikin shekara na 6 da Æ´an watanni, tace
"in shaa Allahu babana, Allah ya bamu yawan rai"
Cike da jin daaÉ—in ganin murmushinta yace "Ameen".
Ta miƙe tana saka hijab tace
"bari in shiga nan maƙota in nemi yaron da zan aika ya saro min gawayi a chan hanyar hadeija yafi kyau"
Yace
"Mama gawayi zaki fara sayarwa?"
Tace
"eh Usman, ka ga unguwan nan babu masu sayar da shi sossai kuma ana amfani dashi, dayawa se sun je layi na gaba suke samowa kaga zamu yi ciniki in shaa Allah"
GyaÉ—a kai yayi yace
"Allah yasa kar su maman zubair su hana ki, kaman yadda suka zo nan suka hana ki sayar da kayan miya"
Murmushi kawai tayi tare da girgiza kai, yaran yanzu se a hankali komai sun sani, tana tafiya tana Tunanin yadda mutanen unguwan suka haɗe mata kai sbd ɗan cinikin da take yi a kayan miyan da take sayarwa karfi da yaji suka sa ta dena sana'ar su suka cigaba se a lokacin ta san eh lallai duk kankantar samunka wani baƙin ciki yake da kai, baƙin cikinta da sana'ar take samun na biyawa yaran nan ɗan kuɗin PTA da na islamiyya se kuma ɗan abunda zasu saka bakin salati Dukda shima ba na arziki bane, suturu kam ba'a magana.
Har ta isa gidan tana Tunanin duniya, da sallama ta shiga daga tsaye suka gaisa da matar gidan da ta kira da Asabe, kan ta É—aura da
"Dan Allah ko a cikin yaran akwai wadda ke kusa aike ne nake É—an so in yi"
Habiba dake kofan É—akinta tayi Charab tace
"se kuma ki rasa yaran aike se na gidan nan?"
Bata kalleta ba idanunta na kan Asabe da Seda ta jira karshen maganan habiba kan tace
"kin ga kuwa wlh duk basa nan kiyi hakuri in sun dawo ko zuwa gobe se in turomiki É—aya daga cikinsu"
Lantana dake zaune kofar ta tana tankaÉ—e tace
"munafunci da iyayin banza, in an ga dama a karɓa kawai a je yanzu ba se an jira yara ba karshen soyayya da tausayi kenan"