← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 107

Sashe 28

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anwar ma murmushin yy..shiryawa hammad yy cikin kananan kaya..anwar na zaune yna chart a wayrshi. Turo kofar dakin akayi aka shigo. Mommah ce sanye take da wani arnen boyel lace a kalla kudinshi zekai 4.2 millions. Kasancewar ash color ne boyel din me ratsin pink yasa tasa mayafi ponk. Hannunta rikeda phone dinta. Anwar kanshi a kasa ya gaidata bata mabi ta knshiba idanuwanta na kn hammad. Tace "aah son..ashe jiki yy kyau ..ynzu nadawo dga hospital din akacemin ka tafi tin dazu. An sallamekune..?"

Yna murmushin yace "nop mommah naji saukine shine na sallami kaina kawai." Cewar hammad.

Mumushi mommah tayi cikeda jin ddh tace "alhmllh son..hk akeso.."karasawa tyi tazauna a gefen bed dmn tini anwar ya mike yadawo kasa ya zauna. Kallon anwar din tyi cikeda tsana tace "su cingom..a bani guri zanyi mgna da dana.."

Mikewa anwar yy yabar dakin. Sam hammad beji ddhn hknba. "Son inasone inyi mgna dakai."

"Okay mommah ina jinki.." Yy mgnr yana gyara znnshi a kn kujerar dayake zaune.

"Uw son a farkode am sorry bnsanardakaiba na ynke hukuncina saboda nasan na isane ..munyi shawara mun hadaka aureda jawaheer yauma aka daura aurennaku.."

Jin mgnr yy tmkr saukar aradu ya dago yana kallon mommah dan tabbtrda zncen datakeyi mishi..a kwayr idonta yaga tabbacin maganganun nata rai a matukar bace yace "habade mommah wani mgnane kikeyi hk..wacece kuma jawaheer!''

Mommah tace "dan ubanka jawaheer yar mama rabince bka saniba yau.." Cewar mommah.

Mikewa yy a matukar razane gani ykeyi kmr mommah tasamu tabuwar brain yace "What! Mommah kinsan me kike cewa kuwa.."
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...33

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

*alhmdllh anyi sunan bbyna a yau talata litil jiddarh na gaidaku ngd fans msu kara. Ngd sosai allah ya barmu tare dubannin gaisuwa gareku masoyana tnks alot. Bazan dena fadaba ngaso naga kauna duka ina godiya.*

"Alhmdllh..." Ya furta yayinda idanuwanshi suka sauka a knta. Karasawa sukayi suka zauna hammad da anwar suka zauna a kasa. Yayin da gogan yajejin Kukannata na mugun sosa mishi zuciya.

Data juya taga shigowarsune kuma hardashi kallo dya tayi mishi taji tsanarshi fam cike da zuciyrta. cigaba tayi da kukanta kou zata samu sassauci. tana rokon abih "abih wlhy ni bnasonshi..!" Ta fada cikin muryar kuka ta yadda duk wanda yaji seya tausaya mata.

Ummih kam bakin ciki kmr ze kasheta gani takeyi dande basu da yanci ne yasa abih yyma jannarht wannan mummunan auren. Itakam batasan ina zatasa rayuwartaba taji sanyi daga wannan bala'in se wannan jarabar.. Ashe bata gama da kaddarar yan gumel family ba..

Alhaji zubairu kallonta ykeyi cikeda tausayawa..

Shima anwar abun ya bashi tausayi dukdade ta wani bangaren farin ciki fal rnshi.

Gyaran murya abih yayi batare dayace tyi hkriba ya fara mgna tinda kukannata bame sauti bane . "Abunnande daya faru kaddarace duk wanda beyi mishiba sede muce ayi hkri..Allah kadai yasan dalilin dayasa kaddararnan ta faru..kuma dankin girmeshi fiddausi ai annabima matar daya aura ta fari ta girme mishi nesa ba kusaba.."

"Kwarai kuwa.." Cewar daddy dayake kallon jannarht shi bema hango alamar ta girmi hanmad dinba.

Ummih bakinta ya mutu tsabar bacin rai ta rasa uwar ubanta.batamasan ta ina zata faraba wannan kaddarar wace iri ce hk..ji takeyi kwara auren mansur da auren hammad sam jannarht bazata iya da zainab ba ballan tana rabi"arh.."ya rabbil alameen.." Ta furta a fili hadi da jingina da bayan kushin din. Zuciyrta na mugun harbawa.

