Sashe 89
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bude motar tayi ta fito hannunta riqe da ledojin ta mikawa niima leda biyu tace ta rike saboda gudun kada Ummih tagani. Amsa tayi. Hammad ya kara mata sallamarh kna suka karasa suka shiga gidan. Hammad na tsaye yna kallon hips din jannarht dako a hijjbi baya boyuwa. Suka shige gidan yna kallonsu. Ajiyar zuciya yasauke cike da tausayin knshi. Ya tabbatr yau zeyi kwanan whla Dan tin ynzu ya fara shiga wlhr rashinta. Seda yy kusan 20mnt a gun, kna yajuya yabar gidan cikeda kewarta.
Insha allahu zanyi posting zuwa dare. 12:am
[10/30, 3:51 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..74
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*
Kuyi hkri da rashin editing,inkunga mistake am sowie.
Suna shiga cikin gidan niima ta kula da yadda jannarht take tafiya da kyar. "malama ki dai daita tafiyarki Wlhy ummih zata gane.." cewar ni'ima
Jannarht tace "wallahi gani nakeyi kmr tna ganina zata gane hkn,...knsan ummih da saurin gano mutum kuwa...dana shiga uku.."
Niima tace "bazata ganeba,,,Amma ki daure kiyi tafiya dai dai pls.."
jannarht tace "tafiyarnema da kyar nakeyi..."
Seta bama niima tausayi tace "naga hkn ai sorry, in muka shiga bedroom se in hada miki ruwan dumi.."
Jannarht tace "tou..." Tana qoqarin gyara tafiyarta, bkrmin takurawa knta tayiba. "Yauwa kokefa ki daure..." cewar niima.
Jannarht tace "insha allahu....." Kmr zatayi kuka.
Jannarht ta mikawa niima kudin da wayarta tace tasa mata a jakarta. Amsa tayi tasa mata a bag dinta. Kna suka shiga falon. Jannarht Kam Kanta na qasa suka shigo falon...
Ummih da hajiya saude da sahura suna zaune suna hira,ummihde hnklinta baya kwance, tin rnr dasuka fita, hnklinta be kwantaba, musammanma jiya se jikinta ke bata kmr wani abu na faruwa, shiyasama ta matsawa niima da kira. Suna shigowa falon ta zubawa jannarht ido,lokaci qanqani ta gano chanjin ynayi a tare da ita. Hk itama sahura ta gano kmr bb kuzari a jikinta. Ita ta fara gaidasu da gajiya, suka amsa bb yabo bb fallasa.
Kna hajita tace "A kwana a hantse se kyawawa.."
Krsowa sukayi suka tsugunna suka gaidasu. Amsawa sukayi ummih tace "kunajin dadinku...idonku kenan..anyi biki lafia de kou.." Tyi mgnr tana kra nazartar jannarht. Itakuwa Sam taki yarda su hada ido.
Niima tace "ai munsha biki.."
Hajiya saude tace "lallaikam kunsha biki abinku..kun barmu da kewarku musammanma Ummih dukta damu.."
Ummih tace "eh wallahi dukna damu, se zuciyata take bani kmr bb lafia.."
Niima tCe "Allah srki ummih..ai munji jiki gashi a gun zuwa dinner dinnan car dinmu ta lalace."
Ummih tace "Allah sarki ..maybe shiyasa naji wani iri a jikina.."
Hajiya saude tace, "kinjiki da daddaka...su sunacan sun manta damu sunata shaaninsu ke kina nan kin damu knki...meyasa bakusa kira gidaba an kawo muku wata car din.."
Niima tace "time dinfa munkusan karasawa, kafin a kawo car din ai tine ya tafi...wasu muka samu muka karasa tare.."
Ummih tace "mata nede kou.."
Niima tace "eh..."
Hajiya tace "yanzu ina motar.."
Niima tace "sulei na kira ya kaita gareji..."
"Okay...touke jannarht azumin mgna kikeyi.." cewar Hajiya.
Niima tace "kmr batason hayaniya ne kou menene...kantane ke ciwo..."
Ummih tace "cowon kannede har yanzu..." Tayi mgnr tana kallon jannarht.
Jannar Kam tini taji a jikinta ummih na kallonta daga mata kai tayi alamar eh.
"Subhanallahi...harynzu ciwon kanne de..Kinsha mgni..." cewar Hajiya.
Jannarht tace "eh nasha..."
"Allah ya kara sauki..." Cewar hajiya
Suka amsa da ameen. Ummih ne ta zuba mata ido, dukse ta tsargu da kallon da ummihn takeyi mata,gabanta ya shiga dukan uku uku, taoronta Allah, tsoronta kada ta gano abinda take ciki.
