← Book details Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 107

Sashe 21

Inso Cuta Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jim mommah tayi zuciyarta Sam babu dadih duk jikinta yayi sanyi da ciwon dannata itama daman tayi tunanin koude magautanne suka jefar Mata yaronnata..

HK da daddare daddy yasameta da mgnr a daga bikin amma fir tace aah ayi auren inya samu sauki se a tare.. Sam bata nunawa alhaji mama rabice taki amincewa da hknba. Shide daddy daman se abinda mommah tace.

Duk Zan iya cewa Rabin kulada Hammad ynagun anty jannarht ne da anwar. Jannarht gani takeyi kmr mutuwa zeyi dukse takejin haushin tsana da kyarar data rinka nuna mishi a baya..

8:45:pm Tsaye take a kanshi tana dudddubashi yayin da idanuwanta ke kan kyakyawar fuskarshi tausayinta fall cikeda ruhinta.. Ita harga Allah tasan bata tsani blackba hasalima Ada shine Wanda tafijin dadin hira dashi byn ummihnta. Lefinshi dayane gareta na yadda yabuda baki yace ynasonta a matsayinshi na kanin bayanta girma hardana banza tabashi, yayyin shi suma ta girmesu amma inka gnta ka gansu bazaka taba cewaba hkn.. Seda tadauki kusan 20mnt a tsaye a knshi kallonshi kawai takeyi.. Juyawa tayi da niyar barin dakin kawai taji an riko hannunta.. Cak ta tsaya hadi da juyowa tasauke idanuwanta a kanshi.. Idanuwanshi kyarr na marasa lafiya yasaukesu a knta.. "Alhmdllh.." Ta furta a fili. Hannunshi na cikinnata. "sannu black.." Tace cikeda jin dadin farkawar tashi.

Murmushi yayi hawaye na gangarowa ta idanuwanshi yayin da still idanunshi na knta.. Dan tari yayi amma babu jinin ansamu nasarar tsayawarshi ..itama idanuwanta na knshi tausayinshi cikeda ruhinta..

Cikin muryar marasa lafiya yace "Anty Ina sonki wlhy da gaske nake... Kinga halinda soyayyarki ta jefani ko anty .. Mutuwa znyi kawai anty.." Dakyar mgnr ke fitowa daga bakinshi Seka kasa kunne sosai zaka gane abinda yake fadi. Hawaye masu zafine sukaci gabada zirya a kn kuncinshi yayin da dayan hannunshi ke kan kirjinshi.. Dayan kuma na cikinnata..

Cikeda tausayawa take kallonshi ita sam batamasan me zataceba ynzu yna nufin saboda sontane yashiga wannan mummunan halin.. "Ya rabbih..!" Ta furta a zuciyarta.

Turo kofar dakin sukayi suka shigo cak idanuwansu suka sauka a kan hannunsu dake cikinna juna.. Juyawar datayi taga wadanda suka shigodin gabantane ya yanke ya fadi tashiga kokarin kwashe hannunta cikinnashi ..gam ya rike hannunta kmrba Mara lafiba dukda yaga shigowarnnasu amma hkn besashi sakin hannuntaba Wani irin sanyi yakeji daya rike hannunnata yayin da wutar sonta keta Kara garwashi tana ruruwa a zuciyarshi ..dabadan shidin namijin gaske bane da tini zuciyarshi ta jima da tarwatsewa bakaramin dauriya yakeyiba a knta.... Dakyar tasamu yasaki hannun Nata.

Ganin nasu a wannan yanayin tini Mama rabi uwar yan fassara ...aiko tini ta fassara Wani abun ..
Karasawa sukayi mommah kuwa cikeda tsana take kallon jannarht din itafa daso samuntane jannarht din tadena zuwar Mata inda yaronta yake.. Dan gani takeyi kmr itada mommy ne suka sawa dannata ciwon.. Gaidasu tayi cikinsu babu wanda ya amsa daman tasan hakanze kasance Juyawa tayi tabar dakin..

