Sashe 102
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ranshi a matukar bace yace "mommah gaskia,Zan dauki komi daga gareki karki kara shegantamin ciki...inma shegenne touni nayi kuma inason abuna...pls mommah kuje gida, Ni znzo gida in sameku sekiyimin duk hukuncin dazakiyimin saboda ciki nawane,..."
Habawa ai mommah kmr ana zugata ita da mama rabi, da jawaheer ma nan sukayi tsalle suka dire suna zagin jannarht mommah kmr zata figota, dande tna jikin hammad ne... Hayaniyarsu ya janyo hnklin nahnah ta nufo dakin hnklinta a tashe, da kyar aka samu mommah da mama rabi da jawah suka fice a dakin, ran hammad bakaramin tashi yyba na yadda sukasa jannarht kuka, dmn cikin fushi yake sata sosai, seda suka taru shida ni'ima da nahnah sunata bata baki suna bata haquri, Amma fir ta tubure tace, kawai hammad ya saketa ta huta... Hammad harda kuka ganin yadda taketa kuka hk suka gaji da rarrashin suka barta hammad ya jawota ya rungumeta jikinshi yna mata kalamai masu dadih, a hnkli take sauke ajiyar zuciya, da kyar yasamu tadena kukan...
Suna isa gidan a falon mommah suka zube hnkli a matukar tashe, suna sauke ajiyar zuciya mama rabi Kam se aikin yima mommah famfo takeyi a kn kada ta yarda da cikinnan, aikou Nan mommah tahau ta zauna zuciya na tafarfasa ta kira daddy a waya be dagaba, se rnta ya kara baci....
Da daddare da daddy ya dawo, kou ruwa beshaba mommah tashigo bngarennashi rai a matukar bace tasoma yayyafa ruwan matsifa tana koro masa bayani...dole daddy ya dauki waya ya kira hammad yace maza yazo yanzunnan. Ba jimawa ya iso yasamu mommah a tsaye tanata zazzaga ruwan matsifa, zaunawa yy a kasa ya gaida daddy, amsawa yy fuska a sake, ya kalli mommah yace "ki zauna mna zainab..."
Kin zama mommah tayi, zuciya a zafafe. Daddy ya girgiza kai yace "Babana akace iyalinka ciki gareta kuma ba naka bane... hakane?"
Hammad knshi na qasa yace "cikinane daddy,.."
"Ta yaya ya zama cikinka ...Wlhy Ni bnyardaba"mommah ta fada zuciya na tafarfasa.
"Cikinane mana,,saboda Ni nafara saninta a matsayinta na ya mace..." Hammad ya fada knshi tsaye.
Mommah tace"karya kakeyi Dan ubanka! Wlhy bnyrdaba an debo ciki za a mannawa dana, aikou bata taba sabuwa wankan kuturu da sabulu..wlhy bani taba yarda..."
Daddy dake binta da ido yace"kaji abunda mmnka tace..."
Ciro waya hammad yy daga aljihu ya danna picture din da yayima jannarht da komi hatta jinin datayi da yy disvirgin dinta seda yymai hoto, ya taso ya karasa ya miqawa daddy babu kunya,,,daddy ya amsa ya gani ya girgiza kai, kna ya miqe da knshi ya nunawa mommah komi,,,kunya ta rufeta tinda take bata tabajin kunya Irin na yauba...ammafa zuciyarta bata amintaba, Nanma tayi tsalle ta dire, tace bata yardaba...daddy ya miqawa hammad wayarshi yace yi tafiyarka,,miqawa hammad yy da niyar barin gurin mommah tafara ruwan jaraba, tace aibe isaba ya fita,seda daddy ya daka mata tsawa sannan hammad yayi ficewarshi yabar daddy da jarabar mommah.
Daddyn abuja jiki yaki daddy, a hk yna ciwon Amma yake ambato sunan hibbarh, inno mahaifiyarsu tace wacece hibbarh salaha ta shaida mata komi data sani,,,,Nan inno ta girgiza kai tabbas tasan da wata a qasa. "Abashi kulawa yasamu kanshi semu knshi pls..." Cewar inno.
