← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 107

Sashe 34

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mommah kuwa se after magrib ta koma bngarenta itada nasreen. Har wajajen 12:am mommah takai tna kiran hammad amma lmbrshi bya shiga. Gaza bacci mommah tayi tana zaune a bedroom dinta ta rafka uban tagumi. Nasreen tashigo sanyeda kyn bacci.. Nan tasamu mommah zaune ta rafka tagumin kmr an aikou mata da mutuwa. Tna shigowa mommah tace "ke kirawomin Hammad.." Cewar mommah.

Dealing number dinshi tyi tasa a speaker amma yaki shiga.. "Mommah kinjikou bya shiga.." Cewar nasreen.

Kwafa mommah tayi tace" hmm idona idon shegen yaronnan se nack
ubanshi .. Sena nuna mishi ni na tsugunna nayi nakudarshi kusan kwana biyar kna na haifoshi duniya..bawai zulaikha bace tayimin nakudarshi.."

Nasreen ta tabe baki tace "uhmm allah ya kyauta..mommah ki kwanta kiyi bacci mna.."

"Allah ya kyauta ubanki..baccin kuma Bazanyiba ina ruwanki.." Cewar mommah datake jinta a wiya.

Nasreen tace "Nifa mommah bni nakar zomonba.."

"Zakije ki dubamin yaronnan a side din Zulaikha,kou sena tashi na baki mari sannan zaki tantance a gabana kike shegun yra duk kunbi kun raina ni..." Cewar mommah.

"Ni momfa ban taba zuwa side dintaba se yau zaki wanice inje.." Cewar nasreen.

"Me gadin side dinnata zaki tambaya ai bnce kishigaba .." Cewar mommah.

Juyawa nasreen tayi tabar dakin ta nufa dakinta ta dauki hijjb tasaka. Ta nufa side din na mommy. Baba garba me gadi ta tambaya ya tabbtr mata da bega shigowar hammad ba gaskia. Juyawa tyi taje ta gayawa mommah. Takaicine ya kara rufe mommah. Itakam nasreen juyawa tyi tabar dakin sililip sililip ta rufe dakinta da key ta nufa side din anty safara'u daman sometimes a can take kwana in daddy baya gidanta, sam mommah bata taba luraba. Tana shiga tagnta a falo tana jiranta. Tasowa tyi ta rungumeta tna sauke numfashi tace "bby nasha baza kizoba ai gashi nyi missn dinki like crazy.."

"Uhm mommah ce ta aikeni ai datz why bnzo da wuriba.." "Okay.." Cewar safara'u. Tajata suka nufa bedroom dinta ,abinda takeso ta samu nasreen. Nan suka afka sabon allah. Batareda sanin mommah ba anty safara'u ta lalata mata yarinya.(Iyaye pls murinka kula da diynmu kou yaya kikaga yaronki ze kauce hada da addu'arh da natsiha. Allah ya shirya mna zuriarh bki dya. Inda mommah nada kulawa duk hkn baxe faruba.)

Daddyn anwar ya kirashi ya tambayi inda suke nan anwar ya snr dashi daddy ya numfasa yace "hkn da kukayi yayi daidai..inba hknba se tashin hnklin ya kara yawa..allah ya kawo mna komi da sauki.."

Ameen cewar anwar. "Ina Hammad din.." Cewar daddy.

"Gashinan a kusa daddy.." Anwar ya bawa Hammad wayr, gaisheshi yy kna daddy yace "Hammad kadeci abinci kou.."

"A daddy naci tnks..allah ya kara lafiya.." Cewar hammad cikin nishadi.

"Ameen de my son..kyi addu'arh kaji..kabi komi a hnkli.." Cewar daddy.

"Tou daddy ngd.." Cewar hammad

"Yauwa take care my son.." Cewar daddy ya katse wyr yna katse wyr yasanrda mommy komi itade shiru kawai tyi batace komiba.

Hammad kam Mikawa anwar wyr yy hnklinshi a kwance yace "wlhy inason daddy..bazan denayi mishi addu'arh ba ..but shine sanadin samuwar farin cikina."

Smiling anwar yy ..rnr hammad yayi bacci sosai cikin kwanciyar hnkli.kai kce sarautar naija aka bashi.

