Sashe 24
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haukacewa tayi tahau maganganu kmr tababbiya ..hadiza na tsaye tana kallonta ..yayin da dukkanin masu aikinta suketa lekowa dan ganin lafia dasun leqo sesu koma ganin uwar gidannasu kmr mahaukaciya shikou gogan daman bayanan tin7:am ya fita. Fashewa tayi da wani matsanancin kuka tace "hadiza ni mansur zeyima haka.. Wlhy seyasan yayi da yar halak sena nuna mishi another side of me...." Tyi mgnr tana kuka wiwi yayin data zauna kasa warwass kmr sabuwar tababbiya kannan nata yayi baje baje dmn kn babu gashi.. Dukya zama furfura.. Zaunawa hadiza tayi tana sauke ajiyar zuciya cikeda matsifa da bala'i tace "nabarkine kiyi duk abinda zakiyi samira nasan zafin dakikeji..Amma bntaba ganinkiba kinyiwa kishiya kukaba se yau..wai a hkn danma baki san wacece matarba..ynzu ba hkn bane solution kina nufin zakibar faruwar aurenne.. Yarinyarfa ba asan asalintaba a gidan marayufa ta taso..kuma wlhy ina tabbatr miki seta kwace kijinki tsaff domin akwaita da shiga rai.."
Wani irin uban ashariya ta kara laftowa tace"jar ubannnan..hb hadiza ni samira bidda nice znbar mijina yayi aure..ai da inga rnr nan kwara ace nayi yawo tsirara babu wando.. Tabdijan!'' Tayi mgnr tana share hawayen fuskarta.."wallahi yadda nyi hawayennan sena nuna mata kuskurenta na tinanin auren mijina data kesonyi.." Takarashe mgnr tana mikewa ta dauko wayarta hadiza na kallonta.. Tana kallon agogon hannunta tace tace "Kirawomin hajara dosha ynzun nan.. Kinsan gidansu yarinyar kou.."
Hadiza tace "kwarai kuwa..har asibitin datake aiki nasani nannema asibitina ai ynzu naje asibitin nake ganin cars din na amsa naga inkiyar ashe mijinkine.. Kuma nasha ganin motarshi a asibitin nifa nasha ko yana zuwane a dubashi.. Ashe nemn aure yake zuwa nema.." Hadiza ta karashe mgnr tana dialing num din hajara shadow.. Shahararriyar karuwace batada mutumci kou a cikin tsinannu itadin babbace .
Samira tace "dan iska.... Aikou zeka jafa'i da matsifar dabe taba ganiba a rayuwarshi.. Haba biri yy kmada mutum hadiza shiyasa naga take takenshi a kwanakinnan duk yabi ya rikice.."
"Ke wlhy ze rikice..ke kngantane aikouke mace sekinji shaawarta.."cewar hadiza.
Daga mata hannu tayi tace "dakata.. Aikou sena tarwatsata seta zama abun kyama ba abun shaawaba sena lalata aurentada mijina kuma babu namijin dazeyi shaawar aurenta againt a hk zata mutu babu aure.. Shine hukuncinta na auren mijina datasoyi.. Znshiga ciki inyi waya ki kiramin hajara komi takeyi tazo yanzunnan.." Tana gma mgnr tashige bedroom dinta. Hadiza kuwa hajaran takira ta isar da sakon samiran gareta.
**
Alhaji dake zaune a falon manager yayi wanka time kawai yake jira ya buga shaddarshi ya karkace hula ya nufi gun daurin aurenshi. Manager na gefenshi ynatayi mishi kirari.."ango na jannarht.. Kaga na jannarht bada knka a sara kaje gida kacewa hajiya samira ta ya fadi.." Murmushi alhaji mansur ketayi yace "kirari yy kaci gidan samannan nawa dake anguwar rimi.. Amma sede ka bata lamarin daka kirawo sunan samira a zancen.."
Dariya manager ya kwashe dashi yace "affuwan uban dakina.. Tuba nkeyi na jannarht da jannarht allah yaja kwananka kaida amarya yar fara.. Kaga angon farar mace fitilar zuciyar me gida.."
Wani kayataccen murmushi yasaki yace "na kara dankara maka subuwar mota kirar C450.."
