← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 107

Sashe 23

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mama rabi de dmn a motar mommah sukazo daman direba yakawosu tou hkma yanzu drevanne ze maidasu. Suna tafe a motar mama rabi se hmm kawai takeyi alamar da mgna a bakinta.. Mommah ce tace "wai meye kiketa hmm.."

'Ai kmr mama rabi na jira tace ''Dolene ince hmm.. Ke kamde bnsan wace iriyar mace bace .. Kina nufin bakiga abinda naganiba.."cewar mama rabi.

Cikin rashin fahimta tace "kamarya kenan..minana kika ganin.."

"Mtwsss Wai kina nufin damuka shiga dakinnan dazu bakiga hannun Hammad ba cikin na wannan doctor din taku.. Ni ubanwama sunanta.. "

Itama mommah tsuki tayi tace "mtws jannarht ba ngni wlhy.. ganin jikin Hammad din yy saukine harya farka shine yadaukemin hnkli dase na dauketa da Mari don tagane tayi kuskuren tabamin hannun dana..haka kawai tana nema ta lalatamin yaro.. Kouda yake tinkafin sukai haka take mannemai shegiyar yarinyar kmr Yar aljanu.." Cewar mommah.

"Au ke kuma shasha shar kina gani baki tsawatrba.." Cewar mama rabi cikeda tsegumi

mommah tace "da bna tsawatrwa da abun yafi hk ..shegiyar aini bamama shiri bataga fuskaba.. Ai tsanar danati mata babbace..danma nayi saurn ankarewa ai data sani kuka" cewar mommah

Mama rabi tace "tabdijan.. Allah yayi miki gyadar dogo dan daganin yarinyar idonta a tsaye suke tsohuwar guzuma harynzu taki aure se iskncinta takeyi da mzn mutane.. Allahde yatsare kada kafin a sallami yaronnaki ta lalace mikishi.." Cewar mama rabi.

"Tab ta Yaya ai nariga nayiwa tufkar hnci tini ai a kallon da nayi mata na tabbatar bazata Kara gigin zuwa dubashiba..tsinanniyar yarinya.."

Mama rabi tace "wannan ai sede ace tsohuwa bade yrnyaba..hmmm kede ki Kara dagewa.. Wannan yarinya in bamuyi wasaba se abunyafi karfinmu.." Cewar mama rabi.

Mommah tace "insha allahu kafin lokacin tana dakin mijinta... Nji Ana cewa Rana daya nema bikinta da Hammad din.."

Wani sanyine yaziyarci zuciyar mama rabi tace " alhmdllh..ashema takwana gidan sauki..kowa ze kwasheta oho cande su karace..nifa Dana gnta seda gabana ya fadi jikina yabani itadin ba alkhairi bace ga iyalinmu.."

"Kede Bari nidai dmn ba sonta nkeba.. Sedesu saurn kesonta itacefa doctor dinsu suma matsiyatanne irinnata ai.. Uhm bama kisan Wani abuba mama rabi yarinyarfa anata fadar ba'asan ubantaba ..."cewar mommah tana tabe baki.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...28

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

Am sorry bacci ya kwasheni..😅👌🏼

*sis nagode da abun arziki allah yasakada alkhairi ubangiji ya jibanci lamarinki allah yakaro rufin asiri ubangiji ya jibanci lamarinki. Tnks for the karamci.. Fans kuce ameen.*

*
"Tab.. Kicemin batada usuli.. Kai allah de ya kyauta kam.. Ashe a gun uwar tata ta gaji isknci.. Amma anyi asara." Cewar mama rabi.

Mommah tace "aikuwade.." Hirarasu suka cigaba dayi har aka isa gidan mama rabi aka sauketa kana aka nufi gida da mommah.

**
Kowa ya watse yarage dagashi se anwar. "Anwar Anty jannarht tawuce batazo taga lafiyataba.." Cewar hammad hannunshi na saman kirjinshi.

Anwar yace "tou bakacemin after 8 ba tabar room dinnanba.."

"Uhmm inason in kara ganinta againt.. I missn her .." Yy mgnr yana wani lumshe ido.

Shide anwar kallonshi kawai yakeyi." Pls blood kada kayita tunani tunani kaga kadan samu sauki kada kuma a koma gidan jia don allah,, "

Idanuwanshi yabudesu tar a kn anwar yace cikin sanyin voice yace. "Blood yaza ayi indena tunani ..byn har yanzu zuciyata cike takeda soyayyarta.." Cewar hammad.

