← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 107

Sashe 6

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fadawa yayi kn royal bed dinshi shi sam besan yaushe mommah zata chanzaba daman tinda yakwana a bangaren su anwar din yasan yataro match.. baccine yadaukeshi me nauyi se azahar yatashi yayi wanka yafitou yaga mommah batanan kai tsaye yadauki key din mota yafitou yanufi bangaren su anwar. A falo yaganshi sabreen na gefenshi suna kallon Zworld mommy na gishin gide a 3sttr hannunta rike da charbi.

Anwr yace "kai nawan Amma bacci kayi kou"

"Yeah.." yace hadi d karasowa, yayiwa mommy sannu da gida ta amsa fuska sake. Sabreen ta gaidashi, ya amsa. Yakaraso yazauna a 1sttr ya kalli mommy yace "mommy inajin yunwa"

"Tou kuje kuci abinci shima anwar din yakicin abincin wai sekazo"

Dining suka nufa sukaci abinci dambune me dadih sukaci sukayi nak kna HAMMAD ya kalli anwar yace "swry bakadeji haushiba kou..

"Habade a kn me"

"Furicin Mommah" girgiza kai anwar yayi.

"Tnks dea..nifa a.a hospital zanje"

Anwar yace "waye ba lafia"

"Bakowaba inasone inje inga sisters da anty jannarht.."

Murmushi anwar yayi yace "HAMMAD na anty Jannarht"

Murmushi HAMMAD yayi yace "uhm aide uwar dakinace.."

Murmushi anwar yayi..sukayima mommy sallama suka fita Sabreen tyi musu fatan dawowa lafia.

Sabuwar motar HAMMAD din da mommah tase mishi suka hau HAMMAD ne ke tuki sukabar gidan.

Sunhau titi HAMMAD din ya kalli anwar yace "wato knata jin dadih ga dreva dinka kou ..hmm inzamu dawo kai zaka tukomu "

Murmushi anwar yayi dai dai ze bashi amsa suka hango wasu kyawawan yammata farare zasu tsallaka titi "wow HAMMAD kaga wasu masu zafi.."

Dariya HAMMAD ya kwashe dashi yace "dallah wadannan duk kyalkyali bnzane nifa basuyiminba.."

"Kai alhaji, wannanfa kou maqiyi"

"Mtwss matannan duk ba wani kwari zasuyiba a waje wow ciki kam se a silo.. nifa yadda nake jina dinnan macen dazata daukeni samunta wahalane danji nakeyi yaseen nasamu mace nafara ci se inkai safe tin dare yaseen .."

Dariya anwar yayi yace "tab..wlhy ba macen dazata iya kam..wannan abu nka a family bansan waka biyoba"

Dariya HAMMAD yayi yace "kilama sister Sabreen zan aura.."

Dariya anwar yakwashe dashi yace "tin a first night wlhy se gawa.."

"Uhm allah anwar seriously ji nakeyi kmr nasamu wata nadan cita..kasan sometimes bana slp"
[10/30, 3:46 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 12
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*HAQURI MAGANI NE* ❤️

Story pruducer and directer SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

Masu rijister am sorry nyi mistake account number 0542703718 Saadatu abdullahi gtbank. Shine account din daza ayi trnsper sannan a nuna alama ta number dinnan 08033368013.

Ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cutane zasu sami bazan taba sanshi ba cikin sauki batare dasun kara rijister ba.

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 12

Fashewa takarayi da kuka tace "mama nide wallahi ina sonshi"

Mama rabi de dukta sare gani takeyi kmr yarinyar ta zautu .."mama pls gayamin meke damuwarki pls..wayeshi din tell me..in baki gyaminba wazaki gayamawa".

Tashi zaune jawaheer tayi tace "mama rabi nifa yaya HAMMAD nakeso..daman tuni nake sonshi wallahi mama..Kawaide ina tsoron shine dannaga kmr ya tsaneni."

Zaro ido mama rabi tayi tana kallon yar tata dataketa raftako zance. Se kuma tayi murmushi tace "daman a kn wannan ne kiketa kuka kika sani a damuwa..haba kwantrda hnklinki my doter .." tayi mgnr tana goge mata hawayen fuskarta. "Haba ai da hkn ze kasance da nafi kowa farin ciki..dan babban gida hk aimu daula se yadda mukaso zamuyi da su" daman mama rabi akwai son kudi.

