Sashe 20
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsabar firgice seda boot takusan faduwa a hannunta tace "Wace jawaheer kenan..fahimtar dani mna .wacece jawaheer kuma.." cewar anty nahnah cikeda dimauta adduarh takeyi allah yasa bawai jawaheer din data sani bane..
"uhm Wace jawaheer kika sani kemade anty.." cewar nasreen.
"Kada kicemin jawaheer din mama rabi.."
"Munada watane byn ita.."
"What! Habade jawaheer din da kowa yasanta da bin maza ciki yafi a kirga datayi..!" kmr zatayi hauka take mgnr.
"Eh mna itadin de.." cewar nasreen ita knta haushin abunya isheta.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un Ni hafsah..menene yashiga kan mommah.."cewar anty nahnah cikeda mamaki.
"Hmm kinsan Mommah de mama rabi ce ke controlling dinta ita kuma mommah se yadda tayi da daddy .."
"Eh hkne kam abunde allah ya kyauta..Kai bnji dadin lamarinba wlhy ynzu blood dinne za a hadashi da sauran mazan..abunda manaki." cewar nahnah daga yadda take mgna zaka gane abunna cinta inside.
"Ai babu mamaki tinda mama rabi na garinnan..nifa kinsan ba shiri nakeyiba da ita jawaheer din ... se yadawa takeyi a social media zata auri jika ga waziris family...Wlhy kmr na kashe kaina tsabar bakin ciki dana gani ..."
"Tab..ammakou abu beyi kyauba..shi HAMMAD din ya, ya amshi batun.."
"Hmm bngaya mikiba ai mama rabi tace kada a gaya mishi se ana gobe bikin..tin ynzu se tatike mommah takeyi daga rnr da akasa ranar bikin zuwa ynzu mommah tabata kudi yafi 10millions.."
"Kan ubannan..seriously sis ..kai matarnan tashiga uku wlhy...zanzo gobe gidan ai.."
"Hmmm ko kinzo mommah bazata saurarekiba.."
"Hakanande zanzo goben in Allah yakaimu.."
"Tou shikenan sekinzo a gaidamin cuties dina.." "zasuji.." A tare kowannensu ya ajiye waya. Cikeda alhinin abun rnr anty nahnah ta wuni.
Washegari da safiya kafin taje office ta biya gidannasu mommah. Mommahn ma bata tashiba ita ta tasheta. Bude idanuwanta tayi a hnkli taga mutum tsaye a knta ..tace "kinsan in ina bacci ba tashina lafiya.." cewar mommah.
Zaunawa tayi a gefen bed din bbynta noor na. hannunta tace "mommah wani labari naji..shine bn tabbatrba nazo inji daga bakinki.."
Mommah tace "inajinki.."
Gyara zama anty nahnah tayi tace "wai mommah HAMMAD jawaheer ze aura fisabillahi.."
"A se akayi yaya.." cewar mommah.
kallonta nahnah tayi taga babu alamar wasa a fuskarta tace "amma mommah shine ba a nemi shawarata ba.."
"Yi hkri uwata amina bnyi shawara dakeba.." cewar mommah.
" ba zancen hkba mommah..kinsande hadinnan beyiba harga Allah ..haba mommah waye besan halin yarinyarnanba dabin maza ..gaskia mommah dasake.."
Zaune mommah ta tashi da sleeping gown a jikinta tace "look uwata bnason mgnr bnza daman a kn wannan mgnrne zaki tasheni ina baccina...ki kiyayeni da mgnrnan yadda kika dawo kikaga anata hidumar bikin kiyi inzaki iya inbazaki iyaba zuba ido kawai...."
"Amma mommah kinyi tunani kuwa a kn mgnrnan yarinyarfa batafa da tarbiya.."
cikin hnzari mommah ta katseta "tinda ba abun arziki bne yakawoki..tashi ki fitarmin a daki..mara nutumci kawai..shiyasa ake cewa kun rainani a familyna tindade ni bn isaba daku dukknku.."
Mikewa anty nahnah tayi jiki babu katabus tafita still tana mitar mgnr kicibus sukayi itada nasreen gaisheta tyi ta amsa bby noor tace "yaushe kikazo.."
"Yanzunnan nazo..Mommah ma bata tashiba seynzu na tasheta.."
"Tabb ashe kinsha matsifar mommah yau dinnan..kinyi mata mgnr.."
