← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 107

Sashe 17

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ummih tanaji tace "tou baba ..ke sahura zoki dauko key din sittin room ki bashi ya kaishi can gatanan zuwa.." cewar ummih .

"Tou ummih.."cewar baba me gadi.

Daukowa sahura tayi tabashi ya amsa ya wuce domin aikata abinda aka sashi.

Ummih ma mikewa tayi ta hayr upstairs din..

sanye yake da doguwar rigar atamfa .tana zaune a kn chinis carpet dake falonta tana danna system dinta. ummih tashigo ta tsaya a knta dagowa tyi tana kallon ummin tata tasakar mata Murmushi itama Murmushi ta mayar mata.

"Tashi kisako hijjb dinki, mutuminnan yadawo.."

Turo baki tayi tace "ummih nifa nagaya miki bazanjeba kawaide nagayawa baba ne znje dan kar in watsa mishi kasa a ido.."

Dakuwa ummih ta miko mata "kinci gidanku nace..zaki tashi kisa hijjb kije kou se mun saba.."

Rufe system din tayi tamike ta nufi bedroom dinta ta dauki hijjb dinta zumbulele har kasa milk colour tasaka, tasa plat shoe black ta fitou itafa dabadan baba me gadinne da tsinannan surutunshiba yagayawa ummih gaskia da itace bazata gaya mataba tou tin kafin ta dawo baba yasanarwa da ummih. Fitouwa tyi daga bedroom din ummih naganin tafitou tabiyota a tare suka sauko upstairs din ummih tace "kisameshi a sitting room .."

Juyowa tayi tace "ummih wayace a kaishi stting room.."

"Nice uwata..kije sahura zata kawo mishi ruwa ynzu.."

Juyawa tayi tacigaba da tafiya zata fita daga falon kenan ummih takira sunanta "jannarht.."cikin daddadan lafazi .

"Na'am ummih.." hadi da waiwayo.

"Pls kisaki fuskarki wata kila shine alkhairin jinkirin da allah yayi miki.."

Murmushi tayi tace "tou my life tnks.." tajuya tabar falon mgnr ummih yasa taji kwarin guiwar zuwa gunshi.

Sahura dake zaune ummih tace "knwar kakata ke kuma seki kai musu ruwa nan da minti biyar knji kou.."

Murmushi sahura tayi tace "tou ummih.."

Page 20 shine last page na free insha allahu ga mabu bukatr rijister su nemeni a lmbata dake sama ngd fans.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...22

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 09038275715.08033368013

Ganin me shigowar, tini yayi zumbur ya mike tsaye..sanye take da riga abaya baka da dnkwalinta a knta, danno kai tayi dakin babu ko sallamarh nasreen na biye da ita..

"Sannu Mommah ina wuni.." cewar anwar yna rissinawa. In dutse ya tnka tou itama ta tnka kou kallon inda yake batayiba nasreen kam daman ba saba gaisuwa tayiba.

Karasowa tyi bakin gadon idanuwanta nakan HAMMAD daketa hawaye har lokacin zaunawa tyi a gefen gadon tana tattaba kafafuwanshi duk yabi ya rame. "Sannu my love jikinde yakici yaki cinyewa..nazo dazu bakanan nasan be wuce kna bngaren kanwar uwarkaba.." nasreen de tana tsaye tana lallatsa wayrta chart takeyi da anty Safara'u ."sannu bross..wai mommah bazaki kira anty nahnah ba ta dubashi tinda yace yje hospital.." cewar nasreen da kawai mgnr takeyi amma hnklinta na kn chart dinta.

"A tou hkne kuma ni ciwonne tsoro yake bani kadade anga yan yayannawa kwara uku tal a nemi hallakaminsu.." cewar mommah anwarde na tsaye can gefe. HAMMAD kam kallonta kawai yakeyi.

"Sannu swry.. zakasha tea.."cewar mommah.

Girgiza kai yayi "oh ni zainab Allah kadubeni da idanun rhma..sannu my love..ynzu ko dn tea dinma bazaka shaba haba dan Allah..dukkabi ka rame kmr ba kaiba.. " cike da tausayawa take mgnr.

