Sashe 72
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hammad yace "sorry.. gani nakeyi kmr zangnta kar kaga lefina blood wallahi Ina sonta ne.. fiyeda tunaninka, ita rayuwatace.."
Anwar yace "uhm na yarda ballan tanama ta dandana maka dadih.."
Hammad yce "ai abinda ta dandanamin yafi dadih, dadih blood,hmmm...Kai...abunnan da ddih. "
Anwar yy drya yace yace "Dan iskn kya...tou Allah de ya bayyanata da cikinka a jikinta.."
Murmushi kawai hammad yayi,,, seda yayi kusan 1awa yna zagaye gidan kna suka baro cikin gidan ya bawa me gadi kudi masu yawa amsa yy jikinshi na rawa,ya fara hawaye yna fadin "wayyo Allah sarki alhaji nagode Allah ya kara budi ..ubangiji ya kara soyayya kaida hajiya Allah ya barku tare..wayyo rabona da ganin dubu daya tin hajiya tana nan.. alhaji nagode ubangiji ya kawo yan hudu kaida hajiya..."
Wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyar hammad da me gadin yace Allah ya kawo yan hudu se yaji kmr ansashi a aljannarh ,"nagode da adduarh baba..ku nawane masu aikin gidannan.."
Me gadin Yace "mu kusan biyarne alhaji.."
Hammad yace "nawa ake biyanku albashi.."
Me gadi jiki na rawa yace "dubu dari hajiya take bamu duk karshen wata.."
Hammad yace "Zan baku dubu dari biyu biyu..insha allahu zuwa gobe zansa a kawo muku..."
Nan ya kara fashewa da kuka ya shiga godia da shararo masa adduarh Allah ya bashi yan hudu shida hajiya...hammad Kam yaji dadihn adduarh nan, hk suka shiga car yna murmushi a zuciya yCe ai duk ranar dayaga anty jannarht ranar kou a gaban Ummih ne babu abinda ze hanashi jefa kwallo a raga...Dan bayaso ta kara guje masa batare daya citaba.." anwar yyma car din key sukabar layin hammad na jinshi a farin cikin da tin rabuwarsu da jannarht be jishi a cikiba se yau da megadin yy masa fatan samun yan uku shida antynshi. Anwar na kallonshi se wani murmushi yakeyi shima seya tsinci knshi a farin cikin. Dan uwa kenan.
Sosai shakuwa me tsanani ta shiga tsakanin jannarht da ni'ima fiyeda a fari. tadan kwantarda hnklinta ga hutu na ratsata tini tyi fresh da ita, tayi kyau, sedefa kullum hammad na maqale a qasan zuciyrta.
"Sis nafa gaya miki yau bross ze dawo daga akwa'ibon.." ni'ima ke gayawa jannarht. Cewar yayanta ze dawo shi neavy ne.
Jannarht tace "tou Allah ya kawosa lafia.."
Niima tCe "ameen...pls mu shiga kiching tare mna ki tayani muyi masa girki.."
Jannarht tayi murmushi tace "haba aise kicemin kawai muje in tayaki muyi masa girki amma se cewa kikeyi wani sis nafa gaya miki yau bross ze dawo...kice kawai muje muyi masa girki hajiyatarh.."
Niima ta kwashe da dariya tace "ai dolene inyi miki hk tinda tin jia nake fadi kin kasa gane abinda nake nufi.."
Jannarht tayi dariya open teeth dinta suka bayyana, "Ni tashi muje in tayaki .." tayi mgnr tana miqewa sanye takeda doguwar riga readmade kalar ash color me dugo dugun stones.
Mikewa itama ni'ima tayi tace "yauwa uwar gidan....yama sunanshi.."
Jannarht tace " *hammadu*.."
Niima tayi murmushi tace "yauwa...uwar gidan hammad Allah ya kawo ciki da goyo.."
jannarht tayi murmushi tace "tab..Wlhy karki bari Ummih taji,,,"
Niima tace "to meye intaji inace mijiniine halaq malaqa,,kou yy cikin ai halaq dinshine."
Jannarht tace "ya isa madam tinda ke bakida full stop.."
Niima tayi dariya,,a haka suka fito falo Ummih da hajiya suna zaune suna tasu hirar na mnya. "Mnyan mata Kukam ganinku se an cika foam kullum kuna daki kmr amare.." cewar hajiya tana kallonsu cikeda so.