Murmushi jawaheer tyi tce "yauwa mama rabi ainasan insha allahu nagama samunshi"

"Yammatana kwantr da hnkalinki ai kin samu ma..ammade.."

Da sauri jawaheer ta dago knta duk annurin face dinta ya gushe tace "amma me mama rabi..pls karkicemin bazeyuba.."

"Yuwuwar hkn tafi shan ruwa sauki a gareni..ammafah kinsan baza muyi saurin fallasuwar mgnrnanba dole se mun shirya tsaff..kinsan matsalar bana uwar bane bana ubanba..matsalar na uban gayyarne..hatta uwatai fama takeyi, dashi wannan yaro akwai shegen taurin kai..amma nasan yadda zan bullowa lamarin.." wata iriyar runguma jawaheer takaiwa uwar tata. "Ainasan inde ina dake mama bnda haufi" Murmushi mama rabi tayi ita kadai tasan me take saqawa a rnta.
Mama rabi mijin datake
aure maaikacin bankine tariga ta mallakeshi komi se yadda tayi dashi itace mijin shine matar. Dominde yazama sallau.

**
Haka kawai a yan kwanakinnan son zuwa asibitin yakeyi dan hk kouda babu anwar yana zuwa shi kadai susha hirarsu sosai, zuwa 6:pm yawuce gida daman 3:pm yake tashi daga aiki. So hkn na matukar debe mishi kewa a wasu fannonin.

Yau takasance friday ciwon kirjinshi yana dan damunshi gashi magungunanshi sun kare kasa zaman office din yayi kai tsaye batare daya gayawa anwar ba ya nufi asibitin.

A hnkli yake driving yana jin ciwon na matsa mishi..

9:30am ya tsaya a dan nesa da asibitin amma yana hango komi. Cinkoson mutane yake gani ita kuma tanata fama dasu tana basu sadaka ..sanye take da maroon din hijjb bar kasa me matukar kyau hijjb din ya amsheta sosai..

Shagaltuwa yayi da kallonta.. yana tsaye yana kallonta harta gama rabon ta juya kenan wani dan tsoho ya iso policedin na rikeshi yana rokonshi a barshi yaganta.. juyowa tayi taga abinda ke faruwa tace a barshi ya karaso, barinshi a kayi ya karaso kusa da ita tsohone tukuf farineshi tass harya duka jikinshi fararen kayane taarr. Sumar knshi tayi fari fat hk na gemunshima hatta da gashin idanuwanshi farine. Yana rikeda sanda itama farace sol.

Shigarshi ta dan firgitata amma ta dake cikin ladabi ta gaisheshi ya amsa cike da soyayyarta a ranshi tace "baba kanada matsala ne"

Dan liti yace "kuma ai anbashi sadakafa hajiya.."

Murmushi Anty jannarht tayi tana fuskantar tsohon tace "baba kudinne be ishekaba"

Murmushi tsohon yayi yace "aah yarnan kawaide inasone in sa miki albarka ubangiji yasaka miki da alkhairi kmr yadda kike bamu allah yasa ki tsinci alkhairinki a aljannarh..Allah ya raya miki yayanki.Allah ya shirya mikisu."

Murmushi anty jannarht tayi tace "ameen baba tsoho naji dadin adduarhnan..amma baba bnda aure "

Wani murmushi yayi "Allah sarki yarnan nasani ai ..allah yakawo miki na gari insha allahu sekinyi aure me daraja bana dana saniba..gaba da bynki allah ya tsareki..jaririya halinki hlin aririyarmu"

mgnr tashi ta karshe bata fahimtaba."Ameen baba tsoho..nagode.." takara tunzumo kudi tabashi yaki amsa abun ya bata mamaki, tace "baba meyasa bazaka amsaba"

"Aarh yarnan wannama yayi..Allah ya tsareki..bazakisan abinda kikeyiba me kyaune se nan gaba..nasan da kalu bale a rayuwrki yarnan..akwai lauje cikin nadi..kiyi hkri jinkirin alkhairine ..nagode yarnan allah yayi miki albarka..Allah ya haneki tabewa duniya da lahira..sannan a dauki kaddara kouda ba aso..A gaida jaririyar tamu ta gida.." a hnkli tsohon yke mgna ta yadda babu me jinshi ..ido tabishi dashi dukse tji mutumin, yabata tsoro..tanason tambayrshi wani abu amma baze faduba ta gaza bude bakinta, harya wuce yabarta da jimami da dumbin, fargaba.. tana Ganinshi harya kule, har yazoma bata hangoshi.

