← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 107

Sashe 30

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajiyar Chardi tariga ta dago babu lafia sahura ta tmby kou lafiya sahurade batace mata komiba.. Ganin ummih ta fito daga dakin yasa hajiyar chardi ta shiga dakin don ganin yaya jikin jannarht din. Tin kafin ta karasa bakin gadon take hangota tanata kakkarwar sanyi. Karasawa tayi ta budeta ta gnta har tayi wata rma hawaye ya bushe a fuskarta zama tayi gefen gadon tanayi mata sannu "sannu jannarht ashe jikin yayi zafi har haka.. Koude asibiti za ajene.."_

Jannarht de tanajinta amma bata iya mgna. Sannu ta rinka jera mata a kai a kai. Tayi tayi ta mikar da ita don ta kaita toilet amma duk jikinta ya saki..hajiyar chardi ta tsorata da ciwon tea taje ta hado mata amma ta gaza sha..duk ciwonnata ya addabi hajiyar chardi. Sahura tashigo dakin itama ta zauna ta rafka tagumi tazubawa jannarht din ido. Hajiyar chardi ta kara tmbyrta a karo na biyu. "Sahura nasan kinsan meke faruwa amma kinki gayamin koudan kngani ba jininku bace kou..amma ai anzama daya duk wanda yashiga damuwarka ai yna sonka."

Sahura tace "aah ba hk bne..ainima ba jininsu bace mommyn chardi bawai hk bne kiyi hkri.." Nan ta bata lbrin abinda ke faruwa ita knta hajiyar chardi abunya dameta dukdade bata taba ganin hammad dinba.

"Allah ya kyauta ..allah yasa hakanne alkhairi.." Ameen cewar sahura.

Ummih kam rufe knta tayi a dakin kawai se kuka yazo mata seda tayi ma ishi dai dai azahar ta mike ta dauro alwala tayi salllarh hadi da adduarh. Tana idarwa ta koma ta kwanta , zuciyrta fal tunani tunani. Gani takeyi harda lefin jannarht don a ganinta ita tasaki fuskar afkuwa soyayyar tata ga hammad din.

Sosai jikinta ya tashi harda suma hnklin hajiyar chardi da sahura a tashe tacewa sahura ta kira dreva yakaisu hospital ..dreva ya fitou da motar suka kamata itada sahuran suka sata a motar sam batasan inda hnklinta yakeba. Basubi ta kn ummih ba don hnklinsuma beje kntaba suka shiga motar dreva yaja suka nufi aa waziris special hospital.

Suna isa sugaci karo da anty nahnah a harabar asibitin da ita aka kamota kmr gawa duk ta sassandare idanuwnta a kafe. aka nufa emergency rolm da ita.nan da nan mnyn doctors suka fara aikin duba lafiyar nata.

**
*bari mu waiwayi samira da alhaji mansur*

Kouda aka kira Alhaji mansur akace mishi samira na ofishin yan sanda hamdala yayi ga uban giji kuma yaceda police din kada dan iskan daya kara kienshi shi bema santaba. Nan da nan ya tattara yan komatsanshi yabar kasar zuciyrshi fal bacin ran samira.

Mgnr tashi ya bawa samiran haushi ..hk shima mijin hadiza cewa yy shi bayama kasar aibashi yace tajeba. Hajara kuwa duk dadironta in an kirasu basu dagawa ..seda sukayi sati daya a ofishin yan sanda kunsan dansanda da sharri duk wanda yazo yagansu cewa sukeyi a gidan karuwai suka kwasosu. kowa yazo seya tsine musu. Su kuma mazan tuni aka turasu gidan kaso.

