Sashe 45
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baba me gadi yazo ya gawaya hammad abindata fada.. ",tana Ina ne.."cewar hammad.
Baba me gadi yace "ynzu hk tana Nan zaune a falon kasa."
Godiya yyma me gadin ya nufa falon gidan. Kmr daga sama taga mutum tsaye a knta ya zuba mata ido.. sanye take da doguwar rigar atamfa dinkin ya amshi jikinta knta daure da dankwali sumar goshinta ya kwanta luf. kayan dake jikinta ya amsheta se fuskarta tayi kyau kmr a saceta..
Ido ya zuba mata be taba ganinta babu hijjb ba se yau wiyanta a ciccike yake ta kayatashi da dankaramin chein din azirfa farar mace alkyabbar Mata. Babu inda yafison kallo a jikinta kmr kirjinta cike yake fam da dukiyar fulani..Dan hk nan yafi zubawa ido.
Harara ta balla mishi ya dake ynata wani kallonta see ynzu tyi nadamar zaman datayi bb hijjb a falon.
Murmushi yy yace "wayyooo...hk kikeda kyau..yaseens Kinyi kyau my love..Haka zakije kirinkamin wannan adon..Uhm ammani nafison kirinka sa kana nan Kaya..son samune kirinka zama babu kayanma ammafa a dakinmu na Sunnah.." yy mgnr yna kashe mata ido. Se wani kara kare mata kallo ykeyi. Idanuwanshine suka sauka a kn kafafuwanta wanda suke cike bul bul dasu kmr a lashe. "Woooww!",
Mikewa tayi tana tsuki "da Allah dakayamin..wayace ka shigo mna falo katon gardi dakai.."
Karasawa yy yazauna kan kujerar data tashi a Kai yace "Ai duk rnr dana kara zuwa kikace ace bazakizoba ..zan shigone kawai kouda kina toilet ne zan biki toilet din knga se muyi wankn tare.." yy mgnr yna lumshe ido.
Tab ashe hk hammad yake beda kunya..Waige waige tashigayi tsoronta Allah tsoronta kada ummih tazo ta gnshi a falon.daman Bata Gama da case din daya sata a cikiba na jiya. "Dan allah ka fita waje..kou inyi mka ihu.."
Mikewa yy tsaye ya rugumota jikinshi kyam yace "Bismillah yi ihun..!knga se azo a ganni a cikin jikinki..ke zakiji kunya but no bnda itama." Yce yna kra rungumarta.
Kwace knta tayi Cikin masifa tace "Banason abinda kakeyimin gaskia..ka isheni..ka fitar mna a falo pls."
Makale kafada yy yace "Aaahh'aahhh pls ..yadda kikayi kyaunnan ki tsaya inyita kallonki kawai.."
Jin kmr tafiya tayi tace "Dan darajar annabi da alkur'ani ka fita kada ummih tazo tasameka pls.." duk tabi ta rude.
Ganin hkn yasa yace "Zaki fito..," ya tambayeta.
Saurin daga mishi kai tayi, hk ya juya ya fita yna waiwayonta..ji ykeyi kmr ya dawwama a kallonta. "Wai..Ashe hk anty jannarht ta tara kyn dddh..dole ta rinkasa hijjb...gaskia na more.", Ya fada a zuciyarshi dai dai Yana karasa fita daga falon. Dasauri tazo tasawa falon key tana sauke ajiyr zuciya hadi da tsuki. Ynajin sanda tayiwa kofar key murmushi yy yace "damande matsalar ingnkine tinda na ganki fine.." ya fada a fili. Krsawa yayi motrshi yajata yabar gidan. Bb abinda yake tunani se surarta yadda yaga abubuwannan anya ze iya hkrin alqawarin daya dauka na baze kusancetaba.."hmm da kmr wiya.." ya fada a zuciyarshi.
Da daddare yana zaune a falonshi mommah ta shigo sanye da abaya ta amshi jikinta. Karasowa tayi ya gaida ita taki amsawa. "Wato hammad rainin dakayimin har ya wuce tunanina kou..abinda kakeyimin a garinnan kna ganin shine dai dai kou ga nasreen Nan knwarka batasamin hawan jiniba sekai kou.. abinda bnso kai lokacinne ka daura dammarar sonshi kou."
Dafe knshi yy yce "Me nyi kuma mommah.."
