Sashe 96
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tasowa rhma tayi da kyn aiki, se hnklin jannarht ya kara tashi, tasan azabar abun, wadandama suka haihu sunacin qaniyarasu,inamaga ita.
Krsowa rhma tayi tafara aikinta, batare datayi mata allurar dauke zafiba, ai zargawa daya ta fasa ihu, se hnkli niima yayi bala'in tashi... "Wai!sannu sis.." cewar niima cikeda tausayawa.
Jannarht data hada zufa tini ta cire hijjb din ta wurgar...
Rhma tace "sannu.."
Ni'ima tace "mmn husna kinyi mata allurar kashe zafi kuwa..."
Rahama tace "A'ah.."
Ni'ima ta zaro Ido tace "haba de pls...."
Rhma tace "ita tasan dalilin dayasa banyi mataba...pls ki daure ayi miki."
Jannarht da idonta yy jawur tace ",zafi nkeji,,,"
Rhma tace "ki daure na cikinne yafi nawa na wajen jamu biyune ki tsaya ki daure..."
Jannarht ta daga mata kai hwayen whla na zirya a kn kuncinta. Rhma tacigaba dayi mata dinkin, Nan tacigaba da ihu ji takeyi kmr ranta ze fita, se ihu takeyi kmr zata shide,.. hon seya tayrwa da ni'ima hnkli se take ganin kmr mutuwa jannarht din zatayi, Dan hk da sauri ta Ciro wayarta ta kira hammad batarema datasan ta kiraba, daidai ya tashi daga bacci kirn yashigo wurshi dagawa yy jikinshi na rawa, Dan a tunaninshi jannarht ce ta kirashi, yna kra wayar a kunne yajiyo ihunta, rudewa yy ya fara tmbyr niima lafia, niima dake a rikice tace ba lafiaba kazo muna asibiti nida jannarht...nan ta gaya masa address din asibitin. hnklinshi w tashe ya dauki wayeshi da car key ya bar hotel din ya nufo asibitin. Packing yy ya fito a rikice ya shiga cikin asibitin ya Kira niima fitowa tayi idonta shane shane da hawaye taci kuka ta gaji, tayi masa jagora suka krsa cikin office din. Idanuwanshi suka sauka a knta dukta gigice ta fice a hayyacinta, idonta yy jawur sumar kanta dukta hargitse, se ihu takeyi tna Kiran sunan ummih, hannunta gam riqe da karfen gadon se juya kai takeyi numfashinta kmr zata shide. Krsowa yy cikeda tausayinta hnklinshi a matukar tashe, rhma tsayawa tayi da abinda takeyi, tna kallon hammad ya krso ya kamo hannunta, dukta fice a hayyacinta, batamasan yashigoba. "Sannu my love..." Ya fada hawaye na fareti a kuncinsa. Tsugunnawa yy kasa ya kamo hannunta cikeda tausayawa,yasan shine yaja mata azabar nan, Dan da gni dinki akeyi mata. "Sannu flower...am sorry nsan nine nja miki..." ya fada yna hawaye.
Nan rhma ta gano shine angon, da yy aika aikan, cigaba tyi da aikinta,...
A gigice ta Rike hannunshi tayi Gam cikinnashi, tna kukan da bb hawaye, wanda yafi me hawaye ciwo. Wani Irin ihu takeyi kmr zata tsiqe, hammad gani yakeyi kmr zata mutune, shima kukan yakeyi kmr ranshi ze fita, itama Niima kuka takeyi, rhmade aikinta takeyi, Dan ita tamaga qoqarinta.
"Pls barta haka Dan Allah a bari hakanan..." Hammad ya fada yna shashaqar kuka.
Dktawa rhma tayi. zuwa lokacin already duktabi ta galabaita. Krsowa niima tayi tanayi mata sannu, hnklinta duk a tashe gani takeyi kmr mutuwa zatayi. Jannarht kam batama gane wake kanta. Dago kanta hammad yayi idonta a rufe, dukda an dena se wani Irin numfashi takeyi kmr rnta ze fita rungumeta kanta yy a jikinshi yna dana sanin abinda ya aikata mata. Rhma taci gaba da aikinta, tna ihu tna buga knta a kirjinshi har aka gama, ana gamawa tasa mata drip, da allurorin bacci, Nan da Nan bacci ya dauketa tna jikin hammad se ajiyar zuciya take saukewa. Se lokacin ni'ima tasamu nutsuwa, hammad Kam har time din nutsuwa bata ziyarceshiba.