Duvet ta dauka ta lullubeshi tagama maganganunta shide HAMMAD yna jinta har sukabar dakin.

Zaunawa anwar yayi gefen gadon shi duk maganganun mommah baya damuwa dashi kmr yadda mommy ma bata taba kulataba intana binta da fitina.

Still hawayennashi basu dena zuba ba. ..ido anwar ya zuba mishi."sannu blood.." anwar yanason tmbyrshi yadda sukayi da jannarht din amma ganin jikinnashi ya kara rikicewa yasan cewa akwai matsala.. daddyne yashigo yakara duba jikinnashi, ganin ramar da yayi tayi yawa yasa a take a gun yace yatashi suje asibiti yace A'ah daddy yace tou yaya yakeso ayi saboda allah.." nan daddy yayi juyin duniyarnan a kn yakaishi asibitin yace A'ah dole ya kyaleshi tinda dmn lallabashi akeyi...

sahura de tayi lallashin duniyarnan jannarht takiyin shiru.. seda tagaji dn knta ta dena kukan.. 12:pm tabar dakin ta nufa dakinta saboda janan dabadan hknba da a dakin zata kwana.

Gabaki daya daren rnr yadda taga rna hk taga dare kiyayyar HAMMAD kam se kara yawaita takeyi a rnta. Gabaki daya tayi nadamar saninshi A yau dinnan ga haushin kissn dinta da yayi ga haushin rungumarta da yayi duk abun ya tsaya mata a rai. Duk juyi daya se tayi tsuki.. duk juyin dazatayi ji takeyi kmr a time dinne yake kissn mata bakinta.. abun bakin ciki a tarihin rayuwarta ba mijin dazata aura bne ya fara kissn dinta se wannan yaron..lumshe ido tayi bakin ciki kmr ze kasheta ga ummih tyi fushi da ita ainun..

A bangaren gogan kam shima be rintsaba kmr yadda be rintsaba hk anwar ma rabi bacci rabi ido biyu.. abunda yakara rikitashi yadda yakejin dadin bakinta a cikin nashi kmr yasha zuma zakin yaki barin bakinshi..dukda yasaba kissn mata da romancen amma be taba kissn baki dan tsut ba kmr nata ga laushi da tsantsi miyan bakinta kam yafi zuma dadih.. iya wajema kenan .. 🤭

shide yasan ita ykeso bawai shaawarba wlhy dazata yadda ta aureshi shi ze iya zama da ita basema ya citaba ko tabatama bazeyiba shide yyta kallonta tinda abin yazame mishi jarabta.. tunaninta fal cikeda zuciyrshi.

Washe gari hk ta tashi duk idanuwanta a kumbure wanka tyi tashirya dashirinta na zuwa office ..tasauko kasan taga ummih a zaune a falon kasan sam babu walwala a tareda ita A yanayin fuskarta tagane sam itama bata rintsaba. tsugunnawa tyi ta gaisheta amma fir taki amsawa ta bude bki da niyar yin mgna ummihn ta daga mata hannu hadi da mikewa tabar falon.rana ta farko kenan data gaida ummih bata amsaba dukse tabi takara shiga damuwa.
Sahura dake zaune ta kalleta itama da dmwar a kn fuskarta tace "karki damu kinsan ummih fushinta a knki nadan wani lokacine zata sauko.." mikewa jannarht tyi tabar falon jikinta bb kwari sahura da janan suka rakota har motarta dukse tji daban ada tasaba fita da raha amma yau kam akasin hkn. Hk taja motrta tabar gidan dukda batayi breakfast ba amma sam batajin yunwa. Rnr hk ta wuni jiki babu kwari aikinma sam batajin dadinshi abokanayen aikinta nata tambayrta lafia tacede kawai tanada ciwon kaine.

Anwarne ya taimaka mishi yy wanka yazauna yanayi mishi yan natsihu da ban baki sannan yasamu yadansha tea kadan..yakoma ya kwanta dafe da kirjinshi.

Ummih ce zaune a gefen bed dinta da wayrta manne a kunnenta .."Nide alhaji daza aji korafina da an dawo da bikinnan nan da 1month tinda kace kaine ka debi 2month din."

Abih dake saurarenta yace "meyasa kkeso ayi hkn rukayyah.."

