← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 107

Sashe 92

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anwar yace "kaida kayi alwala.." suhaim ya kame bakinshi yace "au..." hammad yce "dakabarshi ya karasa ai..krmin Dan iskaneshi..."

Anwar yace "a huce hk ango.."

Suhaim ya kwasheda dariya a tare suka nufa masallacin dake wajen hotel din. Suka idar suka dawo a dakin hammad suka yada zango. Suhaim yabi dakin da kallo, yace "Kai mutumina kaci mutumcin abun dadih ...."

Anwar yace "Ai hammad dagani bakasa imaniba a lamarinnan...yaseen har rama tayi.."

Hammad yace "kaji yan iska..kawai danmun kwana se akace wani Abu mukayi.."

Anwar yace "oh bakuyi komiba kenan.."

Suhaim yace "sekace bamu sankaba..tab..ai daganin yaddama kuka fito ka whlr musu da yarinya.."

Anwar yace "ai wallahi hammad bakayi mata da saukiba...harfa ramar,dole tayi baiwar allah.."

Hammad yace "kuji tsoron Allah Kiri kiri kunzama munafukan mata da miji.. shiyasa nga Muna fitowa mukayi kicibus daku, tou Allah ya isa.."

Suhaim yace "kaji tsinanne ai kaine babban abun Allah ya isa...dukfa munajin komi.."

Hammad yakai masa naushi cikin wasa ya kauce... "Kai krmin Dan iskane...ai matatace ba dadiroba..."

Anwar yace "nide inada tambaya...wai ta yayane har kukayi harkannan kaida anty.."

Hammad tace "sa wasa yaro..angaya mka Ni nawasa ne.."

Anwr yace "aina jima dasanin kai na gaskene.."

Suhaim yace "nifa kunata sani a duhu..anty kuma..wacece antyn.."

Anwar tace "matarshi mna.."

Suhaim yacee "antynkuce.."

Hammad yace "bnsan Kai bbn Dan iska bane Kai se yau..ynzu se kowa yasan me nake ciki.."

Anwar ya kame baki yace "sowie..."

Suhaim de binsu yy da ido. Hk sukaci gba da hira shide hammad hnklinshi baya garesu yna gun jannarht dinshi, a kullum kra sonta yakeyi. Tare sukaci abincin dare, ba wani na kirki hammad yaciba, Dan tunanin anty jannarht da soyayyarta ya kara ninkuwa, a zuciyarshi, tunaninta dukya addabi ruhinshi ya hnashi Jin dadin duniyarshi, ji yakeyi ynzu ya zama maraya, Amma jiya ynada gata, da yadda yaci ya koshinnan, gata a gefe yahau sukuwa a cikin durinta, bkrmin shaawarta ke addabarshiba. Se wajajen 12:33am su Anwar suka bar masa, daki shima seda ya koreshi sannan suka fita, key yyma dakin ya koma ya kwanta bisa gadon, yna tunaninta, dealing num dinta yy Baya shiga, Aiko kwana yy yna juyi kwata kwata ya gaza bacci tunaninta da shaawarta sun hnashi rintsawa. Bayajin ze iya hkrin da yy a kwanakin baya na rashinta, kwara kawai yasan yadda zeyi matarshi tadawo gareshi, Sam baze jure rashintaba ya riga ya dandana dadinta, wanda yafi komi dadih a gareshi, ji yKeyi da kullum suna tare da hk ze bata rnr yna caccakar durinta, bkrmin natsuwa yasamu da itaba, A gaskia daze bawa maza masu hnkli shawarar dasun koma auren wadanda suka girmesu saboda sunfi dadih, da tsukewar duri, sannan sunfi iya kulawa da kansu, sannan ga dadih da haqurin jima'i. Ya tabbatr yadda ya rinka sukuwa a knta da ace karamace, dasede a kwasheta raga raga, Dan duk hawan dazeyi mata seda yakai awanni hudu a cikin gindinta, Amma ta daure, tayi hkri, in wata qaramar yarinyarce me danyan jini ai ynama tunanin seta zageshi. "Allah sarki matata...Allah yasaka miki da mafificiyar aljannarh Allah yasa ki gama da duniya lafia.." ya furta shikadai, yna murmushi zuciyarshi fal kaunarta da begenta, da dumbin kewarta, Dan bkrmin kewarta yakejiba, ji yakeyi kmr yy fly yaganshi a gabanta, da yafi kowa farin ciki a darennan, ya citane sosai saboda byason yy kewarta dayawa, Amma se gashi yy kewarta fiyeda adama, in har yakai 2days a haka ya tabbatar zeci kaniyarshi. "Allah sarki Antynarh.."yafurta yna juyi a kn gadon bacci ya gagari idanuwanshi.