Rhma ta kalli niima tace "kwantar da hnklinki ba mutuwa zatayiba..."
Ni'ima ta goge hawayen dake Kan kuncinta tace "wallahi hnklina ya tashi gni nakeyi kmr zata mutune, duba fa yadda taketa wani nishe."
Rhma tace "ai hk abun yake, se a hnkli, da anyi Mata allurar da duk whlr Nan bazatajiba.."
Ni'ima tace "meyasa bakiyi mataba ."
"Ai in akayi allurar bazataji zafiba a lokacin da akeyi, Amma zafin dazataji in allurar tasaki setayi kmr zata zautu, Amma ynzu kinga nyi mata allurorin samun sassaucin zafin." Cewar rhma
Ni'ima, ta sauke ajiyar zuciya tace " mmn husna Allah ya saka da alkhairi..."
"Hba bkm.." cewar rhma ta fice daga office din ta nufa dayan office dinta nan taci gaba da duba patience dinta.
"Mama rabi nifa tinda yayi tafiyarnan hnklina ya gaza kwanciya, jikina na bani wani abu bad..." Cewar jawaheer dasuka kule a bedroom din jawaheer din.
Mama rabi ta sauke ajiyar zuciya, "hmmm nifa duk yadda nayi tsammanin abunnan yawuce tunanina, kwata kwata bb nasara a knsu, na fara chanza tunanina a lmrin."
Jawaheer tace "kamarya mama rabi..."
Mama rabi tace "ki baride ya dawo, Zan gaya miki,,,insha allahu zamuyi nasara a wannan karon."
Jawaheer tace "Allah ya yarda,,,Amma nifa gabana na faduwa, wallahi inasonshi mama rabi,"
Mama rabi dake kallon yarta cikeda tausayawa tace "nasan kna sonshi mama, Amma knga komi se tabarbarewa sukeyi, dama ko sau dayane ze shiga dakinki, da duk shirina yagama yuwwa a knshi, Daman ai kudi nake yimawa dase a samu ciki kou ba nashi bane a manna masa."
Jawaheer tace "da kmr wuya..."
Mama rabi tace "ki bari ya dawo mana ni nasan me nake shiryawa."tayi wani shu'umin murmushi. Jawaheer de duk ta sare da lamarin, ada tna hango nasara Amma a yanzu se akasin hkn taketa gani.
Tna Nan rungume jikinshi har zuwa yammaci idonshi biyu be rintsaba, idonshi na kn fuskarta yna kallonta cikeda tausayawa. Ni'ima na zaune Kan kujera ta rafka uban tagumi tana kallon jannarht da har lokacin bacci takeyi. Wayar niimace tayi ringing bugu daya biyu ta daga ganin sunan hajiya. Muryar Ummih ce ta dakar mata dodon kunne. "Yaya jikinnata,,,munjiku shirune." Cewar Ummih.
Niima tace "alhmadulillah Ummih da sauki.."
"Lafiya kuka dade.." cewar Ummih
Ni'ima da jikinta yadau kakkarwa tace "lafia lau ummih..bamu samu ganin doctor bane se yanzu."
Ummih tace "tin safe..."
Ni'ima tace "A .."
"Wani asibitin ne inzo..duk hnklina bya kwance wallahi.."
Murya na rawa tace "aah...Ummih base kinzoba da sauki, zamu dawo..."
Dan Jim Ummih tayi tace "akwai wani abunda kuke boyemin kou ni'ima pls talk trued.."
Gaban ni'ima ne ya yanke ya fari a karo na biyu tace "Babu abinda muke boye miki Ummih trust me"
Ummih ta sauke ajiyar zuciya tace "tou shikenan, tinda ance base munzoba pls a kula da ita Dan allah..."
Niima tace "tou Ummih.."
"Ina take ne.." Ummih ta tmbaya.
Ni'ima tace "tna baccine..."
Ummih tace "okay...."
Hajiya ta amshi wayar tace "jikin da dama kou..."
Ni'ima tace alhmadulillah hajiya.."
"Duk kunsa Ummih a damuwa tace kuna boye mna wani abune kou..." Cewar Hajiya.
Ni'ima tace "aah hajiya.."
"Okay allah yasa kaffarane ki kula da ita..."cewar Hajiya.
Ni'ima tace"Insha allahu hajiya.."
"Kunci abinci..." Hajiya ta tambayeta.
"Nop...amma Akwai restaurant a asibitin zamu siya." Niima ta fadi hakanne gudun kada suce zasu kawo musu abinci.
Hajiya tace "okay..inda wata matsalar ki kira..."
