Sashe 66
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallahma suka shiga dakin, kallo dya yyma mommah ya fahimci tanajin jiki.. tin shigowarsu dakin kallo daya tayima hammad din ta dauke Kai,. krsawa yy ya zauna gefen gadon,. "Sannu mommah..." Hammad ya fada jiki a sanyaye,. Shiru mommah tayi batare data amsa masaba, ya gaida mama rabi ta amsa faram faram irinna makiran mata, jawaheer ma gsidasu tayi kna tayima mommah ya jiki, mommahn ta amsa da " alhmadulillah,."
Cikin kissa mama rabi tace "harkinzo kenan Yar albarka.."
Mommah tace "gashinan tazo kuwa..ai ita dayar tafi karfin zuwa tinda mijinta ya dore Mata gindin rainani, gashi bakin cikinta na neman kasheni...Ai wallahi kou yau na mutu da bakin cikin tsinanniyarnan na mutu.."
Mikewa hammad yy cikedajin zafin abinda mommah take fada yace,. "Nizan wuce mommah Allah ya kara sauki.."
"Daga zuwanka.." cewar mama rabi,.
Mommah tayi carab tace "eh ai dole ya wuce keko an zagar masa mata,,anmaci saarh ne data barshi yazo yaushe rabonshi da gidannan inba yauba dayaji bnda lafia, shima na tabbtr seda ya tambaya izini aka barshi mijin tace,"
Girgiza Kai hammad yy yace, "pls mommah ki sassautawa knki Dan Allah.." Yana fadar hkn be jira amsartaba ya juya yabar dakin,.
Mama rabi tadau salati "oh innalillahi wa'inna ilaihirraju'un..."
Mommah tace "knganiko tariga ta sallamemin yaro.."
Jawaheer dake zaune kusa da mama rabi tace, "wannanma kadan kuka gani,,,kullum fa yna manne da ita tana kanainayeshi irinna tsoffin mata,."
Mama Rabi tace "kwarai da aniya zata aikata....yooouh yarinyace ido fri fri kmr namage.."
Mommah tace, "kai wannan yarinya Allah ya isa tsakanina da ita,,,"
Mama rabi tace"inda abinda yafi Allah ya isama dole ayi mata,,,shegiya tariga ta bashi yasha,."
Mommah tace "ai tini ta shanyeshi..inbnda haka mema zeyi da ita..tinifa ta fara yaushi yaushi kmr yar 70yrs.."
Jawaheer tace, "ai bokanta ya iya aiki Wlhy mommah yadda kikasan raquri da akala..."
Mama rabi tace "makira.."
Mommah tace "aikou kwanan nan za a koma gidan da aka fito.."
Mama rabi tace, "kwarai ma kuwa,,,ai tafiyarma dazatayi babu waiwaye, babu dawowa, Daman batazo da tsiyar komiba se isknci.."
Mommah tace "wallahi mama rabi duk rnr da yaronnan ya rabu da yarinyarnan zanyi bacci da saleba,,saboda duk wata damuwata ta gushe.."
Jawaheer tace "aini senasa ruwa kasa nasha..saboda jannarht mutsiface.."
Mama rabi tace "inda abinda yafi mutsifa itace ita.."
Mommah tace, ''aini kuwa naqaras da ita mutsibace...kwata kwata Yaushe rabon da insashi a ido ..harnafa manta sede inyazo ya tsaya gun ubansa da waccan baqar dagar."
Mama rabi ta saki baki tace "oh Allah gamu gareka inji barawon takanda....aikou karahenta yazo..." Dai dai safara'u ta shigo dakin Nan itama ta zauna akaci gaba da hirar da ita,.
Kouda ya fito bngaren daddy yaje ya gaisheshi suka Dan tafa hira a kn lamarin mommah kna ya baro bngaren zuciyrshi fal damuwar mommah ya nufa bngarensu Anwar, nan ya gaida mommy kna ya nufa dakin anwar nanma seda ya jima suna hira kna ya baro bangaren, har bakin car Anwar ya rakoshi yaja motar sukabar gidan, dai dai ana kiran sallarh la"asar seda ya tsaya yy sallah kna ya nufa gidanshi,.
Dai dai ta fitou daga wanka kenan Domin ynzu period dinta yazo,.shima sanadin wnkan nata,. Shigowa dakin bakinshi daukeda sallahmarh zubo mata ido yy tana tsaye jikinta daure da towel. "Wow...tsarki ya tabbatr ga ubangijin wannan halittar.." yy mgnr yna zubowa santala santalan cinyoyinta ido,.
