← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 107

Sashe 43

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baba me gadi yce "Tou bari a kirata.." ya juya ya nufa hnyar falon gidan.

Hajiyar chardice zaune a falon da ummih. da sahura suna kallon tv. Itade ummih hnklinta bekn kallon yanakn tunanin gobe Allah, Allah takeyi goben tayi dan takosa taga takardar sakin jannarht a hannunta..

Baba me gadi ya doko sallama duk suka amsa.. ummih tayi masa iso.. shigowa yy ya tsugunna yace "brknku da hutawa.."

Suka amsada yawwa..

"Ina hajiya ne.." cewar baba me gadi.

Sahura tace "Tana Sama.."

Ummih De zubo masa ido tyi dnjin mezece.."

Baba me gadi yace "a gya mata tnada bako.."

Ummih tce "waye .."

Baba me gadi yace "wannan Dan kyakyawan saurayin me kirkinnan..mijinta nke nufi." yakarashe mgnr yna kallon sahura.

Cikeda Jin haushi Ummih tace "jekace ta kwanta.."

Hajiyar chardi tace "Haba de ummih da knki..be daceba tin rannan yake zirya bawon allahnnan dan mamanshi tayi miki lefi ai bashi bane yy muku lefi.dan Allah a barta taje taji dame yazo."

"Eh kwarai kuwa mutanen chardi maganrki dil.." cewar baba me gadi.

Shiro ummih tayi tace "tou hajiya.." badan tasoba.

Hajiyar chardi ta kalli baba tace "jekace tna zuwa.."

Tou baba me gadi yce kna ya juya yaje ya gayawa hammad bkramin mamaki yayiba dyaji ance tna zuwa sam beyi tsammanin hknba. Amma yau yasawa rnshi kouda taki fitowa seya shiga har cikin gidan yaganta. Godiya yyma me gadin ya Ciro kudi aljihu yan dubu dubu bemasan nawa bane ya mika ma me gadi. Ai godiya yashigayi masa kmr ze kwanta. Seda hammad yace bkm kna ya dkta da godiyar ya koma bakin aikinshi amma still bakinshi nata Sama hammad albarka. Shikam gogan motar ya koma ya zauna yna kallon hnyar dazata fito. Duk farin ciki ya rufeshi.

Hajiyar chardi da knta ta nufa upstairs din Dan kirnta. Direct bedroom dinta ta shigo da sallama.

Tana kwance zuciyrta fal tunani tunani hajiyar tashigo, tashi zaune tyi tna amsa sallamar tataw tace ,"Sannu mommyn chardi.."

Karasawa tyi ta zauna a gefen bed din tace "Yauwa jannarht ya hannun.."

"Dasauki.." jannarht tace.

"Allah ya kyauta gaba.." cewar hajiyar chardi.

Jannarht tace "ameen mommyna.."

"Yauwa tashi kisa hijjb kije waje ana jirnki.." cewar hajiyar chardi.

Cikeda mamaki tace "Waye mommyna.." don ita Sam bata tsammaci zuwanshiba.

"mijinki.." tce a takaice.

Jannarht tace "hammad.."

Hajiyar tace "Eh..tashi kisa hijjb kije yna compound yna jirnki.''

Dan hade rai tyi tace "Ni bacci nakeji..," donde bata iya cema hajiya bazataje bne da hkn tace.

Hajiyar chardi tace "Wlhy tin wuri kisan inda yakeyi miki ciwo..knsamu Dan yaro son kowa kin wandaya rasa yna sonki kmr hauka amma kina wulakntashi..in anyi mgna ace wai uwarshi, da uwarshi Zaki zauna kou dashi..a yaddama nake krntr lamarin yaronma bata uwar yakeba, se binki ykeyi Amma kina wulakntashi..kina Abu sekace wata yarinya.."

"Allah nide bnsonshi hajiya mezanyi dashi..ga mmmshi a gabanafa take cemin karuwa ..wai na wanke ruwan gindi na bashi yasha.." cewar jannarht.

Hajiyar chardi tace "kaji tsinanniya..ai inma ruwan gindine kika wanke kika bashi yasha dasauki sema inkin bashi gindin yaci ..hmmmm...lokacinne zta kra gyara kalamnta."

"Allah ya kyauta..karamin yaron ta yaya ma zan fara bude mishi cinyoyina bllntana harya shigeni.." jannarht tyi mgnr batare datasan mgnr ta fito daga bakintaba sedata furtata gaban hajiyar chardi dukse tji kunya ta rufeta.