"Hmmm eh..wlhy da gyara a lamarin mommah..nide kawai znsawa tsarautar allah ido cutanede an cuci HAMMAD..."ta karashe mgnr tana amsar diyarta daga hannun nasreen din ."allah ya kyauta..ainide shiyasa kika ganni bnce ko uffan ba..din ainace kada kiyi mgna gashinan knjawa knki bacin rai."
"Eh aide nide nafadi gaskia."
"Amma ai gaskiar beyi amfaniba.."cewar Nasreen.
"EH ayanzuba wata rana ai gaskiar dana fada ze bayyana.." cewar Anty nahnah.
"hmmm.. "kawai nasreen tace.
"Ni zanje office..ngama nayi latti" cewar anty nahnah tna kallon agogon hannunta . "tou sis bye.." juyawa anty nahnah tyi da yarta a hannunta tabar gidan.
Ashe duk maganganun dasukeyi mommah na labe tana jinsu aikou anty nahnah na fita ta fara zazzagawa nasreen matsifa wato ita tagayawa anty nahnah... Itade nasreen bata tanka mataba..Mommah ta karaci fadace fadacenta tabar gun. Itade nasreen ko a jikinta wai an yakusa kakkausa.
8:30pm Alhaji mansurne zaune a sitting room din yna jiranta sanye yake da mnyan kaya wani danyen yadine kalar bleu ya amshi jikinshi kyn.. da sallama tashigo idanuwanta na kasa sanye take da hijjb zumbulele har kasa.karasawa tayi tazauna a kn kujerar dake fuskantarshi. Tinda tashigo alhaji ke kalonta takara mugun kyau fatarta se wani wal wal takeyi kmr jikin kulba. "Ina wuni ..." cewar jannarht cikin sansayyar muryarta.
"Lafia lau my angel..amarya bakya lefi ko kinkashe dan masu gida.. " cewar mansur yana yar dariya.
Murmushi Jannarht din tayi .
"Beauty ya shirye shiryen bikin..me kika shirya mana..babu wani events ne.."
Murmushi tayi tace "A nagane dukkaninmu ba yara bane.."
Murmushi shima yayi yace "A'ah ninede ba yaroba amma ke nawa kike.."
Murmushi tayi kawai..
"Kibani account dinki ynzu in tura miki da kudin dazakiyi hidimomin gabanki..dakuma kyn lefe daxaki siya"
"A'ah daka barshima danni babu abinda znyi..kun lefen inmunyi aure masiya tare." cewar jannarht.
"Tab ashe akwai mata hk..."Alhaji mansur yace A zuciyarshi ba irin matarshiba inka bata sede ta raina bama zancen godiya. "A'ah my amarya..nadesan bazaki rasa abunyiba bani account dinki kawai.."
Account din tashiga bashi nan take yayi mata transfer din billion biyu.. bakaramin mamaki tajiba ganin alert din a wayrta tace "nagode allah yasaka da alkhairi allah yakara budi..amma kudin yayi yawa."
Sosai yaji dadin godiyar datayi mishi yace "Ameen de amarsu .No beyi yawaba kiyi manage ma zance.."
Godiya tashiga yi mishi sosai yaji dadin godiyar abunka da besaba jiba se yau. ..."Beauty ina kikeso mu zauna byn mundawo daga honeymoon.." cewar alhaji mansur
"Duk inda kaga yayi maka alhaji.." cewar jannarht. Alhaji mansur yaji dadihn hkn.
Da daddare kwance yake rigingine idanuwanshi na kallon gefe guda.
Anwar ne yashigo da sallama hannunshi rike da leda fara me tambarin disneychiking.. tsayawa yy a knshi batare dayasan cewa yashigo Dakinba.seda yayi spending 10mnt a tsaye amma HAMMAD besanma ya shigoba..se Murmushi kawai HAMMAD din keyi.
"HAMMAD! HAMMAD..!!" Anwar yakira sunanshi. Firgifit yayi ya dago tareda cewa "anty jannarht dina..!" Yna wani Murmushi Idanuwanshine suka sauka a kn anwar dake tsaye hannunshi rikeda leda..
Bnce allah ya isaba😎
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...26
Yeah hkri Mgni ne..👌🏼
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.
