← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 107

Sashe 101

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suka amsa da ameen. Hammad de hi ykeyi kmr ya maida anty jannarht ciki, se yji ya qara sonta, fiye da ada, a kullum soysyyarta kara ninkuwa takeyi a zuciyarsa ya rasa dalilin hakan.

Yana shigowa dakin yasameta zaune tajingina bynta, da gadon, salaha na bata abinci a baki, kanta nannde da bandeji, kafafuwanta kuwa duk a karye suke. Idanuwanshine suka sauka a knta, mutuwar tsaye yy ya kasa karasowa cikin dakin..

Tin shigowarshi ta zuba masa ido, tabbas bazata taba mance fuskarnanba shekaru fin talatin baya,,,,wani Irin abune ya taso ya tsaya a kahon zuciyarta abubuwan dasuka gudana suka dawo sabo dal ga zuciyarta,,,,

Hannunshi na rawa, ya nunata da yatsa muryarshima rawa takeyi yace. "Kece....hibbbarh!...." Shine abinda ya iya fada kawai ya fadi nan qasa sumamme. Wani Irin kuka matar da bazata wuce 43yrsba ta fashe dashi, datasan zata kara ganinshi data kashe knta kawai ta huta...

A razane salaha ta wurgar da kular abincin dake jikinta ta karaso inda yake a sume wani Irin kuka ta fashe dashi... Ta fita ta kirawo doctors maza akazo aka ciccibeshi aka nufa wanu daki dashi, Nan aka fara kokarin ganin ya dawo, dai dai, daga doguwar sumar da yayi... Yna farfadowa ya zuba musu ido, hawaye na zirya a kuncinshi.tashi yy zumbur Dr Saleem yace "daddy ina zakaje..."
",Ku kaini dakin da hibbarh take Dan Allah..Wlhy itace.. "
Saleem yace "wacece hibbarh kuma..."
Salaha ta basu lbrin suman nashi. Nan aka kamoshi aka nufa, dakin da hibbarh take kwance, itama hawayen takeyi tabbas da ace tnada kafafuwa da tini ta gudu daga asibitin a ynzunnan, iburahm shine mutum na farko data fara tsana a rayuwarta dukda de soyayyace ta koma kiyayyarh.

Krsowa yy bakin gadon, jikinshi na rawa ya tsugunna bisa guiwowinsa, yazuba mata ido, "hibbah ki yafemin...abunda nyi miki ya hna ni jin dadin rayuwata ta duniya,,,Dan Allah ki yafemin hibbbarh..."

A sanadinshine takejin hausa, tsaf take gane me yake fada, kuka ta fashe dashi me kunar zuciya,.

"Ki yafeni hibbarh..." Ya kra fashewa da kuka.

Saleem da nura da salaha dasuke tsaye, suna binsu da ido, sun rasa meke faruwa...

Cikin hausar da Bata ishetaba sosai tace "ibrhim bazan taba yafe mkaba har qarshen rayuwatarh...kyimin mummunan tabo dashi xan mutu..." Cikin kuka take mgnr.

Kra fashewa yy dae kuka yace "nasan bn cancanci yafiyaba,daga gareki, hibbarh, Amma ina rokonki Dan darajar sunayen mahaliccinki..."

Cikin tsawa tacee "tashi ka fita bnason ganinka ibrahim, na tsaneka... tsakanina dakai Allah ya iya ban yafeba duniya da lahira,,,,Ina rokon Allah ya azabtr dakai kmr yadda ka azabtar dani duniya da lahira..."

Salem ya daka mata tsawa... "Wacece ke dakike gayawa daddy hk. .."

Ibrhim yace "ku barta ta fada komi zata fada na cancanci abinda yafi hkn daga gareta ...tabbas ina ganin sakayyarki hibbarh Allah yy miki sakayyah...." Ya fashe da kuka.

Wani Irin ihu tasaka, Nan ta zama sumammiya....hnklinshi ya kara tashi ya fashe da kuka, da kyar akae fita dashi, jikinshi na rawa juya na dibarshi aka nufa wani daki dashi. Ita kuma likitoci suka taru a knta..da kyar suka samu ta farfado, tare da mummunan ciwon zuciya wanda dmn tnadashi, ya tashi matuka, kowa yaganta seda ya tausaya mata,tabbas akwai, mummunan tabo a zuciyarta.

