← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 107

Sashe 99

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ummih tasamu sahura tace ta hada kynta, yau zasubar kano,hnklin sahura ya tashi ta fara tunanin meke faruwa oho. Hk tabar kiching ta nufa bedroom dinta ta fara hada tarkacensu ita da janan.
Ummih ta hada kynta tsaf ta fito dasu falo, hajiya dake zaune da mamaki take kallonta tana tmbyrta lafia, Ummih tace, lafia lau yau zasu nufa garin kaduna...hnklin hajiya yayi mummunan tashi, nan tashiga tambayar Ummih kou tayi mata lefine Ummih tace "babu komi hajiya, Wlhy innace kinyimin lefi nayi qarya hajiya, zamana dake nji dadih tsakanina dake sede adduarh Allah yy sakayya da mafificiyar aljannarh."
Hajiya tayi Jim kna tace "bkm ai yiwa kaine hajiya, duk wanda ya kyautatawa wani, ai yywa knshine..nide Dan Allah ki gyamin meyasa zakiyi tafiyar gaggawa hk..."
Nan Ummih ta kwashe lbrin komi dake rnta ta gyawa hajiya, Sam hajiya bata hango aibun jannarht ba saboda ai hammad mijintane, kuma soyayya bb ruwanta, kiyayyar wani,inde su masoya nason knsu aishikenan. Hajiyade tace"Ummih ammadan wannan aibe dace ku tafiba.."
Ummih tace "abinda nake gudune yariga ya faru hajiya, knga bb amfanin, muci gaba da zama a nan din, sannan, ga aikinta knsan tnayi a kaduna..."
Nande hajiya tayi tayi, a kn Ummih ta haqura da tafiyarnan, Amma ummih ta tubure, dole Hajiya ta haqura, aka loda kynsu a motar, harda na jannarht sahura ta kimtsa mata itade har lokacin, tna nan tnata kuka. Ni'ima na rarrashinta. Niima ta roki hajiya, in tnaso tabi su Jannarht hajiya ta amince, hk suka shiga motar, sahurace a gaba ummih da niima da jannarht zaune a baya, Domin car din tnada wadatar seat, suka zauna batare dasun matsuba. hajiya harda kuka hk dreva yaja motar suka bar gidan, cike da kewar hajiya,suka hau titin zuwa garin kaduna.

** ** **
Inka gnshi, kai kace mahaukacine kwatakwata matarshi ta gaza gane knshi, yau bya wannan kasar gobe bya wannan kasar jibi bya wannan qasar, tunaninshi ya gushe,yazama kmr bashiba babban mutum kmrshi, amma yazama se a hnkli.

**
Lafia lau suka isa garin kaduna,Ummih ta fita harkar jannarht, ta barta da abinda takeso, ta bata phones dinta data amshe, jannarht de btji ddn hknba se take ganin rashin dacewar hkn. Ummih taje har gidan Mmn ibrhm tayi mata godiya, Mmn ibrhm tace bkm ai yiwa kaine. Nan ta tsare Ummih da tmbyr meyasa suka dawo, Ummih ta kwashe lbri ta gya mata, kunsan ance abokin kuka ake gayawa mutuwa. Mmn ibrhm tasauke ajiyar zuciya byn tagama Jin maganganun Ummih tace "Ummih wlhy rabone...knsan allah kuma godewa allah da ba a raba aureba da ace an raba auren, ai da awaje za ayi cikin...Allah de yasa hkn shine alkhairi."
Bb yadda Ummih zatayi ta amsa da ameen.
Ummih taje tasamu abih, har office dinshi, a faride yadau zafi Amma da ummih ta gya masa abinda yasa hkn ya faru, se abih ya amshi uzurinta Kuma yy mata uzuri.
Kwanansu biyu da dawowa jikinta kullum bb ddh,kullum cikin hadiyar tablet take na rage shaawarh dukda ba mgni yakeyi mataba bb abinda tafi bukatar a rayuwarta, sama da mijinta, gashi kamshin lotion dinsa ya tsaya mata a rai sometimes se taji kamshin kawai takesonji, hk zata zama kmr wata mara lafia saboda rashin lotion dinnasa, gashi batasan sunanshiba, kullum se tayi aman safennan ta gaji da wlr datakeyi, ga shegen cin abinci, abincinma indomie shine abincinta safe dana rna Dana dare, dagashi se chocolate, da kullum seta aika dreva yasiyo mata, kuma duk yawanshi inde ta kyallara Ido tagani tou a rnr zata cinyeshi tas,sede washe gari a qara siyo mata wasu. Duk tabi ta qare, tayi uban fari, sosai, Amma farin me kyau, komi na jikinta ya qara kyau shape din jikinta, ya kara bayyana sosai, cikin da kwata kwata, befi wata biyuba, Amma duk me hnkli inya kalleta seyasam tnada girman ciki. Ni'ima Kam kmr ita tayi cikin kullum cikin kulawa takeyi da ita.
Soyayyarta itada anwar Kam kullum se qara habbaqa takeyi kullum se sunyi waya harma tasanar dashi cewar suna kaduna suda jannarht.