Niima tace "tou hajiya..." Ta katse wayar. Ummih ta kalli hajiya tace "kinsan Allah hajiya akwai abinda basason musani..."
Hajiya tace "tou ummih barsu suyita boye boyensu, aita yaro kyau take bata karko, intayi wari zamuji..."
Ummih ta sauke ajiyar zuciya kawai...
Hajiya tacee "meyasa zuciyarki ta gaza nutsuwa..."
Ummih tace ",na rasa dalilin hkn..jikina yna bni yarinyarnan kmr ta hadu da mijintane..."
Hajiya ta bita da ido tace "hbade wanda yake kaduna meze kawoshi kano ummih.."
Ummih tace "hkne kinsan zuciya da sake sake, nifa raba auren nakeson ayi, bnason auren nan gaskia, bazan iya dasu rabi ba.."
Ummih tace "kiyi adduarh ne ummih, Allah shi yasan dai dai, Kuma knsan ance kna nkane Allah yna nashi..ynzufa inda da rabo dolene ki janye kudirinki.."
Ummih tace "matsalar ba daga gareni bne hajiya, makiyanne sunyi yawa."
Hajiya ta dafa kafadarta tace "ki kwantarda hnkalinki Ummih insha allahu Allah yasan mgnin abun, Allah yayi mna mawafaqa."
Ummih ta amsa da ameen ya rabbih. Zuciyarta fal tunani tunani,fata takeyi Allah yasa abinda take tunani ba hkn bane.
Wajajen magrib ta farka cikinta a wawuke yunwa takeji sosai, alhmadulillah taji damar jikin, zuwa lokacin ruwanma ya qare, a hnkli ta motsa tnajin gabanta a kakkame. Jinta tayi a jikin mutum, dagowa tayi ta sauke fuskarta a kn tashi, se taji zuciyarta ta tsinke tsoro fal rnta, Dan a tunaninta ze qarane, a dazuma batasan yazoba saboda bata hayyacinta, se ynzune taganshi. Niima dake kallonta tace "sannu swry ya kikejin jikin.."
Da kyar ta bude bakinta a hnkli tace "alhmadulillah dear..Ummih ta kira kou..
Ni'ima tace "yeah..."
"Me tace pls ..." Jannarht ta tambaya. Hammad na binta da ido kra rungumeta yayi a jikinshi ynajin sonta da kaunarta na ratsashi.
"Tace ya jikinki ne nace dasauki.." cewar ni'ima.
Jannarht tasauke ajiyar zuciya kawai...
Hammad yace "sannu my wife..."
Bakin ciki kmr ze kasheta,ita kou yayama yasan inda take oho tadesan baze wuce ni'ima bace ta gaya masaba. ta fara qoqarin kwace knta daga jikinshi ranta a bace..."ki tsayafa akwai ciwo a jikinki.."
Cikin masifa tace "Ina ruwanka da ciwon dake jikina..tinda kaine sila.."
Se yaji tausayinta ya kara ratsashi. Yace "am sorry, wallahi bnda niyar yin hkn pls kiyi hkri ki yafemin.."
Batakou saurareshiba, ta Kwace knta daga jikinshi ta tashi zaune da kyar,tana cije lebenta na qasa.
Ni'ima tace "meye haka kikeyi,,akwaida ciwo jikinki.."
Harara ta galla mata ita knta hauahinta takeji, Dan tasan itace ta gayyato mata shi.
Mikewa yy yace "sannu flowers..." Ya manna mata kiss a goshi, a duniyarnan koumi zatayi masa baya ganin lefinta. Harara ta gallara masa qasa qasa tace "burinka ya cika kasani a whla kou..Allah seya sakamin.."
Hammad yace "wallahi bazan taba son na ganki a whlaba my one, ina sonki fiyeda tunanin duk wani me zurfin tunani, kouni kaina bnsan Irin son da nake mikiba Allah ne shaidar soyayyarta gareki, am sorry, nima da nasan hk ze kasance dana haqura.."
Wani Irin kallo ta watsa masa. ya dora harshenshi a kn labbanta, dasuka bushe ya tsotsesu da harahenshi. Kaucewa tayi tace "bka ganin ni'ima ne..inkai baka data ido Ni inadashi..."
Hammad yace ",oh sowie na mnta ne da ita...i swear In ina kusa dake se in koma kmr wani zautacce...Dan Allah karkice inkin warke bazaki kara baniba.."
Duka takai masa cikeda haushinsa. "Aini na gama zama dakai,sakina zakayi..."