Sashe 32
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Murmushi hammad yy yana wani lumshe ido.. Shide harga allah kouda anty jannarht bazata bashi komiba yna sonta shide a hk. "Blood na anty jannarht.." Cewar anwar yna kwashewa da drya.
Murmushi Hammad yy yace "kake fadi a zaune..." Dariya anwar ya kwashe dashi harda rike ciki. Gma cin abincin yy, yadauro alwala hammad ma yy alwalar sallarh magrib suka nufa masallacin dake layin. Kouda suka dawo zama sukayi a falon sunata hirarsu rabin hirar
kn anty jannarht ne .a inda hammad yafiso knn hirar anty jannarht
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..37
Ga masu bktr cigbn littafin su nemeni domin book din na kudine. 08033368013.
Am sorry for the typing error.
*
Tin kafinya fara magana Mommah kam ji tyi Gabaki jikinta ya mutu ..hk kawai ta tsinci knta da bada hnklinta dan sauraren bayanen nashi. Don daji mgnr me muhimmamcice. Adade tasha mgnr bnza za ayi da aka tarasun. Kou ayi mgnr hada kudi akai temako gidan marayu. Itakou abunnaci mata tuwo a kwarya.
Alhaji zubairu ya fara bayanan yadda komi ya gudana tin daga ciwon hammad har zuwa ynzu da yazamana hammad yazama miji ga anty jannarh...
Masu farin ciki nan suka hau farin ciki masu bakin cikima suka fara bakin ciki masu cece kucema suka fara.. Cikin masu farin cikin harda anty nahnah da salaha.
Anty safara'u ce ta tabo mommah da tini tyi mutuwar zaune tsce "Mommah wai wani hammad din ake nufi..." Mommh batafi ta kn safara'u ba t Mike zumbur kmr wadda akayiwa allura yayinda mayafin data yafo ta sakeshi nan kasa tashin hnkli ya ziyarceta. Cikin daga murya da shiga rudani tace " what....! waini zainabu bnganeba pls wani hammad din ake mgna ne wai don allah ku gnr dani kada kucemin hammad dina...."cewar mommah da dukta daburce. Anty safara'u ma duk a dimauce take.. itakam nasreen tarasa farin ciki takeyi kou bakin ciki. Tasan ita harga allsh batajin tsanar anty jannarht.
Hajiya hafsat tce ''akwai wani hammad dinne byn nakin kmr yadda kikace..."
Wata iriyar muguwar ashariya mommah ta mulmulo ta mulmula "kan kutmar ubannan..!jar uban nan...!waye yayimin nakudar dannawa daza a yanke wannan mummunan hukuncin batareda saninaba.." Cewar mommah kmr zararriya ta karasa gaban alhaji zubairu tna nunashi da yatsa tace "wallahi tallahi billahillazi la'ilaha illa anta..ni zainabu gumel inhar inada rai aurennan be taba zamaba wlhy tlhy kji nayi rantsuwar musulmi seya saketa...duk wata kutunguila da kuka kitsa kaida matarka sena rusheshi a dalili da mene zakayiwa dana auren daba da izininaba .. Kna mgnr yna ciwo ze mutu meyasa baka barminshi ya mutuba dade inga aurenshi da tsohuwar karuwarnan ai kwara ace gawarshi na gani..!!"
Ido alhaji zubairu yabita dashi yana hango tsagwaron tashin hnkli a tareda ita. Da tsantsar matsifa.
Daddy ne ya daka mata tsawa "zainab meye haka..!"
Dagama,daddy hannu tayi tace "aaaaaaaah...baruwanka tinda kaima an kaika gun boka touni asiri baya cina.."
Daddy yace "bazaki natsuba...!!"
