Sashe 105
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk iyahirin wanda yake falon, seda yayi kuka musammanma hammad tsabar kukan da yy har knshi ya fara ciwo, hatta mommah seda tayi hawaye, iyalin alhaji iburahm ma ta tausayawa lamarin ... duk munafukaima sun tausayawa hibbarh...innoma tayi kuka matuka harta gaji ta dago idanuwanta masu dauke da fararen glass ta saukesu a kn iburahm, murya na rawa tace, "tabbas Allah baze barkaba iburahm ka cutar da yarinyar mutane, Kuma ga sakayyanan Allah yy mata, kou rashin haihuwa Allah ya barka dashi, aiya jarabceka babban jarabawama, ga rashin kwanciyar hnkli, da an kalleka ansan baka cikin hayyacinka,...bka ga komiba...." Tna fadar hkn ta miqe jiki a sanyaye, ta kalli daddyn hammad tace, "a maidata asibiti, a ajiye mata Komi na bukatar inaso a kula da ita kmr wani da na wannan family din, kafin zuwa rnr daza a sallameta, a nemo gida sabo dal me dauke da kayan more rayuwa asata a ciki sannan asa mata ma"aikata insha allahu tagama whla a duniya,,,,Allah ya saka miki hibbarh..." Inno na fadar hkn tna hawaye ta dogara sandarta tabar falon, tna tafe tna kuka.
Tabbas ibrahim ya dauki duk wani hukunci daga mahaifiyar tasa amma kalamanta sun girgizashi....
Daddyn hammad yayi abinda aka umarceshi, ya mayar da hibbarh daketa kuka har lokacin asibiti,.... ibrahm ma aka dawo dashi asibitin,....
Kowa ya watse a falon, kowa zuciya bb ddh. Hammad Kam asibitin ya dawo, yna zuwa ya snr da jannarht komi,bkrmin tausayawa tayiba, itama seda tayi kuka me yawa, a zuciyarta taji dmn iyayentane, ita inhar zataga iyayenta ba damuwarta sun haifeta ta hanyar zinaba sam hkn baze dametaba,Domin tasan kaddara, sannan bawa baya kaucewa kaddararshi, babu wanda zece ynajin dadih 100% kou annabawa seda Allah ya jarancesu ballan tana mu yan adam. Allah ka bamu ikon cin jarabawarka me kyau da akasin hakan.
Byn kwana biyu, mnyan family suka hadu ciki harda daddyn hammad da Daddyn anwar, sukaje gun inno Dan nenawa ibrhm gafara,Nan suka cikata da natsihohi, batasan sanda imani ya shigetaba tace ta yafe masa duniya da lahira.
Suka samu hajiya nafeesat matar daddyn abuja itama tace bb komi ai kaddarace kuma duk musulmin kwarai dole ya yarda da kaddara khairihi wa sharrihi.
Sosai ake bawa, hibbarh kulawa ta musamman Kan kace meye ta murmure kyaunta ya Kara bayyana, jiki yy kyau, inno tazo gaidata yafi sau biyar don kullum setazo. Byn sati biyu, aka sallameta, Amma bata iya tafiya, aka nufa gidan da inno tasa a sata gidane katafare na gani a fada gidan ya tsaru, Nan aka kaita da maaikata sunkai goma. Inno da knta take zuwa gidan kullum tna gaidata, danta maidata tmkr diyarta ta cikinta.
Jannarht Kam tin rnr dataji lbrin nan taji tnada bukatar sa masu labarin a idonta, tace hammad ya kaita, yaki yarda yace seta samu sauki.
Ibrhim tini yabar asibitin, ya dawo gida, ya kara neman yafiyar inno tace ta yafe masa sede ya nemi yafiyar hibbarh....hk yaje gidan da hibbarh take don neman yafiyarta, tace bazata taba yafe masaba harse rnr dataga yarda yayi mata cikinta ta haifa, Dan tna tunanin itace, yarta tal a duniya, Dan bazata taba aureba harta koma ga ubangijinta,.... Jiki na rawa a rnr daddyn abuja ya nufa katsina yafara binciken inda zega yarshi, Dan tin kafin ya gnta Allah ya jarabceshi da soyayyarta fatanshi Allah yasa yaganta tabbas lokacin zataga gata iya gata, Domin koudanda aka haifa ta hanyar aure seta fishi gata, Dan duk dukiyarshi yy alqawari,seya mallaka mata komi nashi. Seda yy sati a katsina yna bincike, Amma babu labari, Domin ynada tabbacin inya gnta seyaji a jikinshi....hk ya haqura ya koma kano nanma bb lbri, hk yyta zagaye gari gari, dashi da yaranshi, amma ina, harya gaji ya dawo kaduna cikeda damuwa, nafeesat tanata tausarsa,dukda tnajin kishi Amma ta danne, dan farin cikin mijinta shine nata ....
