Sashe 67
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama rabi tace "ai base kin sanar daniba nariga naga alamar bakinki ya bude rukayyarh.." krsawa tayi ta zauna a daya daga kujerun gidan,. Maman iburahim dataketa binta da ido tace "inkinsan keba bakuwar arziki bace ki tashi kibar gidannan..danmu Nan is arzikine ya taramu ba tsiyaba.."
"Haba ke kuwa me kikeci na bakinki na zuba,,ai ita rukayyar tasan wacece ni ..Bismillah ki zauna rukayya mu zanta.." ta dora kafa daya kn daya,.
Komawa Ummih tayi ta zauna, "nasan ba arkhairi bne ya kawoki.. rabi duk abinda zakuyi kada ku cutarmin da amanata." Ummih ta fada cikin sanyin jiki.
"Tin ynzu har jikinki yy sanyi nasha yadda nazo na sameki da zafi zafi inasha kinsan me kika takane...Amma bnso kika karayaba tin ynzu.." cewar mama rabi.
"Dan Allah baiwar allah ki tashi ki fita daga gidannan..bamason tashin hnkli pls."
"Oh Allah srki baiwar allah...aiko sede hkri duk inda kika ganni tou bb kwanciyar hnkli,nice rabi aci bal bal,.''
"Wa'izubillahi..haba hajiya kina babbar mace dake saboda Allah.." cewar mamn ibrhim
"Ke kikaga wannN...niba zama bane ya kawoni nazo kawo saqone da babbar murya nasan already kinsanni knsanni wacece kinsan nafi zainab kaidi, tou ki gaggauta sanin inda zakiyi da amanarki inba hkba znyi daga daga da amanar taki...za a maimaita irinna shekarun baya kaya amanar taki kuma se lbri..." Tna gma mgnr ta miqe ta nufa hnyar fita,.
Hnklin Ummih yy mtkr tashi ta tabbtr zasu aikata abinda yafi hkn,. "Dan Allah rabi karki aikata hkn ga amanata pls..."
.juyowa mama rabi tayi, tayi wani shu'umin murmushi tace" okay tou na baki nan da zuwa 2:pm kisan yadda zakiyi da amanrki..." Tna gma mgnr ta ta juya tabar falon,.
Am sorry am busy sosai da sosai, Allah ya raya mna bbynmu abubakar sadeeq. ameen ya rabbih.
Ayi hkri da kadan,.
[10/30, 3:49 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..63
Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.
Hnklin Ummih ne yy matukar tashi se hawaye sharr a kn kuncinta, "innalillahi wa'inna ilaihirraju'un..wallahi nasan zasu aikata..nashiga ukuna.."Ummih ta dora hannu a kai,
Mmmn ibrhim itama hnklinta a matukar tashi tace "kamarya kenan..ita wacece wannan din..."
"yayar uwar mijin jannarht ce...Ni kuma yayar mijina dana aura a nijer.."
Mmn iburahim tace "bakince ya rasuba..."
Ummih tace "ya rasu,,,,wannan itace sillar mutuwar mijinnawa...Wlhy zata aikata duk abinda tace...kngantanan babu tausayi babu imani a zuciyrta,"
Maman iburahim tace "Allah baze bata ikoba...."
A rikice Ummih taje ta daukko hiijb dinta, tare da mmn iburahim suka bar gidan a motar mmn iburahim din, yyinda ita mmb ibrhm din ke driving, motarh.
Wajajen 11:30am ya fice dag gidan byn sun Gama shan lovie loviensu, daze fitarma haryakai bakin kofa ya dawo ya manna mata kiss a goshi kna ya fice daga gidan, zuciya cikeda kaunartarh.
Byn fitrshi da Yan mintoci, Tana kwance kn bed dinta tana tunanu tunani, Ummih ta kirata a waya, dagawa tayi, ummihn tace bata adress din gidanta hnklintane yayi mummunar tashi tace, "Ummih lafia de ko nji muryarki kmr kina cikin tashin hnkli..."
"Nace ki turomin address dinki yanzunnan..." Tana fadar hkn ta katse wayr,.
Typing address dinnata tayi ta tura mata zuciyarta fall tashin hnkli,,,, ba afi 30mnt ba suka iso gidan ita da mmmb iburahim din, jannarht na Jin tsayuwar motar jikinta ya bata ummihce leqawa tayi Dan tbbatr da tunaninta, ai tna leqawar taga ummihnn ta fito daga gaban motar, da sauri ta fito wajen, compound din, jikinta bb kou hiijb sanye takeda doguwar rigar after dress amma gabanta a kullene bakace, anyi masa ado da fararen stone, knta babu dankwali sumar knta ta kwanta baje baje saman bayanta, she look like balarabiya,. "Ummih lafia.." jannarht ta tmbyeta hnklinta a mtkr tashe, yyindatake krsowa kusa da ita.