Ummih tace " nimade Ina mamaki kullum kuna daki baku gajiya.."
Hajiya tace "hmm inafa zasu gaji, sunacan suna hirar mazajansu.."
Kunya ta rufe jannarht, ni'ima tace "kai hajiya mazaje kuma.."
Hajiya tace "ko nayi qaryane auta..nasan dole sekin bata lbrin ahamad. Kou zaki rantse bakwa lbrin mazanne.."
Ummih tayi dariya..
Niima tace "Kai hajia saboda bamu da aikinyi se muyita lbrin maza.." tyi mgnr a shagwabe.
Hajiya tace "allahu aqbar inji me kirn sllh..Yi hkri masu aikin yi...ynzude nasan da dalilin fitowar taku me zakuyi .."
Niima tace "zamu dafama yah ammar abincine yacemin 2:pm jirginsu ze sauka.."
Hajiya tace "okay..ynzu kuma 12:22pm ne ai.." tyi mgnr tana kallon agogo.
"A..." Niima tace Mata.
"Okay ku dafa me sauki pls kada ku whla.." cewar hajiya,
Ummih tace "sude dafa me dadih de ko "
Hajiya tace "banason su whla ne ai..kinsan autoci ne.."
Dariya dukkaninsu sukayi kna suka nufa kiching Nan suka fara shirya masa girke girke sunayi suna hira sahura na tayasu... Chains rise suka dafa masa da dambun cuscus wanda yaji kyn lambu da hanta, sukayi masa farfesun nakan rago da pepper chicken, Kan kace kwabo gida ya kacame da kamshi. a fannin dinks kuwa kala hudu suka hada masa ciki da kunun aya da zobo wanda yaji kayan hadi, da coconut milk dink da apple drink. A bangarenshi suka shirya masa komi kna suka dawo bngarensu danyin wanka. Suna shigowa hajiya ta kallesu tace "waimu shin an cikamu da kamshi ba'a dan yammana abincinne.."
Niima tace "aah baza a bakuba ku tsoffinnan kun cika son cin dadih.."
Hajiya tace "inye...tou ade temaka a yammana ..inke baki bamuba ai diyata zata bamu.."
Niima tace "aiko ta ware kula ta zuba muku ina aarh tana seta zuba muku..dade nace ta zubawa Ummih kadai..amma ba lefi an karaki hajiya"
Ummih tace "yauwa diyata aiko godia nake.."
Hajiya tace "oh ni na godewa allah niima Allah ya shiryaki kwara ki koma gidan mijinki in huta.."
Jannarht tace " gaskia de kada ta addabarminke .."
Niima tace "danafi kowa murna.."
Hajia tadau sallallami tana fadin "knjiko Ummih diyar taki bata data ido.."
Ummih tace "ai gaskia ta fada.."
Hajiya tace "au hk zakice..."
Ummih tace "namacedin..ke diyata Allah ya nunamin rnda zaki koma ga mijinki musha shagali..."
Niima tce "ameen ummihnarh..."
Hajiya tahau sallallami...nan suka barta tana mitar ni'ima batada kunya suka nufa bedroom. Jannarht ce ta farayin wanka ta fito.kna ni'ima ta shiga tayi wankan ta fito . dmn kynta na dakin ta shirya cikin danyar atamfa gold dinkin riga da skeet ya amsa jikinta jannarht Kam doguwar riga tasaka na material batayi makeup ba ta zauna gefen gadon tana kallon ni'ima daketa faman makeup. "Kai sis sekace shine zezo.."
Niima tayi wata uwar dariya tace "tab ai inshine zezo harkar matsune..."
Jannarht ta kame baki tace "matsu kuma...Kai sis kin bani.."
Niima tace "ba wani banuwa ..ai ynzu dazan ganshi senasha matsu yadda hnkli ze tashi ya mayar dani.."
"Bayan wanda kike tayar masa in kuna waya..kinasha bnjinkine kwanafa kukeyi waya.."
Niima race "kicemin samin ido kikeyi.."
Jannarht tace " bawani sa ido..nide kuna shiga haqqina"
Niima tace "da mukayi me..."
Jannarht tace "bansaniba..aikinsan me kukeyi kina kashe bawon Allah da maganganun batsa..nima kina kasheni danake ji.."
