← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 107

Sashe 57

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari da kou da kyar yasamu tadansa wani abu a cikinta sunyi waya da ummih Amma Sam bata gaya mata damuwartaba duk tana cikin damuwar. ummihn tariga data gane hkn ta tambayeta tace bakomi. Haka yaci gaba da kulada ita tini yazama mijin marainiya. Seda akayi kwana hudu da faruwar abun tasawa rnta sakama. zaune take a kn daddumar ta idar da sallarh magrib kenan tana lazimi yashigo dakin byn ya dawo daga sallarh asubahi, sanye yakeda jallabiya milk color. Krsowa yayi yazauna a gefen gadon yana kallonta. Adduarh tayi ta shafa ta juyo itama shidin take kallo, tin rnr da mommah taxo dataji meya faru a kunnenta ba lbri aka bataba seta tsinci knta a tausayinsa.

Murmushi ya sakar mata. "Happiness..I love you.." ya fada cikin sexy voice dinshi Hadi da narai narai da idanuwanshi.

Dauke idonta tayi daga kallonshi sometimes idanuwanshi nada kwarjinin dake harbin nata idon. " inaso muyi mgna.." cewar jannarht.

This is the first time data farayi masa mgna da murya me taushi natsuwa yy yace "Ina jikin happiness.."

Cikin sanyin murya ta fara magana." Zan baka shawarane a kn mommah pls. Komi mommah zatayi maka mahaifiyrkace yau kou haihuwarka tayi ta jefaka a wutar knada haqqi Amma Allah ne zebi mka haqqinka..bakada damar daga muryanka sama da nata..Komi tayi maka uwa ce gareka Kuma kasan ba a chanzawa tuwo suna.. kaga Kai kanada uwar..inkayi la'akari wani beda itama kwata kwata nema yakeyi kouda kullum zata rinka zaginshi da duka wani yanaso..uwa tanada dadih ba abar wulakntawa bace dukda nasan baka wulakntataba..Amma wata mgnr inta fada kayi shiru ai a Kainane..tou Ni bnji komiba koudama naji wallahi na yafe mata duniya da lahira..kaga Kai kasan uwarka da ubanka Ni bnsan kowa nawaba se Ummih .." ta krshe mgnr idanuwanta na cikowa da hawaye.

Bkramin shigarshi msganganunta sukayiba, "Nine babanki nine mamanki my happiness har abadan bnason kiyi kukan maraici..Amma inajin zafin kalaman mommah a gareki."

Hawaye na zirya a kuncinta tace "bnaso knajin zafi .."

"Why..ai dolene inji zafin ana jifar abinda nafiso a duniya da mummunan kalami.." cewar hammad.

Jannarht tace "ai gaskia ta fada hammad bnsan kowa nawaba se Ummih..Ni yau dazanga iyayena ko a wacce hnya suka sameni znji dadih kaga gorin da akeyimin zeyi sauki.."ta krshe mgnr still hawaye na bin kuncinta.

Tausayintane ya rufeshi yace "Pls dena hawayennan bnason kinayimin asararsu.."

"Sekayimin alqawari bazaka kara daga muryarka sama dana mommah ba.." cewar Jannarht.

"Nayi..Amma inde a knkine ko nayi bazan iya saukewaba..."

"Pls bnason ka kara Dan Allah inason ka gama da duniyarka lafia uwa uwace kouda tana bin bola ne.."

"Tou Anty insha allahu bazan qaraba shikenan.."

Girgiza kai tayi.. yace "seme Kuma.."

Tace"pls ka shiga dakin matarka ka sauke nauyin da allah ya dora maka kada kaci haqqinta pls..dadihn xaman duniya kada ka xalinci kowa."

Murmushi yy yace "okay first love insha allahu zanyi tunani shikenan.."

Daga masa Kai tayi. yace "yauwa matatarh share hawayennaki.."

Hade Rai tayi tace " matarka ko antynka.."

Murmushi hammad yy yace "bazaki taba chanzawaba anty kinadason girma.."

"Dolene inso girma tinda Allah ne ya bani..shekara nawa na baka"

Wani irin shu'umin murmushi yasaki yace "Ina shekarun nunaminsu ingani.."

Harara ta balla masa tace " Aiko makaho ya laluba yasan daidai ."

"Hmmmm knsan Allah daza ki yarda mu gwada..a cikin 1mnt zan nuna miki your age is just a number..nifa bna ganinki wata babba kmr yar 10yrs nake kallonki.."