2weeks sukayi a hk duk sunci ubansu kowaccensu ta chanza kamanni hajara da hadiza,se tsinewa samira sukeyo cewa sukeyi ita tasasu a bala in nan. Se sunyi 2 days basuciba se police din sunga dama suke se muse bread din 50naira su rarraba musu da pure water na 10 naira hk zasuyita wawaso kmr mayu.. Da suka gaji da basu abincin danknsu suka sakesu amma sun kwace wayoyinsu da gold din dake jikin samira daga ita se kyn jikinta suka barta bb kou takalni.hk suma sauran. A hnya suka babe dambe tsakaninsu harda bura uba baram baram suka rabo byn sunyiwa samira dukan tsiya. itade. Hadiza, direct gidansu ta nufa don bata iya tinkarar gidan mijinta a wannan halin. Hajara de dmn a gidan karuwai take zaune can ta nufa haushi fal rnta na samarinnata.

Samira kuwa da haushin mansur ta isa gidan nata burinta tyi ido biyu dashi. Tna isa bakin get din gidan zata shiga get kenan baba me gadi ya hngota ya karado a guje yazo yace "tsaya tsaya..hajiya ina zakije.."

Kallon bnza tayi mishi tace _"gidan ubanka da uwar ubanka znje shegen me gadi kawai.." Samira tahau zagin dan tsohon baban.

Dmn me gadi haushinta yakeji yace "bade ubanaba mara tarbiya kawai.."_

Baki sakaka take kallonshi tace " tsohon dan bariki..yaushe raini yashiga tsakanina dakai haka..yau kayita aikinka zaka koma village dinku sena kamu ya gagareka.."_

''Kou kuma ke ki koma naku kauyenba..alhaji yace kar a barki ki shiga gama takardarnan yae in baki.."ya karashe mgnr yana ciro takarda aljihunshi ya mika mata. Hnklinta a tashe ta fisga takardar dan ganin meke ciki tana budewa taga rubutu da red din viro kmr hk *ni mansur na saki matata samira saki daya saki biyu saki uku ..sannan inta samu miji tayi aure..allah ya isa tsakanina da ita bazan yafe mataba..!!* wurgar da takardar tayi knta na juyawa ta zube kasa tana kuka tana birgima tana cewa "wlhy ba inda znje ina gidanka ai nidakai mutuka raba ..tinda ka sakeni nikuma ba inda znje sede muyi zaman dadiro.." Taketa maganganu kmr zararriya. Baba me gadi yace "sede kiyita zama a nan waje kenan..domin alhajima yayi tafiyrshi yna ingland tin wajen kwanaki goma sha daya kenan ..a tattarade a koma village yau karyarki ta kare..yar marasa tarbiya.." Mikewa tayi ta cacumo wiyanshi tanata ihu ta shakure baba da kyar aka kwaceshi a gunta tazauna nan kofar gate ta kwanta, in takaice muku rnr de nan ta kwana kou tausayinta baba me gadi bejiba.domin ada taci ubansu da duk ma aikatan gidan. Dan hk duk ma aikatan gidan duk wanda ya ganta sede yayi dariya da murna da allah shi kara .

[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...36

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.

Tnks lovers.

Da kyar suka samu daidaituwarta domin jininta ya hau sosai da sosai. And sun tausaya mata. Kafin kace kwabo ta rame sosai kmr ba itaba. Drib akasa mata yayinda take sauke numfashi a hnkli.

Hajiyar chardi ta kira ummih ta sanar da ita ciwon jannarht din. Ummih tashiga dmwa amma hk ta danne ta fitou tahau napep yawota asibitin. Kouda taga jannarht din ta mugun ji tsoro . bazata jura ganintaba a halin datake cikiba dan hk ta bar asibitin direct gidan marayun ta nufa daka gnta ksn bata hayyacinta.

Direct ofishin alhaji kasim ta nufa. Da sallama tashiga ta sameshi zaune itama zaman tayi.. Ido ya zubo mata tsaf yagano tna cikin damuwa. "Rukayyah ya akayi.."

Ai kmr tna jira ta fara hawaye tana cewa "Gaskia Abih hadinnan beyiba sam..yaronfa dan gidan zainab gumel nefa.."

Gyara glass din dake idanuwanshi yy yace "wacece zainab gumel.."