Hammad kam ai rawar kai kmr angon kare, Nan asibitin yy aure ya tare shike kulawa da jannarht Ummih de da rashin kunya ya isheta, ta koma gida tabar hammad da ni'ima su suke jinyarta.
Chocolate kuwa motar biyu hammad yasa aka saukewa jannarht a asibitin, jannarht abun nema ya samu, bkrmin Shan chocolate din takeyiba, hammad jiki na rawa Allah Allah yakeyi yaji tace tnason abu, babu bata lokaci zeje ya nemo mata ya bata. Kmr bame cikiba nan da nan ta cicciko tayi kyau saboda abubuwan dadih datakeci, jiki ya qara bul bul, sede amaye amaye datakeyi a kullum, kullumde hannu na manne da drib, ance se cikin yy kwari, yakai kmr 4month hk sannan ne za a dena sa mata drib din zuwa lokacin insha allahu laulayin ya ragu.
Jin hkn hammad kwaso kynshi yy yadawo asibitin aka chnza musu katon daki Kai kace wani katafaren gidane, motsi kadan hammad zece meya faru me kkeso yadda kasan kwai hk yakeji da ita, shike mata wanka, kafin suyi wankan, se sun gma ragewa juna zafi, Domin ance kada yy sex da ita ya bari cikin yy kwari, Dan hk yaketa daurewa, itama daurewar takeyi. Ni'ima de ngnin ikon Allah. Sometimes ma tafiyarta takeyi gun anwar inyaxo susha nasu soyayyarh.

Next page insha allahu shine ending din littafin inso cuta ne. Ngde masoyana na usuli.
[10/30, 3:52 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..80

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*

Kwananta biyu a asibitin jikinta a rikice, se a hnkli aka samu jikin yadan fara samuwa. Alhaji Ibrhim kam, nashi jikinma yafi nata da VP dinshi bkrmin qara hawa yayiba, har seda aka snr da iyaye, da iyalinshi, hatta hammad ma yasani, se hnklinshi ya rabu biyu, Domin ciwon daddyn yana daga masa hankali.

Salaha ce zaune bisa kujerar gaban gadon hibbarh, tana zaune ta jingina bynta da byn gadon, ta gma bata tea kenan ta zauna ta zuba mata ido, matar tubar kallah akwai kyau, dukda bb alamun hutu a jikinta, sannan ba yarinya bace, Amma bazaka taba cewa, takai, 43yrs ba.
"Sannu anty..."salaha tace tna kallonta.
Daga mata Kai tyi tna murmushi,"nagode Allah yasaka miki da alkhairi," tafada murya kasa kasa.
Salaha tace "ameen anty...yau jikin da dama kou?"
" A, babu ciwon kai..."
"Allah ya kra lafia anty..."
"Ameen nagode, yasunankine.." hibbarh ta tambayeta.
Murmushi anty salaha tayi tace, "sunana salaha,"
"Allah sarki, nagode Allah ya biyaki.."
"Ameen anty..."
Shiru yadan ziyarci gurin na wasu yan daqiqu,salaha ta kauda shirun dacewa, "anty ya akayi kikasan daddyn abuja,,,Dan Allah kisanr dani, na tabbtr akwai wani abu a tsakaninku, bamu taba ganin firgici a kn fuskarshiba, Amma mungani rnr daya ganki.."
Jim hibbarh tayi hawaye na tsiyaya bisa kuncinta, bakinta ya gaza buduwa tayi mgna.
"Am sorry anty..in tmbayatace tasaki kuka kiyi hkri pls..."
Girgiza kai kawai hibbarh tayi hawaye naci gaba da zirya bisa kuncinta.