Kallon rainin hnklin ta watsa masa tace "tashi ka fitarmin a daki.."

"nasha zamu gwadane se a bambamce.." yy mgnr yna kallon lips dinta.

" tashi ka fita..." tayi directing dinshi. Hadi da mikewa tsaye ta nannade daddumar ta ajiyeta a mazauninta. Ta juyo ta gnshi ya zubo mata ido ynayi mata kallon kwadayi. Ita knta seda taji kunyar kallon dyake jifarta dashi.
"anty me kayan dadih..Allah ya nunamin rnda zanga kayannan gani gani..wayyoo!..ssshhhh...!! Rnr zan barje gumina yaro zesaki nadama.."

Klmn nashi jinsu tayi har tsakiyar knta. Krsawa tayi ta zauna a kn kujerar dake dakin. Shikam gogan yana kallon reation dinta. Tace "Dan Allah tashi ka fita bazan ita da iskncinnanba.."

Marairaicewa yy yace "iskncin me anty..."

"Gashinan knayi.."

Tasowa yy ya Karaso kn kujerar datake zaune ya zubo mata mayatattun idanuwanshi.. "meye hk.." ta fada jikinta na kra daukar wasu sakwannin da baama fara isar dasuba.

Zaunawa yy daram a kan cinyarta..yace "inajinki cigaba dacemin Dan iska...."

"Washh ..pls dagani nauyi..kafata zata balle.."

Murmushi yy yace "Dan zaman da nayi a cinyrki kina raki ranar dana shiga pussynkifa inata wutsil wutsil wutsil a cikifa yazakiyi.." ykrshe mgnr yna moving duwawunshi a kn cinyoyinta.

Ai knkace kwabo jikinta ya fara kyarma kasanta kuwa tini ya jiqe da ruwa detty tolk na bala'in motsata ballan tanama gashi zaune a kn cinyoyinta , ji ykeyi kmr ynasa mata shocking..

Shikam kou a jikinshi yace "Na qosa injini a gindinki anty...sssshhh! Wuuuuussshhhh!! Ummmmmhhhhh!!!..rnr zan ciki in ciki inyi sukuwa cikin pussynki inyi miki gwason dadih...uhmmmm.." rasa hannunshi cikinnata Yana masa susar kadan gare.. dukkanin ilahirin jijiyoyin dake jikinta seda Suka amsa cikin hnzari ta matse cinyoyinta jikinta yahau kakkarwa...cikin hnxari ta tureshi daga jikinta tana fadin "dena pls Dan allah kyi shiru..bnso"

Smiling yy yace "am sorry na dena.."

"Fita pls Dan Allah na rokeka.." tyi mgnr tna marairaicewa

"Okay.." yCe yy kmr ze fita ya dawo ya shafi kn nononta kna ya fice a guje daga dakin. Batasan santa tace "wayyoo...! " Tsaf hammad yaji sanda tace hkn. Zaunawa yy a kn kujerar falon yna murmushi a zuciya yace " kadan kika gani ..bake kince girmaba..mgna kadan kice shekaru..da an tabaki dakin rikice.." a fili yke mgnr. Kyalkyacewa yy da dariya, shi knshi jikinshi ya amsa jinshi da yy a kn cinyarta.

Da kyar ta iya mikewa ta dawo kn gadon tana face ciki.. "washhh..." Ta fadi Hadi da kwanciya kn gadon. Ji takeyi gabanta na tsil tsil jikinta har yana rawa kwata kwata batason ya tabata gudun abun kunya ammashi sam be gudun abun kunyar. itakam Dole ta gujema abun kunyar gudun kada girmanta ya fadi ..kwantawa tyi rufda ciki tanajin kmr zatayi kuka tsabar fllngs din dake damuwarta..."Yaronnan ya cuceni.." ta furta a zuciya. Hk taketa juyi a gadon tanaji anayi sallarh isha'in aka idar Amma ta gaza tashi kwata kwata.

Byn yy sallarh isha'in yadawo ya nufo dakin. Da sallamar ya tura kofar ya shigo. Kallo dya yy mata yasan tana cikin wani hali. Dago da face dinta tayi tana kallonshi tace "pls karka krso..''

Tsayawa yy Jak yace "saboda mi.."

"Dan Allah de karka karoso..jeka kwanta.."