"Hajiya lafia.." cewar dan liti ganin yanayinta yasauya.

Firgigit tace "lafia lau dan liti.." ta juya tahiga cikin asibitin zuciyarta fal tunani tunani.

Duk yana ganin komi a kn idanuwanshi ya faru amma sede besan me mutuminnan yace mataba.

Lumshe ido yayi bala in jin tausayinta yakeyi, allah yasani tausayinta yayi katutu a ranshi. Girgiza kai yayi yashiga motarshi ya danna kai cikin asibitin...

Office dinta tashiga tazauna shiru tana lilo a kn kujerar idanuwanta, a rufe "shin wacece kuma jaririyarsu..Kai anya tsohonnan.." tafada a ranta "Dagaji yasan wacece ni..oh no fiddausi daga sadaqa ..."

Turo kofar yayi yashigo office dinnata kai tsaye ya nemi kujerar dake gabanta yazauna..

Tasan waye yashigo a kamshin turarenshi taganeshi. Ba tare data bude idanuwanta ba dasuke a rufe tace "waye yashigo babu permission"

Murmushi yayi yanabin, hannunta na hagu dake kn tebur din da kallo. Tsintar knshi yayi da son cigaba da kallon yatsunta zara zara ta kayatasu da zobuna sun masifar burgeshi..A duniyarnan yanason yaga yatsun mace dogaye kmr nata sun burgeshi tinda mommah ta haifeshi be taba ganin yatsun daya burgeshiba kmr nata..

Tambyr takara maimaitawa batare data bude idanuwantaba..

"Nine anty jannarht..wayyo my chest.." yy mgnr still idanuwanshi na kn yatsun hannunta.

Saurin bude idanuwanta tayi tace "Subhanallahi kirjinne kuma yau.." bin inda yake kallo itama tabi da ido yatsunta taga yna kallo saurin janyesu taui..ganin ta dagoshi yayi saurin dauke knshi yana lumshe ido. "Black.."takira sunnshi cikin sanyin murya

Yace "naam anty.."

"Meyasa kirjin ke ciwo..kayi tunani tunani ne"

Idanuwnshi a lumshe yace "bnyi tunanin komiba.."

"Okay.."ta fada hadi da mikewa ta iso kusa dashi ta fara taba saitin dake ciwon..

Zumbur ya bude idanunshi yasaukesu a kn yatsun hannunta ..sam ciwonma yadenaji.

Ta lura da kallon yatsunnata dayakeyi a karo nabiyu amma ta basar.."kasha magungunanka.."

"Aah duk sunkare dats why nazo.." yy mgnr yana yakice zuciyrshi daga kallon yatsun hannunnata.

Komawa tayi tazauna a maxauninta tana fadin "sowie .."

"Tnks my anty.."
yabita da ido..

Magunguna tadauko domin ta bashi dmn tanada wasu magungunan a office dinta. "Kaci abinci.."

"Nasha molt.."

"Yaushe.."

"Kafin in taho.."

Molt din ta kara bashi yasha rabi shima Seda tabashi baki.ballah mgnin tayi tabashi yasha ta kamashi ta kwantr dashi a kn dan gadon kwantr da marasa lafia domin yasamu rlp.

Takoma mazauninta,tazauna tana sauke ajiyar zuciya har ynzu kalaman tsohonnan na ranta. system dinta tashiga dubawa domin komi na asibitin ta system ne. Shigowa aka farayi mata da pesion tafara dubasu inna kwantrwane tasa a kwantr inna mgnine tayi typing ta system tace aje pharmacy a amsa.. duk abinnan datakeyi idanunshi na knta.. duk kallo dya in yy mata seya karajin tausayinta a ranshi.

Anty nahnah tazo taganshi anty jannarht tyi mata bynin kirjinne sannu anty nahnah tayi mishi tace zata kira mommah ta gya mata yace a'arh..anty salahama tazo ta dubashi rnrde jinyrshi suka wuni yi. Anwarma yaxo domin ya kirashi yasanr mishi da yna asibiti.

Ido tazuba mishi tace "wai haryzu kirjinne..kou muyi allura"

"Nop anty nasamu sauki.."

"A'arhh black koude tsoron allurar ne.."

Murmushi yayi yace "haba da girmana.."

Anwar dake gefenshi yace "karyane harynzu be dena tsoron alluraba"
Chapter 6 · 0% Book details