Yunkurawa tayi ta tashi, da kyar amma ta daure, ta cije lefe ta fara tafiya a hnkli a hnkli tana seta knta. Hajiya ta zuba mata ido, taga alamar da kyar take tafiya, tace "Jannarht wani abune yasamu kafarkine nga kmr dakyar kike tafiya.."
Sahura tace "nima hk ngni..kin fadine anty jannarht.."
Ummih Kam ido ta zuba mata.tna sauraran amsarta.
Gabanta jannarht ne ya yanke yayi mummunan faduwa. Rasss! rasss!!.
Niima tayi saurin cewa, " faduwa tayi yau da safe kofar toilet."
Ajiyar zuciya jannarht tasauke Jin abunda niima tace, ta ceceta...
Hajiya tace "ikon Allah,,Allah srki..sannu knji ...Allah ya kara sauki.."
Jannarht tacee "ameen.."
Sahura tacee "sannu anty ..Allah ya kara sauki.."
"Ameen sahura...Ina janan.."cewar jannarht data qosa tabar gun.
"Tayi bacci..jiya tanata kuka bata gankiba.."cewar sahura.
Jannarht tace "Allah srki...bade wani abu dake damunta ko.." tyi mgnr tana tafiya da kyar da kyar.
"Eh ba abinda ke damunta anty jannarht.." cewar sahura.
"Alhmadulillah.." jannarht ta fada tana ciza lebe.
Ummih dake binta da ido tace "kinshafa mgni a inda kika fadin de ko.."
Jannarht ta daga Kai batare data juyoba tabar falon niima ta ajiye musu ledar kyn biki kna ta kwashi sauran kedojin ta nufo dakin dasu. Kwance tasamu jannarht a kan gadon tini ta cire hijjb din jikinta ta wurgar, ta bubude kafa a kn gadon. Tana ganin ni'ima tashigo tace "kunnamin fan pls..." Jannar ta fada kmr zatayi kuka.
Niima tasawa dakin key kna ta dawo ajiye ledojin hannunta tace " fan kuma..koude in hada miki ruwan dumine" tayi mgnr cikeda tausayawa.
Jannarht tace "fita mgnr ruwan duminnan,,,inajin kawai inje asibiti..."
Niima ta karaso ta zauna tace "wani Irin asibiti kuma...''
Jannarht tace "A...saboda nasha mgni beyiba nashiga ruwan dumi beyiba...Allah yasa ba abinda nake tunani bane.." kmr zatayi kuka ta karashe mgnr.
Niima tace "innalillahi...yanzu yaza ayi.."
Jannar daketa zufa dukda acn dake dakin tace "kunnamin fan din pls.."
Niima tace "fan kuma kinsanfa jikinki a bude yake seya kara budewa..."
jannarht tacee "nafiso ya budedin...dan Allah kunnamin fan..."
Bkrmin tausayi tabawa niimaba afaride tasha rakine, Amma yanzu ta yarda tanajin jiki. Mikewa tayi ta kunna fan din ta matso mata da fan din ta bude jikinta yadda iska ze rinka shigarta. Niima tadan hango jikinta kadan dukda bata gani sosaiba Amma itama tanada tabbacin ansamu matsala. Dawowa tayi tazauna a gefenta. "Garin yaya kika tsaya yayi miki wannan aikin...wallahi nasha iskamcinkine..."
Jannarht tace "hmmmm..Dan bakisan azabar da nakejibane a jikina...wallahi niima inde haka auren yake na haqura dashi har abadan abidina..na tsani hammad a rayuwata..."
Cikeda tausayawa Ni'ima tace "kiyi hkri dan Allah sister..ba hk auren yakeba kecede abun yy dayawa gaskia..meyasa baki kwaci knkiba..."
Jannarht tace"nayi nayi..nakasa,, cinyoyina yanzu haka ciwo sukeyimin...dayasamin abun a jikina se naji kmr ya amshi karfin jikinane gabaki daya, duk jikina yazamana babu karfi.nasha whla,.."
Cikeda tausayawa Niima tace "allah sarki...sannu sister jannarht..Amma wannan ba sau daya yyba ko.."
Jannarht tace "wani Irin sau daya, yin da yayi yafi a kirga,yadda kikasan yna hawa doki haka yarinkamin abu,, yy ynzu zuwa anjuma ya maimaita kmr ba jikina yake caccakaba,.nayi ihu bb wanda yazo, bakiji muryarta ta disasheba.."