Da daddare after isha"I Ummih da hajiya suka shigo duba kafar nata. tana kwance bisa gadon tayi rashe rashe, niima na gefenta, ai tna ganinsu tayi saurin shiga hnklinta ta gyara kafafuwanta, ta aro nutsuwa tasawa jikinta. Ummih ta zubo mata ido, duk tabi ta rame kmr ba itaba se dara daran idanuwa da hasken ake gani. "Sannu jannarht jikinne har yanzu.." cewar Hajiya,

Niima tace "ai dasaukima alhmadulillah...zuwa gobede in mukaga abun yaki semuje asibiti.."

Ummih dake kallon jannarht tana nazartarta, tace "Kuma duk faduwarne daga bandaki hk...duktabi ta rame.."

Gaban jannarht ya yanke ya fadi, Sam ta gaza, hada ido da ummih.

Itama Niima seda gabanta ya fadi.amma ta dake tace "Eh..bafata krmar faduwa tayiba.."

Hajiya tace "Allah sarki..ai faduwar bandaki bata da dadih..rabbih ya takaice, in jikin yaki gobe se aje asibitn kou a bincika.."

Ni'ima tace "tou.."

Ummih tace "wacce kaface a ciki.."

Niima tace "ta damace ta can wuraren cinya..."

Ummih de dukkaninsu kawai tna kallonsune tace "okay..Allah yasa kaffarace zuwa goben in beyiba se muje asibitin ai.."

Gaban jannarht ne ya yanke ya fadi,haka niima ma Amma ta matse tace "tou Ummih..."

Hajiya tace"Allah ya kra lafia.."

Niima ta amsa da ameen.

Ummih tace "Allah ya kara sauki..."

"Ameen Ummih..." Cewar niima. Jannarht de tayi shiru... Harsu Ummih suka juya sukabar dakin Ummih Kam harta fice daga dakin tana waiwayon jannarht tana kare mata kallo,gabaki daya jannarht tasha jinin jikinta, Allah Allah takeyi su fice daga dakin.

Suna gama Ficewa a dakin Ni'ima ta matso daf da jannarht tace "nifa inajin tsoron kada Ummih ta gne,,knga yadda taketa binki da ido.."

Jannarht ta sauke ajiyar zuciyar cikeda tsoro tace "zata gane koude taganede.."

Ni'ima tace "Kai! Bna tunanin ta gane."

Jannarht tace "nide gni nkeyi tagane kawai..knsan Ummih kuwa, tnada gane mutum sosai, kallo daya zatayi miki ta gano tsaf abinda kike ciki,,inta gane nashiga uku, mezance mata..." Ta fada cikeda tsoro.

Ni'ima tace "pls kwantarda hnklinki insha allahu bazata ganeba..."

Jannarht tace "tou...amma kuma in bata gane yauba zata gne gobe ko in anyi dinki.."

Ni'ima tace, "ai daurewa zakiyitayi, Allah de yasa kadata gane.."

Jannarht tayi saurin amshewa da ameen.

Ni'ima tace "tashi kije kiyi wanka sekiji dadin jikinki.."

Jannarht ta yamutsa fuska tace "Uhm..nifa kinganni Nan kou motsa jikina bnasonyi, saboda, ciwon dayakeyimin, ji nkeyi cinyoyina kmrba nawaba.."

Niima tace "Wai! Kin aikatu.."

Jannarht tace "nade azabtu..."

Ni'ima tace "Allah kadai yasan ladar dakika samu, sannan knsan shi aikin lada se ansha whla,."

Jannarht tace "hmmmm....Abu kmr ansamu gunki, wlhy sa gunkicema ta tashi aiki,"

Niima tace "knsan Allah kinada juriya,,don in nice ma ynzu hk ina gadon asibiti wlhy, knga nawa befi 10mnt ba Amma seda nasha whla."

Jannarht tace "10mnt aikinji dadinki,nifa kmr yasamu kayan govenati .."

Ni'ima ta kwashe da dariya.."kayan gwamnati kuma..😂 Kai jannarht baki da dama ...daure kije kiyi wankan.."

Yunkurawa tayi ta miqe da kyar, jikinta ya kra danyancewa, ta shige toilet din, sedata gasa jikinta kna tayi wanka, ta fito daure da towel ni'ima ta fito mata da rigar bacci tasaka tna yatsina fuska. "Nida yunwa nakeji..." Ta fada daidai, tagama sa rigar tazauna gefen bed din.

