Sashe 52
Kanwar Matata Complete Hausa Novel · about 7 min read
mai kai ni jin daɗi idan munyi aure, cikin zuciyata kai kaɗai ne ka tare. Taho sahibinaaaa! Idan so ya kai so dole ne ai batun aure_* *_Kin game ko ina dukka jiki kin mamaye, ke kika ban ƙauna wanda kuɗi basa saye. Naji ana cewa kyan tafiya ai waiwaye nawa da na fara kanki na dosa kai tsaye. Ni kuma soyayya gadonta nayo ba wai haye, ki zo muyi batu, amma batun zuciya ya fiiii* *_Zan iya rantsuwa ba wanda yaffika, ba wai kyauba ko wanka azo gunka, ko mai ka haɗa ni dai ina yinka. Ba laifi bane inna yi kishinka. Kai zan sa a zuciya can na ɓoyeka. Ba wata ƴa da zata gane ka sai de a ran aure_* *_Da sanki a ƙirjina na baki wajen kwana_* *_Nayi mafarki ma har ka zama angona_* *_To ki sani sahun farko kar aji kukana_* *_Baza kayi kuka ba zauna daga dama na_* *_Kin zama komi na kin haɓɓaka ƙarkona_* *_Na soka iya sone da yadda da ƙarfina_* *_Shine sanadi nima bazan miki ƙarya ba_* *_Kai zaka zamo Sarki a fadata nima_* Gaba ɗaya wajen babu wanda basu burge ba don gaba ɗaya waƙar na tafiya ne daidai da motsin jikinsu, don har jawota zuwa jikinsa yake yi. Kuɗi kuwa kamar za suyi kuka saboda yanda aketa liƙa su. Ƙarfe sha ɗaya aka tashi. Kuma taro ya tashi tafiya. Mota har gida ta kwashi kowa ta mayar. Su Na'ima ma daga wajen dinner suka yi gida a mota guda. _Khalil_ ma daga shi sai matarsa. Karfe sha ɗaya da rabi suka iso gida. Kasancewar babu kowa a farfajiyan gidan, kowa ya shige ɗaki yana huta gajiya, sai _Khalil_ ya cicciɓi matarsa kamar baby yayi side ɗinsu da ita. A ƙofar ɗaki ya direta tare da buɗe ɗakin ya kuma cicciɓanta bayan ya kullo ɗakin da key yayi sama. Kai tsaye ɗakin da ya kasance nashi ya direta a kan gado tare da cire takalmin ƙafarta ya ajiye sannan ya hawo gadon ya kai hannu ya warware igiyoyin bayan rigar tare da soma zuge zip tayi saurin kai hannu ta baya ta riƙo hannunsa. Matsowa yayi dai-dai kunnanta tare da janye gashin da yake wajen ya kama kunnanta kaɗan ya ɗan ciza sannan ya hura. Tsikar jikinta yayi wani irin yarrr har bata san lokacin da ta lumshe idanu ba. A kunna ya soma yi mata raɗa, "Please kar ki kasance cikin matan dake yiwa mijinsu ƙudundune. Ni mijinki ne, ki saki jikin dani. Ko kin manta abunda ƙasar mama ta faɗi ɗazu a wajen dinner ne." Rimtse idanu tayi saboda hucin numfshinsa dake sauka a cikin kunnanta yana saukar mata da wani irin kasala. Cikin dabara ya saka hannu ya zuge zip ɗin duka tare da ɓalle hook ɗin bra ɗinta. Da sauri ta kuma rimtse idanun jin lallausar hannunsa akan fatar jikinta. Bata ankara ba ya Juyo da ita gaba ɗaya ta faɗo jikinsa, wani irin runguma yayi mata tare da saɓule hannun rigar jikinta ya zaro bra ɗin ta ya wurgo shi ƙasa ya shiga wasa da jikinta. Gam ta rintse idanunta saboda wani matsanaicin kunya da ya rufeta. Ɗago da fuskanta yayi tare da faɗin, "Buɗe idanunki kiga wani abu." Ƙin buɗewa tayi saboda kunya, cakulkuli yayi mata da hannu biyu tayi wani irin zillo tare da faɗawa jikinsa ta saki kukan shagwaɓa." Kwantar da ita yayi tare da yi mata rumfa yana kallon idanunta da yake a kulle gam. Babu abunda yake tunowa sai ranar da ya suka taɓa kasancewa a haka a _Golden diamond_ she was screaming kamar zata tsaga masa kunne duk da bai kai ga jikinta ba. "I love you Soo much Sarah!" Ya faɗi hakan tare da haɗe bakinsu ya shiga bata deep kiss na kusan 5minutes sannan ya ɗagata don ya fara sauka daga kan layi. Hannunta kare da ƙirjinta ya ɗagota tare sauke gown ɗin ƙasa gaba ɗaya sannan ya