"Abih ni bnasonshi na girmeshifah.. Wayyo ummih don Allah kisa baki.. Ni wlhy yasakeni bnasonshi dan Allah abih..ku ceci rywata..bna kaunarshi..." Jannarht take mgnr cikin kuka kmr zararriya.

Intace ta tsaneshi wani irin zafi yakeji a zuciyarshi.. Shide ko ta tsaneshi shi ynasonta a hakan tinda allah ne ya jarabceshi.

Alhaji zubairu ya kalli jannarht cikeda tausayawa yace "diyata kiyi hkri kinji.. "

Juyowa tayi ta rarrafo ta karaso gun seat dinshi ta dafa kafafuwanshi tace cikin kuka harda majina "Dan allah daddy kace ya sakeni wlhy bazan iya zaman aure dashiba ni bnasonshifa..dan Allah dan annabi..wayyooo" takara fashewa da kuka bakin ciki takeji inta tuna cewar ita matar hammad ce a ynzu.

Tausayinta ya cika zuciyar kowa dake gun musammanma hammad da ummih. Alhaji zubairu yace cikeda tausayawa" tou naji diyata yi shiru kinji.." Ya dawo da kallonshi kn abih yCe "tinda yarinyarnan bataso kada asata a wani hali.." Abih na jinshi bece komiba. "Kai hammad rubuta mata takardar sakinta ai ba a tilas a ynzu.. Kai sekaje kayi hkri kji baba."

Zuciyar ummih tayi fari sol addu'arh tashiga allah yasa hkn ya tabbata. Hk jannarht dinma tsagaitawa tayi da kukanta tnajin ta bakin hammad din.

Jin mgnr yy kmr saukar dutsen dala a zuciyarshi dafe kirjinshi yy knshi a kasa yy shiru ..

Kara maimaita mishi mgnr daddy yy..

Cikin snyin murya yace "hba dad saki kuma..allah fa ya hna saki..kumani gaskia bazan wani iya sakin matataba tindade dmn ina sonta..ba girmana tayiba koda ta haifi daah kmr ni, tom nide a hk nke sonta." Cewar Hammad.

"Ni wlhy seka sakeni.."cewar jannarht ta rarrafa gunshi tana kuka tace "ni kasaneki bnasonka.."

Kallonta kawai Hammad yakeyi ji yakeyi kmr ya rungumeta. Dabadan yawan jamaarh ba ai da tini ya shige jikinta gani yayima tafi kyau datana kukan.daga inda take yna jiyo zafin tiririn zazzabin dake jikinta..

Mikewa ummih tayi ta tasar da ita ta kamo hannunta tana kuka suka fita sukabar officedin sahurama ta bisu a baya dmn tini tafara hawayen tausayin anty jannarht.

Direct motar suka shiga tana kuka kmr rnta zefita ta fada jikin ummih tana fadin "ummih dakin barni ni seya sakeni wlhy ummih bazan zauna da kanin bayanaba a matsayin Mijina..'' Tana kuka tana maganganu ummih bata yi kokarin bata hkriba ita knta ta maza kawai takeyi.

Hammad na gani ummih tajata sukabar office din lumshe ido yy ynajin wani farin ciki na ziyartarshi ashe da gaskene adazu da daddy yasameshi da mgnr sam be yardaba gani ykeyi kmr a mafarki. Hamdalah yy a zuciyrshi.

Abih ne yy gyaran murya yace "hk allah yake lamarinshi tindade kai knasonta aishikenan a hnkli itama zata sakko."

"Hkne kam allah yade yasa alkhairi a lamarin.." Cewar daddy

Dukkaninsu suka amsa da ameen harda Hammad.

