Sashe 69
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wani irin mugun ashar hammad ya mulmulo batare daya saniba ya durawa me gadin, kna ya Kai masa duka a baki nan da Nan bakin yahau jini, "Wallahi wallahi wallahi..inhar bnga matataba senasa an kulleku a gidan da bazaku taba fitaba..sena kulleku..wallahi sena kulleku...." Yna gma fadar hkn ya juya ya hau car dinshi harya fita se kuma yayi packing ya dawo yana tmbyr me gadin Ina yaga sunyi. Jikin me gadin yana rawa yace "inajin ...inajin...inajin...hanyar kawo suka nufa.."
Hk ya fito wajen yna tafe yna tangadi kamar dan cordin,motar ya shiga yy mata key yabar layin yna tafe motar na rawa a hannunshi,. Hawayene suka shiga zirya a kuncinsa, "Dan Allah anty ki gayamin ina kikaje ...wayyo Allah narh...meyasa kika tafi kika barni a lokacin da nake matukar bukatarki..." Yna mgnr yna kuka, yadauki hanyar zuwa kawon, tukin kawai yakeyi batare dayasan wani irin tuki yakeyiba, bkrmin gudu yake sha tatawaba a kn titinba,yna tafe yna layi da motar , motoci se kauce masa suke masu zagi na zagi na qafafuwa Kam nacewa ",ai dagani yayan masu kudinnan ne kilanma a buge suke, tinda iyayensu sun tara ai dole suyi abinda sukaga dama, yanzu duk wanda suka buge shine a kasa ko ayi hkri baza suce ba..illarh ma inka kawo musu ganganci a kameka a damre. har igiya tayi rara." Dan hk se wadanda suke qafa suka fara gudu, gudu,,,
Hammad Kam tukin yakeyi yna kuka kmr rnshi ze fita ya dauki
Wayrshi yy dealing num din Anwar bugu daya biyu ya kashe wayr yashiga dealing num din anty jannarht Amma amsar dayace is not reachable,,, wurgar da wayar yayi ya karawa motar gudu yynda bemasan bemasan Ina yake biba, yariga yasan wannan Shirin nasu mommah ne basema an gaya masaba yasan aikin mommah ne. Wani irin bugu ya kaiwa stiyarin motar. yyinda wasu hawaye masu zafi suka shiga bin kuncinsa, murya na rawa yake cewa, "anty Dan Allah karkiyi nisa dani pls....nasan kina jina ta hanyar zuciyarki..ki dawo gareni dan Allah." Dai dai wata katuwar tifa ta danno kai yayinda hammad ya shigewa babbar motar, Nan sukayi wani mummunan Karo me babbar motar yashiga kokarin kaucewa motar hammad din Amma hkn beyuba,, Nan motar hammad din duk tabi ta moqade ta chanza kamanni, ta fara wutsil wutsil a kn titin tana gangarawa zuwa wani daji, Domin zuwa lokacin yama wuce kawo sosai Dan kiris ya rage ya taddo motar su jannarht, bakrmin mahaukacin gudu yayiba,,
"innalillahi wa'inna ilaihirraju'un... Haubunallahu wani'',imal wakeel,,.." Shine abinda duk wani wanda yaga mummunan hatsarin yake iya ambata wasu harda kuka, wasu kuwa cewa sukeyi Allah ya jikan musulmai Domin duk wanda yaga hatsarin yasan wanda yake cikin motar baze rayuba don motar knta ta zama abun tausayi, Ina maga wanda suke cikin motarh....
Dai dai lokacin taji zuciyrta tayi mummunan buguwa yyndata har seda ta zabura jikinta yahau kakkarwa, "Innalillahi Wa'inna ilaihirraju'un...!" Ta ambata da karfi,. Ummih ta juyo ta zuba mata ido yynda duk ta gnta a rikice adduarh tashiga krnto mta tna tofa mata ..kwantowa jikin ummihn jannarht tayi jikinta na rawa,runtse idanuwanta tayi zuciya bb ddh,,,
"Kai Ummih kinga wani mummunan hatsari daya faru Allah ya somu mum wuce,,ai da wucewarmu gunma zeyi whla..." Cewar drvn dayaga komi ta mirrow dinsa,.
Ummih dake rungume da jannarht tace "Subhanallahi..Allah ya kyauta uban giji ya tsare al'ummarh musumi.."
Suka amsa da ameen yyinda jikin jannarht ya karayin sanyi, hk kawai se taji tnada bukatar ganin waye yayi hatsarin, juya baya tayi ta hango cincurondon mutane yynda hanyarma aka kasheta baki daya,, gabantane ya tsananta bugu, komawa tayi ta kwanta a jikin Ummih zuciyrta na bugawa tamkar zata fitou fili,.
Semun hadu zuwa dare,.
[10/30, 3:49 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..64
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*
Kan kace kwabo gurin ya cika da dumbin jama"arh, tini aka samu wani ya kira security, ba jimawa suka iso da motar ambulance, Yan jaridojima sun iso Dan daukar rahotanni, Amma Yan sanda suka dakatar dasu dole sukaja gefe sukabar police da aikinsu
. Nan aka shiga kici kicin duba na cikin motar, kowa na gurin ya cire rai da wanda yake cikin motar,. Aka samu aka zaroshi ta glass ... abun mamaki se sukaga jikinshi lafia lau amma baya numfashi se sama sama, knshi na zubar da jini, cikin hnzari aka sashi a ambulance aka nufa asibitin dake kawo dashi,.
polices Suka shiga bincike a cikin motar, kou zasu samu wayarshi amma ina basu samuba, daukar motar sukayi suka kaita police station.
