Sashe 2
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Schools daya duk yan matan family din sukeyi tou kou a mkrnta nahnah da salaha basa rabuwa a mkrntar karatun doctor suka hadu da nana fiddausi wato jannarh jininsu ya hadu sosai, saboda jannarh tanada ilimi sosai a fannin abinda yashafi operation da fannin kirji takaranta da de duk wani abu daya shafi fannin namiji. Amma babu me ciwon dabazata iya dubawaba saboda itadin gifted ce.
Dr salaha kuma takaranci fannin matane.
Dr nahnah kuma fannin brain.
Se dr samha itama a familynsu take takaranci fannin haqori. A gaskia a familynnasu akwai masu ilimi sosai.
Alhaji iburahim wato yayana Abdullahi shine yake dauke da nauyin karatun mazan family din shidin governor ne.
Waziris family in basuzo na dayaba a masu kudin, nijeria, tou zasuzo na biyu.
Barristers abubakar da governor iburahim waziri su suka bude ma diyannasu mata asibiti babba me suna a.a.. waziris hospital babban asibitine daya kunshi manyan, likitoci na kou wanni fanni. Doctor jannarht takasance tana aiki a asibitin nasu kuma itace ke duba babba da yaro na fannin maza na waziris family. Duk waziris family babu wanda besan dr jannarh ba. Wata rana agidan take wuni a bangaren mommy Zulaikha saboda duk gidan babu wanda yakaita mutumci dA amsar bako hannu biyu biyu. Zulaikha takasance yar talakawace amma jikinta na rawa take yima kowa kyautatawa da jikinta da kuma dukiyarta shiyasa babba da yaro ke kaunarta a family din.
Tin tasowar hammad yanada ciwon kirji tin faduwar daya tabayi daga bed dayana jariri har waje anfita dashi amma ciwon yana tashi time to time . Wani lokacin daya dawo hutu dr jannarh ta dubashi Tou daman, tin kafin tazama cikakkiyar Dr tin tana scul tana zuwa agidansu a nan suka shaku da HAMMAD.
Maman HAMMAD kuwa byn Zulaikha se jannarht a cikin wadanta ta tsana a duniyarnan baki daya domin Gabi takeyi kmr Dr Jannarht yar uwace g mommyn salaha.
Duk ending up months se anyi meeting a family din sunada kebataccen bangare da ake taruwa ayi meeting din.
A familynsu governor iburahim Abubakar waziri ne bayanan yana abuja da iyalinsa. amma duk suna kusan tattarene shiyasa problem yake dankare a family din. Anyi settling tsakanin Zulaikha da zainab amma abu yaki yuwa.
Wannan kenan sauran de zakuji inmun tsunduma a cikin story.
Washe gari byn yy wanka yagaida iyayennashi. a bangaren mommy Zulaikha ya zauna nan yayi breakfast. daman inde yana gida nanne gun cin abincinshi safe da rna da yammah. Saboda mommyZ ta iya girki kuma takasance itake shiga kiching da knta bata barin me aiki.
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 3
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*HAQURI MAGANI NE* ❤️
Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼
Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*
BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM
Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.
FREE PAGE3
Farfajiyar gidan yafito yasa aka kawo mishi tsarabar dayayo musu daga can a wata katuwar jaka ya bude ya fara raba musu kowa yasamu se murna sukeyi . Canya hango sabreen tana kokarin karasowa gareshi ta rungumeshi tana fadin "bross nyi kewarka"
"Nima haka sweet sister"
Tsarabarta yadauka ya bata ta amsa tanata murna. Sabreen bazata wuce age mate din nasreen ba amma ita bakace irin bakinnan me shining.
Anty salahace ta karaso ta rungumeshi rungumar shima yakai mata yana Dariya yace "sweet ant yanzu nakeson tambayarki.."
"Baride honey se ynzu na karaso inacan inata fama da patients danma doctor jannarht tana nan.. ga yaranka rigimammu."