"Ehhhh...ka barni inyi mgna akan meye za dakeni a hanani kuka.. Wlhy zubairu seka gayamin dalilin dayasa zaka hada dana da tsohuwar karuwarnan.." Tyi mgnr tana jijjige jijjige yayin datake tsaye kerere a gaban alhaji zubairu tana nunashi da yartsa. Shikam alhaji ko a jikinshi don daman yasan zainab zata aikata fiyeda hkn. Babu wanda besan bala'i da masifaba na zainab inhar yna waziris family.
Mommy de tana zaune knta a kasa tnajin zafin yadda zainab ke zage mata miji a gabanta.amma babu yadda zatayi.
Nahnah ce ta mike cikeda jin zafin yadda mommah ke yiwa daddy tace "haba mommah meyasa kikeyin hka ne wai...."
Juyowa tayi kn nahnah tace "ke dan ubanki dake nake mgna ..kou nasa bakinki a mgnr nan .inna karajin bakinki wlhy bazan yafe mikiba kuma zakiga yadda zamuyi nidake a gunnan.."
Komawa hafsat tayi tazauna tana fadin "allah ya baki hkri.."
Su knsu yaran alhaji zubairu sunji zafin abinda mommah keyiwa daddynsu a gabansu.
"Na rantse da allah seya saketa yanzu a gunnan..a gaban uban kowa kuma yau yau base gobe ba..duk ubanda keda hannu a mgnr nan wlhy bazamu kare lafia ba nidashi a waziris family." Cewar mommah.
Dukkanin mnyan gidan suna kallonta babu wanda yace mata uffan makiyade nata kus kus a game da bnzan hali irinnata.
"Haba zainab ki tsaya ki fahimceni mna.." Cewar alhaji zubairu.
"Allah ya tsinewa fahimtar taka dazanyi ..ai bakayi abinda zan fahimcekaba ..da saboda allah kayi aida danaka dan za ayi auren..amma hk kawai a dauko karuwa a jangwalawa dana..wadda tagama yawon ta zubar"
Zumbur hammad ya mike yace "mommah bafa karuwa bace ita gaskia.."
Dawowa kn hammad tayi cikeda masifa da jaraba,da kata'i da mutsiba. tace "znci kutmar ubanka kai kuma.. Inkayi hkri ai zndawo knka ynzunna .. in zulaikha ta mallakeka dakai da ubnka.. ni bata mallakeniba wlhy kuma yau sena nuna musu iyakarsu itada mijinnata.." Cewar mommsh uwar bala'i wlhy senaga samira nata bala'in nafila ne.
Hammad yace cikin sanyin murya knshi a kasa "mommah pls kidena ganin lefin kowa a mgnr aurena da anty jannarht but ni naganta kuma nake sonta ba daddy bane yymin dole nifa nike sonta.."
Karasawa tyi cikin zafin nama ta watsa mishi mari.. Dafe kuncinshi yy ynajin zafin marin na shigarshi. "Dan ubanka ni zaka tozarta a garin kaduna..in tsugunna in haifeka hammad amma ina magana kna mgna a idon makiyana.. kake cewa kai ka gnta kace kna sonta..aikou tinda ba tare na haifekuba wlhy seka saketa dan ubabka" Mommah ke mgnr cikeda bacin rai.
"Am sorry mommah ..wlhy bn iya sakinta..mommy da daddy basuda laifi..nine me laifin .. kuma allah ne ya jarabceni da s.."
Wani marin ta kara sauke mishi hadi da kai mishi duka kmr mahaukaciya da hannu biyu biyu tnsjin kmr zuciyrta ta tarwatse. tace .."bakin cikinnnan dakake kumsamin ya isheni hammad ..da aurennan dana gani kaida tsohuwarnan kwara ace rnr mutuwarka ngni..kou tawa mutuwar.."
Daddyn hammad sam bega aibun aurenba.. Mikewa yy rnshi a matukar bace ya daka mata tsawa " zaiinab kika kashemin yaro bazan barkiba senasa an daureki knji na gaya kiki...mncewa znyi dake wacece a gareni.."