Da fada tace " Dan ubanka ni kake tambaya me kayi..matar daka ajiye ubankane ze zauna da ita..acewai har yau bakajeba.."
"Ni bni na ajiyetaba ..nafa gaya miki mommah ni bnason yarinyarnan gaskia..mema znyida ita." yace a takaice.
"Kaci ubanka nace..tou tafi tsohuwar macen da kkeso din Dan ubanka kou bka sonta yau seka tattara yanaka ya naka ka koma gidanka na aure..nagaji da zagin dakake jamin a garinnan."
Zaro ido yy yce "gaskia mommah am sorry bznjeba..in kwana inyi mata me.."
"Kayi mata ubanka Dan ubanka..wainishin kalleni da kyau dan ubanka nifa nayi nakudarka nice abar wulakntawa a gunka kou.."
"Nifa mommah kidena irin wannan pls Ni bn wulakntakiba .." cewar hammad.
"Dan uban meye kkeyimin ynzu ..Ina fada kna fada..innace kyi abu seka nunamin bn isabakou.. you wallahi tin muna mu biyu ka tattara ka koma gidan matarka yau dinnann..inba hkba xan bata mka zuciyarka..bkasanni bne." tna gma fadar hkn ta juya tabar falonnashi ta nufa falonta ta hakimce tna jirn fitowarshi. Kusan 1 awa bataga fitowarshiba mikewa tayi rai a matukar bace. Ta nufa part din daddyn hammad.
Yna zaune a kn kushin din falonshi yna kallon news a tv. Tashigo bb sallama ido ya zuba mata. "Daddyn hammad nazo gunkane..kyima danka mgna yaje gidan matarshi..tinda de dagakai harshi kunriga kun nunawa duniya niba komi bace gareku." Tyi mgnr tana tsaye.
Ido ya zuba mata sam be iya wulaknta zainab yna sonta fiyeda komi shiyasa ake ganin kmr tyi masa asirine. "Ki zauna mna.."
"Ba zama ya kawoniba..kyima danka mgna wallahi inbeje gidan matarshiba yau abinda zanyi masa se anyi mamakina.." tana gma mgnr ta juya tabar dakin. Ido yabi bynta dashi harta gama ficewa. Waya ya dauka ya kira hammad yace yazo ba jimawa ya iso bngarennashi bayan ya gaisheshi daddy ya kalleshi a natse yace "my son Meyasa baza kaje gun matarkaba..kna gnin kyi mata adalcine.."
"Nifa daddy bnasonta gaskia.." cewar hammad.
Daddy yace Cikin rshin fahimta "kmrya kenan..banason mgnr bnza kace knason yarinya yanzu kce bakasonta.."
"Ni bntaba cewa inasontaba hadin mommah ne..nifa se after anyi auren mommah ke sanar dani.."
Glass din dake idanuwanshi ya zare yace "What..!"
Hammad yace "yeah.."
Jim daddy yy yace "okay bb komi ai ka kyauta kyi mata biyayya..uwa da kake gani ba a bnza takeba kyi fatan ku rabu lafiya pls my son ka rinka lallabata kji kou."
Daga mishi kai yy natsihar ta shigeshi.
Daddy yacigaba da mgna " Yanzu ka tashi kaje gidanka matarka..itama ka fidda mata hakkinta kajikou..dannasan kasan yanzu already tnada hakki a knka."
"Daddy nifa.."
Daktr dashi daddy yy yace "kayi hkri naje Dan allah my son ..kasan duk wanda aka cema yy hkri anyi masa ba dai dai bane kou..tou don allah kayi hakuri kaje gidan matarka kuma ayi hkri..shi aure duk hakurine a ciki dan Allah kada kaje dan bakasonta kayita azabtrda ita.. A'ah ka kyautata mata.inks cuta mata allah ze tambayeka..bnsnka da mugun haliba my son kacigaba da zama yadda kakedin..koumi tayi mka ka kauda kai..kaduba darajar aurenka datakeyi da kuma darajar itadin matarkace ta Sunnah.ka kamanta adalci a tsakaninsu tinda kaga matan nka biyune..Allah me ya baka girman ka rike hannu biyu kajikou..bnason inji matsala daga gareka pls"
Sosai natsihar ta shigeshi. Yace "tou daddy nagode.." ya fada Cikin snyin murya harga Allah yariga yasan baze iya wani adalciba tsakanin Anty jannarht da wata wai jawaheer ba.
