Sashe 15
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Soyayya tsakanin alhaji mansur da jannarht kam tini ta bunkasa domin jannarht tasanarwa da alhaji mansur wacece ita tinda mgnace ta aure ai babu wani boye boye.. mansu yace bkm shi yace ynaso a hkn shide beda matsala ...se jannarht taji tkara sonshi but be nuna kyamarshiba a knta dukda ita knta batasan wacece itaba...tini mansur yatura mnyan mutane suka nema mishi aurenta a gidansu na marayu aka bashi yabiya kudin gaisuwa million daya se kyn sa rna harda motoci guda biyu harkarde babu krnta manyane na gaske bna wasaba. Kudin sadaki dubu dari biyar..da million hamsin suka kawo alhaji khasim yace A'ah sadaki kada yayi yawa albrkar ake nema..suka amshi 5 hundred naira.akasa rnr biki nan da 2 month. alhaji mansu ji ykeyi kmr anyi mishi bushara da aljannarh. Itakam mandiyar amadadin taji farin cikin hkn amma ta tsinci knta da akasin hkn..yan gun aikinsu sun tayata Murnar hkn sosai .. Ummih kam tsabar farin ciki kmr tazuba ruwa a qasa tasha saboda dadihn auren diyarta yakusan zuwa.
HAMMAD kam da anty jannarht tagaya mishi a fili yayi mata allah yasa alkhairi amma a zuciyrshi abunna cinshi inside.
Rnr wuni yy beda lafia azababben ciwon kai kmr ze cire ...anwar shiya dagashi yabashi mgni domin yace zekaishi asibiti yace "aah.." tsoron lamarin anwar yashigayi ...
**
Turo kofar falonnata tayi da sallamah dauke a bakinta.. zaune take a kn daya daga cikin mnyan kujerun dake falon hannunta rike da remote tana kallo katon tvnta ..binta tayi da ido sanye take da riga da wando sun kame jikinta gam surarta ta bayyana dyke tnada kira me kyau kanta sanye da hula wadda tafito da sumar gaban goshinta..harshenta ta fiddo dashi ta lashi lebenta na kasa tace "A'ah nasreen ashe kece..karaso..karaso kizauna.."
Karasowa tyi ta zauna hannunta rike da leda black tace "anty Safara'u ina wuni ..."
"Lafiya lau nasreen ya mommah..bari inkira salah takawo miki abinsha kou.."
"Aah ngd anty..mommah takira wayrki a kashe shine tace inkawo miki wannan sakon.." tyi mgnr hadi da mikewa takaraso gabanta domin tabata ledar.. "okay allah sarki ynzu natashi daga baccine dazan kwanta nakashe wayar.." hannu takai ta amsa hadi da dan rike hannunta wani iri taji "sssshhhh..!" Ta fada kallonta nasreen tayi tace "Lafia anty.."
Batasan abunya bayyanaba cikin sauri tace "gun amsar abunne nadan bige hannuna.."
"Ayyah sowie anty.." tyi mgnr tana mika mata ledar.."kicema Mommah nagode inna kunna wayata zamuyi waya.."
"Okay.."tace hadi da juyawa zatabar falon Safara'u tabi duwaiwuknta da kallo. "Nasreen ..." anty Safara'u takira sunanta..hartakai bakin kofa tajuyo tace "na 'am.."
"Dawo mna.." dawowa nasreen tayi anty Safara'u tace "kijirani ina zuwa.." mikewa tyi ta haye upstairs din itade nasreen na binta da ido... ba jimawa tadawo hannunta rike da kudi yan bandir din yan dubu dubu da wayrta a daya hannunta karasowa tyi tagnta a tsaye tace "A'ah baki zaunaba.."
Nasreen tace "bkm anty.."
Mika mata kudin tyi bandir din yan dubu dubu bndir daya dubu dari..amsa Nasreen tyi don a tunaninta ko mommah zata kaimawa. "Kise kyn make up knji me kyau.."
Cikin rashin fahimta nasreen tace "kin bani.."
Daga mata kai anty Safara'u tayi alamar eh..
"Nagode anty..ammade mommah zata gani kuma bata bani kudi inta ganni da ko 1k ne seta tambayeni ina nasamu..bata bni kudi sede infada abu tasiyomin.."
Jimm anty Safara'u tayi tace "okay kinada account.."
Nasreen tace "A.."