Ba krmin azabtuwa hammad yakeyiba na rashinta, amma har lokacin fushi yakeyi da ita, seya daga waya ze kirata, se kuma ya fasa, a Yan kwanaknnan ne ya fara kiran niima danjin yaya jannarht din take niima tace masa lafia lau...Amma bata bashi lbrin cewa suna kadunaba.

Yau kawai zuciyarshi ta karkata zuwa garin kaduna, Dan hk beyi shawara da kowaba, yyma matarshi sallahmarh daga abuja zuwa kaduna, dreva yajashi da motar sojoji, na biye dashi sukabar gidan suka nufa garin kaduna. Suna gab dashiba garin kaduna yaji kirjinshi na tsananta bugu ya rasa dalilin hakan..... dai dai gadar kawo , wata me hijjb zumbulele ta afkawa titi, dreva be ankareba yayi sama da ita ta dawo Kan titi tip...."innalillahi wa'inna ilaihirraju'un...." shine abinda drevan ke ambata, tini motar taja ta tsaya, cikin tashin hnkli alhajin ke tambayar meke faruwa, dreva ya shaida masa aiya buge wata mata, sannan bya tunanin akwai rai a jikinta... Nan da nan suka hada mummunan gosulo, a kn hanyar, fitowa yayi jikinshi na kyarma hnklinshi a matukar tashe, ya qarasa, inda matar take a kwance kanta na zubar da jini, hijjb din jikinta ya kudundune mata fuskarta, Dan hk kafafuwanta kawai yasamu dmr gani, gabanshine ya yanke ya fadi, ganin yatsun kafafuwanta....jiki na rawa ya fara qoqarin karasawa, gareta, sojojin sukazo suka kamashi suka maidashi car saboda babban mutum kmrshi, be kmata ace, yna tsayeba a waje koudan miyagu. Byn sunsashi a car, yace , su dauki matarnan da gaggawa, su kawota, inda yake, a kaita asibiti...suka amsa da tou sir... Aiba jimawa suka daukota suka sata a seat din datake, still knta na zubar da jini. Drevan yashiga suka figi motar, "muje AA waziris hospital pls...." Ya fada murya na rawa, drevan ya amsa da tou yallabai. Ido ya zubawa kafafuwanta, farare kar dasu, daga dukkan alamu, tanashan whlr duniya. Dukda bega fuskartaba, amma jikinshi na bashi wani abu game da ita....

Ba jimawa suka isa AA waziris hospital, a gaggauce aka kawo gadon daukar marasa lafia aka shiga da ita direct emergency room Dan zuwa lokacin, numfashinta bya fita dai dai. ganin wanda ya kawota asibitin yasa dole manyan likitoci suka taru a knta,.... Hnklin alhaji ya gaza kwanciya se zarya, yakeyi, a kofar room din datake, hnklinshi a matukar tashe, zuciyarshi ta gaza natsuwar Masa.