Direct emergency room aka nufa dashi, Nan da nan manyan likitoci suka dukufa a knshi dan dagani sun san dan masu haline,.
Se wajajen 6pm suka isa garin kano, kasancewar ana gyare gyaren hanyoyi,se aka samu cinkoson abubuwan hawa,. Duk bayan Yan mintoci se mmn ibrahim ta kirasu taji ko suna lafia, sunyi wayama da suka isaw, ta turae musu da address din gidan,
anguwar na'ibawa. Mmn ibrahim ta turawa hajiya saude num din ummih, Nan ta kirata tasa me gadi ya fito hanya dansu samu saukin gane gidan. Sun isa har cikin gidan dreva yy packing, hajiya saude na tsaye harabar gidan da ni'ima,. Fitowa sukayi daga car din kou wanne a gajiye yke musammanma jannarht da batajin dadin jikinnata, krsowa hajiya saude tayi tana washe baki tace "Lale marhaban da mutanen kaduna lallai kunsha hnya,,," cewar Hajiya saude,
Murmushi Ummih tayi kmr sun san juna tace "sannunku munsameku lafia ko.."
"Rike gaisuwarnan hajia semun shiga ciki inkun huta a gaggaisa.."cewar hajiyar,
Jannarht kam daganin matar taji ta shigar mata rai,.
Hajiya da Ni"I'ma sukayi gaba su Ummih na biye dasu a baya har zuwa cikin gidan, tin daga wajen gidan zaka gane gidan na manyan mutane ne, gidan ya hadu iya haduwa an narka dukiya,. Suna shiga gidan Ummih ta kashe wayrta gabaki daya ta wurgata jaka, daman ta gayawa mmn ibrahim.
Wani katon falo da dakuna guda uku aka ware musu yadda zasu sakata su walah, hajiyar tafice tace su huta, suci abinci kna ta dawo a gaggaisa,. Itakam Ni"I'ma bata fitaba Dan tin ganin jannarht taji ta burgeta sannan tasan zasuzo age mate da ita, Daman batada qawa ko daya.
Masu aiki suka tayasu kimtsa kayansu da anty ni'ima, jannarht kam wanka tayi Dan tasamu karfin jikinta tasha mgni kna ta koma ta kwanta batare data fito falonba.
Hajiya tasa an kaiwa drevan abinci,.
Ummih ma duk sunyi wankan sun kimtsa sunyi salloli, kna suka fito falon dancin abinci,. Dining suka zauna ni'ima na serving dinsu, ni'ima black beuty ce tanada kyau dai dai ita sannan tanada dirin jiki,. Kamanninta sak na hajiya saude sede ita tadan mnyanta.
Ummih da bataga jannarht ba sam batayi gigin kirantaba, sukaci suka koshi suna hira da ni'imar, "ita dayar naga bata fito bne..." ni'ima ta tambaya ummih.
Ummih tace "jannarht ba maybe ta kwantane knsan gajiya.."
Ni"imma tace "Oh to koude a kirawota wuni a motar ai knga da yunwa a tare da ita Ummih.." tayi mgnr tana miqewa,
"Ai dakin barta..." Cewar ummih,.
"Habade ummih bari in dubota..sunanta jannarht ko.."
Sahura tace "eh sunanta anty jannarht.."
Murmushi ni"Ima tayi tace "nide bazance antynba..."
Dariya dukkaninsu sukayi,. Kna ni'ima ta nufa dakin da yake mallakin jannarht dinne, da sallamarh ta shiga ta gnta kwance bisa gadon idonta a rufe tunani tunani ya addabeta zuwa yanzu tanada tabbacin hammad yna can shima hnklinshi a tashe tsaf tasan halin hammad sannan tasan baze jure rashintaba se takejin tausayinsa fiyeda yadda take tausayin kanta,. Krsawa tyi ta zauna gefen gadon ta zuba mata ido tabbas Allah yayi halitta a gunnan, dan ita tinda take bata taba ganin me sihirtaccen kyauba kmr jannarht, a hnkli takai hannunta ta taba kafafuwanta, bude idanuwnta tayi ta saukesu akn ni'ima. "Sis kina baccine..."
Murmushi Jannarht tyi kna tace "A'arh .."
"Tunani kikeyi.."ni'imar ta tambayeta.
"Nop sister..."jannarht ta fada ita ma ni'imar na burgeta,.
"Okay bazakici abinci bane...." cewar ni'ima.
Jannar tace "tnks sis bnajin yunwa.."
"Tab kinma isa..nanfa ba gidan bakunta bne ..tashi kawai muje kici abinci inba hakaba muna dure a gidannan.." cewar ni'imar
Murmushi Jannarht tayi..badan tasoba ta tashi a tare suka fito falon, kallo daya ummih tayi mata ta dauke knta,. Jannarht ta lura da hkn, har dining suka isa ni'imar da knta tayi sarving dinta tanaci suna hira , har tadanci kadan ba laifi,. Hajiya saude ta shigo falon da sallamar ta samu ummih da sahura zaune a kn kushin su Jannarht na kn dining itada ni'imar tanata janta da hira,.
Krsowa tayi ta xauna kusa da ummih Nan aka fara gaisawa cikeda mutunta juna,.Nan hira ta kacame a tsakaninsu..
Hk itama ni'imar ta rinka jan jannarht da hira,,,jinta kawai jannarht keyi amma hnklinta baya knta yna kadunarhhh...
Kwanan hammad uku a asibitin batare daya san inda knshi yakeba,.