Dariya yayi yace "I miss you antyna takaina."
"Miss you too honey..anwar yanacan yana jan jikin ko."
"Uhmm aikuwa anty shiyasa na taho abuna ina cikene da kewarku..Anty salaha ya anty jannarht kuwa."
"Tana nan lafiya lau ..kasan batasan yau zaka dawoba."
Murmushi yayi yana jin wani yanayi yace "Nayi missn dinta amma nasan tama mantani kusan almost 10yrs "
Murmushi anty salaha tayi tace " tab kaima baka mancetaba se ita data girme mka kou a timedin "
Murmushi HAMMAD din yayi.
Anty salaha tace "Aikaida doctor jannarh jininku ya hadu domin bantaba ganin tasakewa namijiba balagagge sekai..him koudayake abinnaku ikon allah ne dakuma haduwar jini dominde tin kana yaronka kuka shaku."
Murmushi HAMMAD yayi a karo na biyu yace "Wai anty har yanzude batayi aure ba kou tayi auren?"
Chanza fuska anty salaha tayi tace "haryanzu wallahi munata adduarh allah ya kawo mata miji na kwarai."
: "Okay Allah ya kawo miji na gari."
"Ameen honey."
Tsarabarta yabata dana cuties dinta sosai taji dadih tayi mishi godiya.
Se yammaci kowa ya watse yabar gidan. Yan kusa kusa suka koma gidansu hakama yan nesa.
Daya samu kowa ya watse yanufi bedroom dinshi yakara wanka yayi sallar magrib yanufi bangaren daddy yakara gaidashi sukayi hira timedin isha'i yayi suka nufa masallacin dake gidan a nan kwansu da kwarkwatarsu sukeyin sallah harma dana waje.
Byn sun idar da sallarh HAMMAD yanufi zagaye bangare bangaren kannen mahaifinshi da yayyin mahaifinnashi. A karshe direct yanufa bangaren kakannenshi. Dakin Babah ade abbah . HAMMAD yagaisheta ta amsa babu yabo babu fallasa. Be jimaba yabata nata tsarabarta yabar bangarenta.
Bangaren, uwar gidan family din yanufa wto hajiya hafsat Tsohuwace tukuf amma hudu ya dan boye tsufannata tana zaune a kn dadduma tana lazimi. Zaunawa yayi kusada ita yadaura knshi A cinyarta adduarh ta shafa da fara arh a fuskarta take kallonshi "aah me gidana nakaina saukar yaushe"
Kara gyara kwnciyarshi yayi a kn cinyrta yace "hajiya kaka ina wuni I miss you matata"
Murmushi kaka tayi tanada matsifa tsohuwar amma duk a jikokin gidan tafison hammadu.
Hira sukayi sosai yabata tsarabarta kna yabar bngarenta yanufi bangaren alhasan adam waziri shine kanin abubakar adam waziri. Alhasan yanada mata biyu hajiya fatima da hajiya hauwa u. Bejimaba yagaidasu yabasu tsaraba yabar bngarensu yanufa nashi bangaren domin baccin gajiyane a idonshi.
Wanka yayi yashirya cikin kayan baccinshi na alfarma kai tsaye yy addu ur inshi yanufa bed dinshi ya kwanta ba jimawa bacci yayi awon gaba dashi.
Shin waye hammadu?

