← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 107

Sashe 7

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Aina sani..har yanada bakin cewa wai yagirma yaro qanqani dakai..da nayi aure da wuri da tuni na santalo kmrka"

Murmushi HAMMAD yayi anwarma haka.. se yammaci sukabar asibitin a motar anwar ta HAMMAD din suka barta a asibitin da niyar washehari zasu turo driva ya dauka.

Tinda tadawo Ummih tagane wani abu na damunta ta tambayeta tace mata bakomi..Ummih de ta kalleta kawai tace hmm."

Da daddare sun kwanta kou ina yayi tsit Jannarht na kwance a cinyar ummih suna hira. ummih ta kalleta tace "mamana an baki sako ki gymin amma baki gayaminba.."
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 10
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*HAQURI MAGANI NE* ❤️

Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.masoyanakununamin 1love koudayake najimainaganin kauna.

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 10

Ido anwar yabishi dashi yace "Nande dole ayi hkri can kasaba da romancen yammatan mutane..nan kam ai babu na latsawar."

Murmushi HAMMAD yayi yace "wayace maka babu na latsawa..kawaide dan banga macen da zan iya romancen dintaba duk fadin Nigerian nan..Wlhy duk gani nakeyi nononsua zube yake."

"Dan mutane uba ubanwayace mka.." cewar anwar yana Darawa

"Tab Allah nke gyamka..daganinsu kumq zasuyi raini..kawai yarinya tasan burarka ta rainaka"

Dariya anwar ya kwashe dashi hadi da nunashi da yatsa yace "shege nawan..wlhy kowa yaganka ze rantse da allah kai salihine..inka aikata abu seka faske kmr ba kaiba."

Murmushi HAMMAD yayi hadi da dan ciza lips dinshi na qasa.. suna hira har suka isa asibitin sukayi parking suka fitou nan kallo yadawo knsu musammanma HAMMAD ai nurses wata harda cin tintibe garin kallonshi amma shikam bemasan sunayiba. Yan asra loz.

Kai tsaye office din anty salaha suka nufa.

Tana zaune da ihsan a hannunta tana bata kunu (yarinyar bazata wuce 2yrs ba)

Suka shigo office din da sallama kallonsu tayi tasaki faraarh tace "a'ah Kaga yan biyu masu kama da ban Da ban "

Murmushi sukayi hadi da zaunawa suka gaidata ta amsa cike da kulawa nan suka hau hira..

Shigowa tayi office din da sallama hannunta rike da karamin phone tana fadin "haba sweaty jia bngnkiba.."ido biyu sukayi dasu aikou nan tasaki Murmushi.

Kallo suka bita dashi musammanma HAMMAD a tare duk suka saki Murmushi.

"A'ah su black manyan kasa hmmm" (tin tini hk take cewa HAMMAD black tin yana jin haushi harya dena.

"Jiya knkine yadauki zafi swry baku samu dmr haduwaba.."

"Eh wallahi cewar anty jannarht. Takarasa tazauna tana facing faces dinsu HAMMAD.

"uhm tou anty jannarht ga mutuminfa.." cewar anty salaha tana Murmushi.

"Uhm kede bari aina ganshi idon gariba.. "

Shide HAMMAD bnda Murmushi babu abinda yakeyi tin kafin yakai hakan inya gnta sede kaga yana Murmushi kawai. Muryartana ratsashi binta kawai Yakeyi da ido.

Murmushi anwar yayi yace "anty jannarht ina wuni"

"Lafia lau anwar..ankammala karatu lafia kau"

"Lafia lau anty"

"Su black gaisuwar ma bazan samuba"

Murmushi HAMMAD yayi yace "kai su anty sarkin son gaisuwa .."

"Eh ai dole a gaisheni ..ga yayarkanan kou ita nagirmeta..bllntana kai dan tayi"

Murmushi anty salaha tayi tace "wallahi kuwa anty jannarht girmanne allah ya baki kuma dole a baki"

Dariya suka kwashe dashi ..nan hira ta kacame shide HAMMAD idonshi na kn dr jannarh din da a kullum gani yakeyi kara kyau takeyi. anty nahnah tazo itama aka cigaba da hirar da ita...rnrde su HAMMAD se yamma suka koma gida da alqawarin gobe HAMMAD zeje har gida ya kai mata tsarabarta.