Dauke knta tayi cikeda haushinshi, ta bude wadrop ta daukko doguwar riga readmade, maroon color tasaka,. Krasawa yy ya zauna gefen gadon idonshi na knta tanasa rigar,. "Oh my beautiful...zoki bani nono na insha pls..."
Haushine ya rufeta tace "ita wadda kuka fitan batada nonon dazata bakane.."
Idonta yabi da kallo, yayin da yake hango tsantsar kishin shi kwance a cikin kwayar idonta, "Ni naki nakeso.."
bata taba ganin wanda ya raina mata hnkliba kmr hammad, wani irin kallo ta watsa masa, ta daukko hand dryr dinta ta jonata ta kunna ta fara busar da karshen gashinta daya dan jiqe dataje wanka,. Tasowa yayi ya amsa ya fara busar mata da sumar nata, taso tayi masa tirjiya amma batada yadda zatayi,. "Bnasofa bnsakaba.." ta fada tna kallonshi ta mirrow.
Murmushi yy ya kanne mata ido daya yace "ni nasa kaina ai,,"
Tabe Dan cut bakinta tayi tace "Dan karami dakai ka iya cutar.."
"Wana cutar.." ya tambayeta yyindayaketa busar mata da knta, bnza dashi tayi kmr ma ba ita tayi mgnrba,. "Har ynzu bazaki dena cemin yaro ba kou.."
"Meye Kai inba yaroba danye jagab..kou ka nuna ne...." Ta tambayeshi.
Haushine ya rufeshi Amma dayake ya iya ta yan bariki yace, "inma bn nunaba duka yau zaki tantance..daman kin fara tuba gareni tin yanzu.."
Tabula baki tayi tace "Dan kaninarh.."
"Mijinkide...oh nasan har ynzu baki tantance Ni mijinki bane..saboda bn ciccikiba.."
Kwace hand dryr dinta tayi tace "barshi.." murmushi kawai yy yna tunanin irin turmusatan dazeyi yau yadda zata Shiga hayyacinta tasan shidin ba yaro bane,.
Da daddare byn nahnah tazo tasawa mommah ruwan hartama tafi nasreen na dakinta , dakin ya rage daga mommah se jawaheer se mama rabi, anty safara'u tana bngarenta. "Mama rabi yakamata abinda zakiyi kifara zuwa gobe..na gaji da budar idanuwana Ina ganin hammad da tsinanniyarnan..Wlhy dukta rugurguzamin komi na rayuwata."
Jawaheer tace "nikaina na tsaneta mommah ta hanani Jin dadin aure da mijina,."
Mommah tace "Kiyi hkri jawarh..ai komi yazo karshe bi izinillahi..kou ba hkba mama rabi."
Mama rabi tace "kwarai kuwwa..Allah na tuba aini bnmasan meyasa mukayi sanyiba a kn yarinyarnanba aimu bana wasa bane.."
Mommah tace "ai danma kura tayi lafia..Amma aimu ba aja damu a kwana lafia.."
Mama rabi tace "kwarai kuwa ...aimu mufi gobara hadari...ynzune, zasuga ainihin yadda mukeci kuma muke mamaya.. " Ta karshe mgnr tana wani mashahurin murmushi,. Rnr mama rabi Nan ta kwana itakam jawaheer se wajajen 10:pm ta nufa nata gidan, kouda ta shigo falon tayi kicibus da jannarht ta fito daga kiching, hammad na biyeda ita, sun gama dinner kenan sun wanke plts din dasukayi amfani dashine a kiching,. Wani irin mugun kallo jawaheer ta watsawa jannarht, Hammad ya lura da c kallon datayi mata,. "Kin dawo kenan.." hammad ya fada yna kallon jawaheer. Tsayawa jawaheer tayi sairinshi tana wani far far da ido, Cikin kissa da makirci da annamimanci da tsugudidi da kafidi"iri tace, "eh nadawohh.."
"Sannu da dawowa.." yace dai dai jannarht ta shige bedroom dinta,.
Wani irin mummunan kallo ya watsawa jawaheer yaja kujerar dining ya zauna, "oya zauna..." Yy mgnr bb wasa,. Samun daya daga kujerun tayi ta zauna, tana fuskantarshi,. hade girar sama da kasa yy yce, "matata da"arkice.."
Shiru jawaheer tayi kmr bada ita yy mgnrba... Daka mata tsawa yy yace "badake nake maganaba!..kou sena shiga jikinki!"
