Sashe 13
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anwar kam ynayi yana satar kallonshi gaskia yafi tunanin akwai shafar jinnu a jikin HAMMAD..shifa gaskia inyace bayajin haushin HAMMAD a ynzu wlhy yayi karya gaba daya haushi yake bashi.
Koda suka isa officedin HAMMAD be tsinana aikin komiba se aikin sinsinar kudinnan.. nace aiki yasamu gwari.
**
Zaune take a office dinta tana gudanar da aikinta a natse.. 4:pm tayi bataga zuwanshiba hk kawai taji takosa yazo koudan yana debe mata kewa sometimes intana aiki suna hira tanajin dadin hkn.
**
4;10pm after sundawo daga masallaci.
anwar ne tsaye a knshi idanuwanshi a rufe suke da kudin a saman fuskarshi, "Blood.." anwar yakira sunanshi..hannu yakai yacire kudin dake fuskarshi yasauke idanuwanshi a kn anwar din dake tsaye.
Ido yabi anwar din dashi yace "yauwa dmn ynzu znzo office dinka..kabani car key dinka.."
"Ina zakaje.."
"A.A.waziris special hospital .."
"Yin me.."
"Inaso inje inga anty jannarht ne.."
"Mtwsss..kullum anty jannarht ..yau baka tsinana aikin komiba se isknci.."
Ido HAMMAD yabishi, dashi yace "nide zaka bni car key kou kuwa.."
"Ynzufa 4:pm ne ..Nifa gida znje..wai kacima abinci kuwa.."
"Nop..innaje gun anty jannarht znci..Pls kabani car key din seku koma a car din annur.." (shima da ne Ga A.A.waziris family)
Ido anwar yabishi dashi hadi da mika mishi car key din beda yadda zeyi.. kamayi haquri da wani banza ballantana naka, naka naka ne koda dilan wi wi ne.
Amsar key din HAMMAD yy yace "tnks blood.." yy mgnr yana fura dubu dayarnan a aljihunshi.ya kwashe wayoyinshi a tare suka fitou da anwar, HAMMAD yashiga motar yymata key yabar ma'ikatar .
Anwarma yashiga motar annur sukabar maaikatar suka nufa gida.
Kouda ya isa asibitin direct office dinta yanufa buh ita kawai yakeda mararin gani.
Tana zaune a kn kujerarta tana tattaba system dinta domin 4:pm tagama duba marasa lafiyar. Tagaji sosai.
Shigowa yayi da sallama a bakinshi. Dagowa tayi tareda amsa sallamar, tashi, fuskarta dauke da fara'arh..
Idanuwanshi nasauka a kn kyakyawar fuskarta wani irin sanyi yaji a zuciyarshi lumshe idanuwanshi yayi ya budesu tarr a knta ya jingina bayanshi da kofar..still idanuwanshi na kanta..yarasa dalilin abinda yakeji a knta yanade da tabbacin tausayintane yakeji na rashin aure da batayiba har ynzu shiyasa, yakejin duk wadansu abubuwa dayakeji a knta.
"Su black..nasha bazakazoba ai yau.." tyi mgnr idanuwanta naknshi.
Girgiza kai yayi batare daya bude bakiba yy mgnaba. Amma idaniyanshi na knta.
"Toufa su black yau azumin mgna akeyi..karaso mana tou."
Karasowa yy yazauna a hnkli yace "anty ina wuni.."
"Lafia lau black dina..yau bakazoba dawuri nasha bazaka zoba ai..aikine yayi mka yawa ko.."
Bakinta kawai yakebi da kallo yace "yeah.."
Tashi tayi tadauko mishi ruwa da hollandia a frij me sanyi takawo mishi hadi da bude hollandia din tasa mishi a glass cup. Komawa tayi tazauna .
Dauka yy yadan kurba damanyau besawa cikinshi komiba.
Kura mishi ido tayi hadi da dan nazartarshi tace "black.."
"Naam.."dman idanuwanshi na knta da cup din hollandia din a hannunshi.
"Wani abu na damunka..buh ka canza seka rinka shiru shiru kmr ba black dinaba dana sani.."
Murmushi yy jin muryarta yakeyi kmr busar sarewa a kunnuwanshi. "Bakomi.."
