← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 107

Sashe 58

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fuska babu yabo babu fallasa Ummih ta amsa. Nan tashiga kwalawa sahura kira..fitowa tayi daga kiching din ..ai tanayin arba da anty jannarht ta rugu a guje ta fada jikin Ummih tana murnan ganin jannarht din. Ummih tCe "xaku karyamin kasusuwafa kwaraku..maza dagani kuje kuyita murnarku can.." dagata jannarht tayi ta zauna kusa da ita ta daura kafadarta a kn Ummih. Sahurama zaunawa tayi kusa da anty jannarht ta zuba mata ido cikeda kewa.."Anty Ina wuni...wlhy munyi kewarki dabakyanan Gidannan yazama kmr kango.."

Murmushi Anty jannarht tayi tace "Lafia lau sahura Ina bbyna.."

Sahura tace "tana daki.."

Jannarht tace "lafiarta de ko.."

Ummih tace "dazunnan tasamu yarinyarnan tayita duka saboda ta fasa tv stand din bedroom dina.."

Hade rai jannarht tayi tace ",dankinga bana nan shine zakiyita dakarmin bby ko..tou ban yafe mikiba.."

Sahura tace "Allah Anty ta cika banna ga kuka wuni takeyi koke koke musammanma inta juya ido taga bata gankiba sometimes ma batayin bacci..."

"Allah srki my dother..zan tafi da ita.."

Ummih tace "labari kikeyi...maza sahura jeki kawowa masa ruwa.."

Se lokacin sahura da lura da Hammad dayane zaune kasan carpet ya tankwashe kafa ke kyace wani salihine. "Laaahh..Ina wuni uncul .." cewar sahura.

Haushi ya kama jannarht uncul kuma kmr wani babbah..

"Lafia lau..ya bbyn.." hammad ya amsa knshi na qasa.

"Lafia lau..." Ta fadi hadi da juyawa tabar falon.

"Haba haba zauna a kn kujera mna.." cewar Ummih tana kallon hammad.

"Aah Ummih nanma yy tnks.." cewar hammad

Kallonshi jannarht tayi ke kyace ainihin na Allah ne. Na ko tantirin Dan iskane..."Ummih zan kwana a nan..."cewar jannarht.

Gaban Hammad ne ya ynke ya fadi
rass..

"Kin tambaya mijinki.." cewar Ummih.

Shiru jannarht tayi tana wasa da hannunta a kn jikin ummihn...Allah yasani tayi kewar Ummih gani takeyi kouda yau zataga uwar data haifeta bazata taba sontaba kmr yadda takeson ummihnba saboda ita Ummih ita tasan komi nata ita taci kashinta tayi mata komi tin lokacin da batamasan wacece itaba Ummih tasota har ynzuma tana sonta. Ta tabbtr kouda Ummih itace wadda ta haifeta iyakar abinda zatayi mata kenan. Ummih taxama jaruma a ratuwarta.

dawowa sahura tayi hannunta rikeda trea me dauke da glass cup biyu da drinks. Zubawa hammad drinks din tayi a cikin cup din me gindin turmi. Amsa yy ya kai baki ya kurba kadan...

Zubowa jannarht tayi ta mika mata kin amsa tayi tace "Ummih zata bani a baki.."

"knji kunya..to da babuni wake baki se ynzu dakika ganni zaki takuramin.." Ummih tace.

Sahura tace "Kai anty baki girma.."

Jannarht tace "A gurin ummihnarh ba.."

Murmushi Ummih tayi ta amsa cup din tasa mata a baki kurba biyu tayi tji snyin ya ratsata zadda dih... "sahura Wai diyarnan bacci takeyine.."

Sahura dake zaune gefenta tace "eh ..."

"Jeki kawomin ita ingnta.." cewar jannarht

Mikewa tsaye tayi ta nufa bedroom dinta ba jimawa ta dawo rikeda janan.. tin kafin su krso ta hango Anty jannarht ai tana ganinta tahau murna tana zillo tana miko hannu. Itama Anty jannarht din tayi farin cikin ganinta.. "Allah sarki swry..." Cewar Anty jannarht dai dai sahuran ta qaraso ta mika mata ita. Amsarta tayi tana farin ciki..ta manna mata kiss a kumatu..itakam qoqarin daga mata hijjb takeyi ta cusa mata hannu a Kai.. a hnkli ta kalli hammad taga shima ita yake satar kallo..wayancewa tashigayi kada yarinyar tabata kunya a gaban Hammad. Ummih tace "Aike bazaki bar halinkiba janan.."

