← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 107

Sashe 25

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jin ance rnr farin cikine yywa samira ciwo tayi wuf tace " Kinci durun uwaki da farin cikin.. Wlhy se kunyi nadamar wannan rnr.." Cewar hajiya samira tna nunasu da yatsa..

Anty fa'iza tace "ke naki durun uwar hotone ko ..karamar karuwa.." Nan samira ta yunkura zata gallawa anty fa'iza mari aikou nan bala'i yakara kaurewa anty nahnah ta kai hannu ta rike hannunta sekou rn sakira ykara baci dambe ya kaure.. Itade hajara tana zaune tanashan sigarinta..

Jin hayaniyar tayi yawa yasa ummih dasuke sama suka saukko dan ganin meke faruwa mmn ibrahimn ce tashiga tambyr lafiya.. Jannart de nata binsu da ido gabaki dya setaji knta yadauki ciwo.

Tmbyr lafiya sukeyi amma babu wanda ya kulasu se kace nace akeyi.. Cikin daga murya sadiya tace "ubanwaye yace kuzo gidannan..ke tsinanjiya harda sha mna sigari a gida.inkeba musulma bace ni mu nan musulmaine.." Cewar sadiya tana karewa bakin fuskar kallo.

Tsagaitawa sukayi suka juyo suka zubo musu ido.. Kallo daya samira tayiwa jannarht tagano itace amaryar daza a auro matan. "Ubankine yace muzo..'' Cewar samira.

Mmn ibrhm tace "baiwar Allah meye na zagi kuma.."

Hajara tace "ke bakiji me tace bane.."

Mmn ibrhm tace "ai kinga hnklinku da ita ba dyaba.."

Samira ta kalli hadiza tace "a cikinsu wacce tsinanniyace wadda mijina ke shirin aura.."

Hadiza ta nuna jannarht yyinda hnklinta ya tashi zuciyrta keta bugun uku uku ..se ynzu kowa ya fahimci su waye bakin bala'in nasu..

Sadiya tace "ashe kece tinkiyar tata..tou sannunki dazuwa ke kuma hk naki salon yake.."

Samira tayi wani murmushin rashin mutumci tace "Uwarkice tinkiya..ke nifa dakika ganni Namafi hkn..nazone in snr DA ita da kuma ku mabiyannata cewar ta gaggauta fasa auren mijina.. Wallahi tallahi gidana yafi wutar jahannama zafi da tiriri.."

Hadiza tace " kwarai kuwa.."

Sadiya tace "Taki uwarcede tinkiya shiyasa ta haifeki tinkiya.. Shegiya me siffar yan wuta.."

Mikewa hajara tayi tsaye dan ganin mqra kunyar dake mgnr nan..

Hadiza tace "ke yarinya bi a hnkli inba hkba sakiyi nakudar dole.."

Samira tace "barini da ita so takeyi in gyara damrin zanina a ruwan cikinta.."

Sadiya ta bude baki da niyar mgna ummih ta hanata..

Karasawa gaban jannarht ta fara kokarin yi .
Sadiya tazo tashiga gbnta tace "tsaya nesa nesa kallon kura shedajiya bamusan dame kikazoba zamu bar ki ki tabata.. No" cewar sadiya.

"Ke bani hnya in wuce in sameta face to face in buga mata warning a kn mijina.."

"Mtwssss inkin isa kin cika mace ai da mijinnaki baxe kalli wataba..kije ki sameshi kiyi masa warning din shi mna.." Cewar anty nahnah.

Jannarht de na tsaye tana sanye da hijjb dinta ita duk hnklinta a tashene sam bata iya fitinaba.

Hadiza tace "me kike jira da bazaki fincikotaba kici uwartaba a gaban magoya bayannata.."

Sadiya tace "ta tabata idan banci tsinin lungu da lungu na gindin uwartaba.." Tyi mgnr tana girgiza gashi shegen karfi gareta sam batajinma tnada ciki.

Bala'i gawanda yafi karfinka.. Tsayawa hajiya tayi tasaki baki tana kallon karfin hali irinna yarinyar..karasowa gun hajara tayi ta daga hannu ta shararawa sadiyar mari.. Aikou kafinta dire hannunta sadiya ta daga nata ta sharara mata lafiyayyu guda biyu...dafekunci hajara tayi mamakin yaribyar ya rufeta.

ta cire dankwalin kanta ta daura a kan gown din jikinta tace ''duk yar kutmar kanbabbar bura uban data fasa...ta raina uwar madaurin wurenta da ubanshi dan gutsin uwarku shegu matsiyata..." Habawa dambe ya kacame sadiya tahau ruwan cikin samira tayita kila..sukou sauran suka fara dasu hajaran da hadiza shegu ashe basuda wani karfi se cika baki...

