← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 107

Sashe 61

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hk rayuwa taci gaba harga Allah hammad Yana cutuwa ga Abu yna gani Amma sede hkri, tinda ya gane bataso Yana tabata yake dan dannewa Amma kullum da ciwon mara yane tashi. Ita knta abunna damunta dabadan temakon maganin datakeshaba da tini asirinta ya jima da tonuwa. A kullum setasha kusan guda hudu sannan take samun sassauci.. batare data saniba hammad yayi siyayyarh kyn abinci da Komi na bukatr ya kai gidansu Ummih da kudi masu yawa ya bata. Sosai Ummih tayi masa godiya ta kara yabawa da hnklin yaron. Bayan tafiyrshi ta kira jannarht ta gaya mata tace tayi masa godiya. Bkramin burgeta yyba da yy hkn, Dan ita duk meson ummihnta tana sonshi.

Hkma yaje ya gaida abih yy masa Sha tara na arziki sannan ya bada abubuwan sadaqa yace a bawa marayun. Ai rnr kou yasha albarka, abih ya kira jannarht yaw gaya Mata yace tayi masa godiya.

Byn ya dawo tayi masa godiyar..cewa yy aiba ita yyimawaba. A hnkli taji tsanar datakeyimasa tana raguwa ga ranta.

Mommah data samu lbrin har lokacin hammad be shiga dakin jawaheer ba seta samu daddy tarinka matsifa a kn yyima dansa mgna.. daddy ya bata hkri yace tou Dan zuwa lokacin ya fara gajiya da zaman doya da manjan dadukeyi ita dashi, harga Allah yanason zainab fiyeda kowacce mace a rnshi shiyasama duk abinda takeyi yake kyaleta, saboda son da yakeyi mata Amma ita bata ganin hkn.

Daddy ya kira hammad yy masa natsiha me ratsa zuciya a kn yasauke haqqin jawaheer inbe saukeba Allah ze tambayeshi, dukse yaji natsihar ta shigeshi yace insha allahu ze gyara.. daddy yace Allah yasa ..kna yasa masa albarka yabar gidan..

Da temakon natsihar da kuma wadda jannarht takeyi masa yasa yake dan zuwa akai akai yana duba lafiayarta itakam banzar setasha ko aikin datayine yaci,. Nan tasamu dmr tambayarnshi zuwa anguwa Dan zuwa lokacin abun ya fara cin tura fllngs din ya fara neman karta, ya barta Amma yace karta dade dnshi bayason yawace yawace.. Ai jikinta na rawa ta shirya ta fita ta kira yah bilal suka hadu a hotel Nan suka barje guminsu.se yammatrh ta dawo zuciyrta wasai bata da wata dakuwa dukda ba yah bilal din take bukatarba ita mijinta hammad takeda bukatar. Tou ancede a rashin uwa ake uwar daki.

Yau ya tashi da ciwon mara yafi na kullum Dan na yau ya tsananta har ya gaza ajiye kafarshi a kasa ko sallarh asubahi beyiba har wajajen 8:am. Yna Nan kwance hannunshi bisa mararshi..

Tin 9:am ta tashi tayi musu abin karyawa taga harta gamacin nata shiru shiru be fitoba, kadan taci dukse taji batajin ddn abincinba, wai ance sabo tirken wawa sannan ko karema da ranarshi. Dukse taji batajin dadin komi hk ta gama ta dauki pleat dinta ta nufa kiching dashi ta wanke ta nufa bedroom dinta ta gyareshi tsaf ta koma ta kwanta zuciya fal tunani tunani. Abu kmr wasa har wajen 12:30pm babushi bani dalilinshi leqawa tayi ya window dn tayi tunanin koya fitane nan taga cars din gidan reras babu wadda babu a ciki. Hk kawai taji hnklinta ya tashi. Mikewa tayi ta fito falon ta tsaya tana karewa kofar dakinshi kallo, nufar kofar dakin tayi a hnkli ta tura kofar dakin ta shigo idanuwantane suna sauka a knshi kallo daya tayi masa ta gane beda Lafia.. a hnkli tashiga Kare masa kallo hannunshi na bisa mararshi duk..."Subhanallahi.." tace hnkli a tashe ta karaso inda yake kwance idanuwanshi na fitrda kwallarh. Krsowa tyi ta tafa goshinshi taji jikinshi da dumi. "Sannu black..meke damunka..", ta fada hnklinta a matukar tashe.