Hajiyar chardi data saki baki tna kallonta tace ,"Inyee..sandama zaki bude mishi har abinda yafi cinyoyi waya sani..ke bkisan irin wadannan matasanba sunfi dadih..yadda kika jima bakiyi aurennanba..yasameki ai sekin raina knki..irin wadannan dansu kwana sunacin mace ba wani aiki bne gunsu sunaji da danyen jini, bari kiji in gya Miki tin wuri kiyiwa knki fada knji na gaya miki.."

Haushi kalaman hajiyar chardi suka bata tadan turo baki a zuciya tace kafin hknya kasance aiya jimada sakina.

"Maza kisa hijjb kizo kisameshi a waje kuma karki juma.." tna gma fadar hkn ta Mike tabar dakin batare datajira amsartaba.

Komawa tayi ta kwanta Sam batada niyar zuwama.domin btyi niyar bama. Domin batasan mezataje tayi mishiba. "Dn krmin yaro se shegen takurar tsiya.." ta fadi tna gyara kwanciyrta.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..49

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

Karema kanta kallo tashigayi tsaf ta gane me yake nufi amma ta wahance irinna Yan bariki tace Cikin rashin fahimta "Kamarya ya..?,"

Kallon rainin hnkli ya watsa Mata yace "Bana maimaita mgna nasan kin fahimceni.. kibude kunne dakyau kiji bnason wannan kayan dakikasa yau inkinason cigaba da zama a gidana tou kirinka sa kayana mutumci nanba gidan karuwai bane.." yy mgnr Cikin Isa.

Kallon knta tayi tawani yi farr da kwayar ido tace "wannan kayanfa danasa.."

"Mtwssss..ke dakikiyar inace..nace miki bnason wannan kyn kazantar..sannan wannan shegen kitson kannaki na attachment ki tsefeshi bnason dabi'ar arnaye da karuwai...knjini kou bakijiba.." Yace a takaice.

Daga masa Kai tayi cikedajin haushi ta juya ta nufa kiching din. Masu aiki nata hidimar aikace aikace a kiching din kujera tasamu tazauna a zuciyrta tace "tab dasake bazan dauki wannan iskancinba...tin wuri kwara ayima tufkar hanci."

Mikewa yy ya nufa dya dga Cikin bedroom din gidan, kasancewar 3bedrooms ne . Seda ya zagaye duk biyun yga sun tsaru, ana ukunne yagane shine nashi shima yy kyau sosai, an zuba masa komi hatta da kayan sawa da takalmin da singles komi new kirar waje. Gabaki dya gidan tsarin turawane, kou kujerun falon abun kallone. Babu hayaniya.

Tsayawa yy yna karewa bedroom din kallo a zuciya yace ,"jar ubannan.. an narka dukiya a gidannan.", ya Bubbude waddrop yayi yga cike yake da kayayyaki,duba kayan yy yga sixe dinshine , ,murmushi yy a zuciya yace "Allah ya kara bude daddyn Abuja.." fitowa yy falon ya dauko ledojinshi ya dawo yazauna a kasan carpet din dakin ya bude kazar ya faraci, yna Cikin ci wyrshi tashiga ringing dagawa yy ganin lmbar Anwar.

Daga dyn bangaren Anwar yace"nazo part dinka bngnkaba where are you now..kou ana gidan antynmune.."

Hammad yace "sede antynka Ni ynzu ai iyalinace.."

Murmushi Anwar yy yace "gaskiaaa ne nawan..yane wai"? Nazo muyi story nga bakanan?..kna Ina ne Wai."

Hammad yace "Uhm yau mommah ta matsafah dole seda na nufa gidana."

Anwar yace "inye..kacemin yau za a angwance..Meyasa bka kiraniba na raka ango...se inyi siyan Baki.."

Haushine ya rufe hammad yace "za'a angwance da ubanwa.."

Cikin zolaya Anwar yace "za a angwance da uba hammad da uwa Hajiya jawaheer mna..maybema a samo mna Yara.."

Hammad ya yatsina fuska yna kaiwa kaza yaga yace "tab yoouuhh Ni kou Ina yawo da bura a hannu na fara kuskuren kusantar wannan yarinyar..mtwsss...ai mommah ta cuceni Wlhy Inga gnta kmr yar 100yrs komi ya saki...Allah de yasa inside ba hk takeba..danni bnson gindi a bubbude..Uhm kouda yake kou a tsuke take bnso yaseens.."