"Okay bni lmbarki se muyi mgna kituromin account intura miki kinga sekiyi amfani dashi batare data saniba.." tyi mgnr tana miko mata wayrta kirar I iPhone. Amsa Nasreen tyi domin tini tayrda da shawarar anty Safara'u din..number dinta tasa mata amsa anty Safara'u tayi hadi dayin seven tace"natura miki da hy ta text inkinje zaki gani seki turomin da account dinki in tura miki dubu dari uku inya kare kiyimin mgna knji..amma kada kibari mommah tasani.."
Tou nasreen tace mata hadi dayi mata godiya ta mika mata 100k din tabar falon wani irin shu"umin Murmushi Safara'u tyi a fili tace "shikenan..saura kiris jifar yara.." komawa tayi tazauna kn kujerar tana wani shu"umin smiling..
Nasreen kuwa dmn tanada abinda takeson tyi da kudi mommah bata barinta .. koda daddyne yabata se mommah tace mezatayi da kudi seta amshe wai duk saboda kadata lalace.
**
Kwananshi biyu kenan be sanyata a idanuwanshiba beji daga garetaba inta kirashi baya dauka so yakeyi ya yakice ta a ziciyarshi abun yaki yuwwah yayi sallah yayi adduarh amma kmr ana kara mishi wutar soyayyrtane a zuciyrshi..yna bngarenshi bayaci bayasha anwar yayi yayi dashi yaci wani abu amma yaki..wani lokacin anwar yace ze gayawa mommah da daddy HAMMAD yace A'ah kowa aka gayamawa beda mgnin damuwarshi allahne mgnin damuwarshi..
Yauma kmr kullum anwar beje aikiba yazauna yatasashi a gaba duk yabi ya jeme yayi wata muguwar rma kmr bashiba anwar shiknshi abunna damunshi kullum seya tambayeshi dmwrshi yace bkm. Blood.." Anwar yakira sunanshi a hnkli.
Ido HAMMAD dake kwance a kn bed yabishi dashi shi kuma anwar yna zaune a kn dower din bed din. "Blood wannan shine karshe dazan tambayeka dmwarka inhr bka gayaminba zan hkra zan fita rywarka zan brka tinda zama dani be amfana mka komiba..kna kwance ciwoya isheka nce muje asibiti kace A'ah hba blood..komi yy zafi mgninshi allah ..inbka gyamin dmwarkaba a matsayina na dan uwanka wazaka fadamawa."
HAMMAD de yna jinshi hannunshi dafe da kirjinshi idanuwanshi kwallah na zuba bemasan suna zuba ba...
"Plss blood ka gyamin meke damunka na hadaka da girman zatin allah.."
Shiru HAMMAD yayi hadi da kara dafe kirjinshi sosai da sosai ya lumshe ido nan da nan hawayen dake ambaliya a fuskarshi suka samu dmnr kwaranya.
Mikewa anwar yayi ganin bashi da niyar bude baki yayi mishi mgna. Yna niyar barin dakin cikin muryar marasa lafiya HAMMAD yace "blood kadawo zangaya mka.." dawowa anwar yayi yazauna yace ina saurarenka..
Yna hawaye yace "anwar ashe hk so yake ..Wlhy wanda besan soba ya huta.."
Anwar de binshi kawai yakeyi da ido yace "Kna nufin sonne yamayr dakai haka..." daga mishi kai HAMMAD yayi .Anwar yace "allah kenan..kaida Yammata ke kuka a knka..shin wacecema kakeso din .."
Cikin dakiya yace "anty jannarht.."
Anwar dake zaune gefen bed din fadowa kasa yayi tim yace "what...hba tin tini zuciyata taso tayi zargin haka.." komawa yayi yazauna a gefen bed din yace "ikon allah..allah me jarabta..tou kagaya mata.."
"No blood..aurefa zatayi.."
Jimm anwar yayi yace "danzatayi aure aiba auren tayiba..amma swry ka azabtar da knka kuma nima ka azabtr dani..meyasa tin tini baka gyaminba..haba Blood kna nemn kashe knka ."
"Blood da azabar danakeji a zuciyata da mutuwa nayi daya fimin dadih wlhy ina zautuwa ashe SO CUTA NE..oh ya rabbih .." ya ambata yna sauke gauron numfashi.
Ajiyar zuciyata anwar yasauke yace "pls ka sassautama knka blood don allah kodan lafiyarka babu abinda yafi karfin allah kai kasani..kji blood"
Daga masa kai HAMMAD yayi lallai anwar yacika dan uwa na usuli.