Karasawa mommah tayi cikeda farin cikin ganin dannata ya farka sannu tashiga jero masa.. Shikam sam beji dadin zuwannasuba domin zuwannasune yasa jannarht din fita... Mama rabi ma sannu tayi mishi sosai taji dadin farkawar tashi a zuciyarta tace "alhmdllh shikenan aurede yagama kulluwa.." Acan kasan zuciyarta kuma Wani tunani ne ke darsuwar Mata na ganin jannarht da Hammad din datayi hannayensu sarke Dana juna.. Mommah kam farin ciki ya rufeta ganin tilonnata ya tashi, kiran daddy tayi tasanar dashi yayinda shima yakira daddyn anwar yasanar dashi Dade sauran dangi.. Anwar shiya fara zuwa dmnba nisa yayiba yna masallaci. shima yayi farin ciki sosai da sosai. Kan kace kwabo aawaziris family sun cika asibitin kowa yna cikin farin ciki. Itakam mama rabi ta kosa Sudan kebance da mommah ta amayarda abinda rnta ..

Direct office dinta tanufa zaunawa tayi dafe da knta. Kasancewar sarawar da yakeyi. tarasa meke Mata dadih tunanin maganganun Hammad din tashigayi... 9:30pm tabar asibitin saboda kiraye kirayen da ummih ketayi Mata.

Tana Shiga gidan a falon kasa taga ummin da hajiya Fatima da sahura and bby Janan wadda take jikin ummih.

Gaidasu tayi tana kokarin zama ummih tafara fada " waike kwana biyunnan meke damunkine seki rinka Kai dare haka byn kinsan saura 3days bikinki ynzuma daban kirakiba bakida niyar dawowa Ko .."

Karasa zaman tayi kna tace "ummih yi hkri ainagaya miki ayyukane keyimin yawa kiyi hkri.."

"Haba Wani irin aiki kenan saboda Allah.. Ai gobe baki zuwa Ko ina.. zaunawa Zakiyi a Gida acigaba da gyaraminke.. zakiyi aurenma kinki ki huta kullum senayi mgna tou yaune final .. bazaki Kara fitaba a gidannan harse bayan biki kuma inshi megidan ya barki tou wannan matsalarkuce..Nide lokacin kin fita daga ikona." UMMIH tayi mgnr babu alamar wasa a tareda ita.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...25

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi .08033368013.

Vip grp 1 nagode da love.kasu kiraye kiraye tnks.

Zaunawa anwar yayi gefenshi yayi hadi dayin tsuki , wani lokacin haushima HAMMAD din yake bashi duk yabi yawani zauce a knta."anty Jannarht kuma.." cewar anwar.

Dafe kai hammad yayi kna yace "Sowie blood..wlhy nadan soma baccine nayi mafarkin wai munyi aure da ita harma ta haifamin yayah uku duka mata..at one time fah.." Cewar HAMMAD yna wani smiling.

"Toufah..ubangiji ya tabbatr wlhy in ita rabonkace ko a qaqane seka sameta.." cewar anwar.

Wani irin farin cikine yaziyarci zuciyar hammad "Allah ya yarda..Nayima allah alqawarin azimi goma inhar anty jannarht tazama matata.." cewar HAMMAD mgnr kawai dan dadin zuciyarshi, amma baya tunanin hknze faru ko kusa, sede a mafarkin.

Ido anwar yabishi dashi zuciyarshi fal tausayin dan uwannashi..."ammande ba daga yin aurenba zaka fara azumin.." cewar anwar cikeda raha.

Annurine yasauka a fuskarshi duk duniya babu abinda yafi kauna kamar maganar anty jannarht dinshi."A mana insha allahu..me wahalarde insameta.."

"Abu me saukine a gurin uban giji ai..tou Amarcinfa.."cewar anwar domin ya fuskanci hammad nason mgnr tata.

"Dallah Kai wannan ya dama.. nifa ko babu amarcinma zan aureta..nifa burina kawai in zauna inyita kallonta ya wadaceni.." cewar HAMMAD yna wani lumshe ido ji ykeyi kmrma abunya faru.

Murmushi anwar yayi yace "kut kayi karya yaseen kai dinnan da jarabarka.. "

"Allah anwar nide kawai itadin nakeso ...kou babu duri..."

Dariya anwar yy yace " dan iska dukda kna jinyar so.. baka dena mgnr bnzaba.. Ni tashi ga kuskus din..kawai kasani wahala." Cewar anwar.

Zaune HAMMAD ya yunkura ya tashi yakai hannu ya amshi ledar yace "irinde wanda anty jannarht din tabani ne kou.."

"Itacema ta dafa dan rainin hnkli..yaufa bakinka ya bude.." cewar anwar cikeda zolaya.

