← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 107

Sashe 51

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tin tini takeson taje taga ummihnta amma batajin zata iya tambayeshi da sunan izini. Kewar Ummih kmr zata kasheta hatta gun aiki tanason komawa amma tarasa ta ina zata fara.

Da sallahma ya shigo dakin snye da kananun kaya nazaman gida sunyi masa kyau ainun. looking so do beautiful and handsome cuties.

Tana kwance kmr kullum a Kan gadon ta rakube yashigo ya zubo mata ido hadi da murmushi. Krsowa yy hannunshi rikeda keys. Ya zauna a bakin gadon. "Sannu love.."

Lumshe ido tayi kmr me bacci.

Tsaf yasan idonta biyu but dya shigo idonta rass."Pls tashi zaune Inason muyi mgna.."cewar hammad.

Seda taja aji kna ta tashi zaune. Ido ya zubo mata batare dyace komiba se aikin kallonta yake tana sanyeda gown din less mars nauyi dubai lace. Tce "in baka shirya mgnrba inyi kwamciyata.." tace tana dauke Kai.

"Am sorry love.." yy mgnr yana haurawa kn gadon daf da ita ya ajiye Mata keys guda biyu a kn cinyrta. Bin keys din tayi da ido dagani daya na mota ne dya na wani abunne. "na meye.." tyi mgnr da alamar neman karin bayani.

"Daya na gida ne ,daya na motar sannan da kudi suna account dina kimanin billions 20, yayan babana dake abuja shine yace a Baki car key da kuma billions 10 yace Kiyi hidimar biki ita kuma mommynafisat ta bayarda 5, billions tace a Baki ki gyara gidanki. 5, kuma fam ne sukace a baki...duka suna account Dina."

Kudin da yake ambata duk sun bata mamaki ita da batama sanshi bbnnasuba na abujanba shine yayi mata wannan kyautar. Cikin sanyin murya tace "nagode Allah ya saka da alkhairi Allah ya kra budi kayi musu godiya.."

Hammad yace "okay zanyi insha allahu..ynzu ki bani account dinki na turo miki da kudin"

Girgiza Kai tayi tace "ka ajiye .."

"Why.."

"But bansan mezanyi dasuba..in znyi amfani dashi znyi mka mgna.." cewar jannarht.

Hammad yace "okay love..ammande turamin account dinki incase.."

Tace okay kna ta tura masa account dinta gtbnk. Ajiye wayr tayi gefe tana kauda kai tace "zanje gidansu ummihna.."

Murmushi yy yace "zakije ..kou kuma kina neman izinin in temaka in barki kije gun ummih..ciki wanne kike fada. " yy mgnr kmr wani babba.
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..61

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

Kamar jaririya haka ya dakkota ya direta a kn gadon yana kare mata kallo,yana sonta se yaji ya kara sonta sosai da sosai... Da knshi ya shafa mata cream dinta ya feshe mata kou ina a jikinta da turare,. Yasa mata kaya doguwar riga dubai yasa mata tayi mata kyau sosai,. Seda ya gama shiryata kna ya saka nashi kayan dmn already sun dauro alwalayasa , shiya jasu sallarh asubahi, suka idar sukayi adduarh,,, juyowa yy ya kalleta tayi kasa da knta,. "Ina kwana flower..ya gajiyar ihun dakikayitayimin kmr zaki fasa dakinnan.."

Karayin kasa tayi da knta gaskia hammad bedata ido...

"Tin ban shigaba kike wannan sambatun ranar dana shiga ai bnsan iya ina zaki tsayaba..."

Mikewa tayi ta nufo kn gadon ta kwanta tanajin kunyarma hada ido dashi saboda wannan mummunan Abu daya faru tsakaninsu bkaramin haushin knta takejiba, ynzu shikenan tajawa knta raini...

Nannade daddumar yy ynajinshi cikin nishadi sekace ya cita ne,. Nannade daddumar yayi ya ajiyesu a mazauninsu. Krsowa yy ya zauna gefen gadon,ya zubawa sumar dake kwance kn fuskarta ido.."swry zamu karayi.." yy mgnr yana kai hannu kn brsts dinta..

"Washhh..pls dena..Yunwa nakeji.." yunwar kuwa takeji sosai Jin cikinta takeyi kmr anyi mata sata,.

