← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 107

Sashe 3

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mama rabi de ji takeyi kmr ta mutu na ganin yadda knwar tata keji da yaranta. Oh lefi tudu kuma duk familynsu babu wadda takai mama rabi lalata yaranta. Ita mommah ma bata cika sakewa yarantaba sede sometimes. Se kuma auta rabiarh wato wadda taci sunan mama rabi nasreen kenan sarkin shagwaba.
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 7
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*HAQURI MAGANI NE* ❤️

Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 7

Ummih tayi murmushi tace "Mamana..Yakamata ki koyi cin abinci da knki inkinyi aure waze baki abincin a baki,"

Murmushi tayi tace "Ke mana"

Murmushi ummih tayi
"Haha zaki sani, angaya miki aure wasane" ummih tace a zuciya.

Feeding dinta ummih tashigayi.. shigowa sahura tayi da wata yarinya black beauty me kyau knta cike da suma anyi mata kitson C.O. yarinyar nada kyau sosai bazata wuce shekara daya da rabi ba amma zakasha yar 2yrs ce.

Kallo jannarht tabita dashi tana fadin "sweetheart ya jikinnaki"

"mommy" yarinyar tA fada cikeda da murnar ganin jannarh.
Zillewa tayi daga jikin sahura tafada jikin Jannarht.Rungumarta jannarht tayi tana tattaba jikinta taji babu zafi jikin yayi dama.

Janan kou sarkin son nono jin dumin nonon jannarht babu bra jikinta sekou Janan ta tura mata hannu cikin riga.

Sahura data zauna tana ganin yarinyar tasa mata hannu a riga ta daga mata tsawa "cire hannunnan!"

Hararar wasa anty jannarht ta watsawa sahura tace "ina ruwanki ..kin yaye yarinya tanada 9month ba doleba duk inda taji nono ta taba"

Ummih tace "kyaleta sahura taje tayita taba mata ai wata rana ita zataji kunya"

Murmushi anty jannarht tayi tace "allah ummih zata denafa"

"Kadama ku dena knji nace wani abu.."

Murmushi anty jannarht din Tayi suka cigaba da cin abincin itada Janan. Jannarht tasa sahura takawo mata bag dinta ta bude ta dauki chocolate da sweets tabawa janan nan tahau murna.

bata jimaba domin bacci be saketaba saboda karfin maganin muran. tyi baccinta still hannunta na cikin rigar anty jannarht.

Ganin tayi bacci sahura tazo ta dauketa taje ta kwantar da ita tadawo ta kwashe, kyn dasuka gamacin abincin. A lokacin jannarht batanan taje yin wanka.

Bata jimaba tadawo Sanye da kyn bacci light purple kyn sunyi mata kyau knta babu dankwali takaraso ta kashe t.v din ummih tabita da idoal Shagwabe face tayi tace "ummih bacci.."

Mikewa ummih tayi tana fadin "Shagwabbbiya kmr wata bby janan"

"Ummih ni nafi janan zama bby" Dariya sahura tayi tana kallon jannarht din da take ganin duk duniya babu me kyaunta ita tana tunanin meyasa batayi aureba har ynzu.

A tare da ummih sukabar falon byn sunyiwa sahura seda safe. Itade sahurar zuciyarta cike da tunani tunanin da kullum takeyi tamkar aiki tashiga gyara falon domin anty jannarht batason kazanta. Byn tagama gyaran tanufi kiching tayi wanke wanke ta gyare ko ina daman hkn takeyi kullum ita a duniyarnan har ranta zata iya bawa anty jannarht domin tayi mata halacci ita ta mayar da ita mutum kuma ta cireta a halaka.
Byn ta gama gyara ko ina ta kashewutar kou ina , byn ta turare ko ina.tanufi nata dakin ita dajanan akwai komi najin dadih a dakin.

: Kyn bacci ammih tasa jannarht na zaune a gefen bed da wayrta a hannunta Dr jannarht ma abociyar social media ce musammanma IG.