Washe gari takasance sunday bata zuwa office tana hutu duk rnr sunday bata tashi a bacci se karfe sha biyu. Tou hknne ya kasance yau tana tashi tayi wanka tasa doguwar rigar atamfa play gown tayi matukar amsarta ummih tabata superghetti wanda yaji kyn lambu taci ta koshi kna tasauko kasa sukahau wasa ita janan.

Da yammaci wuraren 4:30 sukashirya cikin manyan kaya suka nufa gidansu Anty jannarht shida anwar. (Sun san gidan tin wani zuwa dasukayi hutu anty jannarht din ba lafia sukaje gaisheta)

Hon sukayi me gadi ya bude musu but madam jannarht tasanar dashi zuwannasu.

suka danno kan motar cikin harabar gidan sukayi parking.

HAMMAD ne ya fara fitouwa yana karewa gidan kallo yakara chanzawa ansake gyara tsarin gidan.

Anwar ma fitouwa yayi daga bngaren me tuki kallon gidan shima yayi tsarin ya burgeshi dukda de sumadin diyan masu dashine. anwar yace " kai nawan matarnanfa na gyara gidannan"

Murmushi HAMMAD yayi yace "ai tanada qoqarine..ni kou kmr babanta ya rasune kou."

Anwar yace "ni ka Tambayeni..sarkin sonjin kwakwaf ."

"Harna kai ka.."cewar HAMMAD yana Murmushi. Hnyar falon suka shiga da sallama.

Sahura ce zaune ita kadai mikewa tayi hadi da amsa sallamar tasu dan ganin su waye ta washe baki tana fadin"sannunku dazuwa"

Amsawa sukayi hadi da zaunawa, sanyin ac da kamshin falon na dukan hancinta. Gaisawa sukayi sahura tajuya ta nufa kiching tadawo hannunta dauke da trea me dauke da drinks da kyn marmari ta ajiye a kn canter table. "Bari in gayawa anty jannarht tinda suka hau sama yin sallar asri basu saukoba"

Godia sukayi mata ta juya ta nufi upstairs..ba jimawa suka sauko a tare anty jannarht a gaba sanye da hijjb janan na hannunta se ummih n biye da ita itama sanye da hijjb sahurace a bynsu.

Karowa sukayi falon anty jannarht tana Murmushi tace "sannunku dazuwa su black.."

Murmushi sukayi suka gaisheta.. ummih ma tayi musu maraba suka gaisheta cike da sakewa ta amsa tazauna anty jannarht ma ta zauna HAMMAD ya dauki janan dayake yarinyar bata da qiwa ta yadda dashi. HAMMAD uban ynson yara.

Ummih ce ta kallesu tace "kusha abinsha mana haba sekace wasu baki..."

Murmushi dukkaninsu sukayi..

"Mamana wayema dan gidan zainb a cikinsu" ummih tayi tmbyr tana binsu da kallo.

Jannarht da faarta ta nuna HAMMAD tace " gashinan ummih black.."

Murmushi ummih tayi tace "wancan dayan dan gidan Zulaikha kou.."

Eh anty jannarht tace tana Murmushi..

"Allah sarki..kunsan iyayenku fitattune shiyasa duk nasansu.munsaba ganinsu a tv in ana wani taro in an gayyacesu..musammanma zainab datake kut da matar gwamnan jahar kaduna hajiya khadija."

Murmushi dukkaninsu sukayi..

"Iyayennaku de lafia kou.."

"Lafia lau dukkaninsu suka amsa.. mikewa ummih tayi tabar falon daman sahura batanan tashiga kiching.

hira suka shiga tabawa shide HAMMAD idanuwanshi na kn jannarht sam baya gajiya da kallonta. A gidan sukayi sallar magriba a masallacin layin. Sunada haramar tafiya ummih tace aah sesun tsaya after ishai sunci abincinta,.. aikou hknne tafaru rnr a gidan sukaci abincin dare sukayi nak suka bama anty jannarht tsarabarta data ummah kna sukabar gidan har bakin motar ummih da jannarht suka rakasu HAMMAD yabawa janan 10k na sabbin yan dubu dubu.