Yau tinda ta tashi, ta tubure tace, dole se hammad ya kaita taga wannan matar da daddynshi daya bata lbri, Dan kou baccin kirki batayi, zuwa lokacin cikinta yakusan wata hudu, hk hammad yy mata wanka, yasa mata doguwar riga da hijjb dinta cikinta harya turo kmr cikin wata shida, hammad yna mamakin girman cikin, dukdama ya shige cikin hips dintane, ni'ima na kallonsu tna murmushi. Sunkutum ya dauketa be direta a kou inaba, se a car , niima tazo ta shiga shima ya shiga dreva seat yaja motar yabar gidan. Daddynshi ya kira ya tura masa address din gidan. Kafin su isa gidan, jannarht duk abubuwan data gani se hammad ya tsaya yase mata taci, wanima bata iya ci. Hammad Kam se biye mata yakeyi, a hk suka isa gidan
[10/30, 3:52 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..83
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
*Fans inaso ku fahimci wani abu guda daya, dukda nasan kunsan hkn, duk duniya babu macen daza tace tasamu komi 100% kou ince made babu mahalukin dazece, yasamu komi yadda yakeso, inhar dan adamne, Allah yace ya haliccemune danya jarabcemu,....Nan novel dina akwai batsa, Amma nasan kou yayane an qaru, sannan bb yadda za ayi jannarht tasamu komi yadda takeso itafa yar adamcee, tasamu miji komi 100% aiko be yuwwa ace a rayuwarta babu qalu bale, dolene setasha whla sannan a wani fannin tasamu dadih, hk rayuwar take, babu macen daza tace tasamu miji 100% sannan tasamu dangin miji 100% sannan iyaye 100% ita kenan bata da wata jarabawa...gaskia ban taba ganin hknba ga rayuwata dolene seka tawaya a rayuwarka, hknne ya faru da jannarht karkuga lefina pls, nagode fans Allah yabar kaunarh.*
SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
Packing yy a packing space, kna ya fito yaga car din daddyn abuja da securitys dinsa. Budewa jannarht yy ya daukkota, ni'ima ta fito tace, "Irin wannan aise ka kara narkata..."
Murmushi hammad yy yace "ai Ni dama zata narken dana fison hkn..."
Niima ta kwash da dariya cikeda shaawar take kallonsu tna fatan Allah, ya bata miji kmr hammad.
Suna tafe tana binsu a tana har suka Isa falon Gidan. Falon ya kayatu matuka iya kayatuwa harya gaji da kayatuwa. Ajiyeta yy bisa kujera, babu kowa a falon se ma'aikatan gidan keta kai kawo sunata hidindimu, da aikace aikace a falon. Gaishesu suka shigayi, duk suka amsa Hammad ya tambaya kou Ina me gidan,, Yar dattijuwar tace "tana dayan falon tanada bakone.." Hammad yasan waye bakon daddyn abujane danyaga motarshi a harabar gidan, da motar securitys dinsa. Zazzaunawa sukayi jannarht na jikinsa, niima,na zaune bisa 1sttr ta zubawa katon tvn Dake manne a falon ido, shikam Hammad rankatakaf hnklinshi na bisa jannarht dinshi.
A dayan falon kuwa daddyne durqushe a gaban hibbarh tin safe yake Gidan TNA rokonta kan ta yafesa.. Kullum seyazo Gidan, amma Sam bata kulashi dukda zuwa lokacin, tafara jin tausayinsa, amma dukda hakan batajin zata yafe masa. "Dan Allah hubbarh ki yafeni wallahi ba laifina bane lefin zuciyatarne, dakuma kaddara kinsan kaddara tariga fata pls ki yafemin hibbarh nasan ni me lefine gareki..."daddy yy mgnr kmr zeyi kuka..