Wani irin yawo alhaji mansur ya hadiye me mugun daci zuciyarshi cike fall da fargaba.idanuwanshi na Kan matar tashi. Yace "haba hajiya kirinka yiwa zuciyrki rangwame.." Nan ta za kalkale kale mishi da masifa dole ya bata hkri.. Rnr kuwa yakira manager dinshi dan tambyrshi koude yagayawa wanine Cewar zeyi aure ..domin manager ne kadai yasanda mgnr auren nashi.. Seda manager yarinka ma alhaji mansur rantsuwa sannanya yarda Cewar be gayawa kowaba.. Rnr da fargaba ya kwana..duk duniya babu abinda yake tsoro kmr Samira sam batada kirki . shekarun baya daya tattago aure data gane kuwa bakaramin haukacewa tayiba takama yarinyar dayaso auren tayi Mata duka tasa aka jefarda ita lilis a kofar gidansu.. Aiko Dole aka Fasa auren. Tin lokacin alhaji be Kara tunanin aureba se ynzu.. Hajiya Samira duktabi ta asirce alhaji da iyayenshi se abinda tace akeyi a familynnasu.
Seda ya kwashe Kwanaki biyu a asibitin besan inda kanshi yakeba sede yana numfashi sama sama karshentama ostigen akasanya mishi....hnklin kowa na family din a tashe yake musammanma mommah da daddy da anwar da mommy Dade saurnsu. Anwarde tini ya dukufa addu'arh a KN lmarinna Hammad.
Ita kanta jannarht din hnklinta a tashe yake Abu kmr wasa yna Neman zama gaske ..ba a Bari kowa yaganshi sede mommah da Daddy suma insun matsa doctors ne kawai suke iya shiga inda yake.. Musammanma Dr jannarht bata iya 20mnt batare datazo tadubashiba.tinda yafara aka kawoshi asibitin tadena komawa Gida da wuri se 9:pm na dare gani takeyi kmr kafin taje tadawo ya mutu.
Bayan sundawo daga asibitin. zaune suke a kan kujera 3sttr itada daddyn. Rungume take jikinshi hnklinta a tashe tana hawaye tace "daddyn Hammad niyanzu yazanyi da rayuwata a Kan yaronnan.. Wlhy gani nakeyi kmr yaronnan baze tashiba kusan 2days besan inda kanshi yakeba.." Tyi mgnr tana karayin hawaye.
Kara rungumota yayi jikinshi shiknshi hnklinshi tashe yake.. Cikin muryar lallashi yace " zainab kiyi hkri mana ciwofa ba mutuwa bane.. Ki kwantr da hnklinki kinji kicigaba dayi mishi addu'arh cuta ba mutuwa bace.. " alhaji ykrashe mgnr yana shafar kanta. Hawaye kawai mommah take tayi daddy na lallashinta shiknshi daurewa kawai yakeyi.
Duk wannan ciwon da angon keyi hknbe Hana amarya jawaheerba cigabada shirye shiryentaba, ammande abunna damunta but gani takeyi kmr za a fasa aurennata da Hammad din, mama rabice ke kara mata karfin guiwar cewar babu abinda ze hana aurennasu fasuwa sede in ko mutuwa yayi shi Hammad din.
Mommah ce zaune a falonta mama rabi na gefenta nasreen na zaune itama...duk mommah tabi ta lalace ta rame saboda tunanin ciwon Hammad din... "Mama rabi Dan Allah naceba..." Tsagaitawa tayi tagaza karasawa tana kallon reaction din mama Rabin. Cikeda fargaba take so tayi mgnr zucciyarta na rawa ..dmn tini takeson mgnr amma fargaba ta hanata..
Hade rai mama rabi tayi kmr tasan meze fito bakinta tace "inajinki zainab.. Fadi abinda kikeson fadi mana."
Nasreen dake zaune da wayrta a hannunta, dawo da hnklinta tayi knsu danjin mezasuce..
Dakewa mommah tayi takauda kanta gefe tace "damande nace kou za a daga bikin na yarannan saboda ciwonnan nashi mubari ya warke kouya kika gani.."
Haushine yarufe mama rabi ta kara hade girar sama data kasa tace "Ai inkinga an daga bikinnan zainab tou sede inta Allah takasance amma bikinnan baya fasuwa dan yna ciwon.. Duk kinbi kin susuce saboda ciwon dannaki uwar yanson diya..kalli yadda kika rame kmr ba zainab ba .."
Mommah ta rausayarda Kai gefe tace "dolene mama rabi shi daifa gareni namiji..ynzu haka za ayi auren besan inda kanshi yakeba.." Cewar mommah.
Mama rabi tace "tou sannu uwar yanson yara.. Hakan kuwa za'ayi tinda bakisan ranar warkewar tashiba..kece ki tashi tsaye a Kan yaro kin ki aise kiyita zama kyaga zama kilama magautane tinda ciwon yakici yaki cinyewa.. Nide aure insha allahu ba a dagashi in an daura se abari tarewar se inya warke din.."Cewar mama rabi fuska babu alamar wasa.