Yana hawaye ya jawo hannunshi ya daura a kn mararshi.." marana anty.." ya fada yynda marar ke Kara tsikarinshi.

"Subhanallahi..sannu black..." Duk tabi ta daburce ta juya tabar dakin ta nufa dakinta dmn mgnin datakesha yna mgnin ciwon mara Dan a yadda taji marar tashi tasan abunda ke damunshi. Bottle water ta dauka tana sauri ta nufa bedroom dinnashi jikinta na rawa ta balli mgnin guda biyu ta dahoshi ta bashi yasha kna ta koma ta kwantr dashi tanayi masa sannu.. fita tayi ta dauko food plastic din da abincinshi yake ciki ta daukko plet ta nufo bedroom dinnashi dashi. Zuwa lokacin ya fara samun sauki har shaawarma se yajita ragu. Rnr hammad abun nema ya samu lamgwabewa yy ita tayi feeding dinshi se wani mammanne mata yakeyi. Washe garima da ciwon ya matsa masa da knshi ya dauki mgnin yasha cikin lokaci knkani yakejin sauki har fllngs din dake damunshi seya nemeshi ya rasa. Abun ya bashi mamaki. Gashi ya dudduba rubutun da aka rubuta jikin mgnin be gane komiba,. Amma zuciyrshi ta bashi mgnin rage shaawarh me takesha see ynzu Allah ya tona mata asiri.."tab idanko hknne ta cuceni wato ni seta barni da whlr inyita fama ashe ita tana nan babu abinda ya dameta.." a sace ya dauki searched din maganin daya yabar gidan direct a.a waziris hospital ya nufa. Office din Dr salaha ya shiga tana zaune tanata gudanarda aikinta yashigo ya zauna. Dagowar tayi tana kallonshi murmushi tayi race cikin zolaya "Su black mnya..tinda kasamu anty jannarht shikenan kayi wuyar gani.."

Murmushi yy yace "ai Dole kekuwa anty knga lefina.."

Dariya ta kwashe dashi tace "meyasa zanga lefinka.." Nan suka shiga hira.."Wai yaushe anty zata dawo aikine.." anty salaha ta tambayeshi

"Ai babu rana..semun gamacin amarcinmu. .."

Murmushi tayi Hadi da Dan Kai masa dukan Wasa.
Ciro searched din mgnin yy a aljihunshi ya nunawa anty salahan amsa tayi tana zubawa tace "wannan ai maganin rage karfin shawarh..mezakayi dashi.."

"Noo babu abinda zanyi dashi kawaide na tsinceshine a hnya.."

Kawaide tajishine amma tasan karyane saboda irinshine anty jannarht kesha maybe yaganine agunta besan na meyeba..shine yazo tambayrta" tayi wannan tunanin a zuciyrta. Hirar sukacigaba dayi zuwa can ya mike yy Mata sallarmar yabar office dnta tace a gaida jannarht yace ztji. Office din Dr nahnah yaje Nan itama ya gaidata ta tambayeshi Yaushe jannarht zata dawo yace bb rna..murmushi kawa tayi.. Nan suka Dan taba hira rabi duk hirar mommah ne. Ya tashi da niyar tafiya nahnah ta a gsida anty jannarht. Yace ztji..kna yabar asibitin. Driving yakeyi zuciyrshi fal tunani tunani abinda zeyima anty jannarht kawai yake ayyanawa a rnshi ai tinda ya gane tashiga uku..seya koya mata lesson din abinda tayi masa wato ta hanashi tabata sede Yana gani kawai yana hadiyar yawu. Ashe it's tanacan babu abinda ya shalleta tanada abinda ke dauke mata nata shawarh . "Hmmmm..." Yace a zuciyrshi ya saki wani murmushi.