Zaunawa ummih tayi agefen gadon hannunta rike da carbi tana sanye da kyn bacci mint color. Kallon dr din tayi tace "mamana ki kwanta mana" rufe datanta tayi ta kwanta ummih ta tofeta da adduarh, ido Jannarht tabita dashi knta na cinyar ummih daman kullum nanne makwancinta setayi bacci sannan ummih ke iya bacci. "Ummih inajinki a raina insha allahu innayi aure na haihu zansawa bbyna ta fari sunanki"

Murmushi ummih tayi tace "tou mamana kmr yadda nasa miki suna me dadih nake kiranki da mamana"

Murmushi anty jannarht tayi.. suna hira sama sama har bacci ya dauketa. Ummih cike da so da kauna tazuba mata ido sekou hawaye taji yanabin kumatunta "shin wacce irin kaddarace wannan.. ya rabbih wacce irin kaddarace wannan..wayyo kaiconah!" ta fada a zuciyarta kwantar da jannarht din tayi a kn pillow a lokacin baccinta yayi karfi.

Mikewa ummih tayi ta nufa bathroom domin tasamu damr yin kukan daze isheta zaunawa tayi a gefen abun wnka.. kukan daya zamar mata jiki tashigayi me matukar cin zuciya kullum setayi kuka domin samu sassaucin zuciyarta, "ya rabbih baniba ...ya rabbih baniba .. ya rabbih yaushene zandena kuka..nayi kuka ada a kaina amma ynzu baniba ya rabbih.." ta kara fashewa da kuka seda ta dauki 1awa tana kukan, se kuma ta tashi tadauro alwala ta fito tashimfida dadduma nan ta fara salloli tana kuka sam batajin dadin dare domin ita lokacin duk damuwarta ke tasowa.har asubahi tana dadduma tana kwararo adduarh Se wajajen asubahinne ta tsagaita da kukanta.

Dai2 kiran sallar farko ta tashi taga ummih a kn dadduma bathroom tashiga tayi wanka ta dauro alwala tafitou tasa doguwar riga tashimfida dadduma kusa da ummih tafara nafil fili. Da aka kira sallar asubahin tayi sallarh dai dai ummih ma tayi sukayi adduarh. Juyowa jannarht tayi tana facing face din ummih itakam takiyarda su hada fuska seta hau kauda fuska. Murmushi anty jannarht tayi domin tagano komi take boyewa watode ummih bazata dena halinnata ba ko. "ummih ina kwana"

"Lafia lau mamana.. ya ciwon kan"

"Alhmdllh ummih kalli face dina kiga wani abu.."

Dasauri ummih tajiyo dan ganin meye tallabo face dintq jannarht tayi tace "ummih bakiyi bacciba kuma kinyi kuka"

"Aka gaya miki nayi kuka..ni baniba.."

Girgiza kai tayi tace "haka kike cewa kullum ummih byn ga idanuwankinan yayi red.. ummihna" takirata cikin laushin murya.

Dagowa ummih tayi ta kalleta batare data amsaba.

"Ummih kinsan kinada BP wanda yafi nawa ko..pls ummih ni nasan damuwarki akainane kullum ada kece me bani hkri har naji saukin abinda ke damuwata, ummih kinzama kece ke yayemin damuwata, ummih kou kallonki nayi inajin damuwata ta yaye, ummih abinda ke damunki yana damuna nima, damuwar daya ce nidake ummih..ni kece sassaucin damuwata ummih, ammanni baki dauka hknba daga gareni..why!"

Girgiza kai ummih tayi tace "Jannarht inada ciwo a rayuwata allah ya jarabceni da sonki fiye da kowa ..dabadan ganinki danakeyiba da damuwata tafi hk "

"Aah banyardaba tinda har ynzu kinki ki dena zubarda hawayenki"

"Zandena mamana knji lokaci na zuwa"

Murmushi anty jannarht tayi zuciyarta sam babu dadih. Sakin face din umimn tayi ta koma ta jingina da gado.