"Inaji a jikinane kmr wani abu ze faru.."

Murmushi abih yayi yace "kadaki damu rukayyah ba abindaze faru se alkhairi .. knga ynzu mgna baze chanzuba mu ba kananan mutane bane..kiyi fatan alkhairi pls."

"Tou..shikenan.." tace hadi dayin murmushi ummih tyi daman tasan da kmr wuya ya fahimceta..katse wayr tyi ta jingina bynta da byn gadon tazubawa wyr ido da tunani tunani a rnta..

Wasa wasafa kusan 1week kenan ummih bata bi ta knta, duktayi yar rama bata wani damuwa dataci don ummih tyi mata sabo gashi ynzu tana horuwa.. se da kyar takecin abinci shima dantasan illarh rashin yin hknne yasa take tutturawa.

A bngaren HAMMAD kam ba abinda ya chanza, rywa tayi mishi tsada bayajin dadin komi se kallon picture dinta dake wayrshi. Danma anwar nayi mishi natsihohi.

Kusan 2week's kenan babu abinda ya chanza jannarht tanason bawa ummih hkri amma ummin taki bada dmr hkn domin datazo gu zatayi zumbur tamike tabar gun har time din abunna bata mata rai na yadda taga HAMMAD da jannarht..

Duk sati biyunnan dauriya kawai ykeyi.amma ynason sata a idanununshi ynason jin muryarta.. anwar ne ke bashi shawarar yadan dagawa ganinta kafa maybe ko yasamu sassaucin sonnata azuciyrshi..shide hammad yajishine kawai..yariga ya dangnta soyayyarta a rnshi da kaddararshi yana fatan allah yasa yaci jarabawar tashi. Yau anwar yaje gun aiki shikadaine kwance a dakin tunaninta ya addabeshi kmr an tsikareshi yamike babu wani karfi a jikinshi yadauki car key yabar gidan cikin karfin hali.

2:pm a asibitin tayi mishi da kyar ya kawo knshi asibitin. parking yayi a parking space yafitou dukya rme hkn be hana a gane kyaunshiba.

Kou dar babu a zuciyrshi direct ya turo kofar office dinnata yasako kai ... zaune take face dinta tayi fayau sanye tke da hijjb purple light ya amshi face dinta hnklinta na kn system din dake gbnta.. dago kai tayi daga kallon system dinnata dan ganin waye yashigo mata office.. idanuwanta ne suka sauka a knshi yna sanye da kananan kya sun amshi jikinshi ainun ji tyi kmr ynzude abinda yafaru tsakaninsun ya faru.. duk tsanarshi tadawo sabuwa dal a zuciyarta hade rai tayi irinna tsare gida..dogon numfashi yaja hadi da krsowa yna niyar zama a kn kujera tace "Waya baka izinin zama.."

Fasa zaman yy ya tsaya a tsaye idanuwanshi na knta hk kawai ya tsinci knshi dason bata hkri don ya kula rnta a bace ne.."anty nazone inbaki hkr tinda abinda nyi ya bata miki rai wlhy ni bnsan hkn ze faruba..."

Daga mishi hannu tayi batare data kalleshiba danta lura byn raini da rashin kunya harda rainin hnkli yakeson kawo mata tace . "Bnason jin hakurinka karike kynka banada bukata...kawai I don't like to see you .. ka fitarmin a office dina..." dagajin yadda tyi mgnr yanada tabbacin har lokacin rnta a bace yake..

"Pls anty jannarht am really sorry ba laifina bane...."

Katseshi tayi hadi da mikewa tsaye tace "bnason isknci nace ka fitrmin a office dina kou mun hada wani abune dakai ..."

Murmushi yy shi kyauma yaga takarayi mishi .yace "ni nahada dake ai tinda gashi nazo har office dinki kina korana ..hba anty jannarht.."

haushin shine yakara rufeta tace "Bnason jin komi daga gareka..just get out of my office..!" Ta karashe mgnr tana nuna mishi kofa.

Bance allh ya isaba😎
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE....21

littafin na kudine ga masu bktr Cigabn littafin su nemi 090382757515.

normal grp2 ngd da adduarh.
Chapter 17 · 0% Book details