Godiya yashiga kwararo masa knshi kasa ..murmushi kawai alhaji mansur keyi allah allah yakeyi lokacin yakarasa yanufi gun daura aurennashi... Wayrshi dake gefenshi tayi rurin neman agaji jawota yayi yadaga yakara a kunne. Jimm lokaci kankani yanayinshi ya sauya beyi mgnaba ya ajiye wayr hadi da dafe kai rai a matukar bace..
Manager ne yashiga tambayrshi meke faruwa seda yayi spending 10mnt a duke knshi kna ya dago yace "kukun gidanane join yakirani ynzu yake snr dani hadiza kawar samira tasanar mata dacewar znyi aure.."
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un..shikenan komiya lalace mna..amma allah ya tsinewa uwarda ta haifi hadizarnan shegiya me suffar matsiyata.." Cewar manager hnklinshi a matukar tashe.
Dogon numfashi mansur yaja yace "Wallahi tallahi a wannan limit din babu wanda ya isa ya hanani auren jannarht.. Adade anci galaba a kaina amma a ynzu hkn bame yuwwa bne.. Sede in rabu da samirarma gabaki daya in huta.." Cewar alhaji mansur.
Bkramin mamaki manager yayi mamakin kalaman ogannashi a yau.."tabdijan! Lallai yau kadarin samira ya ragu a kn Alhaji mansur.." Cewar manager a zuciyarshi.
**
Hidindimu keta gudana a aa waziris family kasancewar yau na rnr daurin aure. Gidan makil yake da jammarhn arziki manyan motoci nata packing a farfajiyar gidan babu masaka tsinke. Daga wayewar garin rnr zuwa ynzu da saura awa daya daurin aure mommah tasa kaya yakai kala ashirin.gold kuwa nata wayyo ta ko ina a jikinta..
Hk gidan mama rabi ma duk inda ka wulga ido jamaarh ne. Hajiya jawaheer kuwa ai ansha makeup kmr aljana😅 me video kuwa se binta yakeyi yna kashe mata picture da video. Se shiga takeyi tsna fita na kyn alfarma se isa takeyi tana kaudi ji takeyi kmr bazata taka kasaba.
**
"Haba mama komi se anyita fama dake.. Dubafa kigani tin tini me makeup dinnan keta jiranki amma kinki yarda kince ke bakiso me kkeso tou ynzu.." Ummih keta fadin hakan tana tsaye a kn jannarht din dake zaune a stool din dressing mirrow tin tini tayi wanka amma taki yrda ayi mata makeup wai ita bataso a bata mata fuska. Anty fatima ma tayi tayi ta tsaya amma taki hk anty salaha da anty nahnah sunyi sunyi takiyarda .dmn me makeup din anty salahance takawota.
"Ummih nifa bnso.. Kainama ciwo ykeyi.." Cewar jannarht din dake zaunen tasha kunshi ta kou ina kyalkyaline a tattare da ita dukdade babu makeup natural beauty kenan.
"Nima hkynzu kannawa ciwo ykeyi.. Hba my bby ki tsaya ayi miki don allah kowa se yayita mgna kinki ki aikata abu.." Cewar ummih.
Turo baki jannarht din tyi kmr karamar yarinya .. Sadiya dake zaune a gefen bed da tirtsetsen cikinta tace "A barta mna in bataso aiba a dole..duk anbi an takura mata.." Maman Ibrahim dake gefenta tayiwa sadiyar dakuwa tace "kinci uwaki mara kunya kawai.. Anata fama ta tsaya ke uwar yan tsiwa zakice kada a takura mata.." Dayake duk saurn suna kasa sunata aikace aikace. Daga ummih se jannarht da sadiya da mnta se me makeup zeenart.
Ummih tayi murmushi tace "hali dubu rubutun dutse uwar yN tsiya kenan.."
Turo baki tayi dmn sadiya akwai tsiya..
Mmn Ibrahim tace "wlhy kuwa ummih..halin dubu duk bb na zabe.. yarinyarnan batada kunya kuma ga cikinnanma yakara sata matsifar."
Murmushin jannarht tayi tana binsu da ido.. Ummih de magiyar tacigaba dayi mata kn ta tsaya ayi mata kwalliyar.
