Sashe 56
Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matsawa yy ya dora hannunshi a kn cinyoyinta.. zumbur tayi ta tashi shima tashin yy yace "tsaya in nuna miki ni babbane.." yy mgnr yna qoqarin zame wandon jikinshi...da sauri ta ruga ta shige toilet a tsorace. Murmushi yy yace "dakin tsaya kiga ainihin Niba yaro bane..in kikaga abuna sekin gudu." yna Gama mgnr ya juya yabar dakin yna murmushi. Yna shiga bedroom dinshi kiran mommah ya shigo wayrshi, dagawa yy Hadi da gaisheta.. batare data tsaya amsawaba tace "kna gidan uban waye tin dazu anata buga kofa kunki ku bude.... .." tna fadar hkn ta katse wayr. Hnklinshine ya tashi ya krsa ya bude kofar yga itadince tsaye. Yna bude Mata ya bata hanya ta shigo. Rufe kofar yy ya juyo yna fuskantarta yyindatake karewa gidan kallo ''mommah lafia..ai dakince inzo danazo base kinzoba.."
Yamutsa baki tayi tace "Tou se Kuma gashi nazo sallamamme.." tace tna krsawa ta zauna a kn lallausar kujerar dake falon. Shima krsowar yy ya xauna a kn kujerar, dake fuskntarta. Duk hnklinshi a tashe adduarhshi Allah yasa ba wani balain bane ya kawota. "Ya jawaheer din.." cewar mommah.
"Lafia.." ya amsa murya a karsashe.
Cikin bacin rai ta fara magana "Yanzu Kai bakajin kunyar Allah bakajin tsoronsa..na rashin adalcin da kake aikatawa a gidannan..ace Wai Kai hammadu tinda aka kawo yarinya saboda wulaknci baka shiga dakintaba ..ynzu abinda kakeyi kayi me kyau kenan..kullum knacan gun waccen lalatacciyar Ni kenan ita na haifama Kai ko..kana namiji kakkarfa amma ynzu kazama salame ko..aikinka dayane kazauna kanata bautawa waccen karuwar kou..shine abinda yasa na haifoka ko.."
"Hb mommah bafaa karuwa bace.." cewar hammad.
cikin xafi mommah tace "ba karuwa bace uban mecece ita..ka kiyayeni ka kiyayi duniya..inkanason gamawa da duniya lafiaya kabi abinda nakeso..ka rabu da wannan tsinanniyar la'ananniyar karuwar wadda ta gama zubar da yayanta a titi.."
Hammad yace "nifa mommah ba ruwana da wannan..in duk mazan duniyarnan sun santa a matsayin mace..inasonta shifa so ba ruwanshi da wannan zancen dakikeyi.."
Katseshi tayi dacewa "kaci Kan ubanka kaida soyayyar..ka kuyayenifa Inka kara gayamin knasonta sena daga maka nono kabi duniya Dan ubanka shegen yaro Wanda besan ciwon knshiba..tou wlhy tin wuri ka gaggauta sakinta tin muna mu biyu..inhar kanason samun albarkata da farin cikina ka saki wannan me idon a kyafkyafce.."
Hammad yace "Nifa mommah na gya miki bazan iya sakintaba ..Ni bnga abinda baiwar allahnnan tayi mikiba dakika tsaneta har hakan.. gaskia mommah ki gyara halinki.."
"Na tsaneta din nima ka tsaneni dan ubanka..abinda babba ya hango yaro ko ya hau rimi baze hangoshiba.."
Hammad ya tabe Baki yace "nide babu abinda na hango inba kaunartaba.."
Mommah tace "in bakayimin shuruba sena kwada maka mummunan tafi shege Dan banza sallamamme kawai.. wlhy tin muna shaida juna nidakai ka kiyayeni..."
"Nifa mommah bnda matsala dake kecede kika sawa rnki kiyayyar abinda nakeso..ni kuma abinda nakeso inasonshi abadan da"Iman..."
Cikin zafin Rai mommah tace"Aikou tarena haifeku sekun rabu inhar Ina numfashi ..bazan yardaba karuwa ta haifar min jikaba a cikin gidannan..shegiya Yar iska karuwa me bin mazan mutane..Allah ya isa tsakanina dake..kinbi kin lalatamin yaro..karuwar bnza kawai" ta krshe mgnr tana daga murya...hatta jawaheer dake sama seda taji hkn ya bata tabbacin mommah ce. Jannarht Kam taji komi dasuke fadi tin shigowarta take jiyo komi dasuke cewa a kunnenta hawayene yashiga zirya a kn kuncinta ita kuma nata kaddarar kenan tace a zuciyrta.
