← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 107

Sashe 10

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Binta ummih tayi..yayin da sahura, tashiga kiching domin ta dafa musu abinda zasuci dukdade basa tare da yunwa. Aiki takeyi a kiching din janan nata wasanta. Zuciyar sahura kaf tana kn rayuwar Jannarht dukdade a tsawon zamanta da Jannarht batasan wacece, itaba amma zuciyarta nyi mata sake sake..."Allah me iko.." ta furta a fili yayin datake, cigaba da aikace aikacenta.

A falon tasameta batamasan, ta isoba. Tsayawa tayi a knta idanuwanta a rufe suke amma kwalla na tsiyaya a kn fuskarta. "Jannarht!.." ummih takira sunanta murya babu alamar, wasa. Firgigit Jannarht ta bude idanunta, taga ummih a knta saurin goge hawayen fuskarta tayi hadi da kagaro Murmushin dole , wanda dagani kasn bekai zuciyaba.

Juya baya ummih tayi murya babu wasa tace "daga yau bazaki kara zuwa gidaba ..bazaki kashe knkiba a bnza..you know kinada BP"

Tasan ummih babu wasa a lamarinta kmr tana jira ta fashe da kuka hadi da zamowa daga kan kujerar tasa guiwowinta a kasa tace cikin muryar kuka "pls ummih karkice hk dan allah kiyi hkri.."

Lumshe ido ummih tayi tanajin kukanta har cikin kwakwalwar knta.. "kafin mu tafi munyi promise baza kiyi kukaba kince yeah Amma Seda kikayi..is bttr kidena, zuwa nise inje nikadai.

Kuka takeyi sosai..tace "ummih pls.."

Daga mata hannu ummih tayi tace "banason karajin wata mgna daga gareki kawai..gidane bazaki kara zuwa ba.. " tana gama mgnr ta juya tabar falon domin jin kukannata yna sosa zuciyrta.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 15
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*HAQURI MAGANI NE* ❤️

Littafin ya kunshi soyayya haquri sadaukarwa..pls in wadda bata da aure ta karanta ta yafeni..bnce kishiga mummunan, haliba.🙄

Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.in card ne Kiyi screen short kitura lmbr dke sama.

*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 15

nan tayi kwance tana cigaba da kukan kmr ranta ze, fita..ji takeyi daman batazo duniyarnanba me cike da kunci a gareta ..

**

misalin 7:am Tsaye yake a knshi yana binshi da ido kwance yake a kn makeken gadonshi yna sanye da kyn bacci. Idanuwanshi na kallon silin...

daka dukkan alamu HAMMAD din bemasan, da anwar dinba dukda mintocin daya bata a tsaye a knshi..

"HAMMAD..!HAMMAD..!!" Firgigit yayi yasauke idanuwanshi a kn fuskar anwar din sanye yake da manyan kaya ruwan Zuma sun amshi jikinshi. "Wai tunanin, meye kakeyi..yau baza kaje office bane"

Tashi yayi zaune yana lumshe ido ya bude yace "nibana tunanin komi..Am sorry na makara yau pls zaka jirani indanyi wanka.."

Girgiza kai anwar yayi yazauna yace "oya tashi kaje kayi wnkan pls shape shape.." tou HAMMAD din yce hadi da mikewa yafada bathroom...be wani jimaba sosai yafitou, ya shirya cikin mnyan kya anwar ya kalleshi daidai da perfume a hannunshi yana fesawab yace "kyi breakfast ne.."

"Nop bnajin yunwa.." anwar beja mgnr da tsawoba ammande yasan Kou yayane maybe wani abu nadamunshi. A tare suka fitou sunyi kyau dukkaninsu fuskar HAMMAD tayi fayau seya kara kyau.

Basubi ta kan kowaba buh mommah de daman sometimes se 11:am kou 12:pm take tashi daddykam yasanma yana office domin after 8: ne.. dan hk ficewa kawai sukayi. Parking lot suka nufa anwar ya kalli HAMMAD yace "banga key din motaba a hannunka Kou a tawa zamu tafi"

Daga masa kai HAMMAD yayi alamar eh.."okay Amma kai zakayi driving.."

"No pls wallahi bazan iyaba.." dakyar yayi mgnr.

Anwar ne yadanna motar ta bude yashiga fannin driva HAMMAD yazauna a gun me zaman banza sukabar harabar gidan.

