Sashe 26
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummih ce me karfin halin cewa ameen jannarht tini jiki yakara laushi abinda take tunani shine ya faru wato ba a daura aurentaba da mansur..a wani fanni na zuciyarta godiya tayima allah tana addu'arh allah ya kawo mata wani nagari..
Alhaji khasim yadaura dacewa "Anso muji kunya a yau dinnan allah beso hknba ..alhaji mansur yazama karamin mutum dukda hnklinshi amma a bnza..ashe munafurcine cikeda cikinshi se ynzu komi nashi ke bayyana kwara da allah yasa auren beyiba alhmdllh ..akwanakin bya kadan byn ansa rnr jannarht da mansur yaragema saura yan kwanaki bikinsu wani mutumi me mutumci ya binciko asalinki yagano a nan kika tazo kuma yazo gareni ashema abokin karatunane munyi zaman mutumci dashi..yazo gareni da kokon bararshi a kn yna nemawa danshi auren jannarht.. Kasancewar da alqawari a kasa yasa nace aah dukda yasanar dani dannashi na neman rasa rnshi a kn soyayyar ita jannarht din..dakainama naje na dubashi naga mummunan halin dayake ciki amma gudun kada muzama kananan mutane yasa nabashi hkri.. Dukda nabashi hkrin be dena binaba ynayi min magiya a game da dannashi.. Tou alhamdulillahi rabbussamawati wal ardi. Ya ziljalalu wal'inkam..."
Gaban ummih ne ya ynke ya fadi .. Jannarth ma hknne yakasance itakam taga ta knta kou wayeshi kuma oho...
Abih yacigaba da mgna "Ayaude dabadan yaronnanba da munji kunya.. Abubakar dan gidan alhaji zubairu.."
Ummih ta sauke ajiyar zuciya tace "tou alhmdllh alhaji mungode da karamci.. Waneneshi abubakardin..kou bamu sanshiba.."
"A yadda nasamu lbri Kun sanshi..ai danginsu fitattune shidin dane ga aa waziris family .."
Jin an ambaci aa waziris family jikin jannarht yahau kakkarwa tunani tashigayi waye abubar a aa waziris family kuma.. Hnklin ummih a matukar tashe tace "waye abubakar kuma abih.."
Jim abih yy yace "wannan yaro dasuksyi karatu a waje.. Hammad..."
Zufa tashiga karyowa a jikin ummih tnaso tyi mgna amma bakinta jin an ambaci sunan hammad..
Wani irin uban kara tasaki hadi da ihu ta daura hannu a kai batamasan tayiba ta rarrafa ta karasa gaban abih ttana kuka kmr rnta ze fita tace " abih wlhy bnasonshi.. Wayyo nashiga uku.. Abih nafa girmeshi... Yayyinshima na girmesu..kanina nefa..dan allah a warware aurennan..naji zn aura kowa amma bandashi..kowa ka zabamin pls abih...nide kara in aura mansur din.."tna kuka kmr rnta ze fita.
Hatta sahura sedata girgiza da lamarin..
Ummih na binta da ido ita knta ji tkyi kmr tyi kukan.."abinda na guda..innalillahi.." Ummih tace a zuciyrta.
Ido abih ke binta dashi jannarht me tsananin hkri da biyayyace yau take bijirewa umarninsu..
Dai dai aka turo kofar aka shigo su ukune ahaji zubairu shine a gaba se anwar na biye dashi ..na ukunne bngnshiba😂😂
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...31
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.
Kuyi manage busy editing dinma yazama aiki.