Packing sukayi a team yar layin suka fitou da karniya da gariyo da addah da bindigogi.. Direct gidan suka shiga sukahau lalata komi tin daga waje kna suka iso bakin falon..dena fadan sukayi suka tsaya kallon gardawar mazan dasuka shigo bb sallamah.. Nan suka hau fada komi na falon na fasawa.. Seda suka lalata komi ..sannan suka dawo knsu jannarht din samira tace a dauketa a tafi da ita.. Sadiya daketa faman haki tace "gidan uvanwa za a kaita.."

Basubi ta kantaba suka karasa suka kamo hannu jannart din suka fisgota suka fita da ita daga gidan..
Byn angama fafatawa da matan dande mazan sunfi karfinsune yasa sukaci galabar fita da ita.. Ummih nata kuka tana ihun a dawo musu da ita..

Murmushi samira tayi tace"da kunbi komi a hnkli da bnda niyar sawa a tafi da itan..amma wlhy yanzu kunga duk uban mazancan senasa sunyi mata fyade sannan za'a dawo muku da ita.." Hajiya samira tana wani murmushin baki duk a kumbure. Murmushin hadiza tayi..hajara tace "yayi wannan tsarinnaki... Koudayake aidagani dmn tagama yawon bin maza a titi bawani damunta abun zeyiba.."

Karasowa ummih tayi gunsu tna hawaye tace "dan darajar mahaifanki yarinya ki barta inde mijinkinne tafasa aurenshi.. Wlhy yata ba mazina ciya bace.."

Hadiza tace "ke tsohuwa adana kukanki da allah nan gaba zeyi miki amfani.. In ita ba mazina ciya bace amma itadin ai yar zinace kou.." Kwashewa sukayi da dariya su ukun..

Bakun ciki ya turnike kowa dake falon..wannan wacce iriyar kaddarace..

Mgnr tayiwa ummih ciwo a razane ta dago tana kallon hadiza hawaye na zuba a idanuwanta..

Sadiya tace"Alhmdllh tinda itadin a kimtse take..kufa uwa yar zina uba dan zina gaku kuma yayan zina shegu yan bariki.."

Hajara tace "ke tsinanniya bakinki be mutuba kou.."

"Yi shiru rabu da ita barsu da tashin hnklin dazan sasu a ynzu kou ince dasuke ciki..ai wallahi sena nuna mutu kuskurenku na bawa mijina aure.."cewar samira.

''Mijinki din bnza mijinki din wofi ..bnza gara garabasa mara control.." Cewar sadiya.

"Ke idan baki rufemin bakinkiba senasa an hada dake gardawancan suyi miki wani cikin byn wanda yake jikinki.." Cewar hajara.

"Allah ya tsareni sekace ku m..." Cewar sadiya.

Anty salaha tace "kunyi asara shegu kawai.."

"Bamuda lokacinku hajiya samira mu wuce..kujira dawowarmu na gaba domin bala'in be kareba" cewar hadiza.

Juyawa sukayi zasubar falon ummih tabisu tana cigaba da rokonsu.. "Dan allah kiyi hkri yarnan wlhy tabar miki mijnki haar abadan abidina.." Juyowa samira tayi ta tsaya tace "ai wannan dolene abarmin mijina..wannan kurkurene nake nuna mata na tsayuwa datayi da mijina bawai na aurenba..inna aurenne ai kasheta zanyi gabaki daya dan uwarta..harke sena kasheki.." Cewar samira.

"Ummih pls bar rokonsu..yau inkun fasa tafiya da ita tou bada gindiba aka haifeku.." Cewar anty salaha.

Banyi editing busy..
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...32

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

Sahura ce zaune a gaba,jannarht na baya ita da ummih. Tsabar faduwar gaba ummih najin bugun zuciyrta . "mamana lafiya kirjinki ke bugu hk sekace ziicciyrki zata fito fili..hba kirinka ambaton sunan allah mna."cewar ummihn tna kallonta n jannarht din. Daga mata kai jannarht tayi don ita sam batada bakin mgna a ynzu hknnan.