"Hba blood.. INSO CUTANE AI HAQURI MAGANI NE.. Be strong mana kaji .." Cewar anwar.

Murmushin kawai hammad yayi hadi da daga mishi kai kawai. Yasan babu wanda ze fahimci me yakeji a zicciyrshi se shi da ubangijinmu..rnr hk ya kwana yana tunaninta. Da bacci ya daukeshi seya hau mafarkinta wai gasu a cikin ciyawowi farare.

**
Washe gari dasafe telor dinta yakawo mata kynta sunyi matukar kyau over dmn tini ta sallameshi kudinshi ..10pm anty nahnah ta aiko dreva dinta da sako.. Akwatunane guda hudu peach color matu mtkr kyau. aka shigo dasu falan.. Da mamaki jannarht da kowa na falan ke kallon akwatunan .. Kiran anty nahnah jannarht tayi tace "sis wannan kyn arziki haka.. Hidimar tayi yawa ai.."

"A habade babu komi wlhy sis kin cancanci fiyeda hkn dea.. " cewar anty nahnah.

Sosai jannarht tarinkayi mata godiya har ummih ma ta amshi wyr tayi mata godiya..bude kyn akwatunan suka shigayi akwatin farko cike yakeda kananan kaya irinna indiannan kyn matsu da sleeping dress.. Akwatina biyu atamfofine manya da lesis da shadda. Akwatina uku bags ne and shoes da kudi a ciki dubu dari biyar.. Dan kid din kuma gwala gwalaine mnya da diamond ..kyn ya bawa kowa mamaki seda jannarht takara kiranta tace "harda kudi kuma sis gaskia zandawo miki dashi..".

"Hba sis kikara kise kyn kiching.." Cewar anty nahnah.

"Aiyacema komi se munje dubai zamu siya ..a gaskia nagode dakyn arziki allah yakaro sitira.." Ameen anty nahnah tace. Sosai tayi mata godia hk ummih ma ta amshi wyr tarinka mata godiya.

**

Shirye shirye keta gudana babu kama hannun yaro akwatina dozing biyar mommah tayi komi na ciki oder dinshi akayi hatta akwatinma oderne mommah ta zuba mnyan kya ciki sosai. Komi mama rabice ta tsara hatta akwatinan ita tayi tace ayi dozing biyar din. Ita kuma mommah tace tou. Sude se nasreen da anty nahnah nasu idone. wadande keta kaudi a bikin anty safara'u ce da sauran mabiynsu na family din. A yau saura kwana daya bikin aiki ya kacame muku a gidan abunkada mnyan kusoshi. Da kyar mommah tasamu taje taduba dannata bajimawa tadawo. Mnyan frnds din mommah din duk sunzo sun cika gidannata. Mommy de tasan ba a maraba da zuwanta hknne yasa batayi gigin kai kantaba don gudun wulaknci.

Amarya jawaheer kam se kaudi takeyi kmr angon karya.. Taci gyara amma baka taba cewa anyi mata gyara me tsadar da akayi mata.. Dade sauki za ace.. Kawayanta suma yan karya se binta sukeyi a gindi a gindi.

Mama rabi kuwa se tatsar mommah takeyi kmr bank da an bata zata dawo tace she need more.. Kai halin mama rabi babu kyau.

**
Tinda rana ta fara bayyana a garin takejin gabanta na yawan yankewa ya fadi se ambaton innalillahi taketayi a zuciyarta.. Hk ummih ma ta tsinci knta adduarh taketayi itama batareda kowa yasanarwa kowaba..

Jannarht taci gyara jikinta se walwal yakeyi kmr tarwatsa a ruwa.. Kou ina ya kara kyau da haduwa. Salon taje akayi mata da wankin kafa.se yammaci tadawo koda tadawo tagasu mmmn noor da anty salaha dade sauran matayen abokanayen aikinta. Tana shigowa gunya kacame da amarya amarya.. Murmushin kawai takeyi tanabin kowannensu suna gaisawa. Anty salaha ce tace ''_kinyi kyau amarya.. Amma sede bnga kinyi lalleba.."

"Eh wlhy bnyiba ni bnsone ngji .." Cewar jannarht.

Anty nahnah tace hk zakiyi aure amarya babu kumshi.."

Murmushin jannarht din tayi..