Hira sosai anwar yake janshi dashi amma abun mamaki ba amsa hasalima, idanuwanshi a rufe ya jingina da byn kujerar motar.

Abun ba karamin mamaki yabawa, anwar ba HAMMAD sarkin surutu amma yayi shiru kmr maye yaci cirwa.."blood.."

Batare daya bude idanuwanshiba yace "na'am.."

"Pls kou nayi mka wani abune.."

"Kmrya.."

"Nga yau sam baka sakeba dani.."

"Bkm kawaide inada ciwon kaine" cewar HAMMAD da dakyar yke mgna kai dagani kasan dolene yasashi yake mgnr.

"Ayyh sorry..kasha mgni..kou muje a.a special hospital?"

"Nasha mgni ..anjima in bedenaba zanje" yy mgnr yana juya masa baynshi zuwa ga kallon, waje.

Mamaki ne yakama anwar "yaushe yasha mgni byn a gabanshi yy wanka kuma yagayamin beyi breakfast ba" ganin bayason zancenne yasashi, yin shiru be kuma cewa dashi komiba har suka isa company.

Aiki suka shigayi kasancewar yau Monday tushen aiki. A fannin HAMMAD sam bayajin dadin aikin, zuciyarshi sam batayi mishi dadih a yankwanakinnan kuma ya rasa takamai mai meke damunshi.

**
Baccine ya kwasheta, a falon sam batajin dadin baccin.

Wajajen 12:am ta tashi ji tayi batajin dadin jikinta dukda kuwa a kn lallausan chainis carpet din falon tayi baccin. Bakinta dauke da salati ta tashi mikewa tayi ta nufi bedroom dinta tsayawa tayi tana kare mishi kallo bataga ummintaba tasan tayi fushine da ita sosai amma tasan fushin ummih baya tasiri inde a kntane.

Bathroom ta fada tayi wnka kou zataji dadin jikinta ta dauro, alwala domin tayi sallar margib da isha'in da batayiba. Doguwar riga tasa rose wood color. Hijjb dinta tasaka tashimfida daddumar domin ta gabatr da sallolin da akebinta. Tana raka'ar karshi taji alamar bude kofar dakin .. byn tayi sallama dagowar dazatayi sukayi ido biyu da ummih tana tsaye hannunta rike da trea Murmushi tasaki dukse tji damuwarta tawani bangaren ta yaye .. adduarh tayi ta shafa.. mikewa tayi tanajin knta yanayi mata nauyi.

Karasowa ummih tayi tazauna a gefen gadon hadi da jawo canter table ta ajiye trea din a kai.

Karasowa jannarht tayi ta fada jikinta.. tureta ummih tayi cike da so da kauna tace "ni dagani ina fushi dake..tinda ke sam bakisan yadda zuciyata take aknkiba..nagaya miki a duniya abinda na tsana be wuce ganin damuwarkiba.."

Kara lafar da knta tayi a kn kafadarta tace "am sorry ummih bani kumawa..I promise my safe bani kuma bari inganki a fushina."

Kissin dinta ummih tayi a goshi tace "allah yasa ki iya.."

"Ameen ummihnah..I love you my life"

"Love you too swry..Tashi kici abinci tin dazu naketa dubaki inga kin tashi bngankiba inajin bacci amma bazan iyaba buh banyi feeding katuwar bebinaba.." ta karashe mgnr cike da zolaya.

Murmushi Jannarht tayi cikin muryar shagwaba, tace "ummih Niba katuwa bace.."

Dariya ummih tayi tace "kai kajimin ya..kinfa isa aure tini."

"Uhm ni ummih kounayi aurefa bazan tafiba inbarki a nanba inanan.."

Ummih tace "nan zaki rinka kwana da mijin.."

"A ummih.."

"Dayake shi kuma beda kunya seyayita biyoki gidan mananki ..ga idanun uwa ze shige daki da yarta"

Kunyar mgnr taji amma tce "Still zamu rinka kwana dake ai ummih.."

"Kai Jannarht Allah ya shiryeki..ke ba hmm.." Murmushi ummih tayi. Yau seta tuna da first night dinta daren azaba.. tana rokon Allah yasa kada Jannarht ta dandani zafinnan.

"Ameen ummih.." cewar jannarht tana murmushi ..abincin tabata superghetti and stew da farfesun kafar saniya. Taci tayi nak tabata mgnin ciwon kai tasha.