Jannarht kam bata farfadoba se washe gari misalin 10:am tna bude idanunta taganta a asibiti ga ummih gefenta da sahura. nan da nN abindaya faru ya fara dawo mata wasu zafafan hawayene suka fara bin kuncinta. Ummih dake gefenta gnin ta farkadin hmdlah tayi a zuciyrta. Shafo kafafuwanta tyi tana fadin "sannu mamana.." Sahura dake kn kujera hannunta rikeda janan.batama jima da zuwaba takawo musu abincin brkfst. tace "sannu anty jannarht.." Ido kawai jannarht ke binsu dashi..

Dai dai hajiyar chardi ta fitou daga toilet din krsowa tayi da hnzari dan ganin ta farfado tanai mata sannu.."sahura jeki kira dr nahnah take kouwaye ohode ...tacede inta farfado a kirata.." Cewar hajiyar chardi. "Tou .." Sahura tce hadida mikewa ta fice.

Binsu anty jannarht takeyi da ido hawaye na zirya a kuncinta.. Kallon ummih tyi tace "ummih ya,sakeni din.."

Ido kawai ummih tabita,dashi.. Hajiyar chardi tace "kwantrda hnklinku don allah.."

Rintse ido tyi yayinda hawayekebin kuncinta..

Shigowa sukayi sahura na gaba dr nahnah na biye da ita a baya..karasowa sukayi ta gaidasu ummih da hajiyar chardi cikeda kamala suka amsa. Ido ta zubawa anty jannarht din dataketa hawaye tini anty nahnah tariga ta gano auren Hammad dinne yy mata causing wannan ciwon.zaunawa tayi a kn kujera takai hannu tana taba jikinta tace "sannu anty jannarht.."

Sam bata amsaba se hwye takeyi har lokacin.

Anty nahnah ta kalli su ummih tace "pls kudan bamu guri in dubata.." Ba wani dmwa suka fita daga dakin dukkaninsu yarage daga anty nahnah se jannarht. Ido ta zuba mata cikeda tausayawa tace "Anty jannarht ynzu meke damunki.."

Shiru tyi amma idanunta a bude tna hawaye still ji takeyi kmr zuciyrta ta,fashe..

Anty nahnah tace "nasan hammad ne ke damunki kou.."

Daga mata kai tayi kmr an sosa mata inda keyi mata kaikayi. Kou ince kmr karamar yarinya.

"Bakisonshi kou.."

Cikin muryar marasa lafiya tace "hba mmn noor nafa girmeshi..kou kefa na girmeki ta yaya znyi zmn aure dashi.." Ta karashe mgnr tana kara matso hwyenta.

Shiru anty nahnah tyi tana zubawa dr jannarht ido. Kna tace "Tou nji..pls kiyi shiru hakanan..ynzu me kikeso ayi.."

Cikin hnzari tace "tinda kaninkine pls kisashi ya sakeni..i promise har asibitinkuma zn bar muku..wlhy bani iya zaman aure dashi..hba mmn noor ki duba lamarinnan kanin byana ta yaya zanyi rywr aure dashi wai kuma har mu kwanta gado daya in bude mishi kafafuwa how...."ta karashe mgnr tna kara tsananta hawayenta.

Jim tyi cikeda tausayawa tace "tou shikenan znyi kokarina a kn hakan kinji.."

Tashi zaune tayi da kyar ta kamo hannun dr nahnah tace "danaji dadih..dan allah ki temakeni knga kou mommynkuma bata sona ni nasani ..dan Allah ya sakeni kawai ya huta nima in huta.." Cewar jannarht.

"Tou karki damu anty jannarht.. Ammande da sharadi.." Cewar anty nahnah.

Cikin sauri tace "zanbi koma meye dan allah ki gymin.."

Bkrmin tausayi tabawa anty nahnah ba tace "yauwa..zaki kwantrda hnklinki ,ki dena kuku pls sannan zaki rinkacin abinci a kai a kai...knsan in kina kukannan bb ta yadda za ayi hnklinki ya kwanta."

Cikin hnzri tace "Zanyi inhar zakiyimin temakon ya sakeni don allah.." Cewar anty jannarht.

Anty nahnah tace "Aini nace znyi kou..karki damu ..ynzu share hwyen fuskarki."

Sharewa tayi ji takeyi kmrma ya saketa dinne..

"Inkika karya sharadinnan guda daya nikuma zan fasa temakonnaki..amma innaga hnklinki ya dan kwanta se inyi iya kokarina ya,sakeki ki huta tinda bakisonshi..shida yake sonki se yy hkri yy jinyr knshi.." Cewar anty nahnah. Datake kallon anty jannarht kmr, karamr yarinya. Ammande tasan tsabar tashin hnkline yasata zama hkn.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...41

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.