Juyawa sukayi sukabar falon ummih nan ta zube tana kuka wiwi kmr rnta ze fita.. Dukkaninsu fitouwa sukayi suka mara musu baya sadiya na binsu da zagi danma mmn ibrhm na kwabarta. suna fitowa mezasu gani jamaarh arkuwa sun cika gun fam ganin an fito da anty jannarht nan samarin layi sukayi misu caaa suna shrin sata q mota sukahau kokawa da jamaarh anguwa kunsan ance sarkin yawa yafi sarkin karfi.. Ganin za ayi aika aika yasa wani yakira police bajimawa suka iso suka tasa yan dabar gaba suka sasu a mota dmn mota biyu sukazo dashi aka cika mota daya dasu. Jin cewar har gida sukazo din yasa lefinsu ya karu dan ada sunso tafiya da jannarht amma dasukaji ba asin zancen dayake cikinsu akwai me adalci sukabar.can gefe tsaya Itade jannarht abin duniya ya taru yy mata yawa a gaskia ita ba fitinanniya bace barin aurennan shine alkhairinta..sam bata iya jaraba irinna samira"
suna fitowa yan daban suka nunasu a matsayib abokan tafiyar nasu.nan aka nuna musu bindiga karasowa sukayi jiki na rawa.. idone ya raina fata samira tace "kuyi hkri sir ..kou nawa kukeso zanbaku.." Police din ya daka mata tsawa "shout up..angaya miki mu yan cin hancine.. Mara kunya dmn irinkune bata gari muke nema tau alhmdllh munsameku ynzu..kunzo har gida zaku sace yarinya..dallah kuzo ku shiga mota kananan marasa kunya kawai..shegu karuwai ..." Aka tasasu aka sasu amotar.. Sadiya takaraso har bakin motar ta kalli samira da duk tayamutse tayi dariya tace" kinga al'amarin uban giji kou se gashi ke yau kwanan cell zakiyi.. Anyi asara wlhy duniya da lahira..tsinanjiyar mata and cin mutumcin dakikazo da tawagarki kukayi mana munbarki da fitowar rnada faduwarta..shegiya me siffar yan wuta.." Dukda samira na motar yan sanda seta tace "uwarkice me si.." Dan sandan yakai mata naushi baki nan da nan bakinta yahau jini.. Dole taja bakinta da yayi zumbutu tayi shiru.
Hajiya fatimace taje ta kamo hannun sadiyan suka kamo hannun jannarht suka shige gidan.
Gabaki daya nadama hadiza tayidomin mijintama besanta fitaba dmn aurennata girgidi yakeyi.. samira kam bakin ciki ya isheta da yansandannan suka hanata tafiyada jannarht gashi kou kadan bata ko maretaba ta rage takaicin duniya.hajara kuwa se zare idotakeyi kmr wadda tayi karya itasam batasan hulda da police saboda itadin me zunubice..su sangami babban arne kuwa yasan ya shiga uku. Itakam samira ba kamawar police bane ya dameta aah yadda batayiwa jannarht din abinda ranta yasobane yadameta. Direct offishin yansandan aka nufa dasu aka kwace duk wayoyinsu aka sasu a cell.
**
Kowa zuciyrshi da alhinin abun suka shiga cikin gida... Ummih na durkushe tana kuka taga shigowarsu ganin harda jannarht din yasata mikewa takaraso ta rungumeta a jikinta.. Dmn jannarht kmr tana jira ta fashe da kuka.. sadiya tace "Anty jannarht ba kuka zakiyiba ai allah ya tallafa mna..wannan tsinanniyar mata haka shegiya.. Ai wlhy taci saar inada ciki dase an kwasheta ranga ranga.."tayi mgnr tana karasawa tazauna akn kujera..
Ummih goge hawayenta tayi tace "yi hkri mamana.." Kwacewa tayi daga jikin ummih tahaye upstair din tana hawaye ji takeyi kmr tamutu tahuta da bakin cikinnan na duniya. Direct bedroom dinta ta nufa takwanta akn gadonta tana kuka kmr rnta ze fita... Biyo bynta ummih tayi zuciyarta itama babu dadih. Karasawa tayi taganta akwance tanata kuka zaunawa tayi bakin gadon tashiga aikin lallashinta..
*
Tinda 8:pm yakesaran zuwanta amma batazoba yace anwar yaje yagani shima sahunshi hudu batazoba duk ji yy hnklinshi a tashe ya kasa ci yakasa sha anwar de yasan yaune daurin aurennata shikam gogan yama mnce zatayi wani aure.. Daya gaji da gafara sa bega kawoba. Byn anwar yaje masallaci. mikewa yayi dakyar yaje da knshi yaga office dinta a kulle jingina yayi da kofar yna wani lumshe ido yayin dayakejin kamshinta a jikin kofar..wata nurse ce tazo wucewa ta gnshi jikin kofar office dinnata ta tsaya tana kare kishi kallo tini tagane jinin waziris family ne. Cakeda ladabi ta gaisheshi amsawa yayi cikin snyin murya. Nurse din tace "rnka ya dade dr jannarht kke jira.."