Yau tinda ta tashi taketa amaye amaye,komi taci ya gaza zama a cikinta,duk tabi ta firgice kmr ba itaba, idon nan yayi wiqi wiqi, Ummih bata kulata, Amma ganin halin datake ciki yau na whla, seda ummih tazo tarinka mata sannu tna tambayarta, kou akwai abinda takeso ta dafa mata. Jannarht datayi amai ta gaji dukta galabaita, tace "indomie da daddawa nkeso Ummih..."
Ummih tace "tou..." Cikeda tausayawa, haqiqa tana wahala, Irin cikinnan ne me shegen laulayin tsiya. Kiching Ummih ta nufa ba jimawa ta dafa mata indomie din yaji tarugu tasa mata daddawa sosai. Ta gma ta zubo a plt ta kawo mata. Jikinta na rawa ta amsa tafara kai, lomar indomie din baka, hannu bka hannu kwarya haka tarinkayi, harta cinye tas Tasha ruwa, ai tna komawa ta kwanta, cikinta ya hautsina, Nan ta fara kwarara amai, ta wanke Ummih da ni'ima dake kusa da ita da aman, bkrmin tausayi tabawa Ummih ba, "sannu jannarht.." Ummih ta fada cikeda tausayawa. Ni'ima ma cikeda tausayin take kallonta, da daddare kwata kwata basa bacci, kouta kwanta tadan fara bacci minti gomane kmr an tsunguleta zata tashi tafara cin chocolate har asubahi tayi, da asubahinma ta fara kwarara amai, seda rna ne ake samu ta rintsa. Bata dena amanba seda ta amayar da duk indomie din dataci, ni'ima ta gyara kou ina, ta gogewa jannarht din jiki, ta chanza kata kya, danko wanka batasonyi a yan kwanakinnan kwananta uku batayi wankaba,batason kamshin sabulu data shiga toilet ma batason kamshin shi seta fara sharara amai. Duktabi ta jigata, da kyar take iya daga ido ta kallesu, "bani chocolate..." Ta fada a wahalce. Ni'imar ta dauko chocolate ta bude ta miqa mata, jiki na rawa, ta amsa tafara ci, nan da nan tacinye katon chocolate din ni'ima takara bare mata wani nanma ta tuttura tacinye, in tna cin chocolate din har wani runtse ido takeyi, ji takeyi kmr tnacin nama,yamafiye mata komi dadih.
Niima tace "ummih gaskia ykmata a kaita asibiti, dubafa kiga yadda ta kare tayi kal, dagani bb ruwa a jikinta, batacin abincin kirki, se chocolate,,, hknfa yna ita effecting dinta,..."
Ummih tasauke ajiyar zuciya tace "nima hk nayi tunani..."
Sahura dake zaune ta rafka tagumi janan na kn cinyarta tace "gaskia aje asibiti, anty jannarht tanada dauriya wlhy..."
Niima tace "sosai kuwa,,,knsam da daddare kwata kwata bma rintsawa, kullum kwalin chocolate na gabanta, kafin gari ya waye tacinye fin rabin kwalin...ke in lafia lau kakecin uban chocolate dinnan, ai bazaka kwanaba se asibiti,,,"
Sahura tace "Allah sarki anty..."
Ummih ta tashi da knta tasa mata hijjb suka kamota ita da niima da sahura sukasa Mata takalmi, taki sawa dom batama iya daga kafarta da takalmi, hk suka kamota, suka fito compound da ita, dreva ngnin hkn ya rugu da gudu, basema angaya masaba, yasan asibiti,zasuje, motar ya bude akasata a ciki maaikatan gidan nata mata sannu. Ummih da niima suka shiga motar ita kumq sahuta takoma gida.dreva yaja motar sukabar gidan, basema ance masa komiba direct AA waziris hospital suka nufa.
Chapter 99 · 0% Book details