"Yauwa my son tashi ka tafi Allah yayi maka albarka kaji.." cewar daddy .
"Ameen daddyna.."hammad yace yna mikewa tsaye daddy yace "Pls karkaje hannu bb komi kase mata wani abu kaji.." ya Ciro kudi aljihu ya mika mishi Yan dubu dubu bandir daya.
Kin amsa yy yace "inada kudi aljihuna daddy ngd Allah ya kara lafiya.."
"Ameen my only son.." cewar daddy. Daddy yy masa byanin gidan da alhaji iburahim din ya mallaka mishi se ynzuma yake samun labari. Address din gidan daddy ya bashi yy masa godiya sannan yce insha allshu ze Kira daddynshi na Abuja yy mass godiya. Sallama sukayi hammad ya baro bngaren ya nufa bngarenshi. Gaskia dabadan daddyba da babu inda zeje. (Shawara gareku iyaye yaran yanzu tsiya batayi musu. Inkikayiwa yaro natsiha zakiga yafi shigarshi, Amma knga kikazo da fada fada sam zakiga zezo baya shakkarki, tin yna tsoronkima ze denaji, wani Danma in kina hargagin ze mayr dake mahaukaciya. Be daukar komi. Pls murinka natsiha sannan mu hada da adduarh. Iyaye ku sani daga rnr dakika haihu daya biyu wallahi babuke babu bacci. Bacci kuma ya kare miki musammanma in macece, ai knyi bye bye da kwamciyr hnkli , sekin rinka tashi kina sallolin dare da adduarh kina nema musu tsari da Al"ummar musulmaima baki daya, Allah ya tsiryemu ameen)
Bega mommah ba a falon rnshi a bace ya Isa ya dauko car key dinshi bema dauki wasu kyaba ya fito falon hannunshi rikeda key. Mommah yagani zaune a falon yace "mommah seda safe.."
"Hmmm dyake ubanka yy mka mgna shine zakaje kou..Wlhy kabi duniya a hnkli hammad..saura kuma ka tsaya wani guri.."
Juyawa yy yabar falon. Gun packing ya nufa yashiga motrshi yy mata key yabar gidan. Badan yasoba inya tuna gun jawaheer zeje dukse yji rnshi ya baci.
Taraba suya ya nufa yase kaji guda biyu da drinks dade kyn tande tande da lashe lashe, Yana gma siyayyar yashiga motar ya nufi hnyr gidannashi.
Hon yy Getman ya bude mishi ya shigo yy packing, fitowa yy hannunshi rikeda ledojin. rnnan nashi hade kmr hadari.yadda kasan be taba dariyaba. Ma aikatan gidan suka shiga gaidashi.amsawa yy ciki ciki ciki bakin ciki fal rnshi zezo gun makiyiyarshi. Leda daya ya bawa ma',aikatan Nan suka shiga godiya batare dya sauraresuba ya nufo hnyr dyake tunanin nanne hnyr shiga falon gidan. Babu kou sallama ya turo kofa ya sako kai.
Tin kafin ya kraso mommah ta kirata ta snr da ita zuwannashi. Nan ta tashi tyi wanka ta fesa kou inada mgnin da boka ya basu.
Zaune take a kn kujerar 3sttr taci wanka tasha wando gajere da rigar dakou cibiya bata rufeba ana kallon ruguza ruguzan nonuwanta..
Kallo dya yy mata ya dauke kai se yjima kyama take bashi kmr zeyi amai.
Mikewa tsaye tayi tana wani rangaji tace "sannu da zuwa my husband.."
Krsawa yy yazauna a kn kujera 2sttr. Ya daka mata tsawa "Ke inkika kara cemin my love sena kusan karyaki.."
Nan da Nan jikinta yy sanyi..
Mika mata ledar daya shigo dashi yy cikeda murna ta amsa tunaninta shine yayi gamon knshi yasiyo Mata.
yace "Inji daddy yce a kawo miki.."
Binshi kawai tayi da ido a zuciya tace "ka gama iskncinka zaka shigo hannu be.."
Juyawa tayi tana juya duwawunta dake a shafe da niyar ta nufa kiching ta duba girkin datasa akeyi masa. "keeee...!" Ya kirata cikin daka tsawa.
Juyowa tayi cike da Jin haushin wannan banzan sunan dayake kirnta dashi wani wai ke..."
"Bazaki dawo bne.."
Dawowa tayi ta tsaya kusa dashi.