Niima tace "aah kede nake kashewa ammashi rayashi nakeyi..barni inyi knji hajiyatar mijinane in banyi masana wazeyi masa."
Jannarht tace "bakijin kunya.."
"Kunyar me..mezanjima kunya wani darene jemage be ganiba sede inna mutuwarsa..." Cewar niima.
Jannarht tace "tou Allah ya shiryeki..."
Niima tace "ameen inda zuciya daya kika fada.."
Jannarht tace "da goma na fada.."
Dai dai kira ya shigo wayar niima dagawa tayi Dan ganin lmbr yah ammar.ta kara a kunne, "okay ka iso airport..toh Bari insa dreva ya daukkoka.." kna tayi jim dan jiran amsarshi se kuma naji tace "okay ganinan zuwa.." kna ta ajiye wayar tajuyo ta kalli jannarht tace "yah ammar fa wai bayaso dreva yazo daukarshi sede muje tare pls.."
Jannarht tace "tab sede kije ke kadai.."
Marairaicewa tayi tace "hba sis kiyi hkri ki rakani..."
Jannarht tace "ba inda zanje ban tambaya mijinaba.."
Niima tace "Allah ya baku hkri masu miji..nide ki temaka ki rakani pls..."Nan ta kasheta da magiya dole ta miqe tasa hiijb niima ta yafa mayafi ta kalli jannarht tace "waike kullum da hiijb sekace mtr liman.. Allah yy halittar Amma kullum suna a kudundune.."
Jannarht tace "ya kikeso inyi mah..."
"Kisa gyale pls..."
Jannarht tace "okay..innaki sawafa.."
Niima tace "aah bana zafi bane Allah ya baki haquri muje..."
Jannar tayi kwata tace "dakin kra mgna wlhy ba inda zanje.."
Niima tace "shiyasa nayi shiru ai da bakina..."
Jannarht tace "better..." Suka fito falon. Hajiya ta kallesu tace "se Ina.."
"Yah ammar ne waiya iso kinsanshi da Ra"ayin tsiya wai beso dreva yaxo daukarshi sede Ni.."
Hajita tace "oh Allah ya shirya ammah dinnan wato me hali baya canza hali.. in kina gidan aurenki ma hk yake addabarki..Allah ya tsare.." Ummih ma tayi musu fatan dawowa lafia suka amsa da ameen kna suka fito hrbr gidan. Dai dai sunkaraso bakn car din dazasu shiga niima tace "dande ina tsoronkine danace ki tema kiyi driving.."
Jannarht ta watsa mata harara da mnyan idanuwanta, "ainiba dreva dinku bace madam..shiga kija mu wuce ko in koma.."
Niima ta bude dreva side tace " Allah ya baki haquri hajiyar hammad bada kanki a sare kije gida kice ya fadi.." ta krsa mgnr tana shifa car din.
Jannarht ma shiga tayi ta zauna,kna tace "baki da dama sis.." da hk taja car din sukabar gidan. Basuyi wani tafia me nisaba suka isa airport din garin gano. Packing tayi ta fito dmn tin shigowarta ya hngo car din ya gane itace krsowa yy hannunshi riqe da reviling bag, tana ganinshi ta saki murmushi,, yace "wato niima bazaki dena driving irinna mataba ko..a driving dinki na ganeki"
Murmushi tayi tace "hmm yah ammar kenan kullum sekace ina driving irinna mata wanne kkeso inyi.."
"Irinna maza mna sister..Amma kina tuki irinna mata,,"
Niima tace "lallaima danka samu nazo daukarka..bkm akwai next time."
Murmushi yy yace "am sorry my sis wasa nakeyi haba tawan..."
Dariya ta kyalkyale dashi tana kare masa kallo, shidin kyakyawane ajin farko sannan dogoneshi ynada Dan kiba black beuty dandeshi namijine dase ince yafi niima kyau. Hannu yakai ze bude inda jannarht ke zaune ni'ima tace "akwai mutum bross karka bude kashiga baya.." murmushi yy ya bude gidan bayan yashiga ya zauna, yna shigo kamshin turarenta ya daki hancinshi lumshe ido zuciyrshi na mararin ganin me turarennan. Shigowa itama niima tayi taja motar sukabar airport din. "Wato bross bazaka dena tafia hannu rabbana atina ba ko.."niima tayi mgnr tana driving.