"Gaskia mommah kidena ce mata karuwa..inma krwarce Ni inaso.." Ya fada yna mikewa tsaye.da niyar yabarma falon gbki dya.
Itama mikewar tayi, Gyalen dake knta ta cire ta damra a kugu tace "nace mata karuwa ashawo...in wuyanka ya kawo ka tsireni Dan ubanka.."
"Ni bn Isa in tsirekiba a matsayinki na mahaifiya koyarwar addinin isilama be nunamin hknba..Amma gaskia mommah abinda kikeyi is not good ..harga Allah nayi miki biyayya na auren abinda banaso nayi hkri nazauna da ita ..Ni kuma na aura wadda nkeso tashin hnklinki ya hanamu zama saboda Allah..gaskia Ni kina shiga haqqina..."
"Ubanka kaida haqqin..Ka fadamin duk abinda kaga dama inde a kn karuwarnan ne nasan bayin knka bne asiri na aiki anwanke a baka kasha kou.."
"Ni ba abinda aka wanke aka bani.. soyayyace Kuma Allah ne ya doramin.." cewar hammad.
Dakuwa ta mika masa "Dan ubanka in Ina mgna kna mgna senaci mutumcin gidanku Dan bura uba kai..zaka kirawomin Jawaheer kou senaci ubanka.."
"Tana upstairs Nan ne na yanke zata zauna.." yace a takaice. Don beson zuwa.
"Eh saboda kasamu dmr cin amanarta kou kullum kna gindin karuwa.. Dan Allah Inka Isa kaki shiga dakinnata kaga yadda zamuyi dakai..maza ka kirawomin ita.."
Saboda izinin mahaifiya beda yadda zeyine yasashi nufar hnyar upstairs din. dai dai jawaheer din tana sakkowa. Yna ganin itace ya dawo ya zauna. Karasowa tayi sanye takeda riga da skeet matsatse. tna rangwada she's look like Yan gudu evening.
dan rissinawa tyi cikin kilbibi tace ",mommah sannu da zuwa..Ina wuni.."
Washe baki tayi tace "lafia lau yar halaq ya akaji da hkri da gidan miji da tsinanniyar kishiya..toufa sede hkri Allah ya jarabceki da kishiya karuwa.."
Zaunawa tayi gefen mommah ta saddakai kasa kmr salaha. ne dakin tsinanniyar Nan..."
jawaheer na shirin nuna mata dakin .. Hammad ya wurga mata wani mummunan kallo... Jan bakinta tayi tayi shiru.
Ganin hkn yasa mommah miqewa ta nufa dakin jannarht din gadan gadan kmr tasan nanne dakin. Da sauri hammad yazo ya shiga gabanta. "Dan ubanka matsamin inje inji ko gidan ubantane nan da bazata fitoba byn taji zuwana.. kodayakema batada uban dazataje gidannashi tinda yar zinace yar titi...." cewar mommah.
Shi knshi hammad yaji zafin kalamannata, "Yanzu mommah inta fito ta gaidakinma ba amsawa zakiba..tin Zuwanki gidannan mommah kiketa zaginta gaskia be daceba..ta yayama zata iya gaidaki."
"Sannu sallamamme..zaka matsamin in shiga ko Sena tsinka maka mari.."
"Inkin shiga mezakiyi mata mommah..pls and pls ki barta ta huta a gidan mijinta.."
"Ai tinda ta auri dana ita knta tasan ba gidan zamanta bane data auri shege Dan gidan marayu kmr ita ai kaga lahiya laune.." cewar mommah.
Jawaheer na xaune farin ciki kmr ze kasheta ta daura kafa daya kn daya.
"Ni kouma itadince tayi zinar inasonta hk.."
"Dallah rufemin baki wawa kawai meka sani Kai Dan ubanka tinda an mallakeka..dayakema tasan abinda tayi ai kaga bata iya fitowa falon bama shegiya ashawo.. me asirce yaron mutane insha allahu a haka zaki kare a gantale sannan ki kwana dasanin keda farin ciki a gidan dana se rnr dakika tafi gidanku..."