ɗagata cak ya zareta ya ajiye a gefe. Saurin juya baya tayi shi kuma ya tattaro gown ɗin ya kai cikin wardrobe ya ajiye sannan ya ɗauke ta cak zuwa bayi tana noƙewa. "In yi maki wankan ne ko zak....." Tun kamun ya ƙarisa tace, "Zan yi da kaina." Murmushi yayi tare da fita daga bayin ya kullo mata ƙofa ya koma ƙasa. Ko da Sarah ta gama wanka, towel ta ɗaura kuma gaba ɗaya da kaɗan ya wuce mazaunanta don idan ta duƙa mazaunan zasu kasance a wajen. Kaɗan ta buɗe Ƙofar ta fito, ganin babu kowa sai ta fito da sauri domin ta shirya kamun ya dawo ɗakin. Wata red nightgown ta gani a kan gadon. Ɗagawa tayi ta jujjuya tare da faɗin, "h'umm! Waye zai saka wannan ɗin? Ba dai Saratu ba." Tana gama faɗin haka ta nannaɗe tare da ajiyewa dai-dai lokacin da _Khalil_ ya turo ƙofar ya shigo hannunsa riƙe da tire. Wani irin sufa tayi tare da faɗawa kan gadon ta cukuikuye kanta da zanin gadon. Ajiye turen yayi tare hawowa kan gadon. Riƙe zanin tayi ƙam tana faɗin, "Don Allah ka fita in saka kaya." Bai saurareta sai da ya janye zanin gadon sannan ya haɗata da jikinsa yana raɗa mata, "Allah idan baki natsu ba, shi kansa towel ɗin, ciresa zanyi." Tsit tayi jin abunda yace. Tiren ɗin ya ɗauko ya ɗaura a kan gadon tare da faɗin, "Oya come let me feed you." Girgiza kai tayi tare da faɗin, "Ni dai na ƙoshi." Ta faɗi. Janyo ta yayi jikinsa tare da yago kazar ya saka mata a baki, sau uku kawai ta ƙarba tare da narke masa tana kukan shagwaɓa akan ta ƙoshi. Lafiyayyan madaran shanu ya zuba a cup ya kafa mata a baki, bai zame ba sai da yaga ta shanye tsaf sannan ya zuba shima ya sha tare da ɗaukar tire ɗin da sauran kazar ya fita dashi zuwa kitchen. ko kamun ya dawo tayi saura ta saka wata rigarsa da ta kawo mata har guiwa sannan tayi saurin gyara gadon. Hannunsa ɗauke da hijjab da wata doguwar rigar abaya ya shigo. Dariya ya kwashe dashi ganinta sanye da rigarsa da yayi mata yawa. Juya masa baya tayi tana turo baki. "Mrs _Khalil_ tashi ki ɗauro alwala kizo mu godewa Ubangiji." Ba tare da musu ba ta sauko ta nufi toilet. Bayanta ya dunga bi da kallo har ta shige bayin. Mintuna biyu ta fito ɗaure da alwala lokacin tuni shi har ya shimfiɗa darduma. Da hannu yayi mata nuni da abaya da hijjab. A kan rigarsa dake jikinta ta saka abayan sannan ta saka hijjab yaja su sallah. Raka'a biyu suka yi. Bayan sun sallame ya kwararo masu addu'o'i sannan ya dafa goshinta tare da faɗin, " _Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi_" yana kaiwa nan ya jawota ya rungume k'amk'am tare da raɗa mata, "Finally, you're mine Sarah!" Ya faɗi hakane yana mai kaiwa ko ina na jikinta kiss. Tuni ya gama kashe mata jiki gaba ɗaya domin saƙonninsa suna amsar ko wani saƙo da lungu na jikinta har bata san lokacin da ta saki jiki gaba ɗaya ba. Cak ya ɗauke ta zuwa gado ya shimfiɗe tare da yi mata rumfa ya cigaba da kashe mata jiki da zafafan romance. Sai da ya bari ta kunnu iya kunnuwa don gaba ɗaya ba tare da ta ankara ba ya gama fatali da duk wani suturar jikinta sannan ya soma karanto addu'ar saduwa. Sarah bata dawo hayyacinta ba sai da taji baƙon lamari da gigitata har bata san lokacin da tayi wani irin yunƙuri ba tare da buɗe baki za tayi ihu yayi saurin tare ihun da bakinsa ya shiga shafa kanta yana hura mata iska. Hawaye kawai suke gangarowa daga idanunta suna sauka a kan gadon. Sosai _Khalil_ yana ƙoƙari tare da dauriyanta. Don tun yunƙurin farko bata kuma yi ba sai hawayen da take yi sai kuma wnit lokacin da take faɗin, "Wayyo Allah na zaka ji min ciwo!"