"Okay food fah..me kkeso in dafa miki.."

Cikin hnzari tace "Anything.." ta fadi hknne ko ze barta ta huta.

Murmushi yayi ya juya yabar dakin ya nufa kiching. Jiki na rawa ta mike ta nufa toilet jingina tayi da kofar toilet din tana rintse ido a hnkli taketa mammatse cinyoyinta kou zata samu sassauci ammafa tashiga muguwar whla ba kadanba, ga azaba a mararta.... Seda tayi 1awa a toilet tana aikin mammatse cinyoyinta amma abu yaci tura...da kyar ta iya controlling knta tayi wani Dan mitsilin fitsari wanda da kyar ya fito..dai dai ta fito daga toilet din tana dafe bngo yashigo dakin. Hannunshi rikeda food plastic. Ajiyewa yy a kn dining table ya zubo mata ido. Tana tafiya da kyar ta krsa kn gefen gadon ta zauna. Se yji ta bashi tausayi. Krsowa yy gefen gadon yana tsaye yake fadin "Antynarh what happened.."

Bnza dashi tayi ..

"Okay sorry.. .. Bari inyi miki wani abu.." ya krashe mgnr yna zama kn gadon.

Jikinta na rawa tace "pls kadena..ka tuna promise Dan Allah karka tabani.."

Rungumarta yy jikinshi yna sauke numfashi. yace "plz ki tsaya kiji Ni bnce tabaki znyiba..."
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..59

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Dedicated to grp 1, vip nagode da love, Allah yabar zumunci.*

*Babu editing.*🥰

Dabarace ta Fado mata tace "Ka bari se munje gida pls.."

"Kinyi promise...zaki bari in taba nono Dan Allah..suna tsolemin ido.."

"Mara kunya..." Ta fada a zuciyrta Amma a fili tace. "Okay..." Yana murna ya bude murfin motar ya fito ya zagaya dasauri ya bude Mata nata. Fitowa tayi tana karewa gidan datayi missn kallo. Masu gadi da maaikatan gidan ganinta yasasu Jin dadih da farin ciki su knsu sunyi kewarta krsowa sukayi sukafara miko gaisuwa. Cikeda farin cikin ganinsu take amsa gaiguwar tasu tana murmushin da har wutshiryata sedata bayyana.. ido ya zuba Mata in tana murmushi tafi kyau.. sedata Gama Gaisawa dasu kna suka nufa hnyar shiga falon gidan A tare suna zuwa kofar falo ta juyo ta kalleshi tace "Ina zakaje.."

Yayi murmushi yace "zanje in gaisar da ummih ne daganan in gaya mata tayi miki fada don har yanzu kinki ki hani haqqina..."

Kallon up and down tayi masa tace "kana wasa nema...nifa ka tafi kadawo anjima..ko gobe.."

"Gobe kmrya...tabdijan kin mnta alqawarinmu na nonon dazaki bani insha.." cewar hammad.

Hannu tasa a kai tace "nashiga uku..so kakeyi kowa yaji..shikenanma na fasa gaskia tinda kake tereren bankada.."

Cikin hnzari yace "dankinga knzo saitin falonku.. knsan qaramin aikinane in ciccibeki in maidaki motarh..ko karyane.."

"Ni bnceba..ammande ka tafi kadawo anjima.."

"Zande jiraki a motar kou karfe nawa zakikai.." cewar hammad.

"Okay toka koma mana inyaso seka jirani a car din.."

"Zan gaida Ummih ne.." Yana fadar hkn ya tura kofar falon ya shiga. Hk ya biyoshi a baya amma bataso ya biyotaba saboda Ummih tana ganin kmr bazatayi farin ciki da ganinsu tareba.

Zaune take a falon zuciyrta fal tunanin jannarht din.. kwatsam Taji an bude kofar falon dagowar dazatayi taga hammad ne. Se jannarht bite dashi. A guje jannarht ta karaso ta fada jikin ummihn cikin shagwaba tace " I miss you ummihnarh..kullum da kyar nake bacci sbda tunaninki.."

Cikeda farin cikin ganinta ummih tace "missn you more mamana..ya gida ya iyalinnaki.."

"Alhmdllh my Ummih..."

Tsugunnawa hammad yy Yana kallonsu cikeda shaawar. "Ummih ina wuni..munsameku Lafia.." cewa hammad.
Chapter 57 · 0% Book details