Anwar ya kwashe da dariya yace "Aah kaide dande bakasontane blood..Amma ai jawaheer akwai breasts Kai kuma akwaika dason breasts.."

Hammad yace "Dallahcan Dan inason nonuwa se akace maka kouwanni kazami nakeso..na yarinyarnan ai sede inyi pillows dasu.."

Anwar ya tintsire da dariya kakkace wawan zama yagani. Tsagaitawa yy yce "Kai hammad kiyayyarka batada kyau wlhy.."

"Hmm Kai nifa duk duniya bb wadda na tsana kmr yarinyarnan..kuma ma Wai a hkn Dan daddy yymin natsihane nadan rangwanta.." cewar hammad

Anwar yace "eh pls kadan rangwanta mata Dan allah koudan drjrta na blood dinka seka Dan sassauta..kadan rinka sauke mata hakkinta."

Hammad ya yatsina fuska yace "Znyi iya yina..sauran na barma Allah."

Anwar yace "shege nawan..Amma in anty jannarht ce aiba hk zakaceba.."

Murmushi yy yCe "jannarht da jawaheer dayane..kai bakaji bambamciba kou a ynayin gun kiran sunanba.."

Dariya yy yce "Ango na jawaheer da anty jannarht..nide seda safe ayi amarci lafia...kar kacinye musu yarinya a bita a sannu.." Yna fadin hkn be jira amsarshiba ya katse wayr yana dariya. Shima dariyar yy ya ajiye wyr gefe. A zuciya yace ,"tab wannan ce yarinya ai sede Ni acemin yaro a gunta.." Dai dai yanakai dinks bakinshi, jawaheer tashigo hannunta rikeda trea. Bb kou sallama. A yatsine yake kallonta harta ajiye trea din tna wani far far da ido tana kisisina. A yatsine yace "Ke Baki iya sallamarhbane.. anyway ba a koya mikiba..tukunnama uban waye ya baki izinin zuwarmin bedroom.." ya krashe mgnr yna tsare gida.

Cikin kissa take mgna "Kaifa mijina ne inbnzo gunkaba gunwa zanzo..kuma nagade ai abincine nakawo mka a matsayinka na mijina.." cewar jawaheer.

Daka mata tsawa yy yce "bnason dakikanci kinajina kou..inkika kara kuskuren cemin mijinki sena fasa Miki bki.. bakiji worning din da nayi miki ba kou..inace tin zuwana gidannan na taka miki burkin ki rinka kirana mijinki..inna kraji se jikinki ya gaya miki. dallah kwashi kazantrki ki fitrmin a daki.."

Kwashe kayan tayi jikinta har yna bari dan duk raininta tna tsoronshi.

"Wannan shine first and then last..inna kuma ganin kafarki a cikin dakina Sena koya miki hnkli da respect dannaga kou dya baki dasu." Ya fada ahasale.

Hk ta juya tabar dakin jiki bb laka. Tana zuwa kiching ta ajiye trea din direct upstair ta haye ta fada bedroom dinta tana kuka tajawo wayrta ta kira mama rabi, bugu dya biyu ta daga, kra fashewa tayi da kuka.. Nan da nan hnklin mama rabi ya tashi tace "shalelena meye kikema kuka haka..kou harya sadu dake ne inzo jinya...dan zainab ta kirani tacemin yau gidanki ze kwana.."

Kra fashewa tayida kuka tna fadin "gaskia mama rabi dasake bazan iya daukar wulakncinnanba tin yaufa se wulakntani yakeyi.. "

Mama rabi tayi tsuki tace "yanzuke kou kunya bakyaji a kn wannan ne kike kuka..me akayi akayi dana miji..keeeee! Bude kunnenki dakyau kiji mu zuri'armu bama ma dana miji kuka wlhy sede shi yayi mna kuka..tin wuri ki natsu kinji na gaya miki..inbnda sakarci sekihau kuka.."

Cikin kuka tace "Dande bakiga abinda yymin bne harda wani waicemin kar in kara shigo masa bedroom dinshi..tou a hknne ze sadu dani din."

Mama rabi tace "to kiyi hkri mna..maza share hawayenki kinjini kou ..Sha madara da zuma ki kwanta da sanin cewar wata rana seya biya wannan kukan dakikayi aike hawayenki me tsadane..ina baki tabbacin wata rna sekin tausaya masa..hba muda keda boka a garinnan ..wallahi kinjina rantse miki sekinsashi kuka kema, se abinda kikace zeyi..Ni nayi miki alqawarinnan."
Chapter 43 · 0% Book details