Abih yacigaba dacewa "Dan allah alhaji kurike mna diya amana wlhy kagantanan ita zuciyace ga duk wanda yake gidan marayunnan ..tin tna jinjiea muka tsinceta itadin abace me shiga zuciyar kowa bamusan mezata zamaba a lokacin..kaga ynzu hk kusa abinda take samu a aikinta shi take kashe ma duk wani da dake cikin gidannan.. Mun raineta mun bata ilmi dai dai gwargwado ..alhaji bamu samu matsalaba gun tarbiyar yarinyarnan. Itadin yace me matukar tarbiya da ladabi gatada tausayi..yau da ace watace nayi mata aure take fadin cewar batasonshi da kaga yadda zamu kare a office dinnan, amma jannarht inasonta sosai tmkar yarda ta fito daga jikina.. Zn iya ce mka duk ilahirin yrn dake gidannan bb wadda nkeso kmr jannarhtulfiddausi tin tana jinjira nake kaunrta har ynzu..hk take a zuciyar rukayyah kou ince tama fimu sonta dukkaninmu a gidannan..rukayyah ita ta raineta gashi har ynzuma tanaci gba da rainonta..Dan allah alhaji nabaku amanarta..bna fatan a wulmtamin ita"

Kowa yy jim ynajin bynan abih me taba zuciyar me sauraro. Shide hammad ji yakeyi kou iyayen jannarht bazasu nuna mishi sontsba. Tindama suka haifeta suka yardar ai ya tabbatar basasont. shikou gashinan allah ya jaranceshi da zazzafar kaunarta tin kafin yakai hk yke sonta gashi har zuwa ynzu..ji ykeyi kmr dan shi allah yyita.

Daddy da yy jim yace "Tou alhaji khasim nagode da karamci sosai..insha allahu diyade ta kowace kuma zamu riketa amana babu ha inci bi izinillahi allah ya tayamu riko.." Cewar daddy.

Dukkaninsu suka amsa da ameen..

daddy yacigaba da mgna "Alhaji dmnde nazone inyi godiya bakuma zngaji da godiya..yaroma dayaji mgnr yace shima zezo yy godiya allah ya saka da alkhairi.." Cewar alhaji zubairu.

Abih yace "hbade bkm ameen..amman nide abinda nkeso gareku dayane bazan fasa fadaba shine amana a rike mna diya amana don allah.."

"Karka damu alhaji insha allahu mun dauki amana kuma zamu rike.."

"Tou allah ya bada iko.."

"Ameen" cewar alhaji zubairu.

Hammad dan rissinawa yayi,yafara jero mishi godiya cikeda ladabi.

Hk kawai yaron ya kwantawa abih a rai ya yarda da natsuwarshi da kuma soyayyar dayakewa jannarht din..

"Ku bamu guri zamuyi mgna.." Cewar daddy yna kallonsu anwar da hammad din. Mikewa sukayi sukabar office din suka isa kn wani benci can daga gefe suka zauna hammad na sauke ajiyar zuciya ji ykeyi kmr bashi bne mara lafiyarma duk yaji ciwonnashi ya warke. "Wlhy blood ji nkeyi kmr a mafarki.." Cewar hammad yna fuskantar anwar. "Hmm kaide bari nima hk.. " cewar anwar.

"Wai ta yaya hknya faru.." Cewar hammad dayake mgnr cikeda farin ciki.

Anwar ya fara koro mishi byani "sanda ciwonka ya tashi sosai da sosai dinnan Doctor jannarht wato mtrka a ynzu tasanarda daddy damuwace tayi mka yawa shine daddy yakirani yake tambayata meke dMunka nagaya mishi..ashe rnr dayabar asibitin yaje yayi bincike a kan anty jannarht aka tabbatr mishi dacewar itadin yace ga gidan marayu. a rnr daddy yje gidan marayun suka hadu da wannan bawon allahn ashema sunsan juna.. Shine daddy ys nuna mishi bktrshi . abih yace dade ace kafin zuwan mansurne da se yabaka amma an rigarku.. Shinefa yabawa daddy hkri ni kuma da daddy yadawo ysnr dani yce kada in sanar mawa kowa, kuma yace in rinka bka hkri da kwantr mkada hnkli .. Still daddy sedaya kara komawa yanata rokon abih..harma abih din yazo yaduba jikinka timedin bka farkaba yaji tausayinka sosai.. Da aka samu prblms a aurenta da dyn dazata aura yakira daddy akazo aka daura dakai.. Kai nawan knada saarh wlhy...ni kai nyi mmki"

Wani irin kayataccen murmushi yy yace"alhmdllh..allah mji rokon bawa..nifa kouda anty jannarht mahaukaciyace inasonta a hkwlhy .." Cewar Hammad.

Murmushin anwar yayi yace "hk so yake ba ruwanshi dako kai waye.. Alhmdllh angon jannarht da.."se kuma yaja bakinshi yy shiru tunawada yayi da hammad besanda dayan aurenba.
Chapter 28 · 0% Book details