*Naji dadih da Allah yayi duniyarh da yawa a lokacin da wani yakejin ya tsaneka but time dinne wani yake sonka more and more. Tnks my uwar daki hajiya jm sukuni*
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..60

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Dedicated to my uwar daki hajiya leader, jm sukuni.. bakina bashi iya fadar alkhairinki gareni.. tnks hajiya Allah ya kara shirya diyan da jikokin.*

Tsayawa yy a wani pharmacy ya siya tablet din tayarda shaawar kna ya nufa gidan, Kouda ya Isa gidan direct bedroom dinta ya nufa, lokacin tana toilet , bude drower din yy ya kwashe sauran maganin yasa a aljihunshi ya fice daga dakin ya nufa can bolar waje yaje ya zubar da magungunan kna ya dawo dakinnata,
Ta fito daga toilet din tana xaune tsakiyar gadon system dinta na gabnta ya karaso ya zauna, ya zuba mata manyan idanuwanshi masu kamala, sanye takeda rigar material mara nauyi ta amshi jikinta knta bb dankwali sumar knta tadan hargitse..

Tsaf tasan shine ya shigo Amma bata dago ta kalleshiba..

"Su anty..."ya fada yna murmushi.

Dagowa tayi ta kalleshi dagani akwai wani abu a tattare da murmushi dayakeyi,. tace "what.."

"Nothing.." yace still idonshi na knta yna murmushi. "duk duniya bega wadda ta raina mishi hnkkiba kmr ita..seta rinka abu kmr ba ruwanta ashe hmmm..Aiko shima zeyi wasa da ita kmr yadda tayi dashi.." hammad ya fada a zuciyarh.

"Knci abinci.." ya tambayeta.

Daga masa kai tayi.tadan dago tace ... "Zanje office..."

Murmushi yy yace "zakije ko kina neman izinin zuwa...har ynzu baxaki gyara klmnkiba ko.."

Dagowa tayi ta gallara masa harara "izini a gunka kaninnawa..Aiko sede bazanjeba.."

Murmushi yy yace "okay..Kin kusa gwasar shekarunnan naki a hannunki ai.."

Tasan daga haka se mgnr tayi tsawo ba kunyace dashiba. "Pls Tashi ka fitarh..."

"tou ni Inje ina..." Yy mgnr yna marairaicewa.

"Bakada dakine.., " tace a takaice.

"Yeah bani dashi,..." Yayi mgnr yana kare mata kallo. Kafarta daya data mikar a kan gadon yakai hannu cikin salo ya tabata..da hnzari ta janye kafarta tana sauke ajiyar zuciya,. Matsowa yy ta bayanta yana shafa sumar kanta,.. "Dan allah ka barni...bnso.." Tace yynda jikinta ke neman rikice mata.

Mikewa yy yna murmushi yace "bade bakyasoba kice kada in tada miki shaawarh.."

Dafe kai tayi, shi Sam beda kunya inda kunyarma tabi shi bebibarh... ya karasa ya kunna tvn dakin da tinda tazo bata tabama kunnashiba. Yana gama sitting tvn ya fita daga dakin, yna fitowa falon gidan yaga jawaheer na shirin sakkowa daga upstairs, tsayawa yy harta gama sakkowa, cikin kissa tanayi tana wani lumshe ido, ta karaso, "Sannu my man.."

Kallonta yy up and down a zuciyrshi ya ayyana daman ace jannarht ce keyi masa wannan abun da yafi kowa farin ciki, "Ina zakije.." yace yna kallonta sanye takeda riga da wando se dan gyale a kai se hand bag a hannunta,.

Bataso ta hadu dashiba taso tayi ficewartane kawai taje ta dawo gun yah bilal dinta, "Daman inaso ne in tambayeka zanje gidan mama rabi.."

Kallonta yakeyi Yana yatsina face yace "Look malama banason karya ..a Haka ne zakije gudanku koude zakije yawonki de.."

"A'arh..ba yawo..znjeba.." kai dajin mgnr ksan batada gaskia,.

Wata uwar harara ya watsa mata, "Kinajina ko in kinaso kici gaba da zama a gidana kidena yawonki na iskanci in kuma yawonki kikeson yi se in saukake miki kije kici gaba da yawonki,,,"

Tsumu tsumu tayi kmr muna fuka.. "Yah Dan Allah zaka rinka shigowa dakina..." Jawaheer tayi mgnr batare datasanma mgnr ta fitoba.

"Oh shiyasa kike fita yawon banzanki saboda bana shigowa dakinki.." yace a takaice.

''a'ah ba hk bane...Amma naga nima matarkace ai.."
Chapter 61 · 0% Book details