Anty fa'iza tace "ai baki isaba.." Wayrta tadauka takira me lalle tace gobe tazo tayi mata da sassafe tinda ynzu yamma tayi ..ai kace aikacen da baza a rasaba sukayi after magrib kowa ya wuce gidanshi.

**
Yinin rnr cir bega tazoba dukse yakejin ciwonnashi na karuwa sam hnklinshi yagaza kwanciya abincima yakasa ci.idanuwanshi na yunwar son ganinta.. Minti kadanse ya tambayi anwar kou tazo yace aah seyace yaje ya duba hi zeje ya duba yadawo yace aah batazoba.. Kwantar mishida hnkli anwar ketayi. Daddyn anwar din yazo yaga jikinnashi yaji ddn ganinshi yana dan walwala dukdade yna hngo damuwa still a tare dashi.. Be jmaba ya fice daga asibitin zuciyr fal tunani tunani.

**
Daren rnr tasha gyara harda allah ya isa.. Washe gari hk zuciyoyinsu suka tashi babu dadih..

dasassafen safna me kunshi tazo tafara zajeta da lalle me matukar kyau... Dasafen kowa ya hallara.harda sadiya yar wajen mmn ibrahim ma tazo da tsohon cikinta a jikinta..

Misalin 11:pm tashigo gidan parkin motarta tayi ba a kn tsariba get man ma daya bude mata get kadan yarage ta bankadeshi.. daurin zani bara da bana gyalenta a hannunta.. A falonta tasameta zaune ta tasa tv gaba tana kallon zeeword hnklinta kwance.. "qawalliyata sannuda zuwa.." Cewar hajiya samira tana mikewa tsaye da remote ahannunta. Hajiya hadiza dake tsaye gyalenta a hannu tana kallonta galaaalaa...tace "yauwa samira.. Oh abun mamaki sena gnki hnklinki a kwance..ammande abun bb gayyata hk amintaka tace.. Hmm" cewar hajiya hadiza.

"Zauna mna qawalli.. Duk na gnkine a hargitse lafiya de kou..gayyata tame kuma.." Cewar hajiya samira..
Ai birthday dinnawa se next weekend bayau bane ba..
Dogon numfashi taja tace "mtwss ana gabas kina yammah.. Da allah barni ni ai bngata zamaba barni kawai a tsayen..." Cewar hadiza tana kallon samira cikeda mamaki.

"Wai meke faruwane.. Meyene kikazomin a hargitse duk kina neman sa hnklina ya tashi.." Cewar samira cikeda matsifa.

"Ai dole kiganni hk.. Kekou naga ko a jikinki..wai anya samirance dana sani kuwa...tab..hmm.." Cewar hadiza zufa na karyo mata dukda sanyin acn dake falon.

Murmushi tayi tace "kwarai kuwa qawalli bata cnza zaniba.. Gayamin mike faruwa.."

"Mtwss ammande kinyi asara bntabbatr dacewar ashe matsifar takima ta karya bace se yau.." Cewar hadiza tana juyawa zatabar falon son gani takeyi kmr rainin hnkline kawar tata takeyi mata. Kamo hannunta samira tayi cikeda rashin fahimta ta juyo da ita suna fuskantr juna tace "nifa bn fahimci zncenkiba hadiza kya tafi ki barni a duhu ki gaggauta gayamin meye pls..duk nji gbna nata faduwa wlhy"

Se ynzu hadiza ta fahimci samiran batasanda auren .." Wai kina nufin bakisan yaune auren alhaji mansurba da dr jannarht..kou kinsani rainine zaki kawomin.."

Remote din dake hannunta ya fadi kasa ta cakumi wiyan hadiza tace "aure kuma kmrya..wacece jannarh kuma..denamin wasannan bnso gaskia bari.." Cewar samira hnklinta a tashe.

"Tabbas aure kuwa hajiya.." Hadiza ta kwaci wuynta daga hannun samira da jikinta yahau tsuma ta ciro katin bikin ta nunawa hajiya samira tsaf taga sunan mijinta radau ga timedin daurin aure byn ansaukko sallar jummarh.."kan kutmar babbar...kai... bura ubannan.. Ni samira wallahi karyane..hba dana haukace wlhy..." Samira tace hnklinta tashe ta cire dankwalin knta ta jefar tana amsar card din takara karantawa dukda dishi dishi take gani..
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...29

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

Sorry for the typing errors wannan besamu editing ba.
Chapter 23 · 0% Book details