"Wa me nayi..."
"Idan kika gayamin wata banzar mgna Zan koda miki mari..amsamin mgnata" yy mgnr bb wasa,.
Girgiza masa kai tayi... "fine...a shekaru bata girme mikiba.." yy mgnr cikin tsare gida,. Daga masa kai tayi tana wani basarwa,. "Fine...a mutumci kin isa ki hada kanki da ita..a tarbiya kin isa ki hada kanki da ita.."
"Waini me nayi mata..."
"Kinasone in gaya miki abinda kikayi mata..." Tayi shiru, tasowa yy ya dora mata mari a kuncinta na dama,,,, dafe kuncin tayi tanajin azabar zafin marin kmr zata fasa ihu amma babu halin hkn, "wallahi...wallahi...wallahi...knga rantsuwar Dan musulmi ko..inkika kuma ko kallon takalmin kafar matata sena farfasa miki jikinki..matata tafi karfin kallon banza ga wanda yafikima ballantana ke..ki kiyayeni ki kiyaye rayuwarki...inba hkba kuwa..." Ya juya ya bar falon ya barta da dafe kunci,. Seda yabar falon tasamu damar yin hawaye...tafi karfin 20mnt a zaune a Nan kana ta miketa nufa upstairs din, ai tana zuwa ta kira mama rabi ta shaida mata tana kuka mama rabi tace ta kwantr da hnklinta kwana nawane zata nemeta ta rasa a gidan..hnklintane ya kwanta Jin mama rabi ta bata tabbacin barin jannarht gidan,.
Yna shigowa dakin ya sameta kwance a kn gadon tana wani lumshe ido, ganinta dukse yji beda wata damuwa krsowa yy ya manna mata kiss a goshi,. "I love youh my queen..my kidney..my world..I can't live without you my love.."
Zuciyrta cikeda haushin rainin hnklin dayake mata tace "inaso in tambayeka ya jikin mommah dazu..nga kadawo da wurine.."
"Dazu kishiba ya hanaki ki tambayeni ai.."
"Allah ya kiyaye.."
Murmushi yy yace "alhmadulillah jikin mommah .."
"Masha Allah Allah yasa kaffarace.."
"Ameen my flower..nono" yy mgnr yna Kai hannunshi in nononta..ture hannunshi tayi ya maida ta kara turewa ya maida ta kara turewa ya maida, "stop..." Ta fada tna Kara ture masa hannunsa,.
"Ki natsufarh..yau zanyi abunfarh.."
"Wani Abu.."
"Makin love...z
Yau za ayita ta kare..."
"A ina zakayi.."
"A ina akeyi..." Ya tambayeta.
"Aikou tin wuri ka inda dare yayi maka ..period nakeyi..Ni kouma banayi ai bazan iya bawa kaninaba jikinaba.."
"Habade wasa kikeyi.." yy mgnr yna kwantowa jikinta, seda ya dubata tsaf kna ya tabbtr da gaskene, ai bakin ciki kmr ze kasheshi yaso ace yau yaci uban boss amma ina, Dole ya makale a romantic.
Washe gari 10:pm mama rabi ta fice a gidan byn sun kwana suna mugun kulle kulle,. Da temakon address din da mommah tasa aka Nemo mata, da hkn ta iso cikin gidan,. A bakin get ta tsaya tana karewa gidan kallo, wani irin murmushi tayi direct ta tura knta cikin gidan, get man bayanan yazagaya toilet Dan hk batasha whlr krsowa cikin gidanba,.
Suna zaune itada mmn iburahim suna hira a kn yadda za a gudanarda shagalin bikin sunan sadiya data haihu jibima suna,. Kawai ta fado falon babu ko sallamarh,. Idontane ya sauka a kn Ummih...itama ummihn a razane ta dago dan ganin mama rabi. "Nanma kin biyoni ne shedan..."
Wani irin shu"umin murmushi mama rabi tayi tace "aini nafi shedan...am dafatande bnyi batan kaiba nanne gidansu jannarht Yar zina wadda take gidan marayu ko...tou wace uwarta a cikinku.."
Ummih tace "Wannan amanarce dakina sani a shekarun baya.."
"Oh kicemin ta kwana gidan dauki..wai...yar zina ta haifa yar zina..kicemin jininkice jinin mallake maza.."
Ummih tace "duk yadda kikace rabi"arh..ammafa kisani jiya ba yau bace.."