"Mee 2.. mezakici..."

"Anything...." ta fada tana kara lafewa a kn gadon. Mikewa yy ya manna mata kiss a kumatu kna ya fice adakin, ido tabi bayanshi dashi tafa girmeshi nesa ba kusaba amma shine zata yadda suna wannan badalar.." runtse ido tayi, tasam dabadan tanada strong fllng ba da duk hkn be faruba...da wannan tunani tunanin ta mike ta gyare ko ina a dakin ta chanza bedsheet ta kunna kaskon turaren wuta nan gidan ya dauki kamshi..

Yna fitowa daga dakin, kiching ya nufa yam and egg ya soya musu se miyar busasshen kifi da yayi musu dayake gass ne shap shap ya gama komi ya hada food plastic din plets a trea kna ya nufo bedroom din,. Lokacin ta gama gyara ko ina tana zaune gefen gadon tana waya da ummih, yashigo, zubo yam din yy a plet da miyan se kamshi yakeyi ya nufo har bakin bed din ya zauna yana bata a baki tana amsa tana wayar..."ki gaisheda Ummih.." ya rada mata a hnkli, batare data fadi saklnnashiba har sukayi sallarmarh. "Meyasa Baki isar da sakinaba..." ya tmbayeta yana Kai mata yam din daki bkramin dadih tayi mataba amsa tayi tace, "se ince kna gaisheta kmr yayarh..kunya nakeji aise tasha muna wani abune.."

"Oh kin gaya mata bamayin komaine.." hammad ya tambayeta,

Girgiza masa Kai tayi.."naqoshifa..knata bani kai meyasa bakaciba.."

"Ina jirane in gama feeding dinki kmr yadda Ummih takeyi miki nima se Kiyi feeding dina.."

"Nide baxanyi feeding dinkaba.."

Marairaicewa yy yace "haba ..haba..Dan Allah love ..inba hkba bazan iya ci da kainaba..ko bakyasone in samu karfi ta yadda inna hauki zakisan niba yaro bane.."

Murmushi tayi tace "da kai meye inba yaroba.."

"Yeah shiyasa naga da kikaga abuna duk kika firgece kmr yau kika fara ganin bura.."

Dafe kai tayi tace "wai bakajin kunyar kiran abubuwannan biyu.."

"Wadanne abubuwa biyu..fadesu inji Ni bnsansuba.."

"Ni aiba mara kunya bace.."

"Eh shiyasa jia kiketa ihu kna fadin wayyo gindina...kinga dagani harke munason fadar sunan abubuwan kenan..."

"Pls kaje falo.." ta fada tana dafe kunci.

Cikin shagwaba yace "haba anty bakiyi feeding din nawaba ai.." amsar plt din hannunshi tayi ta isa kn dining din ta zubo masa nasa tadawo ta zauna tayi feeding dinshi yanaci yna kallon nononta babu abinda yake tunawa se matsar da yayi musu jiya.. "anty in muka gama zaki bani nono kou.."

Harara ta gallara masa tana kai masa yam din baki ya amshe.. "ai baka kuma ganinsu bayan se ciwo sukeyimin ..jiyafa kwana kayi kanata tatattabasu kna tsotso.."

Lumshe ido yy yace "in kikace bani kuma ganinsu ainashiga ukuna a garin kaduna..har kwara kicemin inje Lagos a kafa..am sorry pls tuba nakeyi me abun dadih.." ya krshe mgnr yna hada hannunshi gu daya alamar rokon.. ido ta zubawa hannayennashi wadanda Hutu ya ratsasu, dawowa tayi da idonta on face dinshi, a gaskia hammad yanada kyau sosai da sosai shidin ya hadu iyakar haduwa,. "Meyasa kike kallona.."

Dauke idonta tayi daga kallonshi tanajin haushin knta data kalleshidin, "mezan kallah.."

Murmushi yy yce "anaso ana kaiwa kasuwa..."