"Zainab mna wadda na auri wanta a niger..marigayi.."

Abih yy shiru yy jim hnklimshi shima a tashe.

Ummih taci gaba da mgna tna hawaye "abih wannan auren dai dai yake da tashin hnklin jannarht kaga ita kuma amanace a garemu baki daya..ina rokonka alfarma a karo na farko , danson annabi a raba aurennan sam babu alkhairi..kamata yy yadda jannarht ta jima batayi aureba tayi auren kwanciyr hnkli ba wannan yaronba.."

Abih yace "Saboda yna yarone kike ganin hkn.."

"Aah abih ..ni yarintrshi be damuna saboda shugan halittama wadda ya fara aura ta girme mishi..pls don allah abih ka dubi lamarinnan..ynzu hk yarinyarnan tna asibiti hawan jininta ya tashi..bnason in rasata har gobe ita amanace a gareni.." Cewar ummih.

"Okay rukayyah zamu duba lamarin..wani asibitine take.." Cewar abih. Se ynzu yke nadamar hada auren.

"Asibitin datake aiki.." Cewar ummih tna share hawayenta.

Tausayi sosai tabawa abih. "Znzo in dubata Rukayyah.. Ki kwantrda hnklinki pls.."

Daga kai tayi hadi da mikewa hnklinta a tashe ta gyara daurin zaninta ta fito daga offishin. Direct ta nufi get ta fita tahau adai daita sahu ta koma asibitin tanajin hnklint a tashe. Har sanda ta koma asibitin sam bata farkaba. Hajiyar chardi tna zaune a kn kujera. Sahura batanan ta koma gida dan janan na gida gun me gadi ummih ta barta.

Ummih Guri tasamu tazauna gefen gadon ta rafka tagumi tna kallon jannarht din dake saure numfashi da kyar.dukse tji wani iri ..wlhy datasan wannan kaddararce zata samesu da tuni tabar kasarnanma gabaki daya. Ita sam ba mutum bace me bala'i hk itama jannarht din. Dan hk sam zaman auren jannarht da hammad baya yuwwa.

**
Misalin 8:am na safe mommy ce zaune a falon daddy yna ..yana bata bayanin yadda lamarin ya faru na auren jannarht da hammad domin tin farko bata saniba.. Hnklin mommy ne ya tashi tashiga mgna hnklinta "hba alhaji gaskia abunnan beyiba wlhy bnso kashiga lamarinnamba .."

Daddy ya bita da ido.. Kawai tnata maganganunta kmr zatayi kuka ya mike yafita yabar falon. Kai tsaye gun hajiya babbah ys nufa yy mata byni tini t fahimceshi kuma tji ddn hnkan. Ita da knta ta kira meeting din gsggawa.

Tini kowa ya hallara harda mommah da mommy . mommah de da kyar tazo dan ita cewa tayi batada wannan lokacin seda daddy ya matsa mata.

Tini falon ya cika yy fam shikam gogan ya wani hakimce kai kace basarake ne.

Hammad dinne ya bude taron da adduarh.
Hajiya hafsat ce ta fara bayanai cikin natsuwa. Kna ta kalli zubairu tsce "bismillsh zubairi yima kowa byani kmr yadda kayimin a,dazu..."

Am sorry for the jiya da yauma ..ngama edeting komi ya fita. 😓
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: IN SO CUTA NE..38

Yeah hkri mgni ne👌🏼

Ga masu bktr cigbn littafin su nemeni domin book din na kudine. 08033368013.

Zaro ido anwar yy ya yace "Tabdijan...! Gidansu anty jannarht nanma wani babban case ne tab..,!"

Hammad yace "ni inde zngnta ai komi yazo da sauki.."

"Mtwsss inkai kazama majnuni jannarht.. ni bnzamaba..malam gayamin ina zankaika.."

"Nace ka kaini gun matata anty jannarht.." Cewar hammad dakou a jikinshi.
Chapter 30 · 0% Book details