"Knaji blood shawarata kagaya mata kna sonta na tabbata zaka sami sassauci.."
"Blood bazata soniba koda bada da wanda zata aura..bnsan meyasa so yayimin hkba. wlhy so beji tausayinaba..but yasan bazan samuba.." yy mgnr yna fashewa da matsanancin kuka.
"Oh allah kenan wai HAMMAD ne ke kuka kmr karamin yaro.." anwar yace a zuciyrshi.afili yce "Kyi hkri blood INSO CUTA NE HAQURI MAGANI NE..Allah yanason masu hkri..."
Kuka ykeyi riris shiknshi anwardin seda yy kwallah..rnr jikinnashi rikicewa yy anwar ya tsorata yace zeje yakira dr jannarh din a gidansu hammad ya rikeshi gam yna girgiza mishi kai..anwarfah rnr ya cire ran HAMMAD ze kwana a duniya rnr kwanan zaune anwar yy ynata tofeshi da adduarh.. yadda HAMMAD be rintsaba to hk anwarma be rintsaba yadda sukaga dare hk sukaga safiyar allah Anwarde nata aikin bama HAMMAD din baki.
**
Hk kawai ta tsinci knta da kewarshi ashe mutum rhmane a yn kwanakinnan dukta rasa natsuwarta hk kawai jikinta ke bata babu lafia domin duk kiran dazatayi mishi bya dagawa gashi batada lmbr anwar..tnaso taje ta dubashi ance ka gaida me gaisheka. amma tasan hkn bame yuwwa bne.
Yau kusan 5days kenan bata sashi a idoba hk shima besataba..
Misalin 10:pm dukya rasa dukkannin natsuwarshi anwarne yatemaka mishi yy wanka seyaji dan kuzari yasa knanan kya ya koma ya kwanta anwar na gefenshi ya zabga uban tagumi duk kwanakinnan beci komiba se ruwa kawai dayakesha..10:30pm yy zumbur ya mike da dukkan dan kuzarin dake jikinshi ya dauki phone dinshi da car key anwar na kallonshi yace "ina zakaje.."
Cikin dauriya yace "znje gun anty jannarht ne.."
"Da wani karfin zakaje..mujede inkaika.." anwar ya mike ya amshi car key din daga hannunshi. A tare suka fito harabar gidan anwar yabude mishi gidan gaba yashiga kna yashiga gun me tuki yaja motar sukabar gidan.
Tana zaune dukta rasa meke mata dadih kallo su ummih da sahura sukeyi amma ita hnklinta bekn kallon inda lafia lafia ne by dis time tana kwancema batasan inda knta ykeba.
Ummih na lura da duk halin datake ciki amma batace da ita meyeba..
Text ne yashigo wayrta dauka tayi taduba taga black ne .. *ina kofar gidanku bnda lafiyane chest dina*.. aibata gama krnta text dinba ta ajiye wayr tyi zumbur ta mike tasa hijjb dinta dake gefenta .. Ummih na binta da ido harta nufi kofa tama mnce ummih na falon .."ina zakije.."
Juyowa tyi tace "ummih HAMMAD ne yazo kuma beda lafia.." takarashe mgnr cikeda fargabar me ummih zatace.
"Okay yy kyau..duk familynsu bb likita.. cha nakeyi yayarshima likitace ..."
"Eh ummih amma itafa ba fanninshi ta krntaba pls ummih.."
"Dawo kizauna tell him gobe yadawo,.wato da ficewarkima zakiyi batare dakin sanrba.."
Marairaicewa tyi dukta kosa tabar falon ji tkeyi kmr tyi fly "Sowie.. ummih pls kibari inje wlhy ynada ciwon kirjine inya tashi kmr ze mutu inje pls ummih.."
Badan tasoba sedan gnin yadda ta marairaicedin tace "kiyi sauri kidawo.." aibata bata amsaba tafice daga falon girgiza kai kawai ummih tyi..
Tana bude kofar falon kasa tagnshi tsaye kallo daya tyi mishi taga dukya rame kmr bashiba tausayinshi ya ratsata tace "sannu black..."
Ganinta dukse yaji dadihn rayuwarshi yadawo..shigowa yy falon domin yagaji da tsayuwar .. gaba yashiga tana biye dashi suka isa suka zauna a kn kujera 3sttr duk tabi tazuba mishi ido tace "sannu black ammade bakai kadai kazoba kou.."