*IN SO CUTA NE* 2
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*HAQURI MAGANI NE*😢😭

FREE PAGE 2
Wankan yayi yashirya cikin kanananan kaya se yanzu nakara ganin kyaunshi da haduwarshi handsome guy me saje, a kalla baze wuce 25yrs ba dan chocolaty santali kalar manyan mata.😁
Fitowa yayi yana takun kasaita kasaita ta private hanya yabi kada jammarh su gnshi yanufa part din mommah dinshi, begantaba a falo tsayawa yayi yabi falon da kallo na yan dakiku a fili yace "Oh mommah kullum cikin chanza komi nata takeyi. Tagadamar gobema tacanza komi " yayi mgnr yana girgiza kai ammanfa falon ya hadu. kai tsaye bedroom dinta yanufa da sallamah ya bude kofar dakin yashiga.
farace ita sol kmr jini ze fita akasin daddyn HAMMAD din dominshi bakine.
daga yanayin jikinta hutu ya rasata kamarta daya da HAMMAD din kamar an tsag a kara sede dan ita farace svhikuma chocolate, tanada qaramin jiki batada kiba sosai, amma tanada jiki me kyau irinna matan manya. Mulki, izza, ikou, isa, sun samu matsugunni a gunta babu alamar rahama a fuskarta. gishin gide take a gefen royal bed dinta dakinnata ya tsaru. wata yarinya yar kimanin 18yrs tana kwance a cinyarta se shagwba take zuba mata yarinyar tanada kyau sosai farace, kallo daya nayi mata nagano sak halinta sak halin mamanta dagani. Wata wadda tadan girmema maman HAMMAD din tana zaune itama (yayar hajiya zainab kenan mama HAMMAD ita sunanta hajiya rabi'ah)
Ganinshi ya bayyanar da fara ar a fuskar mahaifiyar tashi, karasowa yayi ya rungumeta cike da kauna itama ta rungumeshi " mommah I miss you..shine bakizo da daddyba daukana kou.."
"Miss you too hammadu dina..sowie kainane ke dan ciwo dats why." Zaunar dashi tayi a kusa da ita ta manna mishi kiss a kumatu Murmushi yy yace "mommah I love you"
"Love you more than everything in my life hammadu"
Turo baki nasreen tayi tana kallon mommah tace "Mommah more than me.."
Harara HAMMAD ya galla mata yace "Ke baki iya gaisuwa ba ko sena karya ki ko "
Murguda baki tayi tace "aikaima naga baka gaida mama rabi ba da anty jawaheer.."
Haushi yaji kmr ya kasheta da mari.
Mommah tace "swry bakaga yaya rabi bane da gimbiya jawah"
Miskili kenan dariyar tafi kuka ciwo😆 hade rai yayi yajuyo yace "ina wuni.."
"Aah lafiya lau hammadu ya hanya.." ta amsa cikeda isa.
"Alhmdllh.." yafada a takaice.
Cikin kissa da bariki yarinyar dake kusa da mama rabi me kimanin 19yrs ammah bataji sam. Ta kalleshi tace "ya hanya"
Up and down ya kalleta yace "normal.."
Mikewa yayi mommah ta zubo mishi ido tace "swry have you eaten"
"Yeah mommah.."
"Hope you are okay ..or you need something"
Girgiza kai yayi alamar babu.
"Okay came close to me.."
Matsowa yayi daf da itq ta taba cikinshi tace "swry anya ka koshi.."
"Alhmdllh mommah..I want to go and rears."
"Okay swry take care.."
Ya juya yabar dakin.
Turo baki nasreen tayi tace "mommah shikenan bross yadawo zaki fara nuna bambamci kou"
Bubbuga bayanta tayi alamar sorry.
Ido mama rabi ta zubowa mommah tace "Hmm zainab kenan bazaki iya boye soyayyarkiba a kan yaronnan ji kikeyi kmr kya maidashi ciki..kullum fadana ki rage sonnan..ko kya iya.." daidai anty nahnah mmn annur tahigo dakin da nur kyakyawa a hannunta duk taji me mama rabi kecewa. Kollonta tayi mommah ta miko hannu ta dauki nur tana fadin "Why kika bar annur a gida.."
Zaunawa anty nahnah hafsat tayi a gefen gadon tace "mommah yanada rigimane yafi nur rigima dad dinshi kuma bayason rabuwa dashi."
"Okay.." hannu nasreen takai ta dauki nur tashigayi mata wasa cikeda so da kauna.