Misalin 9: 30pm Zaune suke a falon jannarht suna kallo, jannarh kuma tana tattaba system dinta janan na zaune a kn jikinta.. juyowa tayi ta kalli ummih tace "yauwa wai ummih inason in takbayeki"

Juyowa ummih tayi tace "inajinki mamana"

"Ya akayi kikasan..HAMMAD shine dan zainab.. byn bamu taba labarinba dake..."

"Hmm jannarht kenan tin kafin kisan zainab nasan zainab ciki da bai dinta..kai dannan na zainab sam besha nonon arzikiba..gashide balaifi shi dannata"

Da mamaki jannarht tace "ta yaya kika sansu ummih"

"Is long story..zaki sani wata rana.."

Girgiza kai jannarht tyi tacigaba, da aikinta janan kuma hannunta na cikin rigar jannarht din tanata lalubar mata nono..
Ji tayi zuciyarta ta kasa natsuwa a natse ta juyo tana kallon ummih da hnklinta ke kn kallo tace "ummih.."

"Naam..mamana" ummih tace hadi da juyowa domin tasan jannarht da nacin mgna bazata bar mgnrba se taji ba'asi.

"Ummih ya akayi kikasan mmn HAMMAD bata da kirki..naji knce HAMMAD besha nonon arzikiba" 🤔
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: 🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯
*IN SO CUTA NE* 8
🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

*HAQURI MAGANI NE* ❤️

Story pruducer and director SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏼 (marubucyr Boyeyyen al'amari)

Writing farhana fahad maman namlah✍🏼
*YAR MUTAN NIGER*

Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.

BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM

FREE PAGE 8

Hawaye na biyar kuncinta tace "naam Ummih"

Ido ummih tabita dashi se ynzu taga hawayen dake zirya a kuncinnata "meye na hawaye kuma"

"Aike kika fara.." tayi mgnr tana tabe baki.

"Nace miki nadena ai.."

"Promise.." tace tana share hawayenta.

Murmushi ummih tayi tace "nayi swry.." matsowa jannarht tayi ta rungumeta tsam a jikinta. Seda sukayi 5mnt a hkn kna ummih tace "tashi kije kiyi wanka"

Mikewa Jannarht din tayi tanashirin shiga bathroom ummih tace "mezakici"

"Chips..." tafada tana fadawa toilet.

Murmushi ummih tayi tace "sarkin chips.." mikewa tayi ta nannade daddumar ta kim kimtsa dakin tasa turaren wuta tuni ko ina yahau kamshi taciro mata atampa riga dazani gold atamface me ratsin blue da baki, taciro mata hijjb blue buh blue dinne babu dayawa a atamfar seda ta ciro mata komi dazata bukata kna ta fita tanufi kiching domin ta soya mata chips din"

Fitowa tayi kamshi ya domin hancinta taga kou ina tsaf idanuwanta suka sauka a kn kyn da ummih ta ciro mata Murmushi tayi "duk duniya babu wanda yakai ummih sanin abinda raina ke so" ta fada a fili. Karasawa tayi tashafa cream dinta na companyn orifleme komi datake usin nasune ta yadda da ingancin kynsu. Shiryawa tayi cikin kyn daman ita batasa gyale sede hijjb duk wanda yasanta zece mka bata tabasa gyaleba.

Kyn tasa batasa dankwaliba zanin yazauna das a jikinta shape din hips dinta yafaso ta zanin.. ummih ce tashigo hannunta dauke da trea sahura na biye da ita hannunta rike da plast. "Kai mamana kinyi kyau " ummih tafada tana karasawa tajawo center table ta ajiye trea din a kai takarasa bakin bed tazauna.

"Tanks ummih..ai komi zabinkine" cewar jannarht dake fesa turare.

Karasowa sahura tayi tace "ina kwana anty jannarht"

"Lafia lau sahura ina janan"cewar jannarht dake kokarin zama gefen bed din kusa da ummih.

"Tana qasa tana cin chips"

"Meyasa batazoba munci tare"

"Damunki zatayi anty jannarht "

"Ina ruwanki keta dama"
Chapter 7 · 0% Book details