Duk jannarht na ji tin tini hawaye ke zirya a kn kuncinta bakin ciki kmr ze kasheta takeji..zamewa tayi tazauna a kasan dakin tnajin mommah na jifarta da muggan kalamai.
Mommah ta gama zage zagenta Amma hammad yaki yarda ta shiga dakin harshi seda ta zage tas Amma ko a jikinsa.
Tayi barin matsifa iya matsifa Seda ta gama dmn hknne ya kawota, kna tabar gidan har motar jawaheer ta rakota, Allah Allah hammad yakeyi daman ta tafi. Dreva yajata tabar gidan farin ciki kmr ze kashe jawaheer taji dadin yadda mommah tazo ta zage jannarht din tass ji takeyi kmr ta zuba ruwa kasa tasha.
Shigowa falon tayi ..dmn yna bakin kofar yna jirn shigowarta cikin falon jawota yy da karfi ya jefata kn kujera ya take kafarta da karfi yadda seda ta kwallara Kara.danma Allah yaso babu takalmi a kafarsa. "Wayyoo kafata..! Ka dagamin kafana pls.." ta fada cikin karadi.
Wani irin mugun kallo ya watsa mata yace "munafuka..kina tunanin dankin gayawa mommah ita zata sani in shiga dakinki..ke nan kinada abunda zancine a jikinki..sauran maza kawai.. mayyar maza..Wato an riga da ansabada jijiyar namiji kou..maza yarinya ki natsu ki sani Ni tawa jijiyar bana kazaman mata bane irinki...dafatan kin gane.." rnshi a matukar bace yke mgnr.
Jikinta har Yna kakkarwa tsabar tsoro yace "Dan Allah kayi hkri..kadagamin kafata.." tayi mgnr kmr ztyi hawaye har lokacin kafarshi na takeda kafarta.
Daka mata tsawa yy yace "ssssshhh! Kama bakinki." Yy mgnr ynasa hannu a bakinshi.
Ai Nan tayi shiru kmr ruwa ya cita se zufar wahala takeyi..
"Wannan shine worning din dazanyi miki na farko na karshe..inkika kuskura mommah ta kara zuwa gidannan dasunan matsalarki tazo ta batama iyalina rai tou rnr kinshiga uku kin lalace a gidannan ...knji na rantse miki da Allah ranar se nayi miki dukan tsiya ta yadda bazaki kara tashiba moruwama kin dena daga ranar,Domin sena karyaki nayi miki raga raga,,," yna gma fadar hkn ya juya ya nufa dakin jannarht. Itakou wani irin kuka ta fashe dashi na azaba tini kafar tata ta kumbura jikin Hutu. Kwalawa me aikinta kira tayi duk sukazo su duka suka kamata suka kaita bedroom dinta,.
Jikinshi na rawa ya shigo dakin ya gnta kwance tana kuka kmr rnta ze fita daukkota yy ya rugumeta jikinshi suka zauna a gefen gadon.tana rungume jikinshi tana kuka shima Yana kukan yace "happiness kiyi hkri..Ni naganrki nace ina sonki kuma nike sonki baruwana dako ke wacece inasonki hk..Kiyi hkr a da mommah nasan wata rana zata gane.." kuka yariga yaci karfinta batada katafus se aikin kuka takeyi danshine samun sassaucinta. Aikin rarrashi yaketayi Amma batayi shiruba sannan batayi qoqarin kwace kntaba daga jikinshi. Seda ta gaji dn knta kna tayi shiru. Shima se lokacin yy shiru. Amma bakin cikin na cinta inside. Dago red eyes dinsa tayi tana kalleshi tace "kasakeni pls kaima seka huta nima in huta.."
Hannu ya dora a kn labbanta yace "karki kara fadar hakan..babu kyau mace tacema mijinta na Sunnah ya saketa Wlhy bazan iya sakinkiba jannarht kouda za asamin wuka.."
Zamewa tayi daga jikinshi tana hawaye ta kwanta a kn gadon tana jan numfashi hadi da ajiyar zuciya..cikeda tausayin knsu yake kallonta. Rnr hk suka kwana kowa zuciya bb dadih. Jawaheer Kam ta kwana tana jinyar kafarta.