Ni'ima tace "naji..sannan kin rame se kika kara fari tar tar..... Amma pls ki dena ganin lefinshi pls, kinga yy hkri, sannan kinsan the more namiji yake sonka, toufa hk yakejin shaawarka..."
Jannarht tana ciza lefe tace "wallahi wannan ba soyayya bace...Wai knga yadda ya rinkayiminne kwanafa cir ana sukuwa a knka saboda allah...ainida hammad kou a lahira bna fatar mu hadu, kawai kowa yy hanyarsa, ya sakeni kawai."
Niima tace "Aiko baze sakekiba,kema knsani.."
Jannarht tace "na kwammace inyita yawona da aurenshi kawai..se in rinka azumi bazan iyaba zafin yy yawa, Abu kmr za a kashe maka yayan ciki, mahaifata kmr zata zazzago.."
Niima tace "dole kiji hk gaskia kinmayi kokari,,,ynzu yaza ayi muje asibitin batare da sanin su Ummih ba shine problem.."
Jannarht tace "dole muje asibitinnan kuma Dan ya illatani mutuminnan.." dai dai wayar jannarht dake cikin bag tayi ringin, daukowa niima tayi ta miqa mata, tna dubawa taga hammad ne ta kashe wayar gabaki daya ta wurgata kasan fillow. "Meyasa kika kashe.." cewar niima.
Tsuki jannarht tayi tace "azzaluminnan nefa.."
Ni'ima tacee "azzalumi kuma...wakenan.."
"Hammad.." jannarht tace cikeda tsana.
Niima tace "dakin dauka.."
Jannarht ta watsa mata wani shegen kallo...
Niima ta kame baki tace "yi hkri antyn hammad...😂"
"Allah ya isa tsakanina daku.." jannarht ta fada kmr zatayi kuka.
Niima tace "Ni meye nawa daza kiyimin Allah ya isa...wallahi ba ruwana.."
Jannar ta kai mata duka se kuma tace "waashhh..."
Niima tayi dariya tace "Wlhy kibi a hnkli karki karajin wani ciwon..."
Jannarht tace "Ina ruwanki.."
Niima tayi dariya tace "nashanye...malama kiji da jikinki ke ynzu kin zama pesion.."
Jannarht tace "kecede pesion.."
Niima tCe "malama ki dena jarabar nan..tinda wanda yy abunma a gabanshi naga natsuwa kikayi seni zaki addabeni da matsifa..to bazeyiba ki ki tsaya mu nemo mafita, tinda mun tsallake rijiya da baya...."
Jannarht ta sauke ajiyar zuciya tace "nifa gni nkeyi ko hajiya bata ganeba Ummih ta gane..Wlhy ummih tnada saurin gane mutum kmr me iskokai.."
Niima tace "bata ganeba insha allahu..inma ta gane sister nagade aiba zina bace aure nefa, halak malak ke matarshice, kawaide Dan matsalar uwarshi ai da ynzu a dakinku zakuyi abunku bb wanda yasani...Amma ynzu inma Ummih tasani aisede hkri."
Jannar tace "wallahi bnaso tasani..Ummih tanada fushi in tayi fushi beyin kyau,inajin tsoron zuciyarta fiyeda zuciyar kowa a rayuwata.. nifa da inga bacin ran Ummih kwara in haqura da zuwa asibitin kawai,saboda bnason ganin fushin Ummih kwata kwata, .."
Niima tace "aiko bazaki zaunaba da ciwo ki lalace a banza, kwara kowa yasani, a kaini asibitn...Wai meyasama bakice shi ya kaikiba..."
Jannarht ta zaro Ido, "ya kaini ina! Tab ashe ma bnda hnkli, kice ince ya Kara ynzu mafa dabadan inata rokonshiba Ina kuka dase ya kara, kwata kwata beda Imani beda tausayi."
Niima tace "knsan Allah ba hk bne..Ni nga hkrinshi Amma ya zakene dayawa abun yy yawa gaskia..bari in kira qawata dr rahama tazo ta dubaki a gida tukunna kouba hkba.."
Jannarht tace "tou..bari in yunkura in tashi inyi sallarh,." Ta yunkura da kyar tanajin azaba na cinta, ta nufa bathroom danko azahar batayiba sannan ga la'asr anriga da anyi. Ni'ima ta bita da, ido, tana tafiya kmr me tahtatah. "Ki shiga ruwan dumifa ki gurin ze saki.."
Jannarht dake tafe tna dafe bango tana runtse ido. Tace "insha allahu.."
Niima ta girgiza Kai tace "sannu..wannan ko haihuwa aise hk.."