A hk suka gama cin abincin suka kwashe kwanonin Suka Kai kiching suka wankesu a tare shide hammad Zan iya cewa rBin aikinshi rungumetane yaketayi duk inda tayi se yafi ta bayanta ya rungumeta a hk har suka gama suka koma daki,...tinda jannarht tazo gidan se yau jawaheer ta labe a hnyar upstairs tanata kallonsu dmn jia duk abinda sukayi a kn kunnenta dantazo ta labe se taji ta kara damuwa Dan ita a tunaninta yy sex da itace..yauma data kara ganinta se taji hnklinta yafi na barawon asubahi tashi..tsanartace ta ninku a zuciyarta ji tayi kmr ta karasa ta daukko wuqa ta luma mata ta mutu kowa ya huta,. Hk ta juya ta koma dakinta ta daukko waya tayi dealing num din mama rabi tana dagawa ta fasheda kuka..

Hnklin mama rabi ne yayi matukar Tashi tace "meye mama meyasa kike kukane hk knsan kukanki na daga min hnkli.."

Kara fashewa tayi da kukan.."yanzu mama rabi haka zaki zubawa lmrinnan ido kwata kwata kwana biyu bb wani motsi..."

"Kiyi hkri mama wallahi nima Nan ba zaune nakeba kawaide baki gane bane Ina nan inata fafutuka duk inda naji sabon boka senaje Allah yasan irin kudin dana kashe a kn wannan lamarin..Ni wlhy duk abun tashanmin Kai.."

"Tou ynzu mama rabi kina nufin haka zamu zubawa abun ido kwata kwata babu wani cigaba..a hakanne burinmu ze cika,,,gashinan shi yanata shiga dakinta kilanma ynzu haka cikine da ita.."

Hnklin mama rabine yayi matukar tashi, "Kamar yaya kenan jawaheer..ciki kmrya...yama za ayi tayi ciki kina haukane.."

"Wlhy kuwa ba Dole tayi cikiba kulumfa yna dakinta ya wuni can ya kwana can.. knga inta haihu komi namu ya ruguje..." Jawaheer ta fada tana kara fashewa da kuka.

Saboda tsabar tashin hnklin seda numfashin mama rabi ya dauke na wucin gadi, "innalillahi wa inna ilaihirraju'un.. wannan ai mutsibace..ke tintini kina ganin hkn na faruwa baki sanardaniba se yanzu.."

"Ai bata fitowane kullum fa tana daki shi kuma yna manne da ita a dakin..."

Cikin tashin hnkli mama rabi tace "karki damu lokacin daza ayi kare jini biri jini yazo don wallahi sede ayita ta kare ..inde da raina ai bata taba haihuwa a waziris family..kwantrda hnkalnki..."tana fadar hkn ta kashe wayar.

Komawa sukayi bacci a tare tana cikin jikinshi shima yana rungume da ita kmr amce za a kwace masa ita,.

*

A kwanakinnan kwata kwata bayajin dadihn rayuwarshi kullum daya kwanta bacci se muggan mafarkai baya wani samun isasshen bacci aikinshima da kyar yake iya gudanar da wasu, wasukam sun gagareshi, kallo daya zakayi masa kasan a firgice yake,. Mararshi tayi tambayar duniya amma amsar dayace wata rana zaki sani kawai ki tayani da adduarh...yau Kam shiryawa yy yace mata zeje India tayi mamakin tafiyar tashi babu shiri, tasande rabonshi da india tin zamanin da yayi karatunshi a can...dayaje satinshi daya ya dawo se abun ya ninka na baya, tashin hnklin da damuwar dayake ciki seya wuce na farko.. bacci ya gagari idanuwanshi sede in yasha mgnin baccine yake iya rintsawa..cikin lokaci knkani ya rame kmr bashiba..abun yna matukar daga mata hnkali amma tinda tayi tambayar duniyarnan yaki gaya mata dole sede ta bishi da adduarh kmr yadda ya bukatr.

*
Wani irin ruwan soyayya yake shayar da ita, Sam ta rasa dalilin dayasa kouda Dan tabata yayi se taji azababbiyar shaawarhta ta motsa, kullum daki daya suke kwana, hammad ya Kara Jin soyayyarta fiyeda ada soyayyarta ta kara double a zuciyrsa, a bangaren anty jannarht kam baza ace komiba baza tace tanason hammad ba Amma a ynzu yakasance wani barine na jikinta ta rasa dalilin hakan.
Chapter 51 · 0% Book details