Hibbbarh kam hawayene kawai ke zirya a kuncinta... HK yaci gaba da rokonta, yna tsugunne bisa guiwowinsa, a gaban kujerar datake zaune...
A falon kuwa masu aikin suka cika masu table da kayan motsa baki jannarht ta tashi tahauci acici kenan Hammad Kuma yna danna mata, niima de tanaci tana kallonsu tana mamakin wannan ci da jannarht takeyi, mace kmr rumbu,kullum ci babu koshi. Data tasa peper meat a gaba seda tacinyeshi Tass duk uban yawan dayake dashi, Hammad kowa shike kara tura mata. "Wai wannan bby nada ci gaskia..."
Hammad yace "ai inajin yan biyune ...kode yan ukune my love." Ya karashe mgnr idonshi na kn jannarht. Jannarht ta zaro mnyan idanuwanta tace, "what...." Tyi mgnr tana dafe kirji, dmn tin zuwansu Gidan takejin bugun zuciya sosai a ynzu setaji ya tsannanta.
Hammad kam seyasha kou mgnr daya fadane, yasa ganin firgici bisa fuskarta. "Yeah.. Kou bakisone..." Murmushi Kawai tayi tace"koude zamu tafine naga har yanzu basu fitoba.."
Hammad yace "no bari inje inyi musu mgna ..." Yy mgnr yna miqewa ya nufa falon da aka Nuna masa dazu. Da sallamah yashiga, falon yaga daddy tsugunne a Zuciya yace "wato da gaskene duk muqamin namiji seya tsugunnama mace.."
Jin sallamarahi dukkaninsu suka dazo suka zuba masa ido. Krsowa yayi ya tsugunna ya gaidasu suka amsa har lokacin daddy na tsugunne, Hammad yace dmn munzo da iyalinane tazo duba jikin anty ne..." Cikedajin ddh hibbarh tace "tou aikuwa nagode.." Ta miqe tsaye a hnkli a hnkli tna takawa daddy ma ya miqe a tare suka jero don fitowa falon Hammad na biye dasu a baya, bkrmin kama hubbarh takeyi masa da wataba kuma makusanciyarsa amma ya Gaza gane kou wacece... A haka suka fito falon jannarht na kwance bisa kujera 3sttr, Idanuwanta na rufe zuciyarta na tsananta bugu, sosai da sosai,...
Suna shigowa falon dukkaninsu idonsu ya sauka bisa jannarht kouwannensu seda ya tsinci knshi a mummunan tashin hnkli, da faduwar gaba, daddyn abuja jiki na rawa ya fara nuna jannarht kamarta sak da hibbarh sannan tabbas ya taba ganinta a asibitin aa waziri, hibbarh kan mutuwar tsaye tayi tana karewa jannarht kallo abu daya takeson ta hango yatsun kafafuwanta krasowa tayi jikinta na rawa ta fara bin jannarht da kallo zuw lokacin jannarht ta bude idanuwanta itama hnkli a tashe take kallonsu, zuciyarta na tsananta bugu...
Niima ta zuba musu ido tna kallon ikon allah, hk hammad ma se binsu yakeyi da ido...
Hubbarh ta shiga duba yatsun kafar jannarht nan taga cindo a gefen kafarta a rikice tace wallahi itace yatace....ta fada tna hawaye.
Daddyn abujama karasowa yy yna dudduba jannarht yace "itace wlhy hibbarh....wayyouh allah na gode mka..." Ji ykeyi kmr ya zuba ruwa kasa yasha.
Jannarht ma kuka ta fashe dashi tabbas tnaji a jikinta iyayentane....Hibbarh jiki na rawa ta rungume jannarht tna kuka tna fadin ki yafemin....
Hammad de ya gaza fahimtar komi yace "kuyi hkri daddy wannanfa da mahaifiyarta babantanede bb.."
Hibbarh tace "aarh wlhy wannan diyatace yatace dana haida,gashinan inaji ga jikina ..." Ta fashe da kuka me sosa zuciyar duk me imani.
Daddyn abuja yace "ka kaimu gun iyayenta wlhy wannan yarmuce mu muka haifeta..."