"Maza kishiga ki dauko hiijb dinki da wani Abu nki important yau zaki bar gidannan..." Cewar Ummih.
"Ummih meke faruwa pls
.." jannarht ta tambayeta,.
Daka mata tsawa tayi, "nace kije ki kwaso kynki kizo mu tafi...kou kuwa zaki tsaya yi min tambayoyine.."
Juyawa tayi jikinta na rawa, ta koma cikin gidan, suka mara mata baya mmn iburahim tace "ykmata Kiyi mata a sannu Ummih..." A hk suka krso dakin Ummih ta tayata hada duk wani Abu nata important a cikin babban akwati, sauri sauri sukeyi, tasako hijjb dinta, hannayenta dauke da wayrta da system dinta sukabar gidan, a guje mmn ibrahim ta figa motar, sukabar layin.
Duk abinda ya faru a kn idon jawaheer ya faru, farin ciki kmr ze kasheta ta kira mmnta a waya tace "good job mama rabi...tabar gidan tsinanniyar.. Ni nasan aikinkine..ynzu wata mata tazo ta tafi da su su biyu."
Wani irin kayataccen murmushi mama rabi tayi tce, "angaya miki ni ta wasace..babu boka, babu malam, babu dan tsubbu, babu dan duba, gashi tabar gidan da kankin knta..."
Jawaheer tace "kwarai kuwa...ynzu se asan yadda za ayi ya saketa.."
Mama rabi tace "ai me wuyar tabar gidan sakin ai me saukine..knsan yadda naje na bugawa rukayyah worning kouda tana haukane bazata taba barinta ta dawo gidan hammad ba saboda tasanni tasan wacece ni..itada hammad kuma se a lahira.."
Jinjina kai jawaheer tayi tace "aiki yy kyau mamana...ynzu insha allahu zansameshi completely..."
Mama rabi tace "insha allahu doter...bade su asiri bayayi musuba tou makirci ai dole yayi musu..kwanta ki bararraje kiyi bacci da kyau doter burikanmu sun kusan cika..."
Jawaheer tace "insha allahu...wai mama rabi ya kikayi ne hknya ksnce..."
Nan ta kwashe lbrin komi ta bata, ai dariya jawaheer tarinka kyalkyalewa dashi kmr wata mahaukaciyya sabon kamu burinta ya fara cika,.
mama rabi dake can dayan bedroom din mommah tana wayar byn tagama, ta fito tana gyara zani tashiga dakin har lokacin hammad na nan, kallo daya mama rabi tayi masa ta kyalkyaleda dariya ammafa a zuciyarh, anty safara'u da nasreen suna zaune a kn kujera,. Krsowa tayi ta zauna gefen gadon fuskarta dauke da annashuwwa ta kalli mommah wadda itama itadin take kallo, kallo daya tayi mata ta gano annashuwar dake kn fuskarta, "Uhm sannu Yar uwata ...sannu da jiki Allah de yasa kaffarace..." Cewar mama rabi,
"Ameen mama rabi.." cewar mommah, hammad de yna zaune hnklinshi na kn wayrshi, mikewa yy yace "mommah Ni Zan wuce Allah ya kra sauki.."
"Ameen de mijin tace..." Mommah tafada a hasale, juyawa yy yabar dakin zuciyrshi bb dadih kullum adduarhshi Allah ya nuna masa rnda mommah zata dawo hnya madaidaiciyya, direct bngaren su anwar ya nufa.
Yna ficewa a dakin mama rabi ta mike ta leqa sedata tabbatr ya fice daga bngaren kna ta dawo ta zauna kusa da mommah tana washe baki tace "albishirinki..."
Mommah tayi saurin cewa "goro..."
"Fari ko red..." Cewar mama rabi
"Fari karr ma kuwa mama rabi..gayamin dannaga alamar tinda kika fita amsa wayrnan, kika dawo naga annashuwwa a kn fuskarki, gaggauta gyamin kou nima zanshiga annashuwwar,,,".
Mama rabi tayi murmushi tace "hmmm ..ai dole in gaya miki yar uwatarh...tau karshen tuka tuki tuk..yaude tsinanniyarnan tabar gidan hammad..."