.ummih ta mike zata kwashi kyn tayi sauri ta amsa.. Murmushi ummih tayi dama baccine a idanunta dan hk kwanciya tayi bajimawa bacci ya kwasheta.

kiching takai trea din nan taga sahura, nata wanke wanke. "laaah lah laah..sahura banaceba kidena aikin nan na dareba.." tayi mgnr tna ajiye trea din dake hannunta.

"Yi hkri anty jannarht wadannane kawai nake dan wankewa.." cewar sahura.

Jingina tayi da bangon kiching din ta zubawa sahuran ido tce "Dan wanke wanke kou zaki gane..inciwan rashin bacci ya tasaki a gaba."

Murmushi sahura tayi tace "zandena anty.."

"A'ah Dan allah sahura kada ki dena.."tayi mgnr tana rausayr da kai hadi dabin kou ina a kiching din da kallo.

Murmushi sahura tayi tace "Anty jannarht ya gajiyarmu.."

"Baride sahura gajiya ybi jiki..ina janan dina"

"Ai tuni tayi bacci tanata kiran mommy mommy..nace yau mommy tayi bacci babu nonon daza ayita tabawa.."

Murmushi Jannarht tayi tace "ke nakifah.."

"Allah kuwa anty jannarht ni buge mata hannu nakeyi..kinsan Allah kema kirinka mangareta karta gama tattabawa daddynta abunshi..danma a tsaye suke ba masu kwanciya bane. "

Dariya jannarht ta kwashe dashi yayinda wushiryarta ta bayyana tace "sahura kenan baki da dama wllahi..wato inde bakinki, ya mutu a gaban ummih ne..janan de yarinyace Allah wata rana zata dena.. kuma ke dakike cewa intasa miki hannu kina buge mata hannu..Meyasa da babanta ze taba shima baki bugeshiba." Tayi mgnr cikeda zolaya.

Sahura uwar yanson hira musammanma inda anty jannarht ne tace "Allah anty shima dande tsautsayine..da kuma rabonta"

Dariya jannarht din tasakeyi harda tafa hannu, tace "kai Sahura..nji taba nono tsautsayine..shi kuma dayan menene..jirgin dadih kou"

Zaro ido sahura tayi tace "tab wani jirgin dadih..sede jirgin azabar duniya,"

Dariya jannarht takarayi kujera ma tasamu tazauna tace "ammade a fari dadinne yafara kwasarki.."

"Pls anty jannarht nide ki dena ...Wlhy bnji wani dadihba nadeji azaba..kumafa anty sau dayane Kawai.."

Dariya mgnr sahura yake bawa Jannarht din "kai Su sahura kide fadi gaskia, kawaide, gigin dadin romance ya debeki kika bada kai bori ya hau..out of control kou.."

"A'ah wlhy anty romancen dinde innace miki babu dadih nyi karya..amma kinga da aka karya kwana..hmm"

Dariya Anty jannarht ta kwashe dashi tace "Su sahura anji uwar bari.."

Murmushi sahura tayi tace "Allah anty ni inaso wata rana kiyi koda romancen ne kiji yadda akeyi.."

Murmushi Jannarht tayi tace "nidawa znyi..nifa namiji be taba kissn dinaba..kwarama dan taba hannu,"

Dariya sahura ta kwashe dashi tace "kai anty jannarht ta dr khalil.."

Dariyar anty jannarht tayi itama, tace "ki kiyayeni, sahura..."

"Kai anty kin mannama Dr khalil hauka Wlhy haryazo yana bani tausayi..Allah beyiba da Dr khalil ne ze tumurmesheki anty.." ta karashe mgnr tana kwashewa da Dariya.

"Wai Allah ya tsari gatarina da saran kota..kwata kwatafa 2yrs ya bani, ke sahura aikouke kyayimin fada.in aureshi inyi mishi me..A'ah nafison sugar daddy"

Murmushi sahura tayi tace "Su anty..wlhy ba fadan dazanyi miki..kjiki kiyi mishi abinda mata keyiwa miji mna.."

"Wato sahura ke kinkoyi cewa Su wane kou..ki kiyayeni, da mgnr Dr khalil."

Dariya sahura tayi tace "anty wai yana ina ne.."
Chapter 10 · 0% Book details