Niima dake zaune bisa kushin hannunta riqe da wayarta ta zubo mata ido tace "yunwa kuma...ba tare mukaci abinciba.."

Jannarht tace "Wlhy yunwa nakeji cikina kmr anyimin sata, ke duk a cikin whlr danacinefa bbci babusha se nice aka tasa gaba anata faman ci.."

Ni'ima ta kyalkyale da dariya, "Aikou kin ciwo..."

Jannarht ta gallara mata harara. "Pls zubomin sauran tuwan in akwai.."

Miqewa ni'ima tayi tna dariya ta fice a dakin taje kiching ta zubo mata tuwan babu kowa a falon, tadawo dakin ta kawo mata ta amsa ta cinye malmala biyu, niima ba kallonta ta balle apple drink ta shanye tas ta koma ta kwanta.

''kai...hajiya wannan ci hk, "

Jannarht tace "hmmm bari inci Wlhy nasha whla...Ni ynzu yaza ayi mgnr zuwa asibitinnan gobe knji abinda Ummih tace Allah yasa kada tace zata bimu.."

Niima tace "hmmm kede bari data fada mgnr seda gabana ya fadi rass..ai bazan bari ta bimuba se nasan dabarar da nayi mata inta bimu kuma ai bb mgna.."

Jannarht tace "gaskia, Allah de ya cecemu.."

Niima tace "ameen..."

Suna hira a hnkli a hnkli bacci ya kwashe jannarht. Bathroom niima ta shiga tayi wanka ta dawo ta kwanta itama ba jimawa baccin ya kwasheta.

Hk ya kwana be rintsaba juyi kawai yakeyi,kou bacci ya daukeshi baya nisa seya farka, juyi ya rinkayi har gari ya waye, da asubahi yy sallarh yna idarwa ya jawo wayarshi yy dealing num dinta,bata shiga yayi dealing num din ni'ima harta gama ringing ba a dagaba, adduarh yashigayi Allah yasa jannarht dinsa na lafiya. Komawa yy ya kwanta bisa gadon ba jimawa baccin da beyiba jiya ya daukeshi, Amma ba wani dadin baccin yakejiba saboda kewarta.

Sorry bnda lafia ne. Tnks masu kirana ngd.

[10/30, 3:51 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..77

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*

*Babu editing sowie.*

Da kyar take iya daga kafafuwanta, harga Allah tna azabtuwa, dole take tilasta kanta a tafiya normal, ni'ima na gaba tna binta a baya suka shigo falon.

Ummih da hajiya suna zaune kou wannensu da carbi a hannu suna lazumi, suka shigo da sallahma zuciyar jannarht se bugun uku uku takeyi Dan gani takeyi Ummih ma ta riga data gama ganewa a wannan karon. Binsu sukayi da ido, jannarht se zufa takeyi kmr munafuka. Hajiya tace "se ynzu...yaya jikin.."

Niima tace "alhmadulillah hajiya.."

Jannarht de kanta na kasa, Ummih na qare mata kallo, ance mara gaskia ko a ruwa gumi yakeyi. Batare da ummih tace dasu komiba sukayi sululup sululup suka wuce dakinsu, a Kan gado suka yada zango.jannart na sauke ajiyar zuciyar whla. Jannarht ta kalli niima tace "bani phone dinnan.."

Niima ta dauko ta bata, kunnawa tayi dantasan halin nacinsa.

Yna isa hotel din yazo shiga room dinshi, suka hade dasu suhaim da anwar, "shegen kaya kayi wuyar gani..." Cewar suhaim. Anwar yace "ba doleba...Kai bakaga yy bul bul dashiba." murmushi kawai hammad yy. Ya bude dakin a tare suka shigo, zaunawa hammad yy a kan kujera yna sauke numfashi, su suhaim da anwar a carfet suka yada zango. Anwar yace "Ameer yace yna kirnka bka picking.."

Hammad ya yatsina fuska yace "manta dashi ni bafa tashi nakeyiba.."

Anwar yace "lallai, ai godiya ya kamata kayima Ameer Dan a sanidin bikinshine kaga happiness dinka..."

Hammad yy murmushi yace "Yeah hkne kuma... okay inna samu time zan kirashi.."

Suhaim yace "kaga Dan iska..."

Anwar yace "jinshifa yakeyi a saman gajimare yna yawo.."
Chapter 92 · 0% Book details