**
Daurin auren yasamu halattar mnyan kusoshi na nigeria dana waje. An daura auren Hammad da jawaheer a kn sadaki million biyu.

Ana gayawa mama rabi an daura auren wani irin ajiyar zuciya tayi. Takou ina a zuciyrta cike yakeda kudirori daban da ban. Jigon kudirinnata ya cika wato auren yartada Hammad sauran kudirorin a gunta shan ruwa yafishi whla gareta.

Jawaheer kam ana cewa an daura aure seda ta sake salon tafiyarta tinda tayi auren dan mnyan masu kudi.

Mommah kuwa uwar biki rnta cike ykeda farin cikin danta tilo namiji yayi aure a karancin shekarunsa. Kowa ya hallara amma mommah bataga nahnah ba. Rnta yy mtkr bace idonta idon nahnah setaci mutumcinta. Nasreen kuwa tana bngaren anty safara'u. kouda akayi komima ita babu ita a ciki. Ada suna shiri da jawaheer amma tinda taji cewar ita yah hammad ze aura taji dukta tsaneta da mama rabi.

Mommy gudun kada ace bakin ciki takeyi bataje allah yasa alkhairiba yasa tashirya cikin danyar shaddarta ta peach tayafa mayafinta ash colour kasancewar shaddar aikin jikinta ash ne. Ta nufi bngaren hajiya zainab din. Sallamah tayi tashiga falon gidan dake cikeda jamaarh. A zazzaune suke itada bataliyarta ita mandiyar tasha danyen lace anty safara'u na gefenta idonta na sauka a kn mommy ji tayi duk rnta ya baci. Haka itama mommah. Mommy duk ta lura da ynayin fuskokinsu amma ta basar karasowa tayi tace "barka da hidima zainab ubangiji yasa alkhairi allah ya bada zmn lafia.."

Mommah tCe "Eh ameen..ai yan bakin ciki sede su mutu.."

Anty safara'u tace "mommah wai a gayyar bikinnaki harda matsiyata.."

Mommah tace "uhm shi matsiyaci inde inda ze dan lasane ko ba a gayyaceshiba zuwa yakeyi."

Safara'u tayi tsuki tace " Mtwss nifa kinganni nan banson warin talauci.."

Mommy na jinsu sunata mata habaici amma bata kulasuba tayi kmrma batasan sunayiba aikou hkn yakara tinzirasu sukaci gaba dasakin habaicin. Danzaunawa mommy tayi kmr minti biyar kna ta mike tace "tou mu zamu wuce allah yasa alkhairi.."

Mommah tace "ameen kouda bakiceba gayyar sodi.."

"Dangin tsiya.." Cewar safara'u.

Mommy de juyawa tyi tabar falon batabi ta knsuba don ita batada lokacin haukarsu. Fatan shiriya kawai takeyi musu.

Wani irin damfatsetsen gida dake kinkinou. alhaji ibrhm dake abuja ya mallakawa hammad inda zasu zauna da iyalenshi gudan upstair ne ginin ya tsaru. Komi anzuba duka na waje abinda yarage amarya jawaheer ta tare.

**

Dreva na packing motar suka firfito direct office dinnashi suka nufa jiki babu kwari gabansu na tsananta bugu yayinda ummih zaninta a hannu suka karasa shiga office din daka gnsu kasan basa hayyacinsu kawai tafiya sukeyi.

Yna zaune suka shigo kallo daya yy musu ya hngo tashin hnkli a kn fuskarsu. Karasowa sukayi suka zauna gaisawa sukayi byn sungama gaisawar yanabin kou wannensu da ido. Yy gyaran murya yace "A faride zn fara da neman affuwanku gami da abu da muka yanke batareda izininkuba.."

Jannarht dake zaune akasan kujerar itada sahura taji zicciyrta takara tsinkewa.

Ummih tayikarfin halin cewa "aikun isane.."

"Tou alhmdllh..kunsanshi aure nufine ne na uban giji in allah yas mace ba rabon namiji bace se kiga an kulla ya warware wasuma se antara taron daurin aure lamarin ya watse..tou alhmdllh komi allah yayi mna shine daidai kuma muna fatan yazama alkhairi gareku dama mu baki daya.."
Chapter 25 · 0% Book details