Sahura tace "Aikuwa .."

Jannarht de murmushi tayi tana dan kaudar da hannun jannarht din daga kn nononta.

Mikewa hammad y ajiye cup din a table din ya juya da niyar barin falon. Ummih tace "Ina zakaje.."

Yana mamakin Ummih a iya saninshi yasan batasonshi amma seyaga chanji a tareda ita. "Zanje mota ne..in jirata.."

Ummih tace "koude kje stting room.."

Hammad yace "aah ummih car dinma yy tnks.." ya juya yabar falon ya nufa motarshi yazauna zuciyrshi cikeda son Anty jannarht.

Yana fita Ummih ta juyo da hnklinta kn jannarht tce "mamana kinki sawa knki salama ko..har ynzu baki saki rnkiba.."

Jannarht tace "me ki gani Ummih..".

"Bazaki boyemin komiba my love..ngni a kn fuskarki .kou akwai wata matsalarne.." cewar Ummih

Girgiza Kai jannarht tayi ummih tace "kunaso ki boyeminne ko my love ..zainab batade addabarmin ke kou..don wlhy duk yadda aka kaiga son aurennan inhar zainab na takura miki aurennan baki zamanshi sede ayi yadda za ayi.."

Sahura tace "Insha allahu bazama ayi hknba.."

Jannarht de batace komiba..nan hira ta kacame tsaninsu hirar yaushe rabo jannarht kam se sangartarta takeyi yadda taso..

Hammad Kam yanacan zaune duk byn yan minyoci seya duba wayrshi ya wosa suje gida shide nonon nan na tsole masa ido ynason ya tabasu yji sanyi sanyi....

Har wajajen after magrib suna nan suna hirarsu se sallah ke tadasu,. Duk sunma mnce da wani hammad...har akayi isha I. Ummih tayi feeding jannarht da tuwon semovita miyar yauki. Byn sun Gama sun dawo falon suncigabada hirar shap kowa ya mance da wani hammad. "Wai Anty a nan zaki kwana ne.." cewar sahura

Ummih tace "innalillahi...kngani nama manta shap wallahi..ashe mijinki na motar yana jirnk..
Tashi ki tafi.."

Jannarht tace "Ni a nan zan kwana.."

"Kin tambayeshi.."

Girgiza Kai jannarht tayi ummih tace "saboda a garin gaba gaba muke kawai byn mun dauki alhakinshi tin dazu ynacan yna jirnki kuma seki kwana...sahura jeki hada abinci ki kawo mata takai masa.."

Jannarht ta turo baki tace "habade Ummih takai masa ita.."

Ummih tace "okay haka kikeyi masa a gidan ko..tou kideyi ladabi da biyayya shi aure ba ruwanshi da mgnr shekaru..ni tin farko ba yaron bane bnaso mahaidiyrshice bana kauna a duniyarnan..tinda Allah ya hada knga se hkri...na miqama Allah lamarina.." ummih tamrshe mgnr cikeda sarewa. Jannarht de najinta ita ta rasa abinda yasa Ummih tayi sanyi hk.lallai da walakn goro cikin miya.

Sahura ta hado komi a trea din ta kawo falon. Ummih tace "amsa ki kai masa.."

Lamgwabewa jannarht tayi tace "Ummih Dan Allah ta kai masa kafana ciwo.."

Ummih tace "aishekenan..tafi da key din stting room ki kaishi can yadda zeji dadihn cin abincin."

Tou sahura tace ta juya tabar falon. Direct gun motarshi ta nufa taga murfin a bude tin tini yna zaune sallah ne ke tayrdashi dayaje masallaci yadawo ze koma ya zauna yna jiran fitowarta sam beji haushintana saboda yasan ta jima bata gantaba. "Sannu uncul.." cewar sahura.

"Yauwa...anty jannarht din bata shirya bane.."

Sahura tace "eh...ance kaci abinci tukunna.."