Mikewa tsaye tayi ta zagayo tazauna a kn table tce "a'ah black bnsankaba da karya pls gayamin meke damunka.. plss kaji black dina.."
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 20
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*HAQURI MAGANI NE* ❤️
Littafin ya kunshi soyayya haquri sadaukarwa..
Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)
Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*
Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.
*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*
Jinjina ga hassan 80k ngd allah yabar zaman tare.
BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM
FREE PAGE 20
Tafe take a hnkli kou ina da Hasken lantarki kai kace ranace..
Dai dai ta isa kofar sttin room din taji gabanta na tsananta bugu hannu takai zata bude kofar dan tsayawa tayi, tayi jim kna ta danna kai ciki da sallahma kou ina ya tsaru komi yaji irinna masu hannu da shuni, tsaye yake tinda yashigo be zaunaba ya juya baya yayin da idanuwanshi ke kn katon picture dinta dake falo tsaye take tana sanye da atamfa tayi matukar kyau ainun tana murmushi se dyn kuma ita da ummihne.
"Assalamu alaykum.." tyi sallar cikin sanyin murya. Sallamar tatace tadawo dashi daga duniyar kallon picture dinta daya afka.
Juyowa yayi tareda amsa sallamar tata yana kare mata kallo.
Dan satar kallonshi tayi hk kawai taga ya burgeta koudanshi babbane oho..
"Barka da zuwa.." cewar anty jannarht itama tana tsaye kallonshi takeyi kmr ta taba ganinshi.
Murmushi yasaki yace "barkankide hajiya Jannarht.."
Batayi mamakin jin sunanta radauba a kn harshenshi but fuskarshi nayi mata kama da wanda ta taba sani koude yayane wannan bashine first time din data fara ganinshiba. "Bismillah kazauna mana.." tyi mgnr ita tna zama.
"Okay ranki ya dade daman umarninki nake jira.." yy mgnr yana zama sanye yake da danyar shadda kalar sararin samaniya knshi sanye da hula me tsananin kyau.
"Ina wuni.."
"Lafia lau munsameku lafiya kou.." cewar alhaji mansu idanuwanshi nakn kallonta.
"Lafialau.."
Gyara zama yaya yace "nasan baki sanniba ni sunana mansur abdulkhadir kurawa..ni haifaffen dan kano ne a kurawa anan nataso ammande A ynzu bncika zamaba a kasar ksncewar harkokina suna wajene ..na gankine jiya a super market kuma nyi bincike a knki ..tinda nagnki nagaza natsuwa a gaskia kinyimin, inasonkine da aure..inhar kin amince banason abun yadau lokaci me tsawo.."
Se ynzu ta tuna inda ta taba ganin face dinshi ashe jiyane. Tinda yafara mgnr idanuwanta ke kasa tana wasa da zoben dake yatsanta... dai dai sahura tashigo da sallama hannunta rike da trea me dauke da ruwan roba da kyn marmari ta gaisheshi ya amsa cikeda sakewa ajiye trea din tayi tajuya zatabar falon yaciro kudi yan dubu dubu bandir daya yabata adade taki amsa seda yayi da kyar ta amsa tyi mishi godia tabar falon. Ruwan yakai hannu yadauka yasha kadan ya ajiye. Idanuwanshi na knta be kara tabbtr dacewar itadin me kyau bace se yau.
Murmushi yyi don dagani yarinyar akwaita da alkunya. "Kinyi shiru beauty.. ke nke saurare .."
Murmushi tayi tace "tou nagode sosai da soyayya..amma se nke ganin kmr kyi shigar sauri a soyayya batare dakasan koni waceceba.."
Murmushi yayi yace "shi so baruwanshi da wannan inasonki nide kawai I know keba yarinya bace haka nima ba yaro bane already duk munsan inda keyi mana ciwo kouba hkba.."
Daga kai tayi ..yacigaba da mgna "tou mashaallahu ..nide nagnki inasonki ko wacece ke hk nagnki inasonki, infect mani bndamuba da nsan ko wacece keba..already de antabbtrmin dakedin me tarbiyace..tou Alhmdllh inafatar zakiyi accepting dina.." tsagaitawa yayi da mgna danjin ta bakinta.
Murmushi tayi kawai knta na kasa..