"Mamana" ummih takira sunanta muryarta na rawa.
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 5
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*HAQURI MAGANI NE* ❤️

Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 5

Yau takasance friday tin 6:am mutane mabukata almajirai da mabukata maza da mata, Mutanene, wasuma kayansu a yayyage.

9:am wata katuwar mota, CorollahLE dark,ash, duk ilahirin glashin motar bakine na ciki na ganinka kai baka ganinshi, danno kai motar tayi cikin a.a waziri hospital. sloli take tahowa , me gadin dan tsohone se baba liti se policerwa su uku, dasauri Dan liti ganin motar tata yarugo a guje ya bude mata get ta isa parkin space tayi parking.

Da gudu yakaraso, ya bude mata murfin motar yafara kwararo mata gaisuwa, cikin sexy voice take amsawa. ya amsa system din hannunta da handbag dinta phones dinta dade sauran tarkace irinnasu, na likitoci. da key din office dinta ya nufi hnyr shiga asibitin.

A hnkli ta fara ziro fararen kafafuwanta wanda suke sanye da takalmi me sama brown colour bakaramin kyau yayi mataba tanada kafa me matukar kyau yar kubul kubul dagani size dinta baze wuce 38 ba, ta kayata yatsun kafarta da zobuna biyu na gold a kafarta ta hagu, suma ya kwanta luf a saman kafarta, ta kayata kafarta ta hagu da siririyar sarkar kafa ta gold. Wayyo kyaun kafafuwanta yasa na kagu inga fuskarta.

Ajiye lallausar kafafuwannata tayi a kasa tafito daga motar Sanye take da hijjb har kasa irin hijjb me rigannan wato me nikab Amma batasa nikab, dinba. Hijjb din kalar goldin colour, tanada matsakaicin tsawo, bata da rama, sauri nayi na kalli fuskarta farace sol tanada dara daran idanuwa, tanada, yalwar gashin ido, da gashin gira har sun hade da junansu, gashi kan ya kwanta luf a goshinta yayin da gashin knta ya gangaro goshinta ya hade da girarta, tanada saje sun kwanta a gefe da gefen, fuskarta, face dinta cike yake da gashi me matukar kyau, a takaicede itadin gargasace. Tanada dogon hanci da pink lips dan karami a ido zakasha yar 23yrs ce buh tanada bby face.

Kyakyawan hannunta na hagu suna dauke da azirfa daya dana gold daya kai a gaskia kou yatsun, hannayenta, abun kallone, a ciccike suke gasu dogaye matsu matsukar tsaruwa. Kai mata akwai matafa akwai muna mace wnnan kou a matanma banga wadda, ta hada qualitys dintaba kankat ko a hausa novel domin, wannan, nata kyaun baze lissafuba.

Hannunta rike da kudi yan dubu dubu bandir biyar ta maida motar, ta rufe, tayi mata key. A hnkli take takowa tamkar dawisu face dinta zakasha, tana fara arne alhalin hk face dinta, take. Smiling beauty.

Kai tsaye, bakin get ta nufa gaisuwace aketa, Miko mata, tana amsawa, fuska a,sake.

Dai dai dan liti, yakaraso a guje, ya amsa kudaden dake hannunta da car key dinta, kallo dan litin tayi tana Murmushi tace "kaide liti, baka gajiya,"

Murmushi dan liti yayi yace "Aunty aljannarh, kema, baki gajiba seni.."

Murmushi tayi tace " nifa sunana jannarht haryaude kagaza iya na gayun.." (a yadda takira jannarht din nagano babu R a bakinta )

"Haba liti.." tayi mgnr tana yar dariya wushiryar bakinta sama da kaa ya bayyana, yayin da haqorinta na ainihin maka ya bayyana a kasa tasa shi yayi mata kyau se wal wal yakeyi, wayyo allah Nah! Se naga takara kyau. A gaskia jannarht nada kyau.
Chapter 3 · 0% Book details