Hammad yace "okay.." dabadan ynason abincin Ummih ba da bazeciba don ya kagu yagansu a gida. Sitting room din ta kaishi ta zuba masa abincin kana ta fice. Tindaya shigo idanuwanshi na kn pictures dinsu dake manne a falon sunyi kyau. Ita da ummih. Se kuma daya ita kadai tana sanye da doguwar rigar dubai me ado a kirji da hannaye. Kyn ya amsheta ta yane knta da gyale setayi kmr yan shuwa arab gashi tayi dariya wushiryarta sama da qasa ta fito radau.. "wow..!Allah yy halittarh.." hammad yace idanuwanshi kyam a kn picture din ji ykeyi kmr itadin yake gani gabanshi gaskia rigarnan ta amshi jikinta ta burgeshi dukdade rigar kyaun ta taras. "Kai daban auretaba danayi asarar mace.." hammad ya furta Hadi da mikewa ya krsa fun hoton ya zuba masa ido. "Farar mace alkyabbar Mata.." gbki dya ya shagaltu da kallon picture dinnata dukya daburce kmr rnr ya fara ganinta. Seda ya dauki minyoci yna tsaye yana kallon picture din kna ya Ciro wayrshi aljihu ya dauki hoton a wayrshi. Cikin farin ciki ya koma ya zauna ya faracin tuwon yanaci yna kallon hotonnata. Allah sarki rai da abinda yakeso se Allah.

"Sahura tashi ki hada mata kynta dazata bukata..tinda gata tazo seta tafi da kynta dmn inaso in Aiko sahura ta kawo Miki.",cewar
Ummih. Sahura tace tou ta nufa upstairs dinyin abinda akasata

Jannarht tace "Ummih kina korana kou..nifa bazan jeba ko inaba..inaso in kwana pls.."

Ummih tace "rufamin asiri mama dan Allah kiyi hkri de kibi mijinki."

Jannarht ace "Ummih banaso in tafi kuma in brki kewarki nyimin yawa..",

Ummih tce "Mee 2 mamana..Amma kinga bata yuwwa baki tambaya mijinkiba ki kwana nan..aikinga bata yuwwa hakannan.."

Jannarht tace "nafa jima bangankiba hba Ummih.."

Ummih tace "dukda hakan mama.." shagwabewa jannarht tayi ita a dole bazata tafiba... Sahura kuwa ta hada mata komi nata ta fara fitar dasu gun motar tashi.

Hammad bayan ya gama cin abincin ya juma, a zaune yagade har dare na nemanyi gimbiyar bata fitoba..mikewa yy ya nufo falon tana kwance kn cinyar Ummih yashigo,. Ya tsugunna yace "Ummih zamu tafi.."

Jannarht tayi charab tace "Ni a nan zan kwana.."

Wani irin kallo ya jefeta dashi batareda Ummih ta luraba. Amma ita tsaf tagani..

"Maza tashi ku tafi ..bari gaddamarnan jannarht tashi ku tafi...inde hk zata rinkayi kadena kawota.." cewar Ummih.

Zumbur tyi ta tashi zaune tace "haba Ummih..."

"Eh mana .." cewar Ummih. Hammad de na kallonta tanata shagwaba ji yakeyi daman shine take yimawa dayafi kowa jin dadih. Shifa kwata kwata be ganin shekarunta ganinta yakeyi kmr yar 12yrs.

Da kyar Ummih ta lallabata tasamu tayarda zata bishi badan hkn tasoba. Suna tafe Ummih da sahura na biyu dasu har bakin motar. Kmr ta tuna wani abu tajawo hannun sahura zasu dawo falon Ummih tace "Wai menene hakane kikeyi mama.."

"Ummih zan dakko abunane.." cewar jannarht

",Maza kiyi sauri don Allah.." cewar Ummih.

A tare da sahura suka shigo falon upstairs suka haye tashiga dakinta ta fara duba drowers dinta taga babu abinda take nema. Cikin lokaci qanqani ta rikita dakin. "Me kike nema anty.." cewar sahura.

"Tablets din da nakesha dinnan.. Naga bngnshiba.."

"Kilan rannan da mukayi kwalima mun zubar a bola..."

"Innalillahi..nashiga uku..." Jannarht ta fada.

Sahura tace "mezakiyi dashi kuma anty bayan kinada aurenki yanzu.."

Harara ta ballah mata "se akace miki muna wani abun ko..."

Zaro ido sahura tayi tace "kina nufin be taba kusantarkiba.."

"Ke kam wani lokacin kmr bakida hnkli..
Ke ynzu nabari wannan ya kusanceni ai kyayimin fada.."cewar Jannarht.

"Fadan me mijinkinefa ba kwartoba...tab gaskia anty bakaramin sonki mutuminnan yakeyiba...wlhy a zamanin Nan bahu namijin daze zauna dake na tsawon wadanna watannin Kuma be kusancekiba, babushi gaskia..."

Jannarht tace "dallah rufamin Baki...aini kin cuceni ynzu yazanyi..."

Sahura tace "kawai ki bada kai bori ya hau.."
Chapter 58 · 0% Book details