Tsagaitawa tayi da dukannashi datakeyi hannu biyu biyu tajuya ga daddy tace "inka fasa daureni alhaji..dan allah ka daureni alhaji..nikou yau seya saki karuwarnan..da inga aurenshi da karuwarnan kwara ace gawarshi na gani a gababa .."
Girgiza kai kawai daddy yy be tabajin haushin halin zainab ba kmr yau. Duk ta nuna mishi shidin ba kowa bne a gaban kowa na family. Takaicinta dukyabi ya rufeshi.
Kowa nason dakatrda ita amma yna tsoron halinnata dan hk bb wanda ya tinkareta.
Juyawa tayi kn canter table ta dauko takadda da biro ta wurgawa hammad din dake duke z kn guiwowinshi knshi na kasa idanuwanshi sunyi ja jawur.. "Ka sakena nace..! Dan ubanka ka saketa nace... !!rubuta mata takardar saki nace.."
Dago red eyes dinshi yy yace "mommah i can't.... Ina sonta wallahi! .. I can't life without her.. Pls ki barni in zauna da matata ni ina sonta wlhy.."
Takaicine ya rufe mommah ta karayo knshi gadan gadan tana fadin "wlhy seka saketa..tin kafin abin kunyarnan ya fita inji kunya a idon duniya..kwara ayita ta kare..ga mata nan burjit ka auro kou yar waye..amma bnda karuwarnan..."cewar mommah da muryarta ta fara disashewa.
Mommy ce ta mike tana fadin "dan allah hajiya zainab kibar dukan yaronnan hk..hba"
Hbawa ai kmr tna jira ta juyo kn mommy tana fadin "dayake da gindin wata na haifeshi kou... inna kasheshima ai dana ne kou..bada gindin wata na haifoshiba..hk ba shegiyar datayimin nakudarshi a nan. "
"Eh dankine amma pls kibari hk..don allah.." Cewar mommy.
"Ke Zulaikha kan ubanki nace..." Mommah ce yyin datake kokarin sauke haushinta a kn mommy. Nan tanayo kn mommy da niyar ta tsinketa da mari.. Da gudu hammad yazo ya rike mata hannu idanuwanshi na zubarda kwallah yace "hba mommah pls.. "
Fisge hannunta tayi tace "Ka kiyayeni fa tin bnci kutmar ubnkaba a gunnan.....! Ka kiyayeni kji na gaya mka...!!"
Cewar mommah kna ta juyo kn mommy tacigaba dacewa "allah ya isa tsakanina dake Zulaikha.. Duk kinbi kin asiricemin yara wlhy nikou nafi karkinfi..se allah yymin hisabi dake Zulaikha.." Cewar mommah
Mommy tace "ni bazanyi fada dakeba zainab haram..kuma yaranki dakika dade kna cewa ni nayi musu asiri ..bari kiji in gya miki yau kinkaini bngo zainab ..bafa baki kika fini ba.. Tmbsyi yrnki kiji halinane yasa suke zuwa guna.. Gasunan gabanki ki tambayesu kiji kou inada mugun hali garesu..yrnki da nawa duka dyane a guna zainab.."
Nan mommah tayi tsalle tsce "Aini mugun halinne dani ..yar matsiyata kawai..in yarana sunabin halina ai baxasuzo inda kikeba wlhy!.." Cewar mommah.
Sabreen dake zaune kusa da mommy duk ji takeyi rnta a matukar bace. Dande mommy batayi mata tarbiyar rashin arzikiba wlhy daseta gallawa mommah mari.
"Wlhy niba yar matsiyata bace ni yar masu tarbiyace.." Cewar mommy ayaude mommah ta kaita bngo.
Daddy ne ya kalli mommy yace "zulaikha bnason nakara jin mgnr .."
Nan mommy taja bakinta tayi shiru.
Hajiya hafsat gbaki daya yau mommah ta bata haushi dmn kuma mommah ba kaunar hajiyar takeba dan sam bata bata respect a matsayinta na wadda ta haifa mata miji. Sam hkn be damun hajiya hafsat.