Mommah ta wani zabura tace "kamarya kenan..."
Mama rabi tace "kwarai kuwwa kmr yadda na gaya miki,, jannarht ta bar gidan Hammad,,"
Wani irin murmushi mommah tayi tace "alhmadulillah ya Allah...kai bakijiba harnashiga farin ciki..kekou mama rabi me kikayi cikin lokaci qanqani haka..."
Mama rabi tace "ke knsanni kin san wacece ni ai ba gaba da gaba ba kou ta baya se an shirya..."
Mommah nace "nasani..nasan cewar ke bata wasa bace,,,"
Mama rabi tayi murmushi tace, "kngane rukayya wadda ta auri blood.."
Mommah ta zabura tace "kwarai kuwwa..ai bazan iya mnce rukayyah ba a rayuwata tsinanniyarnan.. "
Mama rabi tace "tou ai Yar amanar tatace...yar shegennan datazo da ita nijer,,,"
Mommah tayi jim tace "haba biri yy Kama da mutum. Watosu mallake miji a jininsu yake...kice Allah ne ya temakeni da tajima da kashemin Dana kmr yadda rukayya ta kashe mna Dan uwa,,,"
Mama rabi tace "hmmm kede bari...ai shinema next target dinsu, su kasheshi su wawusha masa dukiya.."
Mommmah tace "ta Allah ba tasuba ... har naji na kara tsanarta...aiko seya saqeta Dan ubansa..Ni da tini nasan yar rukayya ce ai dasede ayi kare jini biri jini da ni a kn auren.."
Mama rabi tace "ai gaskia kwara a tsaya tsayin daka a kn mgnr ya saketa din .."
Mommah tace "ai dolensa tinda bada ubansa yake kwanaba,,,"
Wani irin shu'umin murmushi Mama rabi tasaki, hadi dayima mommah kallon bakida hnkli, Ni kaina nakeson ginawa kuma kece tsanina.."
Anty safara'u tace "alhmadulillah an rabu da ala qaqai.."
Mama rabi tace "ashe kina jinmu safara'u,"
"Ina jinku wlhy mama rabi aikinki yy kyau..nimade a tsammanin wannan sirrin in kori tawa tinkiyar.."
Mama rabi tace "wannan ai qaramar alhaqice.."
Mommah tace "wannan ta wucee qaramar alhaqi.."
Mama rabi tace "a gunkuba..aiga mnyan alhaqincan rukayyah .. mtrnan qarshen tsinanniyace...."
Mommah tace "kwarai kuwa...Amma knsan yaronnan se yy hauka inyaje yaga bega yarinyarnanba..yadda yke sonta dinnan aikuma se Allah da mlmn gari.."
Mama rabi tace "na kwana biyune ze dena ..inyaga babu sarki se Allah ai dole yashafawa knshi dangana..."
Mommah tace "Allah yasa..danni bnason fitinar yaronnan seya addabeka ya damu ryuwatar.."
Anty safara'u tace "ta yaya ze gane kinsan wani abuma a Kai.."
Mama rabi tayi kwafa tace "gaya matade uwar yanson yaya .. ai bazata taba dena son yaronnanba gashi kuma kou kadan be Raga mataba.."
Mommah tace "ba hk bne mama rabi..."
",Uhm kede kika sani gashinan ai yna neman kasheki da rnki...inma yazo yna tmbyrki, kiyi Kicin kicin da rai kice ya baki ajiyrtane.."
Mommah tace "damanni yaxa ayi in gaya masa mama rabi..ai ya qaraci hauknshi ya hkra.."
Mama rabi tayi murmushi tace "yauwa...Allah mungode mka mun rabu da mutsiba.."
Mommah tace"jaraba ma kuwa..."
Nasreen de tana jinsu sede tabi wannan da ido tabi wannan da ido ance in Abu yafi qarfinka seka zuba ido,.
Shirune ya ziyarci motar yayinda kowanwannansu da abinda yake saqawa a ranshi, wani iri Jannarht takeji a zuciyrta tunaninta yanzu ya hammad zeyi inya samu wannan mummunan labari..lumshe idanuwanta tayi yayindatakejin zuciyarta na mata wani irin radadi , bata tabbtr dacewa hammad ya shiga rntaba se yau databar gidanshi wai a hknma somin tabine,.
"Yanzu gida zamu nufa.." cewa mmn iburahim datake driving.
Ummih tace "aah gaskia...ina tunanin nijer zamu wuce.."
Mmn iburahim tace "meyasa..kunada Yan uwane a can.."