Daga mata kai yy don q tunaninshi zatace mishi gatanan zuwa .."ayyah ai yaune bikinta bakaga babu doctors dayawaba yau a asibitin .."
Wani irin mummunan tashin hnkli ya tsinci knshi a ciki durkushewa yy a kofar asibitin ji yyduk ya tsani nurse din data gaya mishi wannan mummunan al'amarin.. Tsayawa kallonshi tayi tace "sannu kou inkamakane inkaika daki.."
"Leaf me pls..bar gunnan!" Yy mgnr cikeda tsana.. Juyawa tayi tabar gun jikinta na rawa ..
Zaman dirshen yy akofar office yadafe kirjinshi da hannunshi zuciyrshi nayi mishi wani irin kuna..
Anwar daya dawo daga masallacin yaga daki wayam. Zuciyrshice tabashi yaje office din anty jannarht .don hk office din shima ya nufo. Nan ya gnshi a zaune karasawa yy ya kamoshi yace "blood.. Why zaka zauna a nan kowa ze wucefa kai yake kallo.." Yy mgnr yana kamoshi yakaishi dakin. Kwantrdashi yy a kn gadon marasa lafiyar kwantawa hammad din yy yna hawaye. Anwar dinma zaunawa yy gefen gadon yna kallonshi."blood ashe yau anty jannarht ke aure nasan kasani baka gayaminba.." Cewar hammad yna hawaye.
Gaban anwarne ya ynke ya fadi dmn abinda yake gudu kenan shiyasa be snr dashiba. yace "wayagya mka.."
"Hmmm tindadekai kasani bkagyaminba shikenan.. Ynzu ainasani.. " yy mgnr yna hwaye. "Hba blood meyasa kake hakanewai..kyi hkri mana komifa na allah ne.. INSO CUTA BE HKRI MGNI NE.. so kkeyi ciwonnaka yadawo sabo kou.."cewar anwar.
Hammad bebi ta kn mgnrshiba yacigaba da kukan...nan da nan jikinshi ya rikice yahau shakuwa..anwar hnkli a tashe yaje ya kira doctor akace ya tsaya a waje likitoci ukune suka tsaya a knshi don ceto ratuwarshi ammaaa inaa jikinfa ya rikice fiyeda tunaninsu..
Anwar be kira kowaba se daddynshi yasanardashi yana kuka .. daddynnashi yace kada yasanrda kowa gudun kada hnkli ya tashi.. Anwar kuwa hawaye ykeyi yna rokon allah ya bawa blood dinnashi lafiya.
**
Sahura daman batanan taje amso dinkinta kenan taga ba a gamaba tazauna a dinka sede dawowa tayi taga anyi cirko ciko a falo bata tsaya wata wataba ta ajiye janan a nan falon da ledar kynnata tahaye upstairs din hnklinta a matukar tashi ita a tunaninta kou mutuwa anty jannarht din tayi.
A matukar hargitse tashigo dakin tana kuka tana fadin ina anty jannarht din.. Karasa shigowa tayi taganta kwance tana shasheka ummih na aikin rarrashi tmbyr ummih tashigayi ko lafia.. Ummih tyi mata byanin meke faruwa.. Itama zama tyi aka shiga bawa anty jannarht din hkri.. Ita kuwa jannarht dmwa fal rnta tasan tashiga uku da samira domin taga alamar babu tausayi a tareda ita.. Ji takeyi kmr tace ta fasa auren ta huta da whlr duniyarnan gabaki daya ji takeyi kmr azare mata rai ta huta..
**
Ya fitou cikin shirinshi tsaf shida manager se kamshi ke tashi ango yasha shadda suka shiga mota domin zuwa gun daurin auren. Manager na shirin tada motar wayrshi tayi ruri ganin lambar babanshi yasa gabanshi mummunan faduwa ji yy kmr kada ya daga se kuma ya daga hnklinshi tashe beyi mgnaba kusan 10mnt bbn nashi na mgna nide bnji me yaceba se kuma ya katse wyr.. Ajiye wyr yy idanuwanshi sunyi jawur ya sunkuyrda kai kasa kmr zeyi kuka manager na kallonshi yace " meya faru uban dakina.."