Wani irin wawan packing sukayi a kofar gidan. Fitowa sukayi su uku a jere babu me mayafi a jikinsu daganinsu kasan tsiyace takawosu hajiya samira rikeda hand bag dinta tayi daurin ture kaga tsiya ita kuwa hadiza daurin zaninta a saman ciki ta karkace dankwali gefe.. Hajara kuwa inka gnta kace namijice wandone jeans jikinta se riga tsheet da cap ta maida cap din gefe guda.. Direct cikin gidan suka shigo me gadi nayi musu sannu da zuwa kou kallon shi basuyiba hajara tace mishi "mumu dan iska.." Baba megadi najinsu dmn daganinsu yasanba mutanen kirki bane.
Duk abinda suka gani a tsakar gidan sesunyi kwallo dashi allah yaso bb cikoson mutabe a farfajiyar gidan sede ta byn kiching. Direct suka nufo falon gidan segasu tsundum babu ko sammala hajara na taunar cingom tana karewa gidan kallo. Nan kallo yadawo kansu kowa na mamakinsu.. Hajiya fatimace tayi karfin halin ce musu " sannunku dazuwa..bismillanku ku zauna ga abun zama bari in mike a zubo muku abinci.." Tyi mgnr tana mikewa.
Hadiza tayi wani far da ido tayi carab tace "mu ba bakin zama bane .."
Samira dake a kule tace "a kn ubanki zamu zauna.. Aini bnga matsugunniba a wannan kurku kun.."
Hajiya fatima tayi mamakin jin furucinsu abun harda zagi.. Kowa na falon yayi mamakin furucinnasu. Anty fa'iza tayi carab tace "Tou ubanme yakawoku tinda ku ba bakin arziki bane.."
Hajara tayi wani murmushin tace "allah sarki dakin rike zaginki hannu biyu biyu damunan inde zagine gidan kika taras.."
Hadiza tace '' Mu ba bakin arziki bne kmr yadda kika fada ..dakunsan meke tafe damu da bakuyi mna tayin zamaba ballantana mgnr abinci..ina tabbatr muku mune akewa inkiya da ganinku da alkhairiba.."
Anty nahnah tayi carab tace "aikou kunyi asara .. Seku gaggauta fita daga gidannan danmu alkhairine kinga kuwa alkhairin da sharri basa haduwa guri daya.."
"Ke kuma awa yar mage.."cewar hadiza..
Samira tace "Ku dena bata mna time pls
.ina ita tsinanniyar ganta lalliyar asararriyar take a nan hadiza.." Cewar samira
Hajiya fatima tace "nan babu gantalalle kuma babu asararre kmr ku yayan tsiya haihuwarku bala'i ce a doron duniya..."
Haraja tace "keeeee tsohuwar yar bariki ja bakinki kiyi shiru mu nan inde tsiyace kin fadi dai dai.. Tsabar matsifa gashin gindinmu muke tsigewa muke cinyewa.. Rufawa knki asiri ba gunki mukazoba a ynzu hk..in kinada bktr dukane kwantrda hnklinki duk wanda yake gidannan semunyi mishi shegen duka kafin mifita a gidannan.. Tukunnadai ina ita amaryar karyar take.."
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...30
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.
Fans rnr talata sunan bbynafah...🙈
Ganin bura ubannasu yayi yawa yasa kowa dake falon ya mike tsaye anty salaha rai ya bace ta kalli hajara tace "Ba a saniba kuma ke baki isaba a fito miki da amaryaba tinda ba alkhairi bne yakawoki dan kan ubanki.." Cewar anty salaha.
Hadiza tasaki baki galala tace " iye ke harkin samu bakin zagi.."
Samira tace "A'ah gyalesu ba laifinsu bne rashin sanin suwaye mune yakawo hkn.."
Hajara ta ciro kwalin sigari a aljihun wandonta ta kunnata ta fara zuka ta kalli anty salaha tace " dakinsan kouni wacece da bakiyi gigin zagin ubanaba.. Karki dmu mu tashin hnkli gidan kuka taras.." Wayrta tazaro a aljihu takira wani lamba dagawa akayi cikin katuwar muryarta tace "Hello sangami babban arne.. Kazo gidannan dana tura mka address dazu inajirnka ynzunnan.." Katse wayr tayi tasamu kujera tazauna tadaura kafa daya kn daya tna cigabada busa sigarinta.
Kowa se binsu yakeyi da kallo yayinda su sauran ke tsaye sunata girgije girgije...''ke ubanwaye yabaki dmr zama tashi ku fitr mna a gida mu yau rnr facin cikin mune.." Cewar anty nahnah.