"Yauwa sannan inada mata amma allah bebamu haihuwaba..bnsaniba ko kwan nawa yana garekine.." yy mgnr yana Murmushi.
Murmushi tayi itama dataji yace ynada mata dukse tji gbnta ya yanke ya fadi allah tashiga ambato..
"Jannarh.." yakira sunanta, cikin tattausan lafazi.
"Naam " ta amsa still knta na kasa... yace "zaki iya auren me mata.."
A hnkli tafara mgna "tou zande iya cewa kabani lokaci inyi shawara .."
Jim yayi yace "tou hknma yayi ngd allah de yasa kiji tausayina.." yy mgnr yna marairaicewa.
Hira yashiga yimata a knshi ynayi yna satar kallon time zuwa 9:pm yatafi har bakin car tarakoshi ya dauki atm dinta data wurgar yabata da mamaki ta amsa yabata labarin yadda akayi yasamu atm din..amsa tyi hadi damasa godiya cike da kewarta yatafi byn ya amshi contact dinta.
A falon kasa taga sahura tace "sahura ina janan.."
"Tayi bacci tin tini anty.."
"Kice yau da hira.." tyi mgnr tana hayewa upstairs din dan tanada tabbacin ummih na sama.
A falo tasameta hannunta rike da carbi tanata lazimi karasowa tayi tazauna a kn kushin ummih ta kalleta tace "hope yayi miki.."
Murmushi tayi tace "kai ummih ..uhm a farkode yymin ammanfa ynada mata.."
Ummih tazubo mata ido batare datayi mgnaba..
"Ummih kinyi shiru.."
"Mezance miki tindadeke bazakiyiwa knki fadaba, a shekarunki kinfison kiyita zama babu aure wannan yazo kice beyi mikiba wancan yazo kince bakisonshi gobefa babu wanda zezo Allah kinji nagaya miki.."
Shagwabe face tayi tace "ummih nifa bnce bnsonshiba kawaide nacene se nayi shawara.."
Jim ummih tayi tace "sekinyi shawara kmrya..ke a ynzu so kikeyi kisamu dan 50yrs kuma mara mata ..kou haushima bakyaji na yadda gida suke danganta laifin kinyin aurenki gareni..hkn dadih yakeyi miki kiyi tunani da knki kiyiwa knki kiyamul laini kiyi aurenki ki huta nima se hnklina ya kwanta.."
Nazarin kalamanta tayi tace "tou ummihna tnks kirinkamin adduarh nide allah yazabamin abinda yafi xama alkhairi,.."
"Baki ganni da carbiba..ai kullum cikin miki adduarh nakeyi mamana..nide jikina yana bani shine alkhairinki wannan bawon allahn.." ummih tyi mgnr fuskarta da alamar tabbatrwa.
Murmushi Jannarht tayi tace "tou ummihna abinda kikeso shi nakeso..kinga jiya ashe a super market dinnan yaganni harma atm dina yafadi kingnshima yadaukarmin.." takarashe mgnr tana nuna mata atm din hannunta.
"Kinga mutumin arziki..insha allahu shine kwanciyr hnklinki kadaki damu kinji mama Ni gabaki daya dukda bngnshiba nide nji ya kwantamin.."cewar ummih.
"Hmmm ummihna kenan..tinda kinasonshi aishikenan .."
"Yauwa uwata gaya mishi kawai kin amsheshi .."
Dariya jannarht din tayi tace "kai ummih nga dukkin matsune.."
"Dolene ai..yar kirkina zatayi aure.." cewar ummih tana yar dariya.
"Okay ummih..ammande kinsan meye.."
"Aah sekin fada.."
"Wlhy ina cikeda fargaba.." cewar jannarht.
"Ummih inajin tsoron yasan ni wacece se ina ganin kmr baze aureniba.." cewar jannarht cikeda sarewa tyi mgnr.
Ummih tace "kingaya mishin ke wacece dinne.."
"No...dade naso gaya mishi yace A'ah besonji tindade yasanni macece me tarbiya kawai shine abinda yakeso.."
"Okay Alhmdllh..kai gskia ynada hnkli kam inkun gama daidaitawa se in isarda mgnr ga alhaji khasim kou.."
"Tou swry .." tyi mgnr tana langabar da knta gefe. Ummih de tabi diyar tata da kallo zuciyarta cike da sake sake.