Sosai aka shiga bashi kulawa, byn kwana biyu aka samu yasamu jikinshi alhmadulillah. Inno tasa aka turoshi a cikin keken marasa lafia, aka kaishi gida, daga ita seshi a falo tashiga tambayrshi wacece hibbarh kuka ya fashe dashi,,,"inno bazan iya fadar komiba dole se in hibbarh na nan.." ya fada cikin muryar kuka. Inno da knta taje asibitin salaha takaita inda hibbarh take, suka gaisa ,inno tace, "nasan knsan ibrahim kou..."
Gaban hibbarh ya yanke ya fadi..." A mama..."
Inno da tin ganin yarinyar ta kwanta mata a zuciya tace. "Alhmadulillah...natabbatr da wani abu tsakaninki da ibrahm kou.."
se kuwa hibbarh ta fashe da kuka, a duniya inda wanda hibbarh ta tsana you ibrahim ne.
Inno ta girgiza kai cikeda dmwa. "ki amsani Dan Allah.."
Hibbarh ta girgiza mata kai...
Nan inno ta roqeta kn tanaso ta tafi da ita, hibbarh taso mata musu amma setaga rashin dacewar hakan Domin a haife haihuwa na bnza inno ta haifeta, dole ta amince mata aka sata a motar aka nufa gidan da ita. A falon inno aka ajiyeta gata ga ibrhim, tinda hibbarh ta dora Ido bisa knshi take hawaye hnklinta a matukar tashe yake, ganinshi na tayar mata da wani tsohon lamari...
Inno ta kalli iburahm kna ta dawo ta kalli hibbarh tace, "ku gaggauta sanar dani mike faruwa..."
Iburahm yace "babban alamarine inno kuma kaddarace,,,"
gaban inno ya yankw ya fadi tace "Dan Allah ku sanar dani pls dannan..."
"Yazama dole inno amma dole se an tara kowa family na gidannan..." Cewar ibrhm
Inno tace "meyasa dannan..."
"Akwai dalili inno Dan Allah karki tambayeni dalilin Wlhy zakiji komi..."
Inno ta sauke ajiyar zuciya tace "innalillahi wa'inna ilaihirraju'un..." Ta furta hnkli a tashe, Nan da Nan tasa aka kira meeting na gaggawa.
Hammad yna gun jannarht yna jinya, aka kira dole yabarta ya nufo gida. A babban falo kowa ya hallara, hibbarh da Iburahm suna zaune bisa kujerun marasa lafia, kowa yashigo seya kallesu da mamaki, Yan tsegumi suka dauka,Nan guri ya rikice da haya haya,,, seda akace Dan Allah a dan saurara, hammad ya bude taro da adduarh mommah Kam na zaune ta hakimce bisa kushin tana bin kowa da ido Dan ita haushinma kiran taron taji dakyar tazo seda daddy ya tilastata.
Inno ce ta fara magana cikin ilmi da fahimta, "alhmadulillah, musababbin taramu a wannan falon gasucan..." Ta nuna hibbarh da Iburahm. "Akwai babban issues nayi nayi su sanar dani amma abun yaci tura...shine sukace se kowa ya taru za a sanar..." Nan falon yadauki shiru, anaso aci mike faruwa.
Shiru ya ziyarci falon na Yan wasu mintoci...Daddyn anwar ya miqe yace "Bismillah muna jinku babban yayah.. "
Bkramin kunyar fitar maganganun yakejiba, tabbas Karin da kunya. Ya kalli hibbarh yace "Dan Allah na roqeki ki sanar dasu komi pls..."
Hawaye na zirya bisa kuncinta tace "bazan iyaba..." Ta kara fashewa da kuka. Gun ya dauki shiru cikeda tausayawa ake kallonsu. "Dan Allah ba kuka zakuyi pls ku sanr damu,,,,kouma menene mu munji zamu dauka..." cewar daddyn hammad.
Daddyn abuja ya juya Ido ya kalli ilahirin jamaarh dake katafaren falon kowa ya zubo masa ido shi kawai ake sauraro...kasa yy da knshi, ance da kunyar lahira kwata ta duniya. "Da faride Zan fara da neman yafiyarku Dan allah ku yafeni dangane da abinda ze fito daga bakina..."
Inno da jikinta yy sanyi tace, "Allah ma munayi masa lefi ya yafe mana...muna jinka ...."