Mommah Kam ta rasa dalilin dayasa hammad baya zama a gida sannan bya kwana a gida, ynzu hk kusan sati biyun bata ganshiba, sannan inta kirashi baya dagawa ta tambaya daddy yace mata shima besan inda yakeba, Amma yasani Domin hammad yasanar dashi komi.
Seda su mommah sukaje asibitin duba jikin daddyn abuja, suka ga Hammad din a asibitin tabbas mommah tasan bashi ke jinyar daddynba akwai abinda de yasashi, zama a asibitin. Mama rabide tini jikinta yabata da walakin, tayi alqawarin binciko kouma menene.
Aiko seda ta binciko komi harda watannin cikin, ta hanyar wata nurse dake aiki a asibitin,rnr zokaga mama rabi kmr mahaukaciya, haka jawaheer ma mommah kuwa da labarin ya isa gareta, Nan tayi tsalle ta diri kan cewar ciki bana hammad bane, saboda taji watannin cikin, mayafi mommah ta dauka ta zira, mama rabi da jawah na biyeda ita a baya,suka karaso inda motar take suka shiga dreva yaja sukabar gidan, direct AA waziris hospital suka nufa, suka nufa asibitin, nurse din data kawo munafurcin ita ta nuna musu dakin dasuke. Direct suka shigo dakin bb sallahmarh mommah ce first.
Tna kwance bisa cinyarsa, yna shafar sumar kanta, ni'ima na zaune bisa kujera ta maida hnklinta ga kallon tv. Ynayin yadda suka turo kofar dakin seda hnklim kowa ya dawo bisa knsu. Jannarht seda hanjin cikinta suka motsa, gabanta ya yanke ya fadi ras. Hammad Kam ai kou a jikinshi an yakusa kakkausa.

Dukkaninsu suka bisu da ido suna yatsina fuska, jawaheer ji take kmr ta qarasa ta jawota ta shaqure, Nan da Nan kishi ya turniqeta, mama rabi ai kiyayya karara ya bayyana bisa fuskarta, tambayr knta tashigayi kou garin yaya hakan ya faru oho...
Mommah ma binsu tayi da ido cikeda kiyayyar jannarht hammad Kam hi tayi kmr ta karasa ta galla masa mari.

"Mommah lafia..." hammad ya tambayeta knshi tsaye.

Wani Irin mugun kallo mommah ta watsa masa tace, "Dan ubanka tambayata kakeyi lafia...shege sallamme, kullum kna nan a gindin mace, an dauko cikin shege an manna mka..."

Bkrmin ciwo kalaman mommah sukayi masaba,na sheganta masa ciki dasukayi. "Waye ya gaya miki cikin shegene...Ni nayi abuna..."

Wani Irin uban ashariya ta dauko ta malmala masa. "Kaci Kan babbar bura ubaka, Ni kake gayawa cikinkane, Dan ubanka..." Mommah tayi mgnr tana zakalkalo masa tana zare ido.

Am sorry pls, Wlhy na gma typing book din all komi wayata ta dauke kuyi manage. Zaku jini insha allahu da more typing.
[10/30, 3:52 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..81,

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*

Mama rabi dake tsaye tace "Kai Dan bakada hnkli gidan ubanwa cikin ya zama naka..."

Mommah tace "dole ya fadi haka tinda an sallameshi....tou Wlhy zuriarhta babu dan shegiya,Dan haka seka rabu da ita dan ubanka...kou kaine shugaban Yan anace seka saketa..."

Niima a kalamamsu ta gane su wayesu..

Hammad Kam duk ynajin maganganunsu..."gaskia mommah ki gyara halinki....inba niba waye mijinta kumade naga ai nine na fara amfani da iyalina ta yaya za ace ciki ba nawa bane..."

Dakuwa mommah tayi masa tace "kinji kou... Knjimin shegen yaro,,, a gidan ubanka ka fara amfani da ita...shege kasamu sauran mazan kake wannan mugun ikirarin..."

Mama rabi tace "ta yaro kyau takeyi bata karko..."

Hammad ya tabe baki yace "uhm Ni inma cikin ba nawa bane naji na amsa...."

Mommah da bakin ciki ya tokare mata kirji tace, "bnga lefinkaba dole ka fadi hkn shanyayye,,,inkai ka amsa dam shege ni bazan taba amsaba...wallahi tallahi karyane...Ni zainabu da jika dan shege! Impossible."

kalaman nata sunyima Jannarht zafi hawaye masu zafi suka fara zirya bisa kuncinta...ganin hawayen nata se hnklin hammad yayi mummunan tashi, a duniyar Allah ya tsani tashin hnklin jannarht, musammanma datakeda cikinnan..
Chapter 101 · 0% Book details