Murmushi hammad yayi ya bude ledar yaga kuskus din spoon daya yayi yace ya koshi aiba irinnatan bane.. haushi yacika anwar ya dauki abinshi yahauci.. shikou gogan komawa yy ya kwanta yna aikin tunaninta.

**
Seda akayi mata mgnin sanyi na 1week kna yau za a fara gyaran jikin. "Kicire kayan jikinki mna haba jannarht nimafa macece.." cewar hajiya dake tsaye kn jannarht din tana zaune a gefen bed, tin tini taketa fama da jannarht kn ta cire kyn jikinta amma fir taki tacire Wai ita kunya. Fita tayi takira ummih tare suka shigo da ummihn ummih tace "mamana ke karamar yarinyace daza ayita fama dake.."

Shagwabe face tayi tace "ummih nide gaskia a barshi..tsirarafa zanyi haba ummih.."

Hajiya fatima tayi Murmushi tace "hk zakije kinayima ogan a first night dinnaki yayita fama dake.."

Kunyace ta rufeta ..

Ummih tace "to aishine hajiya.. irin hkne sekiga in mace bata tsayaba se anyi mata dinki kmr ta haihu ...cire kynnaki seki daura towel karami mna haba mamana.."

Dakyar aka samu tacire nan aka farayi mata gyaran tana zaune wani rushe na karkashinta yana turara gabanta da sinadarai masu kamshi dasa matsi. Hajiya fatima kuma nata aikin gyare mata jikinta da kayansu na yan chard. Habawa acikin kwana biyu ta chnza tayi kyau kai kace ba itabace jikinnan luwuit luwuit kmr a taba jini yafito abinka da farar mace..alkyabbar mata.😂

Lokaci nata tafiya shirye shirye nata gudana a bangarori da ban da ban. yayinda hnklin HAMMAD ba a kwanceba musammanma dayaji cewar saura 3weeks bikin anty jannarht a gun anty Salaha yaji tana gayawa mommy. Rnr be rintsaba gani yakeyi kmr ya rasata gabaki daya.

A yau saura 1weeks bikin HAMMAD din tako wani bngare se hidima akeyi shikam gogan bemasan anayiba.. kullum yana asibiti kou kofar gidansu jannarht din ganinma yadda ta kara kyaunnan dukse yakarabi ya rikirkice shikam besan wani irin jarabta bane wannan son nata na nema yafi karfin zuciyarshi ...

yau jikinnashi sosai yakara rikicewa domin sam baya ganema wanda yake knshi haka sukayi kwanan zaune ciwon kirji ya tsana ta gareshi ....kowa na dangi an hallara an
tsaitsaya a knshi ..asibiti direct aka nufa dashi domin ko tari yayi se jini amai kuwa bayayin na komi sena jini.. direct a.a waziris hospital aka nufa dashi..

tna shirin tashi kenan aka shigo dashi kmr gawa a hannu...

Anty salaha daman tini aka kirata tariga tasa komi yayi ready nan aka nufa emergency dashi ... tausayinshine ya rufeta komawa tayi itama tashiga emergency din tace kowa ya fita zata dubashi..nan tashiga aikin ceto rnshi tagano ciwon zuciyane me matukar zafi ya kamashi Ga ulcer kuma..temakon gaggawa tabashi bakaramin tausaya mishi tayiba byn tasamu ya dan samu aka maidashi dakin hutu..fitowa tayi duk suna tsaitsaye cirko cirko harda Mommah dasu mama rabi dataketa adduarh Allah yabashi lafia gudun kada a fasa auren na yarta..

Fitowa tyi tana goge zufa ta kalli iyalennasu dasuma ita suka zubowa ido tace "Alhmdllh jikinda sauki ansa mishi drib anchnza mishi dakima amma pls kada a shiga ynada bukatr Hutu..." cewar jannarht. Kasancewar babu daddyn HAMMAD shi yayi tafiyama zuwa zariya yau gobe ze dawo. sede baban anwar binta yayi office dinta danjin meye yakawo ciwon...byni tyi mishi dallah dallah gameda ciwon zuciyarshi.."alhaji inhar baa magance mishi dmwarshiba a gaskia ze iya rasa rnshi zuciyrshi na gaf da bugawa.." cewar dr jannarht.. hnklinshine yayi mugun tashi hk yabaro office dinnata jiki babu kwari.

Direct anwar yakira suka fita waje suka samu gu suka kebe.
Chapter 21 · 0% Book details