Suna shiga cikin hospital din sukayi kicibus da anty salaha , "Aah su hammad.." Cewar anty salaha.

Sosa kai yy yace "Anty ina wuni.."

"Lafia lau haney.."

Anwar ma gaidata yy ta amsa fuska sake. Hammad ne yace "Anty ya jikin matata.."

Kame baki tayi tace "Enyeeeh! Wato haney ni kake tambaya ya jikin matarka.."

Anwar yayi carab yace "Barshide anty..matr dayaci kaniyrshi kafin ya samu.."

Anty salaha tace "Ai ynama kamcin kaniyar tashi.."

Duka hammad ya kaiwa anwar cikin wasa..

Anty salaha tace "Se yau ake ganinka kenan.."

"Seyau aka sanrdani wlhy..ammamde dmn inataji a jikina.." Cewar hammad.

Dariya tyi tace "Sannu Romeo."

Anwar yace "wannan aiya wuce romeo..mutumin dake kwana kallon pictures din anty jannarht.."

Jinjina kai anty salaha tayi tace "ikon allah kenan.." Ita tyi musu jagora har zuwa dakin da take.

Kwance take tana sanyeda doguwar rigar atamfa still akwai hijjabi a jikinta amma ba har kasaba, hajiyar chardi na zaune a kn kujerar dake facing dinta, sahura de tna gida taje yo musu abinci. Fin kafin ya kaiga shigowa dakin tajiyo kamshin turarenshi. Ji tyi gabanta ya ynke ya fadi. "ya allah.." Ta furta a zuciyart.

Da sallamah suka shigo dskin. Tinda suka shigo idanuwanshi ke knta wani irin snyi ke ratsashi tako ina a jikinshi. Zuba mata ido yy kmr wanda be taba ganintaba se yau..allah srki rai yga abinda yke kaunarh.

Itakam tanacin arba dashi dukse tji rayuwarta ta baci lumshe ido tyi tanajin tsanarshi a ranta..bta tabajin haushin waniba kmr hammad a rayuwarta duk tBi ta tsaneshi.

Anwar ne ya gaida hajiyar chardi, amsawa tyi fuska a sake, hammad kam bema lura da wata a dakinba idanuwanshi na kn jannarht dmn yna yunwar ganinta, anwar ne ya matsa ya dan taboshi yayi mishi alama da yagaida hajiyar. Gaisheta yy ta amsa babu yabo babu fallasa. Dagani tagane shine hammad din base an gaya mataba. Tin a kwayr idanuwanshi ta fahimci irin tsantsar kaunar dayake mata.

Karasawa yy bakin gadon yna kara zuba mata ido. Yayinda ita nata idon a runtse ne gam taki yarda ta budesu tin shigowarsh data rufesu sam bata kaunar ganinshi. Duk ta rame tausayintane ya ratsashi cikin snyin murya yace "Sannu anty jannarht ya jikinnki.." Cewar hammad cikeda tausayawa.

Yi tayi kmr batajiba. Kafafuwanta yabi da kallo rigar jikinta tadan zame nan ya hango sarkar dake kafarta da zoben dake yatsar kafarta, bakaramin burgeshi kafar tayiba.. Takou ina anty jannarht batada makusa,komi nata me kyaune.

Hajiyar chardi mikewa tayi tace "Tou ykmata a basu guri kou.." ta fita daga dakin. Hk anty salaha ma. Anwar ma fita yy.

Tnajin kowa duk aka fice aka barsu daga ita seshi. Haushine ya kara rufeta kou ubanme zeyi mata oho daza a,wani barta daga ita seshi. Dmn gashi dn iska.

Matso da kujerar da hajiyar chardi ta tashi a kai yayi ya Zauna hadi da zuba mata ido. "Nasanba barci kikeyiba ..pls ki bude idonki in gni don allah My pretty.."

Kara runtse idanuwanta tayi sosai. Haushinshi fal rnta ..musammanma dyace mta wani wai pretty.

Duk ya shagala da kallon fuskarta musammanma dan karamin bakinta dayake kmr gidan tsutsa , Ji yakeyi kmr ya dawwama a yadda yake yna kallonta, cikin snyin murya yace "Bakison ganina kou anty..."

Juyarda face dinta tayi dayan gefen tnajin kmr ta tashi ta rufeshi da duka..
Chapter 34 · 0% Book details